Hausa NovelsMatan Ko Mazan Book 2

Matan Ko Mazan Book 2 Page 2

Sponsored Links

💫MATAN?? Ko MAZAN??💫

✍🏻M SHAKUR

EPISODE 2️⃣

Wannan dama ce ga masu son Koyon business ..tiles,jewelry,frames,ceiling decoration,key holders,stairs design etc a kudi kadan..Key holders,tray na dinning table da abubuwa dayawa na dacorashan na cikin gida ko opis dikka a 30k(dubu talatin kachal)Sannan kuma idan Kai Baka damu da koya ba amma abubuwan sun birgeka kanaso ka siya ka saka a gidanka saboda kaima naka gidan yayi kyau Toh muna dashi abelabul shima a kudin qalilan zaka siya bugu da qari Duk Wanda ya sai wannan kwas kar yayi tinanin yayi ya kashe kudi har dubu talatin a wannan marrar na rashin kudi ku kwantar da hankalin ku saboda zaki iya mayar da kudinki Duk wadda kika yiwa talla ya siya da link dinki xasu Baki Rabin dubu talatin dinki ma’ana(18k)…Ba a nan garabasar ta qare ba idan kika siya Duk Abinda kika hada muna group inda zaki yi posting a miki talla har a samu mai saye ku gayamin shin kun taba Jin business mai garabasa kwasha kwasha haka🤷🏻‍♀️Group link below..masu raayin siyan wannan kwas ga link ko mace ko namiji kowa zai amfana muna koyarda abubuwan maza da na mata rayuwa tayi Tsada dole sai muna hadawa da business👇
https://chat.whatsapp.com/CxjG2cSDTxaLxNPyQclFaA

Da ace Alhaji Mai Makamashi nada kiba daya kashe ta hala yanzu dan kullum yana saman jikinta, shi kawai ya kwanta saman jikinta, daga rigan baccinta sama yayi tana jinshi yatura daidainan hawaye ya gangaro daga gefen idanunta, she hates him, she hates him ajikinta, she hates yana tabata, ita dama zai hakura yadaina kusantar ta datafijin dadi, kafin kace kwabo yakawo yana nishi kaman ana zaremai rai yakoma gefe, dasauri ta juyamai baya before 10min yafara minshari, tashi tayi ahankali tasauka daga gadon tabude kofan tafito tawuce takoma dakinta tarufe kofa, zama tayi lungun gado ta rungume kafafunta tadaura fuskanta kan knees dinta, all of her body and organ are crying, yearning for a good sex from someone da zuciyanta ke so wholeheartedly, all this sha’awa yafara mata ne bayan ta haifi yaran nan, data aureshi ko oho bata damuba batada sha’awa, tana haihuwan yaran nan kaman an chanza system na jikinta, kankame kanta tayi a lungun gadon nan dazaka shigo dakin dabaza ka ganta ba, kusan awajen tai bacci, kukan Hassan ya farkan da ita daga bacci nan kan carpet a lungun gadon hakan yasa ta tashi da sauri tawuce dakinsu around 5:00, Baban nasu tagani harya daukeshi yana jijiigashi yace “to ga Mommy nan” karbanshi tayi da sauri tace “kanajin yunwa Hassuuu, let’s go stop crying Momy is here” tajuya tafice batare data kalli Alhaji ba yabi bayanta da kallo kaman maye yace “shikenan ta batamin alwala” saikuma yadaga murya yace “wayanki na dakina jiya kin mantar dani baki”.

