Gidan Aunty Book 1Hausa NovelsHausa Novels

Gidan Aunty Book 1 Page 31

Sponsored Links

BOOK 1

Page 31🦋

Direct falon sa na kasa ya nufa, yana fitowa ya tarar da babban trolley din kaya ga kayan tray din abinci da aka jera musu, yar guntuwar paper din da ya gani akai ya bude,short Rubutun dake ciki ya bude tare da karantawa,yana gama karantawar trolley din kayan yaja tare da nufar dakin da ya batta, a takure ya sameta duk ta kudun dune waje d’aya,sai faman shashsheka take saki , kallanta yayi na yan second kafun ya karaso inda take ,be kulata ba ya nufi kan daya daga cikin sofa din dakin yana rintse idanuwansa kamar me jin bacci, tsawan lokaci yana a haka har yanxu kuma bata bude idanuwanta data kulle gam ba ga siraran hawayen da suke zubo mota.ciki ciki ya furta “me akayi miki” da sauri ta bude idanuwanta da suka canza kala zuwa jajawur,mikewa tayi da niyar nufar inda yake ya dakatar da ita,”zauna nan inda kike”ya kara sa zancan nasa yana tsuke fuska kansa har ya fara ciwo sabida yawan maganar datake sakashi,lan gwabar masa da kai tayi zata bude baki, kallan da yayi Matane yasa ta zauna tana tura baki,ya d’au kusan mintuna biyar a hakan kamar Wanda be san da zaman wata halittar ba ,kafun ya nuna komar dazu da yatsa,cikin kasa kasa da Murya ya soma magana “kaza mace ke sai Ance miki kiyi wanka”,yanxun ma turo masa dan karamin bakin ta kawai tayi,”toh ai bakayi mun ba”, kallan ta yayi da sauri yana so ya gane me take nufi,kafun ya tsuke fuska yana nuna kofar da zata sadata da wajan toilet din,”Kazama tashi kije kiji Wanka” gyad’a masa kai tayi har yanxu bakinta a ture ta fara kokarin tube rigar jikinta da sauri ya mike yana kallanta ,tare da jan rigar hannunta batare da ya rike taba,a haka harya karasa bakin kofar toilet din da ita,”mun tuna kadan na baki kiyi wanka ki fito sannan karki sawa fuskar ki ruwa “yana gama fadar Hakan ya bar wajan,rigar jikin nata ta bude nan da nan Santa santalan kafafuwanta suka fito cikin black tie din dake jikinta, vest din jikinta ta tube shima ,take fararan breast din ta suka fito sosai cikin black bra din dake jikinta,bra din ta kama da niyar cirewa kamar yadda ta cire sauran sai taji ta kasa, a ko karin cire war da zatayine manyan tsayayyun breast dinta suka fito waje da su har yanxu kuma ta kasa cire bra din, turo bakinta tayi tare da nufar kofar da ta ga king ya fita,yana zaune daga gefen bakin gadon ya jingina dashi , duk da yaji bud’ewar kofar da akai hakan be sa ya bude idanuwansa ba , da saurin ta ta karaso Inda yake “dady”,ta kira sunansa,shareta yayi har yanxu fuskarsa a rufe,”dady “ ta kara kiran sunansa, yanxun ma be amsa va sannan be motsaba kuma, ganin hakan yasa ta dauka yayi bacci kawai sai ta kama hannunsa guda daya ta dora kan kirjinta tana furta “dady ka cire mun” da mugun Sauri king ya bude idanuwansa sabida mugun shock din da ya ziyarceshi tundaga kan kafafunsa,cikin Sauri ya kulle idanuwansa yana kiran sunan Allah,kafun ya daka mata tsawa yana funcike hannunsa”barnan wajan “ya furta a kausashe,sosai ta firgita da tsawan da yayi mata ga kanta da yasoma mata ciwo, baki ta bude da niyar yi masa magana yanxun ma wata tsawar ya daka mata data fi ta dasu,har yanxu idanuwansa a kulle suke , ja da baya ta soma yi jikinta na dauka rawa