Hausa NovelsMatan Ko Mazan Book 2

Matan Ko Mazan Book 2 Page 5

Sponsored Links

*MATAN KO MAZAN*

*EPISODE 5️⃣*

Allah yasan I’ve done my part, I’ve tried my best, please idan bazaki biyaba don’t read this book, kika karanta BAN YAFE MIKI BA har lahira! So please and for the sake of Allah pay up.

ANNOUNCEMENT 📣 ANNOUNCEMENT 📣

Join DIRTY DECEMBER Matan aure class for just 2k💃

Forget about the name😅 group ne dazai koyar da Matan Aure mostly zamantakewan aure, How to spice up sex life, mostly abinda ya danganci.
1- Sex essentials
2- sex games
3- Understanding your libido
4- sex rituals
5- kissing
6- foreplay
7- kunyaza
8- massage
9- dirty talks and erotic sound
10- how to be naughty 👿

Every matan aure needs this and classes a hausance ne dalla dalla kowa yagane pay and join don’t miss out.

You can make payment here

3107021073 Aisha Muhammad first bank
KO

6353995766 M Shakur world Moniepoint

KO

7032934950 Aishat Muhammad OPAY

Chat me up on whatsapp wa.me/+2347012181461

 

EPISODE 5️⃣

 

Wajajen 9 yashigo gidan, wani madaidaicin gidane mai dan fadi da gate gawani single flat dake cikin gidan, parking motanshi yayi yawuce ya maida gate din yarufe yawuce ciki dakin fes fes babban falo ne dayaji komi, fitowa daga kitchen wata yar matashiyan mata tayi haka da bazata wuce 26/27ba, tana sanye da doguwar atampa murmushi tamai tace “sannu da zuwa AJ” gyadamata kai yayi yawuce yazauna kan daya daga cikin kujerun falon, karasowa tayi tazauna itama ahankali kusada shi tace “ya reunion din?” Ahankali yace “fine” dan murmushi tasakeyi tace “nakawo maka abinci?” Girgiza mata kai yayi yace “banda appetite, ina Alawiyya”? Murmushi tayi tace “tayi bacci” tashi yayi yace “nima bari naje na kwanta” kafin tasake magana yawuce ciki tabishi da kallo batasan kodan auren hadi ne mahaifiyarshi na nata aminanjuna ne aka hadasu aure, shekara daya da rabi kenan da aurensu wlh bazata iya cewa gashi yamata wani abu ba, kome takeso yana mata, akwai abinci, baya tauye mata hakki in anyway har wajen kwanciya dan mutum ne shi da baya iya 2days abu bai shiga tsakaninsu ba irin yanada yawan bukata, saidai itada shi basu da any connection, dan sonshi da kafin aure bata sonshi amman suna fara zaman aure takamu da bala’in sonshi dako amarfi batai tunanin zata tabamai kalan soyayyan nan ba cus mutum ne mai kirki, ya iya kula da mace, kawai shi haryau bai sake da itaba, maganan su baya wuce one two, fada bai taba hadasu ba, wani zubin da gangan zatai abinci late kotai wani abun dazaisa yamata masifa amman bazaiyi ba kawai ba ruwanshi da itane, iyaka idan tacemai suna bukatan kaza yakawo idanma baida kudi zai gayamata kuma yana samu zai kawo but babu hiran nan irin na matsoya between them, yadawo yaci abinci yafita, but yana mutuwan son yarsu, kuma bawai yana neman mata bane wlh bayayi amman dai tarasa gane kanshi, most time she feels kaman idan suna tarraya yana assuming nata to be another person but she’s not sure, cus baya kula mata, ita kawai takasa gane waye AJ, babu good communication tsakaninsu, babu shakuwa, babu abota and yet babu kuntatatawa ko kyara, so bazama ta iya cemaka gawani abu dayake mata ba but abin na damunta tanaso yasota, tazama abokiyar shi abokiyar shawaran shi suyi hira suyi dariya yayi hira da ita koda good 10minutes ne.
Tashi tayi tawuce kitchen daman coffee takemai cus yanaso sosai kullum sai yasha kashewa tayi tafito falon takashe wuta tawuce ciki, 3 bedroom flat ne, banda falo da kitchen da dinning sunada dakuna uku aciki shi yadauki daya yabarmata sauran biyun, dakin ta tashiga taga ya lullube Alawiyya da bargo yar yarinya ce she’s just 5month ya kashe AC dan akwai sanyi, murmushi tayi tace “ke kadaine nasan babanki naso sosai banda ni Baby, pray yaso mamanki hakama” tashi tayi tana murmushi tawuce bayi wanka tayo tazo tasa kayan bacci ta fesa turare tafito tawuce dakinshi wanda yake the last one a corridor hannu tasa ta murza kofan taji arufe tunda sukai aure baitaba kulle kanshi ba sai yau dan jimmm tayi kafin gently tazare hannunta tajuya ahankali takoma dakinta ta kwanta gefen Alawiyya.