Around 11AM wani lafiyayyen mota yakawo wata kyakkyawan yarinya wacce bazata wuce age mate na Alawiyyan ba, fitowa da gudu Alawiyya tayi sukai wani ihuuu Besty suka rungume juna, Hamda tace “kinmini lamb chops din” dariya Alawiyya tayi tace “banyi ba nonsense” saikuma takara kankameta cikin muryan kuka tace “am so happy u are here” auren nan ya maidata into any small gesture kuka takemai, tadade bataga Hamda ba she’s just so happy yau kawarta that understands her tazo, ahankali Hamda tadagota daga jikinta hannunta takai ta sharemata fuska tareda girgiza mata kai alamun tadena, gyadamata kai tayi tace “I’m overwhelmed ne daganinki, muje kici abinci” ciki sukayi bayan sun bama juna side hug, yan aikin ta na gunguro akwatin Hamdan ciki tace “ina kikabar Princess mesa bakizo da itaba su Hassan su sami abokiyan wasa” ijiyan zuciya ta sauke tana zama tace “damuna zatayi, ba dan the semina is very important ba da bazan ma zo ba wlh, you look really good Ally baby” murmushi tayi daidai nan aka kawo mata kaya, wata yar aiki ta ta shigo da delivery wani big paper bag na dress dazata sa ta karba suna dubawa ita da Hamda kafin Hamda takira mijinta tabama Alawiyya suka gaisa sannan sukai sallama twins sukazo tai wasa dasu tabasu su chocolate data kawo musu sannan Alawiyya tace “muje ciki” she’s just so happy kawarta tazo gashi dama yau Alhaji yabar gidan tare zasuje reunion school nasu tare, gobe kuma taje senina daya kawo ta, jibi tawuce, wanka Hamda tayo tafito daure da towel yazauna tana bude akwati ta tana ciro su face serum nata tana shafawa tace “how have you been”? Ijiyan zuciya Alawiyya tasauke tace “mezance inba fine ba, you are lucky Hamdana kina rayuwa da mijin dakikeso kika kuma zaba unlike me da akai auren business deal dani” har cikin ranta Hamda ke tausayin Alawiyya tun primary school sukai tare, daganan suka tafi dubai, sai suka sake haduwa a Nile, she knows everything about Alawiyya itama Alawiyya knows everything about her” ijiye serum din tayi sai kawai ta matso kusada Alawiyyan ahankali ta rungumeta tace “I don’t even know what to say but nasan ni bazan iya rayuwan dakike ba Alawiyya cus akwai cutarwa, I feel sad for you wlh sabida kina tsaka mai wuya, fitanki gidan nan means ruining Ammi’s career for good, hakan zai iyasa Ammi ta yafeki daga yaranta, dukta nakalli abin bakida solution but nasan Allah baya daurama bawanshi abinda yafi karfinshi, I pray Allah yabaki ikon cin jarabawan nan and always remember you are not alone you have me, I am not like su Ammi, I care about you, ke din karan kanki no money or anything attached to it, kiyakuri kinji Besty, kiyakuri ko i am here to make you happy okay” gyadamata kai Alawiyya tayi tana raurau da idanu sai kawai Hamda tamata chakulkuli hakan yasa tafashe da dariya tana fadawa gado tace “waike yaushe zaki dena this childish behavior tun primary school sai kinga mutum zaiyi kuka saikihau yimai chakulkuli stopppp” Alawiyya tai ihu tana dariya tana buge mata hannu kyaleta, Hamda tayi tace “ke kuma sai shegen feelings ba, baki taba daurema chakulkuli tashi kije kiyi salla mu fice, event din is 2, heee yau akwai shagali zamuga yan ajimu da wayanda sukai aure da single” dan murmushi Alawiyya tayi tai shiru kaman wacce ta tuna wani abu sai kuma ta tashi tawuce tafice daga dakin taje dakinta wanka tayi tafarayin salla sannan tazauna bawani make up tayi ba hoda ta shafa tasa kwalli tasha lip gloss dayama pink lips nata kaman ta shafa jan baki sannan tafito daure da towel tawuce dakin Hamda dan kayanta na wajen gown din taciro dawani soft lushy material ne beige dayabi jikinta, Ya Allah! Ita kanta Hamda saida tace “wowww, waike akwai abinda baya miki kyau” gyalen gown din kawai ta jefa aka takoma daki tasaka vca earrings na diamond dinta da bracelet dawani single chain data saka awuya dayasa wuya ta ke wani kalan sheki itama Hamda ta shirya tsaf sunyi kyau she hardly drives but yau so take tayi tuki, key mahaukaciyar 2023 benz dinta tadauka sai kamshi take tafito tama yaranta sallama idan kaganta zaka iya saceta dudda yahanata fita ba security amman ko kallonsu batayiba dama babu wanda ya isa ya tunkareta cikinsu suka shige mota aka bude mata gate suka fice.
