Gidan Aunty Book 1Hausa NovelsHausa Novels

Gidan Aunty Book 1 Page 59

Sponsored Links

59

Da Sauri ta fara girgiza masa kanta cikin tsoro , kallan gefe da gefensa tayi ko zata ga hanyar guduwa amma kwata kwata bata da wannan chance din.”I won’t hurt you “ ya kara furta mata cikin dashashshiyar muryarsa, yanxu kam ta kasa magana sai girgiza masa kai take yi kawai da kyar bakinta ya iya furta “ bana so, da zafi”, please ya kara furta mata yana kallanta “ ina jin tsoro” ta fada hawaye har ya fara sauka daga cikin idanuwanta Sabida tsoro, fuskarsa ya daidaita da na ta kafun a hankali ya daga hannunsa zuwa kugunta ,sama ya farayi da hannun nasa , da sauri tayi saurin ture hannunsa daga jikinta,tana kara girgiza masa kai” banaso ka deana tabani, inajin tsoro”, a hankali ya furta “shikenan tunda kinaso na mutu, batasan lokacin da ta danko rigar jikinsa ba , a rude ta furta “baka da lapiya dady”, shiru yayi mata bece komai ba sai eyes dinsa da sukai jajawur yake lumshewa,”baka da lapiya “ ta kara tanbayarsa,still shiru yayi mata ba tare da ya amsa ba, goshinsa ta taba taji zafi rau, ta zaro ido,”jikinka da zafi kasha magani bari naje na kawo mata abu kadanci “, kallanta yayi batare da ya bata hanyar da take Nema ba sai ma kara kusanto ta da yayi ya zamto basu da sauran gaf, gabaki d’aya ya kareta ba’a ganinta.tana kokarin yin magana kawai ya rike hannunta daya tare da dorashi kan mararsa, mutuwar tsaye tahee tayi,jin kamar abu ya zungureta ne yasa ta tsorata tayi sauri zata jan ye hannunta amma yaki bata damar hakan sai ma danna hannunta da yayi a wajan yana Runtse ido,” I need the help here”,rawa jikinta ya fara kamar mazari kafun tayi masa murmurmur da ido” toh ni bani da lapiya “, “kinaso na mutu, da Sauri ta girgiza masa kanta “, please this once kawai bazanji miki ciwo ba , I promised to be gentle “Hucin jikinsa ne ya ke kara tsoratata ga yanda take jin muryarsa kamar Wanda yake cikin ciwo”please “,ya rada mata a kunne, kuka ta fashe masa dashi, dan iska ya furzar kadan ya na ja baya”it’s ok “, juyawa yayi da niyar barin wajan tayi saurin riko rigarsa,dan kallanta yayi zaiyi magana ta furta” karkamun da zafi,ina jin tsoro”,bata kai karshen zancen nata ba ya hade bakinsu waje daya. Wani irin kiss yake mata kamar zaa kwace masa ita,ya dau kusan 2 minutes yana kissing dinta ganin tsayuwarsu be masa ba yasashi daga ta kamar baby har lokacin kuma be saki Ba kinta ba, kissing dinta ya’ke idanuwansa a kulle ya’ke sarrafata, jikinta sai rawa ya’ke musamman yanda take jin wani abu na ziyartarta a hankali ya soma cire mata kayan jikinta kafun ya ciga ba da sarrafata, rigar jikinsa ya cire hannunsa d’aya cikin breast dinta yana matsalawa a hankali, yana gama cire rigar jikinsa ya kashe fitular dakin gabaki d’aya sai dumm light da ya bari mara haske, tsawan lokaci yana sarrafata a hakan kusan mintuna 20,kafun taheee tasaki wani gigitaccen kara. Ina ganin hakan nayi saurin barin dakin sabida kallan da king ya jefamun🥺ko rahoto bangama dauka ba🥱.

