Hausa NovelsWaye Mijina Return

Waye Mijina Return 27

Sponsored Links

Page 27

 

*Wannan Novel paid book ne banyadda kowa yafitarmun da abuna bikasan wahalar Danasha kafin narubuta abunaba idan Kika bitardashi Kuma keda Allah*

 

 

__sunazuwa yanuna mata babban Gert d’in gidan shiko yajuya domin nashiga zeyiba…cikin sauri tacemai inane pert d’in AFSAR……shima nuna Mata yayi kana yaja motarshi yatafi.

 

Itako hajiya Luba kaitsaye pert d’in AFSAR tanufa da addu,ar Allah yasa baya gidan dasallama d’auke abakinta tashiga perlon….d’agowa ASNALL tayi tana amsa Mata cikin sakin fuska zaune take tamik’e kafafunta tasaka awara agaba tanaci daga,ita sewata Yar yaloluwar Riga iya gwiywar ta domin batasan Kaya masu nauyi gacikinta yaturo agaba d’as dashi….tsaye hajiya Luba tayi tana k’arewa halittar yarinyar kallo Kamar mayya tana had’iyar yawu Sam batajin gaisuwarda ASNAL d’in kemata.

 

Itama ASNALL Baki tasaki tana kallonta Dan taga gudun ruwanta…kamar Wanda akatsikara tazarabura tareda dawowa hayyacinta cikin Yan kame kame tak’arasa shigowa tazauna suna gaisawada ASNALL cikin girmamawa da mutinci…..bayan sun gaisa ASNALL tamik’e tana fad’ar barana kawo Miki ruwa ammi tareda shigewa kitchen d’inta….hakan yabawa hajiya Luba damar zuge jakar cikin sauri tafitoda wata k’walba tarik’e ahannunta kamun tafitoda wasu abubuwa danidai ban ko minene ba..

 

 

ASNALL kuwa abunci takawo Mata tareda drincks ta,ajiye Mata kana Takoma tazauna…Masha Allah ngd sosai autar hajiya Sameerah tafad’a tareda d’aukar lemun tasha….itako ASNALL murmushi kawai tacigada cin awararta….cikin sauri hajiya Luba taseta Wannan k’walba mekamada ta tirare tafesa Mata ita adede hancinta…..zabura ASNALL tayi Jin saukar wani abun ahancinta Amma kamin tayi wani yunk’uri Takoma zaune yarab tana kallan hajiya Luba kawai domin ko yatsarta takasa motsawa cikin farin ciki hajiya Luba ke fad’ar tabbas kuwa Ashe dagaskiyar jillo Wannan abun na gaskene Kai gaskiya naji dadi sosai tafad’a tana Kama hannun ASNALL tareda d’agata tanufi be bedroom d’inta da,ita. Kwantarda ita tayi akan bed kana Takoma Perkin tad’auko sauran abubuwan buk’atar ta.

 

Itadai ASNALL ba,abunda takeyi se kallon ikon Allah ba,abunda zata iya balle takwaci kanta biyar hajiya Luba kawai takeyi da,Ido tana anbatar sunan Allah aranta sabida bakima baze bud’uba..

 

Acan gida kuwa se yau alhaji mukhtar yashirya tinkarar matar tasa domin yayi magana da,ita sabida yadan huce daga b’acinran dayagani dudda shima Yana ganin laifin kanshi acewarshi shima yanada laifi tinda shine bayada lokacin iyalinshi yafi bawa aikinshi mahimmanci..

 

( Wannan matsalace babba da Mata ke fuskanta mazajensu wani bayada lokacin matarshi maybe Kuma tanada k’arfin Sha,awa sosai…wani ko maganar mutinci bazeyida matarshiba sedai nawaje ba yadda za,ayi tayi Masa magana ya,amsa cikin soyayya Babu Wannan hasalima bak’ar magana zeyi Mata koya rufetada fad’a adoli shiya,ajiyeta….wani kuma yanaso yakulatadin yasauke hakkinta dake kanshi Amma baze iyaba sabida bashida lpyr yin hakan sabida basir yacinyeshi wani infection wani istimna,i…..to ahakan tayaya mace bazata fad’a wata halakarba inbatakai zuciyarta nesaba?….macefa tafi namuji k’arfin Sha,awa dayawan buk’atar sa kawai shi namuji jaraba yafita darashin hak’uri Wannan shike jaza Mana babbar matsala a zaman aurenmu.. Allah yabasu ikon gyarawa muma yabamu ikon tsare kanmu)

 

Seda yashiga cikin part d’inta yaduba ko,Ina batanan sa,annan yatambe masu aikinta sukace tafita…komawa yayi pert d’inshi dazimmar idan tadawo yadawo yaganta tinda ita bazata sameshiba Bayan kuma itace tayimasa laifi dudda cewa shinada nashi Amma awannan karon itace yadace tabada hak’uri da Wannan tinanin yashiga part d’inshi.!

 

 

Najeeb kuwa yayi nisa sosai cikin tafiyar dayakeyi hakan kawai taji gabanshi yafad’i tambayar kanshi kanshi yashigayi to mi ammi zatayi agidan yaran? Idan ganinsu takesanyi Aida mom zata gayama takawota ko mama? To miyasa tazo ita kad’ai? Miyasa take tambayar pert d’in AFSAR? Duk atare yakema kanshi Wannan tambayar dabame bashi amsa se ita acikin ranshi yake fad’ar Anya ammi tanada gaskiya awannan abun kuwa Kai baradai nakira AFSAR d’in naji koyana gidan..da Wannan shawarar yakira AFSAR yakoyi sa,a yanakira yad’auka Bayan sun gaisa najeeb ketambayat shi ko Yana gida yace aa tasake tambayar shi IBFAR fa ko mahabeer……yace mishi duk basa gida okay kawai najeeb yace tareda yanke wayar yajuya motarshi izuwa komawa gidan zuciyarshi cikeda fargaba…..shima AFSAR Bayan ya,ajiye wayar kawai yarik’a Jin tsinkewar zuciya to miyasa najeeb ke tambayar suna gida dukkansu Kai gaskiya akwai wata ak’asa kadda matansu yake haru tinda yasan halinshi cikin sauri yazari car key d’inshi tareda ficewa ahanyar fita office d’inshi yahad’uda mahabeer magana yakemai Amma bayako jinshi samshi bega mahabeer d’inba…hakan yasa shima Mara mishi baya Amma Koda yakai Perkin space tuni AFSAR yaja motarshi hakan yasa shima mahabeer shiga tashi motar yabi bayanshi…!

 

 

Hajiya Luba kuwa tuni tayi wancakalida kayan jikinta hakama ASNALL yacire Mata nata se famar shafa Mata manyan nonuwanta takeyi tana Jan nipple d’inta tare shafa Mata wani Mai ajiki Wana shafa har saman gindinta Amma Bata zura hannunta cikiba shafa ko,Ina hannunta yaci Karo dashi najikin ASNALL takeyi cikin fitar hayyaci abunkaga jarababbiya duk tarud’e ganin kyakkyawar surar Yar yarinya ba,abunda yakeyi se Nishi tana matse k’afa…itako ASNALL inbanda tsiyayar ruwan hawaye Babu abunda takeyi domin bazata ita k’watar kantaba….atare motocinsu suka shigo gidan Amma ta najeeb ce agaba se AFSAR da mahabeer kokad’an najeeb bagansu cikin sauri yayi Perkin tareda nufar pert d’in AFSAR cikin sauri hakan yasa shima AFSAR d’in fitowa cikin gudu yabi bayan najeeb d’in…

 

 

 

 

 

 

 

Back to top button