Wani babban event hall mai kyau ne acikin wani babban hotel, ga motoci manya manya daban daban yacika wajen da kyar ma suka samu wajen parking ta kashe motan tai shiru tana kallon gaban hall din Hamda tace “tashi muje mana Ally” dan ijiyan zuciya ta sauke ahankali tace “hakanan kawai naji gabana yafadi” dasauri Hamda dake daukan handbag dinta tace “ba dole ba tunda kikai aure kin kunshe kanki agida baki attending anyi social event ko gathering ba, kawai u just kill life dinki and vibe, sabida that old man don’t deprive kanki fun, let’s go jor” Hamda tai maganan tana fita daga motan ta zagayo mazaunin direba inda Alawiyya ke zaune tabude kofan tareda mika mata hannu tace “let’s go” dan kallon fuskan Hamdan Alawiyya tayi kafin ahankali ta sauke ijiyan zuciya tafito da kafanta dayay bala’in kyau cikin takalmin datasaka mai tsini tafito daga motan tana kama hannun Hamda tareda maida kofan tarufe tana bin wajen da kallo sannan ta sauke ijiyan zuciya, she’s just nervous, she understand dan sabida tun ranan da tarubuta last paper dinta haryau kafanta bai kara takawa nile ba, Ammi tamata komi, result dinta ma har gida aka kawo mata Allah kadai yasan how tayi oho, She’s nervous ne kawai, zata hadu da yan class dinsu especially…. “Muje” Hamda ta katse mata tunanin datake, dan ijiyan zuciya tasauke putting herself together kafin su fara tafiya, duk wanda zai kalleta saiya kara juyowa ya kallota da kyau dan tai kyau, ahaka suka shiga cikin hall din da mutane suka cika ciki maza da mata anata hayaniya dan ba’a fara event dinba, ita bama tasan meke damunta ba kaman ba itaba, batada confidence na kallon mutane sai kawai ta sauke kanta kasa. “Hamda Abdulkadir!” Dasauri Hamda ta waiga zuwa direction din dataji an kira sunanta zaro idanu tayi tace “ohh my God Ally kalli su Mamu da Leemarh let’s go to table nasu, ohh kalli yanda suka dawo manyan mata, jibi Leema kaman zata fashe” wucewa table din sukayi, yan class mate nasu ne mata su 4 zazzaune, dayake table of 6 ne suna zuwa Hamda tace “hello ladies” tashi duka sukayi Mamu tace “wait am I dreaming Alawiyya Alhawary ce wannan”? Dan murmushi Alawiyya tayi kadan tana kallonsu tama kasa magana, Leema tace “itace wlh daga gama exam ba sallama bakomi number ta ma baya shiga tayi aure ta manta damu” Dasauri Hamda tace “complain ne oyoyon dazaku mata bayan yanzu an hadu after 4 good years let’s hug girls” tashi sukayi duk suka hugging juna Leema tace “woww Alawiyya kinji taushin jikinki” Mamu tace “is it only taushin jikin gabaki dayanta kaman kasace gaskiya ko waye mijinki is really taking care of you sit” dan murmushi tayi still batace komiba, fara program din akayi which most of it maganganu ne haka da speech chan aka fara kawo abinci lafiyayyen abinci ne abunka da harkan yaran manya suma suna cikin hira a table nasu wanda yawanci Hamda ne ke hiran ita wayanta tadauka kawai tana scrolling through IG aka kakkawo musu abinci wanda wani lafiyayyen jellof rice me da turkey da dodo da salad, sai small chops, dafa kafadanta akayi dasauri tadago kanta Leema ce takawo bakinta saitin kunnen Alawiyya ahankali tace “kinga AJ kuwa?” Wani kalan faduwa gaban Alawiyya yayi dayasa kawai lips nata yadan shiga rawa takasa fadin komi, ganin haka yasa Leemah cike da iyayi tace “ohh sorry my bad na manta kinada aure fa yanzu, the poor guy suffered lokacin nan, he was shattered, you crushed his heart Alawiyya, you have no idea how traumatizing those last days at school were for him bayan mun gama exam dakikai disappearing din nan, damukaji labarin bikin ki daga sama saida akai admitting nashi a sick ba…..” “Leemat” Hamda dake gefen Alawiyya takira sunanta dantaji maganan datakema Alawiyya tace “me haka”? Dasauri su Mamu da suma sunjita sukace “eh mana mehaka”? Dan murmushi Alawiyya tayi cikin soft voice nata tace “common me to danta bani labari, ina zuwa bari nadan fita na amsa kira, Nanin Hassan nakirana” ta nuna musu wayanta tana yunkurin