After 2hours, kwance take a jikinsa sai faman shashshekar kuka take, a hankali ya fara shafa bayanta alamun rarrashi,ya dau dogon lokaci yana shafa mata bayan ta, da kyar yayi bude bakinsa” thank you zawj,and am so sorry , kin hakura”, ya tanbayeta da sigar tanbaya , girgiza masa kai tayi har yanxu hawayen be dena sauka daga idanunta va,dan waro idanunsa yayi kafun ya saki murmushi “ ok fine , zomuje kirama “, bata san lokacin data zuba masa idanuwanda yake taso su hada ba amma taki barin hakan sai yanxu,dan bugunshi ta soma yi a hankali ya saki murmushi kan fuskarsa kafun ya kara rungumeta a jikinsa gabaki d’ayanta “ in my life, I never thought I will be happy again, na dauka baxan kara kasancewa cikin farin ciki ba, the moment I saw him fire na konashi amma na kasa yin komai akai , I feel very lost that moment, I want to hug someone very tight and cry ko abunda nakeji a zuciya ze ragu amma ban samu ba, it’s so painful , the moment I saw you, duk wani nauyin da zuciya take dashi ya fara raguwa, I love you from the first, I love you from the moment , ban taba yadda da hakan ba sai lokacin da kika yi loosing memory dinki, and I never feel scared kamar yanda naga kin fadi jini na zuba akanki ba, my heart feel broke that day, please don’t ever leave me alone , I can’t leave with out you”, ta kasa yadda da abubuwan da take ji, hawayene ke fita daga idanuwanta amma duk da haka bataso ta Tashi daga cikin gigin baccin nan, bata san akan wa ya fara magana ba amma har cikin zuciyarta tana jin yanda zuciyarta take mata daci,irin dacin da take kokarin boyewa na batar mahaifiyarta tasan shima yana jin irin wannan abun, take a wajan ta rungume shi ajikinta, har yanxu hawayen da take be tsaya ba” cry, cry, cry dady, I will always be with you, duk lokacin da kake so kayi kuka zan rungumeka, kayi kuka kaji” murmushine ya subuce masa jin kalamanta tare da kara rungumeta “I love you “ ya rada mata a kunne, lumshe idanuwan tayi ba tare da tace komai ba, bata ankara ba taji ya daga ta gabaki dayanta sama,zaro idanuwanta tayi waje tare da rike bedsheet din gagam ganin babu kaya a jikinta, dariya yasaki me sauki kafun ya nade har bedsheet din ya nufi toilets dasu. A tare sukai Wanka duk yanda taso kubucewa sai da ya toshe hanyar, sosai ya gasata sai faman raki da shagwaba take masa, koda suka kammala wankan ma shiya saka mata rigar da yakeso, kokarin Kare kirjinta take ya rada mata “na ga komai “kunya kalmar tasa ta bata tayi saurin rintse idanuwanta, sama yayi da ita suka kwanta a kan bed bayan ya canza musu bedsheet “ wannan kunyar zata cuce ni fa “, kirjinsa ta dan taka kadan tana boye fuskarta a jikinsa,kafun ya rungumeta a jikinsa suna shakar kamshin junansu.

🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧

WASHE GARI

Karfe 4:15 tana zaune a falo tana game a cikin wayarta taga sabuwar number na kiranta, tunanin number wacece take ganin babu suna a ciki, kamar zata share sai kuma ta daga kiran tare da karata a kunnanta, ta bude baki da niyar yin sallama kenan taji wani irin murya mara dadin ji na babbaka dariya , da Sauri ta janye wayar a kunnanta ,tare da bin wayar da kallo ganin still kiran be katse ba. Maida wayar tayi kunnanta yanxun ma wata shegiyar dariya taji an barke dashi, har zata kashe kiran taji wata muryar wata mace na kiran sunanta “TAHEERA MOHAMMAD “, dan zaro ido tahee tayin jin mayar ta kira sunanta “wacece ke “ tahee ta kara tanbaya a tsorace , cikin daka tsawa matar ta dakatar da ita “ sanin ko wacece ni bashine me anfani ba, kine santa kanki da masoyina , duk lokacin da kika kuskura wani abu ya kara shiga tsakanin ki da masoyina sai na kashe ki, na kashe sa, sannan na kashe miki banzan dan uwanki da uwarku baki d’aya “, da Sauri tahee ta tashi tsaye cikin matukar rikicewa “ kinsan Inda oumma ta da dan uwanta suke !? Suna ina !? Wacece da zaki shigo rayuwa ta!?”, wata shu’umar dariya aka saki a cikin wayar kafun kitt kiran ya katse , da Sauri ta shiga call log da niyar kara kiran number taga private number ba ta yarda za ai ta kira matar, safa da marwa tahee ta fara a cikin falon gabaki d’aya ta rikice, so take tasan wacece matar nan, kuma wana masoyi take nufi, a ina ta san oumma da taheer , tanbayoyin da suke faran birkita mata kwakwalwa kenan amma bata da amsar tanbayarta, ganin kanta na kokarin ciwo ne yasata samun waje ta zauna tare da dafe goshinta,”Ya Allah meke shirin faruwa dani, ya Allah kafini sanin abunda ke buye da abunda ke fili,ya Allahu”, yar karamar iska ta furzar a bakinta kafun ta fara karanta adduar da tazo bakinta, cikin kankanin lokaci taji kamar ancire mata wani abu acikin zuciya . Door bell din da aka danna ne ya ja hankalinta ta mike tare da nufo kofar,”wanene ta tanbaya a hankali, jin ba a amsa ba kuma ba a bata amsa bane yasata bude kofar kadan, “babu kowa , kunnena be ji Daidai ba kenan”, hannu tasa zata kulle kofar taga basma tsaye a kanta sai faman sakin huci take,dan murmushi tahee tasakar mata,”kece, Bismillah “ dogon tsaki basma ta saki tana jifanta da mugun kallo,”WACECE ke da zaki bani izinin shigowa yar matsiyata” ta karasa tare da jan wani dogon tsaki, kallanta kawai tahee ta tsaya yi kafun ta saki wani murmushin da ita kadai ta san ma a nar kayanta, bata kuma tanka mata ba ta koma kan kujerar ta, tana game din ta ta bar basma tsaye a wajan, mamakine ya kamata basma ganin irin wulakanci da tahee tayi mata “Lalle yarinyarnan wuyanki ya isa yanka , ina tunanin sai na fara gyara miki zama “, ta karashe zancan wata da nufar inda tahee take da niyar tsinka mata mari, tana daga hannun nata tahee tarikeshi tare da yarfarwa tana binta da kallan tara saura kwata” kar ki kuskura kazamin hannunki ya kuma gigin taba mun fuska, na so mutum taki amma naga ke ba irin wacce ake mutun tawa bace , to kishiga hankalinki,taheee da kike gani ba kauwan lasabace”, ta karasa zan can nata tana danna wayar hannunta. Sakin baki basma tayi dan ita bata taba kawowa tahee na da bakin da zata mayar mata da magana ba sai yanxu, musamman yanda take kallanta ba tsoro ko dar a tattare da ita , rasa abun cewa tayi kawai ta juya ta bar part din, kusan mintuna goma aka kara knocking, a tunaninta basma ce ta bude “me…” bata kai karshen zancen ta ba tayi saurin rufe bakinta ganin wanda ke tsaye bakin door din, matsa mishi hanya tayi y shigo kafun a hankali ta furta sannu da zuwa , lumshe mata idanuwansa yayi ba tare da ya furta mata komai ba , “ you look beautiful “ya fada a hankali hannunsa daya na bayansa tun shigowarsa be Fito dashi ba , zufar daga gani a goshinsa ne yasata kama hannunsa , yayi saurin kara boye hannun da ya fara Jini kadan kadan ,da sauri ta kallesa tana so taga Menene a hannun da yake boyewa, “get me a hot coffe now , ok”, jinjina masa kai tayi , tare da nufar kitchen shi kuma ya wuce sama direct, harta dakko zata hada coffe din sai kuma zuciyarta taki Amin ta da kayn hada coffee di , a gaggauce