Hausa NovelsWaminal Hoob Hausa Novel

Waminal Hoob 32

Sponsored Links

Asmy Mom Aydah??: 32
wayar kawai Ammah ke kallo itama da nata kalan tashin hankali ,dukkan dauriya Ammah tayi bata nunawa nooryn komai a fuska ba,Take fadin”meke damunki ne Nooriyah??”sabida ya sakeki xaki bare baki kina kuka?.kiyiwa Kanki fada dan Allah,tunda kika ga ya Turo maki sakon saki a waya baya bukatar ki cikin rayuwarsa,ki bude idonki ki fuskanci Rayuwa,ba komai mutum keso a duniar nan Allah xaiyi saurin basa ba,sai an sha wahala ake samu,kina da tabbacin Aliyu yana sonki ne tamkar yarda kike sonsa,ki xama mai tawakkali a duk yadda Rayuwa taxo maki ki karbi duk abubda yaxo maki da hannu bibbiyu ,haka ki godewa Allah da Aliyu baiyi saurin karbar budurcinki ba waya
fada maki irinku na rasa maxaje na gari??”waya fada maki baxaki ssmu mijin da yafi Aliyu Qualities da komai ba,na maki Alkawarin xan Aura maki miji mai nagarta fiye da Aliyu waxeer,
Kuma nasan xaki sosa,xaki sosa noory bada dadewa ba,fatana kawai kiyi kokari ki cire Aliyu daga ranki daga yanxu nan,ki fara fighting da xuciyarki akan wannan soyayyar da kike masa wacce bata da Amfani ko kadan,
Kiyi min Alkawari baxaki bani kunya ba Nooriyah kiyi min Alkawari baxaki kara kula Aliyu waxeer ba,baxaki ko kalli inda yake ba, Nooriyah ,Ammah ta fada tana mika mata hannunta na dama,kama hannunta tayi hawaye na xubar mata batareda tace komai ba,Ammah ta jawo ta ajikinta tana lallashinta,tana fadin”komai Rintsi ina tare dake noory ina bayanki,ta dagota cikin jikinta Ammah na bata umurnin tayi blocking duka lambobin wayarsa yanxu agabanta,hawaye na xubar mata tana blocking kowace lamba tasa tamkar yarda Ammah ta fada mata….sai kusan la’asar suka dawo yau Aliyu waxeer ba karamin wahala yasha a hannun Areefa mansoor ba,daga Asibiti shopping mall suka wuce ta shiga xaben duk abunda takeso na kayan kwalama sun bata fiye da awa biyu acikin kanti,Aliyu yana kallon Areefa mansoor yana mamakin yarda ta ruguza masa Rayuwa lokaci daya,kallon wayarsa kawai yake cike da tashin hankali na sakin da ta turawa noory,mexai fadawa Ammah da noory akan bashi yayi wannan sakin ba,Aliyu na tuki Areefa ta kallesa shaye da toka take fadin”wai meke damunka duk kazama wani kala lokaci daya,
Nifa bana son haka ,bana so gaskiyya .aeni ma sai kasa Kani na shiga wata damuwa har babyn dake jikina ya samu matsala.”ka saki ranka dan Allah ,Aliyu ya kamo hannunta yana kwakwalo murmushin dole,A haka yasa aka rika fitar da kayan,ya kira security xasu shiga dasu cikin gidan Ammah,ta dakatar dashi da sauri tana fadin”no bana so su tabamin Abun da xanci.haka kurum xasu taba nasan inda hannunsu yaje ya taba baka ganin kalar sune,kar cikana yazo ya samu matsala pls kai ka shigar min dasu Mana.”ta fada tana hade rai,kallon uban kayan dake cikin booth din motarsa ya shigayi,Taya xai kwashi wannan tarkacen yaushe xai gama kwasar su??”ka tsaya ko baxaka dauka ba,ta fada cikin daga murya.Aliyu karka bari raina ya ?aci,bakaji mai likita ya fada bane…..?”da