tashi Hamda tace “muje tare” dasauri Alawiyya tace “no yanzun nan zan dawo fa stay kika bini wazai fadamin abinda akayi” tajuya da sauri sauri kanta akasa tayi hanyar kofa, tanada wani kalan saurin kuka, Leema just puncture wani ciwo dake zuciyanta dayaki warkewa har yau but takoyama kanta ta manta da ciwon and pretend baya wajen, bamaya existing, tana fitowa daga hall tashiga waige waige wani corridor tagani gefenta that is attached to wani hall way dataga ansa rest room ajikin wani kofa a corridor, tayi hanyar kawai da dasauri sauri take tafiya dan hawayen na gab da zubo mata yanda take tafiya da sauri kawai santsin tiles ya kwashe hill din kafanta tai baya zata fadi cikeda tsoro tana kokarin ta tare kanta ta kasa ta runtse idanunta gam ta sadakar kawai karaf taji an tareta ta hanyar kama shoulder nata aka dagota chak, taji zuciyanta ya daina beating for a moment, sabida wani kamshi daya daki hancinta wanda har gobe bazata taba iya mantawa da kamshin ba, ahankali tashiga bude idanunta kadan kadan tun tana ganin fuskanshi so blurry har idanunta suka karasa budewa tasauke kwayan idanunta kan wani black kyakkyawan saurayi dayake tsaye dab da ita har lokacin hannayenshi biyu nakan shoulder nata sabida tarotan dayayi daga faduwa dantai loosing balance, dogo ne sosai dan kusan duka tsayinta plus hill din kafanta a iya kirjinshi ta tsaya, yana sanye da long sleeve sky blue riga daya saka boturi da necktie a wuya dark blue da dark blue wando, muscles na hannunshi kaman zasu barka rigan jikinshi adaddaure, baki ne like real black yanada gashin kai mai kyau da kyalli da saje ma mai kyau da full masculine lips dinshi that are a bit dark in complexion, yanda take kallonshi haka yake kallonta, dukansu biyun babu wanda ya iya motsin kirki jin hayaniyan wasu mata suna zuwa wajen yasa ya tsugunna da sauri yadauki wayan ta yadauki wayanta daya fadi awajen yawani ja hannunta zuwa wani daki dake hall way din yaciro card daga pocket ya manna jikin kofa yabude ya shige ciki da ita ya maida kofan yarufe tareda mannata jikin kofan ya tsaya dab da ita yana daura hannunshi jikin kofa yana wani nishi kaman kirjinshi zai fito yana kallonta yace “woww dama zaki iya zuwa wajen nan bayan kin yaudareni”? Hawaye ne ya zubo daga idanunta dasauri ya nunata da hannunshi yace “bance kimin kukan nan ba u hear me? Don’t even cry for me” kaman yace tamai kukan fashewa da kuka sosai tayi idanunta nakasa takasa kallonshi, tsayawa yayi yana kallonta kuri saikuma yayi shiru chan yace “look at me Ajay!” Awani kalan hankali tadago kwayen idanunta ta kalleshi har tamutu bazata taba mantawa da this name ba Ajay! Yanda taga idanunshi sunyi ja saida gabanta yafadi jitayi takasa kallon nashi dasauri tasauke kanta kasa buga kofan yayi da hannu adan zafafe yace “I said look at me inba hakaba I will touch your face and make you look” fashewa tayi dawani kalan kuka mai sanyi da sanyaya jiki tace “I can’t! I’m sorry Abbakar Jafar, I really am” hannunshi yakai azuciye yakama habanta ya juyoda kanta ta kalleshi saida gabanta yafadi idanunshi sunyi jaa suncika da hawaye ahankali yace “do you think sorry can help me? Where were you and your sorry da ina hospital battling with my life Ajay? Hun where were you?” Yanda hawaye ke bulbulowa daga idanunta kaman an bude tap, cikin fushi yace “munyi soyayya for good 3yrs bantaba son wata arayuwana kaman yanda na soki ba” yanunata yace “munma juna alkawarin aure, my Mom my sister duk sun sanki, ranan damuka gama exam we were together we even went to cafe mukaci abinci and celebrated our last paper, baki taba for once gayamin zaki aure ba? Baki taba gayamin anzo neman aurenki ba? Baki taba gayamin an samiki rana ba, baki taba bani wani sign ko wani alama na u we’re getting married ba just for you to disappear bayan last exam day namu da one week naji ranan aka daura miki aure do you have any idea, do you have any f*cking idea what I went through”? Yayi maganan wasu hot premium tears na saukowa daga idanunshi ohh my God! Alawiyya jitayi kaman taita ihu kaman ta kashe kanta if that can compensate