Hausa NovelsMatan Ko Mazan Book 2

Matan Ko Mazan Book 2 Page 4

Sponsored Links

*MATAN KO MAZAN*

4️⃣

 

Allah yasan I’ve done my part, I’ve tried my best, please idan bazaki biyaba don’t read this book, kika karanta BAN YAFE MIKI BA har lahira! So please and for the sake of Allah pay up.

ANNOUNCEMENT 📣 ANNOUNCEMENT 📣

Join DIRTY DECEMBER Matan aure class for just 2k💃

Forget about the name😅 group ne dazai koyar da Matan Aure mostly zamantakewan aure, How to spice up sex life, mostly abinda ya danganci.
1- Sex essentials
2- sex games
3- Understanding your libido
4- sex rituals
5- kissing
6- foreplay
7- kunyaza
8- massage
9- dirty talks and erotic sound
10- how to be naughty 👿

Every matan aure needs this and classes a hausance ne dalla dalla kowa yagane pay and join don’t miss out.

You can make payment here

3107021073 Aisha Muhammad first bank
KO

6353995766 M Shakur world Moniepoint

KO

7032934950 Aishat Muhammad OPAY

Chat me up on whatsapp wa.me/+2347012181461

EPISODE 4️⃣

Yana maganan tana wani rungumota ta gefe ko kunya bayaji wlh Alawiyya jitayi kaman kasa ya tsage ta nutse ciki, duk wani mahaluki dake hall dinnan idanunsu nakansu, janta Alhaji yayi kanta akasa cus what is this da Alhaji ke mata haka? Gaban hall yakaita suka tsaya yawani kama hannunta yana kallon fuskanta saikace yaro cikeda bege yace “don’t mind my wife akwaita da kunyan tsayuwa agaban jama’a” saikuma yakawo bakinshi saitin kunnenta kaman irin lovers dinnan dake zuba love cikeda whispering yace “nawa zamuma yan school naku donating su raba”? Kaman batajishi ba, kaman ruwa ya hadiyeta sai fidgeting nails nata take, murmushi yayi yadago ganin taki magana kuma shi yasan bazatayin ba yana wani murmushi dazai kara nuna muku eh cikakken dan sayasa ne yace “Amarya tace abaku miliyan ashirin” haba zokaji ihu a hall din MC shedani yahau ihu yace “godiya muke Amaryan Alhaji, is such a privilege amaryan Alhaji yar school namu ce, nan tayi” hannu Alhaji yadaga musu alamun bye, yaja hannun Alawiyya daya rike yace “let’s go” sai tafi ake musu, tabishi jikinta har wani shaking yake internally, daidai sunkai kofan tajuyo takalli inda AJ yake since taga baya wajen hankali ta yakara tashi har zuwa motan Alhaji yasata ciki yakoma ta dayan side din aka budemai ya shige driver shi yaja motan yana kallon yanda ta kife kanta akan cinyanta yakai hannunshi zai dagota yace “baby na menene why are you sad”? Wani kalan buge hannunshi Alawiyya tayi kaman mahaukaciya tace “what is your problem Hubbi? What are you doing a school reunion namu? Meya kawoka? Nakiraka ne? Why do you keep embarrassing me ni kadaice me miji? Su mesa sauran matan dake wajen mazajensu basu zo ba what is your problem with me?” Tafashe da kuka sosai mai bala’in ciwo dan abinda yamata ya bakanta mata rai, koda ace tana sonshi bai kamata yazo event dataje hakaba kai tsaye without informing her balle kuma yanda suke gashi tsoho old enough to be her grandfather Allah kadai yasan yanda za’a dinga gulmanta, dasauri Alhaji yace “park the car” dan shi he’s a lion awaje staff nashi da sauran matanshi sun sanshi baida wasa, abu kadan he can fire you, ko ya sakeki, he change people like clothes, Alawiyya ce kawai daban arayuwanshi.
Parking motan direban yayi yafice ya maida kofan yarufe mopol dake bayansu da motan bodyguard dake gabansu duk sukai parking suma duk suka fiffito suka zagaye motan da Alhaji da Alawiyya ke ciki, yakalli Alawiyya hankali tashe yace “Baby na please stop crying why are you angry? I wanted to suprise you na nunama duniya ke yar gatana ce, why are you angry eh? Daga gyara kayanka saiya zama sauke muraba? Haba autar mata yar kwalisa, Lawi matar Makamashi” yakai hannunshi zai tabata tureshi tayi tana kuka sosai like a baby tace “I hate you, I hate everything dakakemin, I hate you!” Tafadi tana kuka tana kai hannunta kan fuskanta kaman marainiya, baidamu ba dan yafi daukan abunma yarinta saikawai yakama kunnenshi yana kokarin zubewa yayi kneeling ba space awajen yace “Wayyoo ni yau nabatama Baby rai, nayi kuskure nayi kuskure, Hubbi yayi kuskure agafarce ni, haba