sauri yake fadin”,Am sorry xan shiga dasu ,da haka ta shiga loda masa ledojin a hannu sai da taga hannunsa bbu wani spaces sa’anan ta kallesa tana fadin”muje haka ta sakasa gaba har cikin parlorn Ammah,daga kai Ammah tayi ta kalli Aliyu sai kuma ta dauke kai xuciyarta na bugawa,haka Aliyu ya wuce da kaya a hannunsa,xuwa dakin da Areefa ta sauka .da murmushi Areefa ta xauna cikin soofas tana fadin”Ammah sannu da gida mun dawo,kallo daya Ammah ta mata ta dauke kai tana fadin.”Yawwa sannu ki da dawowa,da haka Ammah ta maida hankalinta kan Tv.Haka Aliyu ya rika shigo da kayan har ya gama,ya kalli Ammah yana fadin”mun dawo Ammah,ko kallonsa batayi ba.dan murmushi Areefa tayi tana fadin”Ammah noory fa Allah yasa tayi min sakwara Allah -Allah nake na dawo naci.”Bata jin ddi bata yi ba sai a tari gaba,ran Areefa mansoor yayi mugun ?aci ta kalli Ammah take fadin”ae ko ba danni ba ya kamata tayi sabida dan cikin Aliyu.”Areefa ta kalli Aliyu rai bace take fa?in”babyn ka sakwara yake so ko kana so raina ya ?aci,
Da sauri Aliyu ya girgixa kai ya kalli Ammah da sauri yana fadin”Ammah dan Allah ki saka tayi mata,likita yace a guji duk wani abun da zai bata ranta xai iya shafar cikin jikinta .Ita dai Ammah bude baki tayi tana kallon Aliyu,
Tamkar ba Aliyun ta ba ji yarda macce ke wani juyasa a gabanta,ko kadan bataji haushin Aliyu ba,kara ae ta hukuntashi yarda xaiyi hankali.Ammah ta bude masa ido tana fa?in.”daga yau daga yanxun nan karku kara saka Nooriyah cikin lamarin ku,haka ba baiwarta bace da zata rika yimata hidima,yan aeki kuma gasunan ta ko’ina acikin gidan nan,sai ka saka su daka mata sakwarar da takeso,xaiyi magana Ammah tayi masa wani irin kallo da yasa yasha jinin jikinsa,A fusace Ammah ta nufi stairs wani irin kallo take bin Ammah dashi,ta juya kan Aliyu xatayi masa magana,shima ya nufi hanyar barin parlorn tamkar zai tashi sama,
Jin yake tamkar ba dai-dai yake yin komai ba,Areefa na kwala masa kira ko takanta bai biba tayi kwafa tana fadin”zaka dawo ka sameni wlhi…..Ta fada tana barin parlorn a fusace,bayan ansha ruwa bayan ishaai Ammah ta fadawa noory su shirya xasuje gidan Baffa,haka nooryn ta shirya cikin Black tukish Abaya ,tayi kyau sosai
Amma kallo daya xakayi mata kasan tana cikin matsanaciyar damuwa,kai tsaye bangaren ummah suka nufa,da fara’a ummah ta tarbesu tana fadin”yanxu nake so na daga waya na kiraki ga Ankon Rumaisa ,ga nasu laylah da Nooriyah Ammah na fara’a take fadin”dole dai sai a Dubai aka siyo kayan nan,sabida wahalar da kai.”ummah ta tabe Baki tana fadin”sunji xasu iya biki fa sauran sati biyu,suna da telan da xaiyi masu na sauri,Batool da Aysha nasu daban suka ce xasuyi da yar wajen Ramlah Inteesar ,ban san sukuma a wace duniar sukayi oder ba.”Ammah ta kalli kayan lacess da materials sai kuma atamfa anko yazama kala ukku,dinner sai yinin biki da kuma budar kai,Ammah tace basu fadi Price din Ankon ba.”Ummah tace Aliyu ya tura kudin su tun suna can,
Allah yasa Baffa na gida,Ammah ta fada tana kallon ummah.