kafun ta fashe da kuka tana dafa kannanta,”Kai na”,”kaina “ shine abunda take furtawa a hankali ya bude idanuwannasa kafun ya nufi inda take yana kawar da kansa gefe,kama hannunta yayi ta kwace zata gudun, saurin ruko hannun nata yayi “ya Allah” ya furta ,shi kansa yasan a wannan condition din nata be kamata ya dunga mata tsawa ba karya taba mata brain, yana cikin wannan tunanin ne yaji tana kokarin kwace hannunta ga kukan da take saki,be san lokacin da ya rungumeta ba gaba ki dayanta yana sauke ajiyar zuciya jin tsayayyun breast dinta a fatar cikinsa,har yanxu bata dena masa kukan ba,a hankali temperature din jikinta ya soma can zawa, ga wani zafi da jikinta ya fara cikin kan kanin lokaci, kan bed din ya karasa da ita ya na kawar da Kai , kafun ya ja mata blanket yana rufe kirjinta,sai a lokacin ya kalleta ,”Menene “ ya furta yana jin muryarsa kamar tana kokarin daukewa , hawaye na zuba a fuskar tata ta furta “Kai na “, taba kan nata yayi yana jin yadda kan nata yayi zafi sosai ,hannunsa ya mayar kan wuyan nata yanxun ma akwia zafin, be ce mata komai ba ya nufa inda ya ajje mata magungunanta,wasu allura ya dauka guda biyu ,saida ya hadasu sannan y nufa inda take , idanuwanta na sauka akan alluran nan ta soma kuka “ni banaso”ta furta tana kokarin me kewa, mayar da ita yayi ya zauna, wani kukan ta kara fashe masa dashi “ni bana so”gyada mata kai yayi yana ajje allurar “shikenan na fasa miki” gyada masa kai tayi tana sakin ajiyar zuciya, a hankali ya matso inda take har suna jin saukar nunfashin junansu, hannunta d’aya ya kama kafun ya rungumeta, ganin hakan yasa ta rikeshi so tie a blanket din da ya rufa mata yana zamewa,tsayayyun breast dinta akan rigar jikinsa,lumshe idanuwansa yayi yana kara matseta a jikin nasa ,kafun ya dakko allurar daya ajje , tie dinta yaja kasa kadan kafun ya fara mulmula mata wajan a hankali, lafewa tayi a jikinsa tana faman lumshe ido, sai saukar allura taji a jikinta , kuka ta fashe da shi tana kokarin kwacewa a jikinsa amma ya ki bata damar hakan sai da ya kammala allurar tasa, idanuwansa tuni sun kada daga launin farinsu,yana kammala allurar tasa murmula mata wajan ya shigayi, har yanxu bata dena kukan ba, ya dau dogon lokaci a haka ,kafun ya dena jin kukanta sai saukar nunfashi da ajiyar zuciya da take faman saki,dago da kanta yayi kadan yaga tayi bacci, girgiza kansa yayi tare da kwantar da ita kan gadon sosai, breast dinta da suka fito waje ya kurawa ido kusan tsawan minti daya kafun ya janye idanuwansa akanta, hock din bra din ya cire mata gabaki d’aya tare da ja mata blanket din har saman kirjinta,adduar kwanciya bacci yayi mata yana bin kyakkyawar fuskarta da tayi fiyau da ita da kallo na tsawan lokaci kafun ya bar wajan, muntuna kadan ya fito daga inda ya nufa fuskarsa ajike alamun alwala yayi, kabbara sallah yayi , ya dau dogon lokaci yana sallan kafun ya idar, ya soma karatun alqur’ani,shima ya dau tsahon lokaci yanayi kafun ya mike, kallan yadda take bacci peaceful yayi kafun ya nufi bed din, pillows uku ya jera a tsakaninsu kafun ya kwanta yana gyada bata blanket din, remote din lamps din ya dauka tare da kashewa, ya dau dogon lokaci a hakan yana tunanin ydda zai bullowa al’amarin a haka bacci shima ya daukesa batare da ya shirya masa ba.