rabin raina, zuciyata, gudaliyata, yarinaya datafi dawisu, amin afuwa bazan karaba wlh, bazan karaba, waida gani nayi this is the first major event dakike attending nace lemme come and suprise you and show you love gaban yan school naku amman nai kuskure ban kyautaba gaskiya, amin afuwa yarinyar Ammi, dan Allah kiyakuri kidena kukan nan wlh kinga kar ciwo yakamani, kinji baby” yakara kai hannunshi zai tabata kaman wacce taga wani poison tai ihu tace “don’t touch me nafada maka, you are nothing but a selfish man, you don’t care about kowa banda kanka, kadawo dani what about Hamda? My car”? Da sauri kaman yaro karami yace “wlh, wlh, na ijiye guard dazai dawo da Hamda billahillazi kuwa, motanki itace dai na manta tunda key na jakanki kawo yanzu na aika aje adauko, dan Allah kiyakuri baby na please please I am sorry” yakai hannunshi yana daukan jakanta, yasauke window kasa yabayar adauko, sosai take kuka dazaka dauka shagwaba ne dan irin kukan yaran masu ajebo kids din nan takeyi sangartattu, cikeda fushi tace “just take me home” dasauri yace “to princess” yasake sauke glass na mota down jikinshi na rawa yace “kai direba mutai” da gudu direba yataho dan ayanda Alhaji ya kirashi ba arziki jan motan sukayi har sukakai gida kuka take sai goge fuskanta take da bayan hannu lokacin wajajen 4:12 na yamma, ana parking ta sauko tawuce ciki fuuuu Alhaji yafito yabiyota shima yana gyara riga gudu gudu, sauri sauri hankalinshi atashe yake binta yana kiranta. “Lawi, Lawi, my baby, yarinyata” da gudu ta shiga hawa benen yabita yana haki kaman zai sheme akasa amman haka yadaure yacigaba daidai yana kaiwa gaban dakinta hatta bugo kofan tasaka key yashiga knocking da karfi muryanshi cikeda haki sabida yanda yahayo bene da gudu dakuma damuwa yana wani irin nishi yana buga kirjinshi da hannu daya yana buga kofan da hannu daya yace “Babyna open the door nace kiyakuri, natuba, natuba wlh, bazan kara irin kuskuren nan danayi ba, bazan kara zuwa wani waje dakikaje da sunan suprise ba, I am sorry my baby please forgive me” yakai kusan 30min yana gaban dakin nan yana rokonta amman taki budewa da kyar ya lallaba yadawo falo yaciro wayanshi yana dialing number Ammi yama kasa zama sai zagaye yake Allah yasama ma’aikatan su suna garden ankai Twins normal evening routine play nasu, ringing daya harta daga abirkice yace “Binta, Binta dan Allah ki kira Alawiyya ki tayani bata hakuri, ninai mata laifi ki bata hakuri tarufe kofa for morethan 30min kuma tun dazu kuka take, ciwo zai kamata, kinsan yanda batada strong immune system, Binta help me be……” rai abace cikeda rashin jin dadi dan tasan iskancin Cookie ne yatashi Ammi tace “meke faruwa Alhaji”? Jin muryan Alhaji adaburce kaman ma kuka yakeyi ne menene oho dai yasa tasan Alawiyya tamai wani abu ne, da kyar hankali tashi ya iyama Ammi narrating what happened Ammi jitayi ranta yayi matukar baci wannan wani kalan iskanci ne Alawiyya keyi sabida out of goodwill and love he came to suprise you harda donating huge amount of kudi for Alumni dinki sai kihaumai hauka, cikeda lallabawa Ammi tace “Alhaji, Ranka shi dade calm down dan Allah kadena biyewa shirmen Alawiyya, yarinta ke damunta dan Allah calm down bari nakirata” ta katse wayan.
Alawiyya na wannan lungun gadon nata ta kankame kanta tana kuka sosai dan duk wani professional dazaiga Alawiyya yasan she’s suffering from depression dan tana exhibiting signs na depression, komi na duniya baya mata dadi, zuciyanta baya mata dadi, she’s not happy, though bata taba tunanin kashe kanta ba but most time she wish death for kanta inama ta mutu ta huta, inama ba’a haifeta ba, she always say this words, mutane dayawa feels she’s happy but she’s not, family ta basu da lokacinta gabaki dayansu ahaka kuma wai suna sonta dukansu are just after neman kudi, business, siyasa da sauransu, she can’t call them during the day kodai suna meeting or wani abu da daddare sun gaji ko sunyi magana da ita kadan ne ace mata saida safe, nan datake ta tsani da sight of Alhaji, the only thing that put smile a face nata is her twins suma yarane basu wani iya magana