Yana masallaci Ammah nasan yana hanya yanxu,ummah ta kalli Nooriyah tana fadin”sai kuma naji wani labari marar dadi nooriyah.”shiru noory tayi tana jin xuciyarta babu ddi,Allah ya tsare gaba.”ko kadan bana son Yarinyyar nan,nifa har ga Allah Ammah ban yarda da Aliyu yayi cikin nan ba,har yau jikina ya kasa bani haka,Ammah ta girgiza kai tana fadawa ummah abunda ya faru da safe tana fada mata saboda shi ma taxo wajen Baffa yanxu.”ummah na girgiza kai da shock a muryarta take fadin”da gaske Aliyu ya saki Nooriyah sabida Areefa,anya kun bincika zancen nan gaskiyya ne kuwa.”cike da takaici Ammah ke fadin”shi karamin yarone halama?”sako ya Turo a wayarta,ko bashi yayi ba ko shi yayi Nooriyah ta gama Auren Aliyu har Abada.”shuru ummah tayi tana jinjina al’amarin,Ammah ta kalli ummah tana fadin”munyi waya da Abdul-Hakeem waxeer,ya fada min wani satin xai shigo dan samun daurin Auren Rumaisa yace xai dawo gaba daya gida Nigeria yayi aeki da Asibitin waxeer,na fada masa da yafi masa .haka kurum yaje yana yiwa wata ?asa aeki da basirar sa alhalin kasar sa ya kamata yayiwa wannan aekin.”ummah tayi murmushi tana fadin.nasan saboda ke zai dawo ae dan gidan kine kunfi kusa,
Abdul-Hakeem waxeer shine da na hudu a wajen ummah da Baffa waxeer,kusan tare suka tashi da Aliyu waxeer Aliyu ya basa watanni shidda da haihuwa,gaba daya Rayuwarsa komai nasa a kasar India ya yisa haka babban likitane,koda ya gama karatu acan ya samu aeki da Asibitin su,
A duk shekara yakan zo hutu gida iyayensa suna so ya baro kasar India ya dawo mahaifarsa yayi aeki da Asibitin waxeer ,ya kafe yace yafison can sunfi mu samun cigaba,Haka dan gidan Ammah ne sosai komai matsalar Rayuwarsa yafi tattauna ta da Ammah fiye da mahaifiyar da ta kawosa a duniya , Abdul-Hakeem ya nisanci gida ne sabida mutuwar budurwarsa
Yumnah Galadima,
Macce kwara daya tilo wacce zuciyarsa ta fara budewa da soyayyarta watan su biyar tare ta kwanta ciwo tana dauke da cutar ciwon daji”wanda a turance ake kira da (blood Cancer)mutuwar da ta girgiza Rayuwar Hakeem waxeer ta dimauta sa da taimakon Allah da Addu’ar iyaye Abdul-Hakeem ya dawo hayacinsa sai dai tun daga lokacin bai kara kasadar fadawa cikin soyayya ba,ya haramtawa kansa ita gaba daya ,
Aekin sa da neman halal dinsa da kula da iyayensa shiya saka a gaba,Ammah ta sha kawo masa yammata ya’yan kawayenta yana kaucewa haka,haka Yarinyyar wajen Ramlah waxeer mai suna Inteesar tana son Abdul-Hakeem da dukkan zuciya da ruhi,
Ammah ko kadan Yarinyyar bata gabansa tayi naci tayi naci ta xubawa sarautar Allah ido,,kusan dukan su tsaran juna ne daita dasu Batool waxeer,itace Ya’h a wajen Ramlah waxeer ta farko,itama tana karatun pharmacy acikin jami’ar Usman dan fodiyo dake garin Sokoto…..buda baki Baffa yayi cike da wani irin al’ajabi yake duba sakin da Aliyu yayi ta cikin wayar Nooriyah ,wannan karon sosai shima ransa ya ?aci da lamarin Aliyu,Ya kalli Ammah yana fadin”ko ke xaki riketa a hannunki ya kamata a fadawa iyayenta halin da ake ciki,sun fimu hakki da ita,Ammah ta daga kai cike da gamsuwa take fadin”nima ina tunanin hakan Baffa insha Allahu,gobe xasuje itada Nooriyah dan su sanar da kawu balele,
Hakuri Baffa ya hau baiwa Nooriyah yana fadin”tayi hakuri ta yafewa Aliyu kaddara ce ta kaisa ga aekata hakan,nan kuma Baffa ya kalli Ammah.yana fadin.”naga gudummuwar da kika Turo ta cikin asusun banki na na Auren Rumaisa Allah ya saka da Alkahiri yabar zumunci, Ammah ta amsa da Amin,sai kusan 10 suka bar gidan Baffa,da mamaki Ammah ke kallon motar Aliyu wato yana cikin gidan kenan??”A parlor suka tarar dasu,shida Areefa dafaffiyar gyada ce yake cirewa Areefa bawonta yana sakawa cikin bowl tana dauka tana ci tana danna waya,zuciyar noory na bugawa take kallonsu saurin dauke kai tayi taji hawayen na cika idonta,itama Ammah kallo daya tayi masu ta dauke kai,ganin nooryn yasa ya mike da sauri ya isa gabanta,xaiyi magana da sauri ta nufi stairs Ammah tayi masa wani mugun kallo,tana fadin.”daga yau daga yanxun nan,ko kallon Nooriyah ka sakeyi sai na baka mugun mamaki Aliyu ,babu kai babu ita.”xaiyi magana Ammah ta nufi stairs a fusace,
Areefa taja tsaki tana fadin”wlhi ka fiye naci da daukar wulakanci ,
Ana tayi maka wulakanci sai nacewa kake wai yaushe ka xama wawa haka??”ka xauna sae ball suke da rayuwarka,,kar ka batamin rai cikin daren nan dan Allah kaxo mu xauna muci gaba da hirar mu,A hankali yaxo ya xauna batareda Ya cewa Areefa komai ba,ta hade rai sosai ta kallesa tana fadin”daukarni ka maidani daki kayi tafianka gida ka kwanta ta fada fuska babu wani walwala,kallonta ya tsaya yanayi ,tamkar baiji me ta fada ba ta bude masa ido tana fadin Aliyu magana fa nake.”zuciyarsa na wani irin rawa ya dauketa cak!”ya nufi daki daita,ya kwantar daita kan bed,ta mike tsaye tana fadin ragemin kayan jikina.