🫧🫧🫧🫧🫧🫧

Tun bayan magungunan da ta sha,sosai suka birkita mata kwakwalwa sai faman surutai take, cikin sauri ta rarimi wayarta tare da kiran wani layi,bugu daya aka daga wayar,cikin maye ta soma magana “kana ina”banji ko me aka ce mata ba sai amsar da ta bayar cikin maye”kazo dakina yanxu ina jiranka” tana kammala maganarta ta jefar da wayar, wata kwalbar ta bude daban ta fara kwankwada, kusan tsahon mintuna 30 tana a haka kafun taji an bude kofar ,cikin maye batare da ta dago ba ta soma magana “me kika dawo kiyimun kuma bayan kin kasa tsinanamun komai,ki fita kawai ki bani waje”, ita kadai take surutanta ganin ba a kula ta ba ta dago a zuciye. Sanye yake cikin wasu bakaken kaya ,ba a ganin ko ina na fuskarsa hatta yan yatsin hannunsa akwai bakar safa akai,kulle kofar yayi taciki kafun ya fara takowa cikin dakin,Wanda ta ganine yasata sakin murmushi,cikin maye ta mike tare da nufarsa,tana zuwa daidai inda yake ya fesa mata wani abu a fuska, kansa tayi daniyar faduwa ya riketa tare da jefata kan gadon, be damu da yadda take a Mayan ba ya fara faffarka mata kayan jikinta,komai a zafafe yake yinsa, cike da mugunta ya fara yin sex da ita, ya dau kusan awanni hudu a kanta yana yin rough sex da ita kafun ya dakko wani Jan kalle,ya kwace maniyinta a jiki, saida ya tabbatar ya kwace sannan ya kafa bakinsa a wajan yana tsosa ,nan ma ya dau dogon lokaci yana yi kafun ya fita daga dakin ya barta a haka.

🫧🫧🫧
➰➰➰➰➰

KANO

kamar kullum yadda ta saba farkawa ta farka, gefenta ta kalla kamar tana jiran gefen yayi magana sabida yadda ta tsurama Wajan ido,ba Wanda ya fado Mata arai sai taheeran ta,duk da Tasan tana hannun Kwarai ko yau ta mutu tasan kilishi zata kular mata da ita,mikewa tayi tare da dauro alwala, sai da tayi nafila kafun ta kabbara sallah, bayan ta idar kamar yadda ta saba karatun alqur’ani ta fara da ka, ta dau dogon lokaci tana karatun kafun ta kammala ,har yanxu tana kan daddumar,kwankwasa kofar akai, cikin daga murya yadda za a jiyota ta bada damar shigowa,zahra da khaleed ne suka shigo dakin,ganin oumma zaune kan dadduma ne yasa suka karasa inda take “oumma ina kwana “ amsawa zahra tayi tana sakin mata murmushi,shima Khaleed gaishe ta yayi,ta amsa masa cikin kulawa, sun dau kusan mintuna ashirin a dakin suna Jan oumma da hira har ta sake musu itama tana amsa musu kafun suyi mata sallama akan zasu dawo .

➰➰➰➰
BUNKURE

Tun bayan tsawan sati biyun da kaka ta bawa tayi batare da ta kara bi ta kan zancan su oumma ba ta soma Wasu irin mugayen mafarkai, sosai take mafarkan wani lokaci ma bata samun da Man yin bacci,abunda bata sani ba shine ba ita kadai bace take mugayan mafarkan kusan yawanci yan gidan basa bacci sabida mugayan mafarkan da suke musamman da wasu mucizai da suke kawo musu hari, daga rin Allah ya waye zasu manta da komai sai dare yayi sannan abun yake kara dawo musu .