ba, she’s just so tired, most time kuka kadai ke rage mata radadin abinda takeji, tasamu tafita yau, this man yazo yayi embarrassing nata yanzu the whole school nasu za’a dinga kallonta as a gold digger tayi auren kudi ta auri wanda is old enough to be her grandpa, wayanta ne ya shiga ringing dake kusada ita anan katsan carpet, ganin sunan Ammi saida gabanta yafadi ahankali kaman mai tsoro tamika hannu tadauki wayan takai kunnenta har wani wahalallen ijiyan zuciya take saukewa na shakka da fargabanta. Cikin tsananin fada da fushi da masifa Ammi tace “what is your problem Cookie? What in this duniya is wrong with you eh dan ubanki? Why are you abusing the only opportunity da Allah yabaki arayuwa? The only ticket dakike dashi na rayuwa in luxury, dan ubanki nace meke damunki koko iskokai gareki? Bakisan it’s a privilege ba Alhaji yatako yazo reunion naku harda donating kudi, kinsan mata nawa ne awajen nan in that hall sukai wishing inama sune eh? Did you know how many people are ready to kill just to be in this position dana saki Alawiyya? Sabida yazo out of love saikihau fushi kina rufe kanki adaki are you sick upstairs are you a fool? Are you a fool”? Runtse idanunta tayi tafashe da kuka ahankali tana rerama Maman nata, ta tsani yanda koda yaushe Ammi ke kiranta da fool any little thing she’s a fool, cikin kakkausan murya Ammi tace “okay nima ina miki magana kin fashemin da kuka nadameki ko? Alawiyya kin girma yanzu harkin isa ina miki magana u are trying to shut me up da kuka, ahhh lallai to bari kiji in gayamiki, wlh, wlh, wlh, kinji na rantse sau uku ko akan Alhaji zan iya tsine miki albaraka” zaro idanu Alawiyya tayi gabanta na faduwa sosai, Ammi tace “yes, zan iya tsine miki albarka cus mutumin nan did everything for me mahaifiyarki, idan kika musgunamai ni kika musgunamawa, kome kikamai ni mahaifiyar ki kikamawa, ke kodan sabida ni bazaki kyautatamai kimai biyayya ba because if me? Mutumin daya maida mamanki mutum, yadaga darajata, I roll with the prestige, ina daga cikin amintattun masu bawa First Lady federal republic dinmu na Nigeria shawara and is all thanks to your husband, Alawiyya your husband gave me the position danake today, same with sisters naki, he sponsored karatun ki from the first day daya fara ganinki kina I think 11yrs lokacin, he took care of sisters naki yahada connection dayay leading to abokananshe da yaranshi daya koyama siyasa his loyal boys suka aure yayyinki, all your sisters suna gidan mazajensu su biyar bakina alekum but ke fitinanniyan yarinyar shegiya mai jinin ubanta na kafiya, kin hanani kwanciyan hankali, why will you be disgracing me ke wace kalan shaidaniyan yarinya ce”? “Ammiiiiii” Alawiyya tafadi cikin kuka sosai da raunin murya jin Ammi takirata shaidaniya kalman yataba mata tsokan zuciya, Ammi tace “yes nafadi, wlh, wlh duk yaron da bayajin maganan iyayyenshi baya musu biyayya shaidani ne, yarana kap sunamin biyayya ke kadaice shaidaniya, kafiyayya mai bakin taurinkai, I regret the day danai tunanin kin haifu u can do anything and everything for me kome nagaya miki zaki mini, ke ba diyar kwarai bace, wawiya kawai fool” cikin kuka muryan Alawiyya har katsewa yake kaman mai asma tace “Ammi sabida Alhaji kike zagin…..” “na zageki din cus ke ba yar halas bace, when I was like you idan mamana tace naje naci kashi zanci without hesitation, bazan tambaya why Mama ba, konace Mama kinkosan kashe kikace naci, I will never do that, zamanin mu you dare not question Mamanka, tace inci poop I will eat because I know she’s my mother! Bazata tabasa naci abinda zai kasheni ba, Alawiyya I am your mother!” Ammi tai maganan tana dukan kirjinta azafaffe har tanaji ta waya tace “I am your mother Alawiyya! Babu wanda ke sonki aduniya like me, ni dinnan danai cikinki na haifeki na raineki kawowa yau, why are you traumatizing me bayan kinsan kalan relationship dina da mijinki, bata alakanmu kikeso kiyi? Wace kalan diyace ke da you can’t suppress your feelings to honor my wish? Yau zan shaidamiki da wani abu Alawiyya, idan narasa wani matsayi ko mukami nawa kece kuma bazantaba