ta hada tea me zafi a dan karamin tray, tana nufar kan step taga digon jini a kasa , bin digon Jinin tayi da kallo kafun ta kalli jikinta bataji ciwo ba ita, tunanin yanda ya dunga boye hannunsa ne ya fara mata a rai, cikin dingishin da take yi tayi saurin karasa hawa sama ,koda ta shiga a tsaye ta samesa hannunsa kare da waya da alama waya yake, ga hannunsa daya da tafun hannunsa yake a daure kamar Wanda aka yiwa dressing, bin hannun nasa take da kallo har ta karasa shigowa cikin dakin, nuni yayi mata da ta zuba masa kafun ya zauna a bakin gadon dakin, ba musu kuwa ta hada masa cikin dan madaidaicin cup, hannun da ya ji ciwo ya mika mata, kallan hannun ta tsaya yi ba tare da ta mika masan ba,shima be ce mata komai ba ya cigaba da wayarda yake a hankali, a maimakon ta kara basa a hannu sai ta kai masa cup din Daidai saitin bakinsa, hannun da ta miko ya rike tare da dorasa a cinyarsa, har lokacin wayar na kare a kunnansa, cikin rada rada ya furta “feed me”, ba musu ta fara bashi a hankali duk da yayi mamakin ganin ba coffee bane amma be ce komai va, kadan yasha tea din kafun ya dauke kasan “ok bari na bata”, ya fada yana mikawa taheee wayar, da ido tayi masa alamar wacece, shima da ido yyi mata nuni da be sani ba , karbar wayar tayi tare da karawa a kunnanta tare da yin sallama , daga cikin wayar ma wata zazzakar muryace ta amsa mata sallamar, da sauri ta dago tana binsa da kallo gabaki daya yanayinta y canza jin da mace yake waya,a hankali ta furta “ ina wuni” tana d’auke idanuwanta daga kansa, a dayan bangaran ma amsa mata akai cikin raha da murmushi tacikin wayar ta fara cewa “amarsu ta ango, gaskiya kinyi leafi babba , koda yake ba lefin ki bane lefin mijin kine da yana bari kina zumunci da kowa “, dan murmushi tayi kawai tahee tana satar kallansa kadan kadan, “nasan baki sanni ba ko, karki damu ba budurwarsa bace , Akhii bashi da budurwa sai mata daya kwallin kwal Insha Allah “, duk da bata san wacece ba amma lokaci d’aya taji kunyar matar ta kamata , murmushi ne sauti matar tayi kafun tace mika masa wayar, da sauri kuwa ta mika masa zata tashi ya riketa tare da saka wayar a handsfree,” akhiii naga alamar wannan amaryar taka kunya ce da ita kamar fulani, na kusa zuwa nigeria ai ,”kallan tahee data lumshe ido yayi kafun ya furta “tana jinki ai “, waro ido waje tahee tayi kafun ta dan bigi kirginsa “ouch” ya fada a hankali ,kitt yaji an kashe wayar, dariya ce ta kusa kufce masa dan yasan dalilin da yasa ta katse kiran.”she’s my ukhtii, nasan baki santa ba amma zaki ganta soon”, daman kana da yaya, daga mata kadai yayi “and also a brother “, suna ina “long story amma zan fada miki bayan zuba “, gingina masa kai tayi kafun ta kalli hannunsa , Menene a hannunka , kallan hannun yayi kafun ya furta “ouch , na fama ciwona “ bata san lokacin data kamo hannun ta fara hurawa ba, kallan yanda take hura hannun yayi kafun ya lumshe idanuwansa, light din dakin ne ya dauke duka zatayi magana wani irin haske me kala kala ya cika ko ina na wajan, kafun wani music da yake tashi me sanyi da ba a ji, a hankali haske ya fara karuwa da kanshi, zaunar da ita yayi akan gadon kafun ya tsugunna har kasa , waro idanuwanta tayi zata mike ya girgiza mata kai tare da dakko wani abu acikin da box dan karami, wani dan siririn diamond ring ya fito dashi kafun ya kalleta “ will you be my wife for ever “,kasa magana tahee tayi sai binsa da kallo da take , ta rasa wani irin farin ciki zatayi yau Itace king ya tsugunnawa a kasa yake so ta zama matar sa , rawa hannunta ya fara ta rasa wani irin tunani zatayi, har yanxu kuma yana tsugunne a kasan, kuka ta fashe masa dashi kawai kafun ta fada jikinsa tana cigaba da kukan, tapping bayanta yayi “I love you thousand of times , I love you thousand of years, you’re my heart, my soulmate, my happiness ,every moment I spend with you is my favorite, being in love with you is the best feeling,I hope to spend all my tomorrows chasing your perfect smile , just one message from you is enough to brighten my whole day, my lips are missing the taste of your lips ,my heart forgets how to beat every time you laughed,if loving you is madness , I don’t even want to be sane”, be karasa ba yaji