the pain he’s feeling ko the pain she caused him, all she sees a idanunshi is pain, the way she’s crying takasa magana ma broke his heart even more, ahankali yasaki habanta yadan fuxar da iska tareda moving 3steps back from her duk tana kallonshi hannunshi yasa ya goge fuskanshi tass yace “all this years calculate, munyi soyayya 3yrs a school yanzu aurenki 4yrs, for good 7yrs dakon soyayyan ki nake araina, rana daya kikai aure i had no way to contact you, har gidanku na Abuja I took that bold step naje akace baku wajen bama kwa kasan that ba’a Nigeria za’ayi bikin ba cus ranan daurin auren naje” yadanyi wani kalan hurtful smile ya kalli gefe kana ganinshi you will know how much he loves her, yakalli dakin dasuke ciki da kwalayen drinks daban daban ne awajen yace “you see all this event da sauransu I organized it, it took me almost 1 and half year, aturani wajen SUG president na this set dana that set, I went through hell to pull this off, kinsan dayaya nasamu aka yarda ayi abin nan a kaduna not Abuja inda school yake?” Yasakeyin that hurtful smile yace “all because of you naji labarin kina nan kaduna, babu randa bazanyi salla na roki Allah yasa you should attend this event ba, I just wanted to see you, to look you in the eye inji dalilin dayasa kika yaudareni AJ dinki for an old man dayayi jika dake” yafada sounding so bitter kafin ahankali yace “even though ban sami any explanation ba at least I’ve gotten a sorry, zaki iya tafiya” yayi maganan tareda juya mata baya ahankali yace “kitafi please and ki gafarce ni nakama habanki ke matar wani ce!” Yanda Alawiyya ke kuka zaka dauka mutuwa aka mata soyayya tafi komi dadi idan kai dace, idan bakai dace ba tafi komi radadi, AJ was her first ever boyfriend arayuwanta, a Dubai ta secondary school tadawo Nigeria tanada 16yrs tasami admission a Nile, international relation, shima haka class nasu daya but shi was 26yrs lokacin, dan yafara Poly anan KD harya gama ND, saiya sami scholarship, he comes from poor home da scholarship din NNPC yasami school nasu, shine gürün departmant dinsu lokacin, kowa yana zuwa wajenshi yakoyamai karatu ita kadaine bata zuwa hakanan that first year kawai ta tsaneshi tsana sosai fa sabida yanda kowa ke zuwa wajenshi department nasu kowa AJ, komi AJ, koyaya suka hada ido saita gallamai harara shikuma saiya mata murmushi, kuma suna yawan hada ido, ita bata iya cire ido akanshi da yanda yan ajinsu ke binshi tarasa mesa shikuma yakasa cire idonshi akanta ayanda take nuna ta tsaneshi karara abin yasa yayi picking interest on her.
Bayan sun gama first year banda harara babu abinda yake hadasu a year 2 watarana tana cikin tafiya yasha gabanta kai tsaye yace “mena miki kika tsaneni? Mesa kike hararana”? Ranan was the first time taji muryanshi very close to her, hakanan kawai taji kaman kada yadena magana voice nashi so calm and sweet, so soothing, hararanshi tayi again zata wuce yasha gabanta yace “mesa mena miki”? Ita batasan ya akayi ba kawai tace “ba kaine kowa saiyayta binka ba kowa yayita maka murmushi kana musu dariya” kaman wasa saiga hawaye abinma saiya bata kunya ta shiga sharewa tace “I have eyes issues, ba sabida kai ni nake kuka ba” kawai jiyayi ta burgeshi dama tuntuni yayi picking interest akanta but ranan saiyaji kawai yafada sonta dumu dumu ga mamakinta saiyace to nayi alkawari dagayau nadaina but can you be my friend, ayangance tana goge fuskanta tace i will have to think about it, tayi tafiyanta daga ranan duk tana kula dashi yadaina koyama kowa karatu har abinma taji she’s feeling guilty but again kuma abin ya burgeta, bata taba sanin zai iya haka for her ba, sai kawai takamu da sonshi sosai daganan dai suna fara soyayya one thing is baida karya baya pretending kuma dudda baida kudi he can sacrifice for her, he does everything for her, he’s the definition of a gentleman, kota bashi abu baya karba sabida shi ba dan kudin gidansu yake sonta ba, he’s so sweet sannan baida iskanci, baya shaye shaye, yanada kishi sannan all soyayyan nan dasukayi basu taba iskanci ba, sau daya suka taba kiss shima bayan wani fada da sukayi ne sabida wani Dr yazo yace yana sonta tadan fara waya da Dr ranan yamata hauka yafita harkanta to dasuka shiryane ranan was the first day dasukai kiss.