yafemiki ba!” Dasauri Alawiyya tamike tsaye tana dafa kanta daya bala’in saramata tace “Ammi” Ammi tace “wlh, wlh I mean it, I will call duka yayyinki nafada musu, sannan idan ciwon zuciya ko hawan jini yakamani ke Alawiyya idan yau nafadi na mutu kene!” Wani kalan fashewa da mugun kuka Alawiyya tayi cus yanda maganganun nan ke taba zuciyanta bazama ta iya bayani ba, Ammi tace “and zan rubuta wasiyya inhar na mutu because of bakin ciki da damuwanki, yan uwanki su yafeki duk wanda yacigaba da mu’amala dake bayan rasuwana ban yafemai ba cikinsu” kneeling Alawiyya tayi dasauri tana wani kalan kuka kaman Ammi na gabanta tace “I’m sorry Ammi kiyakuri” saida Ammi taji tayi kukan tai lugu lugu feeling extremely guilty sosai, shaking and panicking tagane takama yarinyar da kyau a right spot daya kamata yasa tace “inhar kinaso in janye maganata ki tashi kije ki bude kofa ki duka kibawa Alhaji hakuri, ki nunamai nabaki tarbiyya, ki kara daga darajata a idanunshi, sannan dagayau kar inji wani complain akanki ki rungumi mijinki for my sake kinajina, I told you time without numbers love is nonsense, poor man pikin ke love and ke ba poor man pikin bane, da ace the riches values love dabasu iya maintaining status nasu ba, Alawiyya you belong the cabals, money, power and fame shine our only goal arayuwa, kinsami Alhaji it doesn’t matter kina sonshi ko bakiyi, rule your empire use him to concur your dreams, ki zubamai yara that’s your asset and flourish kinajina”? ahankali tace “eh” “tashi to kije, kome yakeso do it for him, yanda kika tadamai da hankalin nan ki kwantar dashi, sauri ki kiya” Ammi tai maganan tana katse wayan.
Shiru Alawiyya tayi ta tsaya jugum tana kallon wayan kafin ahankali ta ijiye wayan ta tashi tareda goge fuskanta tass tawuce tana tafiya kaman zata fadi tabude kofan, dasauri Alhaji dake falo zaune yataso jin an bude kofa ganin Alawiyya tafito yasa ya tsaya gabanshi na faduwa, yanda takejin tsanan shi bamata so ta kalleshi dan mutumin nan ya shigo rayuwanta ya shiga tsakaninta da mahaifiyanta, kome tayi saiya kira Ammi, tun tana Amarya yake haka tahanashi yakiji, saida takai falon ahankali ta duka gabanshi batare data kalli fuskanshi ba tace “kayakuri Hubbi bazan karaba” dawani kalan sauri Alhaji ya dagota yana washe baki tareda rungumeta kaman zai cinyeta yace “haba yar gatana, ranki shi dade, Allah huci zuciyar auta mata, kiyakuri nima Baby bazan kara batamiki rai ba kinji nayi kuskure tuba nake, Lawi Lawi, yarinya na mai kama da tumatir, muje kiga wani abu” yawani saketa yana jan hannunta haka tabishi kaman gunki dakinshi yayi da ita direct zuwa gado, kwantar da ita yayi agurguje yamike yana washe baki ya kwabe babban rigan jikinshi ya yar yadaga jumper ciki sama yana kwance mazariya wandon shi yace “ke kinga yanda kayan nan suka miki kyau ne Lawi, inaa bazan iya hakuri ba wlh dudda bani gidan nan, Amarya ta tahadu, yarinya ga gaba ga baya gakuma tsakiya mai dadi, Lawi Allah yamiki baiwa takomi Lawi na rigimanmiya, bari na lallasheki” sauke wandon yayi kasa yadaga riganta sama yahau kanta ya kwantar, dasauri tadauke kanta gefe tana kallon screeded wall na dakin hawaye na gangarowa daga idanuntu suna shiga kunnenta, she’s wishing kawai tamutu tahuta cus batajin dadin duniyan nan at all, what makes humans happy? Family and friends ko? Bata bata samu daga wajen su, yanda kasan yana saduwa da gawa haka take kallon gefe, tadaiji yakoma gefe yana numfashi kaman zai mutu hakan yasa ta tashi ahankali ta duka tadauki pant dinta tana sauke riganta kasa tawuce kofa yana maida numfashi yace “ina zaki Lawi”? Ahankali batare data juyoba murya chan kasa data dishashe tace “wanka zanje nayi” budekofa tayi tafice kafin yakara magana, tana zuwa dakinta bayi tafada at this point tama gaji da kukan da kyar ta lallaba tai wanka tafito daure da towel tasa kaya ta shimfida dadduma dan yin la’asar aka bude kofan shine yashigo yana murmushi sosai yace “bari naje to sai gobe ko” gyadamai kai kawai tayi tajuya tareda kabbarta salla, wucewa yayi yafice ranshi fess yana shiga mota ya turama Ammi 10M yana murmushi sosai.