Babu musu yaja xip din doguwar rigar atamfar dake jikinta.
Ya rage daga ita sai underwears,hannunsa ta ?ora kan maballin bra dinta,da sauri ya jaye hannunsa zuciyarsa na wani irin bugawa,ta kafesa da ido tana fadin nonuwa na nayi min kaikayi ko baxaka sosa min ba,
Gabansa na wani irin bugawa yake kallonta,
Zuwa tayi ta sakawa kofar key ,ta dawo ta balle bra din da sauri ya dauke kansa,kana ban mamaki acan baya kasha tabawa babu mai hanaka sai yanxu kake wani shakkar yin haka. tabamin suna damuna da kaikayi,baka san wata mai ciki nonuwanta kaikayi sukeyi ba,
Ko sai nace ka shamin.”da sauri ya girgiza kai yana dora tattausan hannunsa akan nonuwanta da sukayi wani irin cika sabida ciki,Auchhh ta fada da karfi ta dafe hannunsa a wajen,kallon cikin idanunsa take kafin ta hade bakinsa da nata ta shiga yawo da harshenta cikin bakinsa,wani irin dadi takeji yarda yake murxa mata nono,
Ji take tamkar Aliyu ya sadu daita dan wata irin muguwar sha’awarsa taji tana ji,
Banana dinsa dake cikin wando takai hannunta saman wandon tana murxawa a hankali,
Jin yayi numfashin sa na wani irin sarqewa da sauri ya hankada ta gefe ya cire key din jikin kofar ya fice daga Room din jin yayi komai na duniar nayi masa xafi.kallon fuskar sa yake cikin mirror ,meke damun Rayuwarsa??”wani irin ciwon kai yaji kansa yana yi,cire kayan jikinsa yayi ya sakarwa kansa Ruwa,
Waxai fadawa damuwarsa yasan cikin jikin Areefa mansoor baya da alaka dashi, haka sakin noory bada hannunsa ya rubuta sa ba,xai iya daukar komai Banda ganganci cire Nooriyah daga cikin rayuwarsa,duk lokacin da ya daga waya da nufin ya fadawa Khaleel waxeer hakan,sai ya kasa harshensa yake jin yayi masa wani irin nauyi.ko addu’a yake so yayi sai yaji an datse bakin,Ammah kiyi min addu’a dan Allah ban san meke damuna na….”Ya fada hawaye masu zafin gaske na mirginowa kan fuskarsa,washe gari tamkar yarda Ammah da noory suka saba tare suka shirya abincin karin kumallo sunayi suna taba hira,haka Ammah na sakowa Nooryn hirar Abdul-Hakeem waxeer cikin hikima,tana bata labarin kurciyarsa da darunsa,Aliyu ne abokin fadan sa,suna dambe da Aliyu ,da yake Aliyu yafi karfinsa,yana dukan Aliyu yana kuka,sosai noory ke enjoying hirar da Ammah keyi mata.A haka suka jera komai kan dinning area,Ammah ta kalli Nana wacce ke gyaran kitchen tana fadin”Nana jeki ce Areefa ta fito muyi break fast,da ladabi Nana ta cewa Ammah toh ta nufi dakin Areefa mansoor,bin dakin kawai Nana keyi da kallo wanda ya hargitse lokaci daya,
Wani kallo Areefa takeyiwa Nana tana fadin.”ke xonan.”jiki na rawa Nana ta karasa ga Areefa daga hannu Areefa tayi ta wanka mata mari tana fadin”mena fada maki kafin nayi wanka?”bacewa nayi ki gyaramin dakin nan ba,ki maida komai wurin xamansa,hawaye na xubarwa Nana take fadin”kiyi hakuri Ammah na tsaya gyarawa kitchen,Baki bude Areefa ke kallonta cike da takaici take fadin”dani da Ammah waye ya kamata aji tausayi,
Tashi ki gyaramin daki ko na buga Kanki ga kofa,jiki na rawa Nana ta mike tsaye ta shiga hada kayan da Areefa ta bari watse a tsakiyyar Room din,Jin nana Shuru Bata fito daga dakin Areefa ba ,
Yasa Ammah ta mike tsaye tabi bayanta,tsaye tayi bakin kofa tana kallon Nana dake kokarin gyara bed,Ta kalli Areefa dake zaune cikin soofa tana danna waya ta wani hade rai,Ammah tayi kokarin hade fushinta take fadin”Nana bata fada maki sakona bane??”Tana Danna wayarta batareda ta kalli Ammah ba take fadin”ta fadamin yau bana sha’awar break fast a gidan nan,gidan Aunty Siddiqa xanje na karya tareda Aliyu.