Itama tasan bata kyautamai ba but badan ta yaudareshi tamai hakaba she don’t wanna hurt him tasan yanda yake sonta, ta gayamai an samata rana it can damage him yakasa karatu bayan shine pride din maman shi, yafadi school ya kenan saisa.
Takai kusan 10min tsaye tana kallon bayanshi daya juyamata tana tuna past dinsu kasa kama kanta da controlling emotions dinta tayi she can’t believe she hurt AJ dinta like this, dawani kalan gudu tazo tawani bashi emotional cuddle tabaya tana daure hannayenta ta akirjinshi tafashe da kuka sosai, wannan irin kuka mai karfi kaman yar yarinya tana sheshaka da tarin kuka, kukan mai sosa rai, tace “I am sorry AJ, I’m sorry for hurting you, you’ve been through hell sabida ni, I am a bad person AJ, I’m terribly sorry, everything that happened wasn’t my fault, I am not happy AJ, sometimes I wish ba’a haifoni duniya ba nahuta, I hate that I was born into my family that doesn’t respect love, they only respect money and status, I hate yanda I was born acikinsu, sometimes I wish I was born into a middle class family yafi mini, AJ being rich is nonsense babu komi arayuwan riches sai bakin ciki da tashin hankali, I see yara masu suyan wara akan titi suna wasa suna wake suna soya waransu I will be wishing inama nine su, AJ help me I hate my life wlh, the only time danasan farin ciki was when we were together in school, I experienced different life during that time, AJ I want to die……..” dawani kalan sauri yajuyo da jajayen rinannun idanunshi yace “baki mutu ba da ranki but nakusan mutuwa do you think kika mutu zan rayu”? Fashewa dawani kalan kuka tayi tana kallonshi tana girgizamai kai, ahankali yadaura goshinshi kan nata yana lumshe idanu hawaye nafitomai daga idanu yace “don’t ever utter those words ever again, you hear me”? Gyadamai kai tayi itama tana lumshe idanu ta kankameshi kaman za’a kwace mata shi, gently yadaura dogon hancinshi chin dinta yana numfashi sama sama, ahankali itama tana numfashi sama sama ta goga hancinta kan nashi feeling sanyin tip na nose nashi akan nata kaman irin dukansu biyun are looking of something din nan ayanda suke goga hancin junan su, cikin muryan da bata fita sosai har lokacin idanunshi a lumshe yace “stop crying” awani irin hankali kaman akwai wani magnet dake pulling nata tadan daura soft pink lips dinta kan nashi batare datayi komiba yanda kasan yau aka haifeta cikin kar kankanuwan karaman murya tace “stop crying you too” all movement da lips nata yayi na maganan datayi yajisu akan nashi tun dazu daya manna fuskanshi kan nata yake having this strong urge na yayi kissing nata ya lallasheta but yakasa as soon as yaji nata lips din kan nashi dudda itama she’s holding back the urge na tai kissing nashi din yaji yakasa gently yabude bakinshi kadan yaja bottom lips dinta ahankali kaman mai tsoro and suck it a bit, both of them suka sauke wani kalan intense ijiyan zuciya, kokarin sakin lips dinta yayi kaman wata hungry dog passionately tai wani irin grabbing lips nashi back into her mouth shima kaman abinda yake jira kenan suka fara kissing juna passionately babu abinda kakeji banda sounda din mtsw! Muah! Mua! Muss! Uss adakin da karan ijiyan zuciyoyin su……

Hmmmm!

 

Ance zuciyoyin masoya wai makafi ne Yaya kenan?

As a sister, Mom and Aunt advice Alawiyya😟

Zaki iya rayuwa da mutumin da bakiso??

Idan yanzu Alawiyya tarabu da Alhaji Mai Makamashi menene makomar mahaifiyarta??

Idan kuma tacigaba da zama dashi tana soyayya awaje da AJ ya kenan??

Wannan shine gaba wuta baya rijiya.

END OF FREE PAGE
Zaki iya cigaba da karanta littafin nan with just 1k, SUBSCRIBE and join paid group
May Allah bless you as u join.
You can make payment here

3107021073 Aisha Muhammad first bank
KO

6353995766 M Shakur world Moniepoint
Click the link a bio na zai kawoki direct to WhatsApp dina don’t miss this book for anything YOU WILL LEARN ALOT!

❤️

Back to top button