**** A bangaran Dije kuwa duk da irin mugayen mafarkan da suke hakan be hanasu sheke ayarsu ba ,liyafa ta cigaba yanxu kwata kwata mutanan gidan basa sa musu ido musamman yadda bintalo takoyi yawan dare, da yawan lokuta in tafita tun safe bata dawo sai dare wani lokacin ma sai washe gari, hakan baya damun Dije kwata kwata sabida yanda take mata barin kudi, yanxu har babbar waya bintalo ke rikewa ga manyan ledojin da take shigo dasu na kayan ciye ciye sosai ta fara samun kudi ka manyan matan da suke kara bude mata ido,kullum tana tare dasu,d’aya daga cikin matan da take bi me suna hajiya yasira sosai ta fara kwadaituwa da bintalo, shiyasa kullum cikin kashe mata kudi take tana neman hanyar da zata biyawa kanta bukata.

🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧

3:10am
Kasa kasa ya fara jin shash shekar kuka cikin barcinsa,nutsuwa yayi dan jin daga ina shash shekar yake futowa,a hankali ya bude idanuwansa,sosai ta ke rungume a jikinsa pillows din da ya jera ma babu a wajan ta watsar,kara karfin kukan ta tayi sabida yadda cikin ta ya kara murdawa,”Nide kam na shiga uku,abeey duk kai kajawo mun” ya furta cikin ransa kafun ya kalleta ,fuskarta ta jike da hawaye ga zufar da take har yanxu idanuwanta a kulle suke,so yake ya banbareta a jikinsa amma se kara shigewa ciki take,a jiyar zuciya ya sauke a hankali yana taba goshinta,babu zafi ko kadan sai zufar da ta jikata,hannu daya yasa ya banbareta daga jikinsa kafin ya mike zaune, bed side lamp ya kunna guda daya yana ganin yadda ta kara kudun dunewa tana dafe cikinta,hannu ya kai da niyar ta bata ,sosai ta rike hannun nasa tana do rawa akan cikin nata,har yanxu kuma ta ki bude idanuwan, Daidai saitin fuskarta ya nufa tare da hura mata iskar bakinsa, ajiyar zuciya ta soma saukewa a hankali be dena ba ya cigaba da hura mata iskar,kamar me kokashin yin bacci sai ta kara fashewa da wani saban kukan sabida wani irin murdawa da cikin ta yayi mata ,bude idanuwanta tayi da sauri tana furta “dady” a hankali,kamar daga sama taci saukar muryarsa “me akai miki”, cikinta kawai take nuna masa ta ma kasa magana,kallanta yayi na tsawan sakanni kamar me nazari akanta ,kafun a hankali ya dora hannunsa kan farar fatar jikinsa,shock din da ya ziyarceshine yasashi lumshe ido ,a hankali yake shafa lallausan fatar cikin nata, itama taheen jin yadda yake shafa mata ciki yasa ta lumshe idanuwa,sosai ya cigaba da shafa mata a hankali har zuwa mararta , nannauyar ajiyar zuciya ta sauke tana kara lumshe idanuwa,bin idanuwanta yayi da kallo,ganin yadda take lumshe wa, ya dau dogon lokaci yana matsa mata cikin har wajan marar tata da yake jin dimi a wajan, sosai hakan yayi mata dadi bata san lokacin da ta fashe masa da kuka ba jin wani abu na tsarga mata a jiki , wajan cibiyarta da ya ta bane yasa ta motsawa tare da dago da fuskarta kama, daidai lokacin da fuskarta take dagowa a Daidai lokacin da ya kawo fuskarsa wajan , a bazata yaji saukan lips dinsa akan nata.

Saurin kawar da kansa yayi daga saitin fuskar tata yana mikewa, be kara ko minti daya a dakin ba ya fita da sauri , lokacin da ya fita daga dakin itama tahee a haka wani daddad’an bacci ya kara daukarta har lokacin kuwa king be kara dawowa dakin ba.

🫧🫧🫧🫧🫧

💖💖THE TALENT TROUPE WRITERS 💖💖
💖💖GIDAN AUNTY💖💖
(a heart touching love story)

Story & written
By
Mss Lee 💖

PAID BOOK

MAI BUKATAR COMPLETE DIN GIDAN AUNTY YAMUN MAGANA TA WANNAN NUMBER 07041879581

Leave a Reply

Back to top button