saukar tattausan lips dinta a cikin nasa, gabaki d’aya notukan kansa ya kulle, wani irin dadi ne yake ratsa duka gangan jikinsa , yanda take kissing dinsa ne yafi komai tafiya da imaninsa, wani irin kiss take masa me tsayawa a rai, ta dau good 5 minutes tana zautar dashi kafun ta zare bakinta, gabaki d’aya wani irin. Kunyarsace ta kamasa ba, bata gama dawowa tunanin data fada ba ya kara hade bakinsu waje daya yayi shima tare da bata kyautar zazzafan kiss, cikin muryan kuka ta furta “thank you”, shhhhh yace mata , “don’t say anything please , lokacin sallah yayi will you help me , inaso nayi wanka”, ya karasa maganar tasa yana so su hada ido,jinjina masa kai tayi a hankali zata mike ya riko hannun ta d’aya tare da zura mata zoben diamond din” I love you sweetheart “, kulle fuskarta tayi cikin jin kunya tare da barin wajan, shima mikewar yayi yabiyo bayanta, lokacin da ta gama setting din komai na toilet din, tazo zata fita ya kulle kofar tare da maidata ciki “ tare zamuyi, I’m a baby now , ni kiyi mun wanka “, marairaice masa fuska tayi “na yi Wanka fa”kwaikwayar yanda tayi yayi shima “uhm uhm kinga bazan iya wanka da kai naba”, sakin baki tayi tana kallan ikon Allah kamar bashi ba , duk ynda taso ta kufce masa , sai da ya toshe hanyar, sai da ya gasa mata jikinta sosai dan dole sukayi wanka tare duk yanda take kare jikinta da gangan yake tabota da ta bude baki zatayi magana sai yace mata “naga komai ai”, ganin lokacin sallah na kokarin tafiya ne yasa cikin gaggawa yayi musu wankan tare da dakkota kamar wata baby, kaya kawai ya saka sai turare tare da nufar masallaci, itama sallar tayi har sai da ta jira isha’i , tana idar da sallah ta fashe da kuka ,ko a mafarki bata taba kawo Waranta zatayi farinciki ba , duk da bata cire rahama daga rahamar ubangijiba, kukan abu biyu take yi, Allah ya bata mijin da yake santa ba tare da yayi laa kari da wani na kasu na jikinta ba,ya kaunaceta, ya sota, ya taimaketa alokacin da take neman temaka,tabbas ta cika me sa’a , oummanta da taheenta kullum tana musu addua Allah ya bayyanasu, tasan bawa baya wucewa kaddararsa , har yanxu bata karaya ba wata rana zata gansu, gudun karya dawo ya ganta a hakane yasa tayi sauri ta wanke fuskarta tare da gyarata , light food ta hada masa , lafiyyayen Dankali tayi masa da yaji zogale da kifi gabaki d’aya part din ya kare da kamshin abincin. Yana dawowa kai tsaye kitchen ya nufa shima, a jikin kofa ya tsaya ganin tana gyara wajan da ta bata, ganin bata kula da zuwansa bane yasashi takowa a hankali ya rungumeta ta baya, zatayi ihu kenan ya rufe mata baki” matsoraciya kawai” ajiyar zuciya ta sauke “ka bani tsoro” sorry dear, me kike a kitchen kinsan ciwanki har yanxu be warke ba” kauda kanta tayi kafun ta furta “ni lapiya ta kalau”, murmushi ya saki me sauti kafun ya furta ,”shikenan ki shirya anjima zan baki baby” baya taja tare da fara yarfa hannunta daya “ban warke ba fa” uhm uhm kin ce mun fa lapiyar ki kalau, karamin bakinta ta turo masa kadan “ni wasa nake “, uhmm this your lips ko unmm “ ai be karasa ba tayi saurin barin kitchen , sai da tayi nesa dashi kafun ta furta “your food is ready “, uhmmm “my baby is on his way baby”, ya fada a zuciya tare da bin bayanta, tun kafun ta fara serving dinshi kamshin abincin ya cika masa hanci, da kanta ta bashi a baki kamar yanda ya bukata, sosai ya yaba da amincin sabida yanda yaji dadin girkin, yana ci yana sa mata albarka, saida ya kammala cin abincin kafin ya bata tukwicin dalleliyar prado sabuwa baka kiran me shegen kyau, farin cikin da take ciki ya kasa misaltuna , ta rasa me zatace, Godiya zata fara yi masa ya dakatar da ita ,bata gama shiga shock din motar ba sakamon papers din da ya bata, fara dubawa tayi amma bata fahimci komai ba sai kallansa da tayi, ware su yayi zuwa gida biyu, gabaki d’aya gift dinta da aka bata na biki ya nuna mata, tun daga kan takardun jirginta, da mall dinta , da gida da motocin da ta samu, suman zaune tahee tayi ta kasa kwakkwaran motsi kamar a mafarki” this one is for your studies , Monday zaki fara zuwa school insha Allah”………..

****
Ayi hakuri da mss lee kwana biyu 🥱🥹
GIDAN AUNTY

Mss Lee 💖
07041879581

Leave a Reply

Back to top button