Around 7 Hamda tashigo gidan, ganin su Hassan a falo saida ta tsaya ta daukesu tai wasa dasu tabasu some stuff na yara data kawo musu sannan tawuto sama direct dakin Alawiyya tawuce knocking tayi jin shiru yada tabude kofan ahankali dadduma tagani shimfide adakin ga hijabi akai alamun ba’a dade dayin salla ba wucewa tayi hanyar bayi tace “kina bayi ne Alawiyya”? Jin shiru yasa tasa hannu tabude bayin ta shiga but bata ciki damuwa tayi dan tasan Alawiyya left the event da bakin cikin Alhaji dasauri tafito dan tafiya falo dubata ko ta tambayi yan aikin kaman ance ta kalli lungun bed, akasa taga Alawiyya ta dukunkune kanta her entire body was shaking more like shock, wani kalan faduwa da gaban Hamda yayi saida ta firgita dasauri tai lungun gadon tashige ta zauna gaban Alawiyya tana dago kanta dagakan knees dinta tace “Alawiyya Bestie are you okay”? Dago kanta Alawiyya tayi bamatasan Hamda tashigo dakinba, fuskanta Hamda tashafa cikeda so tace “Alawiyya menene? Why are you here? What are you doing adunkule awajen nan? Why are you shaking? Are you sick”? Dawani kalan sauri Alawiyya tafada jikin Hamda murya chan kasa tace “I want to die Hamda, duniyan gabaki daya ya isheni, my life doesn’t belong to me it belongs to Ammi and Hubbi, Hamda I want to die, please take this pillow ki samin a hanci harsaina daina numfashi” wlh Hamda itama kawai saita fara shaking din, dasauri taciro Alawiyyan takama fuskanta magana takeso tayi lips dinta are moving but takasa one word yakasa fitowa daga bakinta saikawai tafashe da kuka sosai ta rungume Alawiyya tace “Alawiyya I feel so bad for you, kaman muyi exchanging rayuwa nabaki nawa nadauki naki that’s how much I just wanna see you happy, I’m sorry you have to go through all this arayuwan ki wlh Ammi bata kyauta miki ba, idan ma tanaso tabama Alhaji mata ayaranta maisa bata bashi su Ya Raheena manya ba saike the youngest, but nonetheless stop wishing death for kanki, I am here for you Alawiyya, kinji, kika mutu su Hassan da Hussain suyi Yaya eh? Suna sonki cus you’re their favorite person in the whole entire world Maman su! Ni nayi yaya kika mutu? You are my only friend, kofan mu ukun nan kada ki mutu, keep fighting for us, tashi kiga” Hamda ta dagata tana goge fuskanta ta zaunar da ita agado itama ta zauna dasauri Alawiyya ta kwanta tadaura kanta kan cinyar Hamda ta kankameta still shaking, kanta Hamda tashiga shafawa ahankali tace “is okay, I’m here now” kanta take shafawa tafara tofamata ayatul kursiyu, cus is not good a healthy Muslim yafara wishing mutuwa for kanshi, ahaka bacci yayi awon gaba da Ita.

 

So I get lots of comments like akan me Alawiyya bazatayi hakuri da Alhaji ba? Tunda yana kula da ita and what not, my answer is not everybody can deal with rayuwa da wanda bakaso!

And kowa nada way nashi na dealing with problems and reacting to problems.

But then again, inata muku this tambaya yanzu ma ita zanyi How can Alawiyya handle this issue duba da abinda Ammi take gayama yarinyar.

Put yourself in Alawiyya’s takalmi, zaki iya hakura ba yan uwanki da Mamanki kiyi rayuwa babu su all because ki rabu da mijinki koko u rather stay in the marriage to save relationship dinki da Maman ki and your sisters???

Give me a critical and logical reason Sisters.

M SHAKUR✍🏻 07012181461

Back to top button