Juyawa Ammah tayi a fusace tabar room din ,ganin yarda Ammah ta fito cikin dakin Areefa yasa Noory ta kara shan jinin jikinta ,sai dai har suka gama break fast ran Ammah a mugun bace yake haka batace komai ba,ta dai fada mata ta dauko hijab dinta su wuce gidan Kawu,noory ta wuce dakinta ta dauko Hijab xasu fita sai ga motar Aliyu ta shigo compound din gidan,
Noory ce ta amshi car key a hannun Ammah tana fada mata bari ta jasu,tsayawa Aliyu yayi yana kallonsu .”ina kuma zasu tun da safe,Har suka fice daga get din gidan babu wanda ya kalli motar Aliyu,shima juyawa yayi ya fice daga gidan,dama xaije ya gaisheda Ammah ne,
Kashe wayarsa yayi karma Areefa ta Kara Kiran sa,rasa inda xaije yayi,kawai ya dauke hanyar kawai Kabir xiyara……har kofar gidan Kawu balele Nooriyah tayi parking Kusan lokaci daya ta fito itada Ammah.kalle-kalle Ammah ta soma hango yara samari masu jini ajiki cikin wata rumfa wanda shekarun su xasuyi goma sha bakwai booth ta bude sai ga kayan abinci,wanda ko Nooriyah bata san Ammah ta saka su ba,kallon Ammah Nooriyah ta tsaya yi,
Ammah ta riga ta maye mata gurbin uwa ,wacce bata bude ido taga uwarta tare daita ba.tayi rayuwane acikin innuwar maraici da wani irin kadaici ,shigowar Ammah cikin Rayuwarta Alkahiri ne ,haka Ammah ta zamo wani babban bango abun jinginawa a wajenta,tunanin me kika tsaya kina yi har sun gama kwashe kaya,mu tafi mana.tun dake bakya jin magana shasha kawai.”murmushi Noory tayi ta dan turo baki tana fadin”bafa tunaninsa nake yi ba,Ammah tayi gaba cike da jin haushita tana fadin”ke dai kika sani
Sallama Ammah tayi a tsakar gidan Adama ta fito kitchen da fara’a tana fadin”,sannu da zuwa Ammah yau kece a gidan,da murmushi Ammah ke kallon Adama tayi masu jagora har cikin dakinta ta shimfida masu carpert kan ledar tsakar daki,ta bude dan karamin fridge dinta Wanda noory ta siya mata dan yin sana’a ta dauko masu ruwan sha,suka kara gaisawa.”ummah Kawu fah??noory ta fada tana kallonta,
Yanxun nan ya fita yanata zaman jiran ku,
Yace jia kin kirasa kuna tafe yau,dan haka ma duk yau bai fita shago ba.”yanxu xaki gansa sunje ganin malam isuhu a asibiti ,baya da lafiya ne ummah.”Adama na girgiza kai tana fadin”dan mashin ya turesa,Ammah ta nisa tana fadin”Allah ya tsare gaba ,basa bi a hankali…Hira suka cigaba dayi kafin ,sai ga kawu yayi sallama…

_wlhi tallahi idan kika karanta min book baki biya ba ,na barki da Allah hakkina na dari biyar baxai barki ba._

Littafin waminal Hoob na kudi ne#500.
Account Details
0004157137
Jaiz Bank
Asma’u Buhari Aliyu
Katin wayar MTN.ta wannan lambar#09060259200
Shaidar biya ta wannan lambar#08086207764

Back to top button