Yana jinta bawai beji bane kawai yau baiso ta kwana adakinshi dan anan take kwana he just wanna be alone, ciwon dake zuciyanshi yadawo sabo da kyar yayi driving kanshi back home he needs time to think, fuzar da ijiyan zuciya yayi wani mahaukacin wutan kishi nacimai zuciya na yanda Alhaji yazo da yanda yafitar da Alawiyya.
Har kusan one idanunshi biyu, kiss din dasukai sharing ne yashiga dawomai sabo fill aranshi, today was the second time yake kiss in his life dan dudda yayi rayuwa da Khairat for a year five month ko six nema baitaba kissing nata ba, shi kawai bazai taba iya kissing wacce bayaso ba arayuwanshi, runtse idanunshi yayi yana kokarin kore tunanin kiss din yakasa, lips din Ajay were as soft as baby’s, the way she was kissing him passionately har warm hands na yawo abayanshi grabbing his shirt da karfi dataga bazai mataba takai hannayen bayan wuyanshi ta kankame chest dinta pressing his own feeling those huge full boobies nata, dudda bai tabata ba but da kyar ya iya yadaure, wani bakin sha’awan Ajay yaji yanaji da baitabajin irinshi da ba, tashi yayi zaune yarasa inda zaisa kanshi komi nadawo mishi kaman yanzu suke kiss din, ganin zai mutu yasa yawani sauko daga gado yana tangadi yabude kofa yana layi yawuce dakin Khairat, akwai dan haske waje dake nunawa ta window dakinta tana kwance kusada baby dake bacci wani kalan jan boxer nashi yayi kasa batare daya hau gadonba yawani jawota, afirgice ta shiga bude ido daidai yamata shigan wanda baya hayyacinshi, runtse idanunshi gam yayi yana tuna every thing na Alawiyya yana bubbuge Khairat da tun tana daurewa takasa dan kaman baya hayyacinshi yanda yake bubbuga da jijjiga gadon saika dauka wani injin ke aiki, Alawiyya dake bacci sai shaking take kaman an sata a bouncer, ganin zai kasheta yasa tashiga tureshi tace “AJ, AJ, AJ stopppp zaka tada Baby, AJ you’re hurting me…..” ina baimaji metake cewaba saima kara gudu dayayi gadon gabaki daya na jijjiga, tsandala ihu Alawiyya tayi afirgice tafashe da kuka sabida shaking da bed din keyi hakan yasa yakara sauri sannan yasamu yajuye yawani koma baya kanshi na sarawa ko boxer bai tsaya daukaba yajuya yafita da kyar yawuce dakinshi itakuma Khairat tajayo Alawiyya da kyar tasa mata nono abaki tashiga sha.
Saida tasamu Baby Alawiyya takoma bacci sannan ta tashi tana gyara rigan baccinta cikeda damuwa tawuce dakin AJ dan taganshi kaman baida lafiya ga mamakinta bude taga kofar dasauri tayi ciki, yana kwance tsirara kan gadon yayi bacci abuge kaman wanda yasha wani abu dasauri tadauki bargo ta rufamai takai hannunta ahankali ta taba wuyanshi zafi taji sosai, faduwa gabanta yayi ahankali tace “meke damunka AJ eh?” Kanshi tashiga shafawa tana bala’in sonshi kusan har 3 batai bacci ba tana zaune wajen daga baya kuma bacci yayi awon gaba da ita.
Bude idanunta tashigayi ganin hasken rana kota ina yasa ta tashi zaune da sauri kan gadon AJ taganta ya rufamata bargo itadake zaune bakin gadon dasauri ta tashi ta gyara gadon tafito muryanshi taji afalo yana “haaaaam My Alawiyya last spoon” dan fitowa tayi ganinshi tayi haryama Alawiyya wanka ya shiryata yana bata abincin yara dan dago kanshi yayi kallo daya yamata yadauke kai yace “Mommy ki ta tashi daga bacci” dan murmushi kadan tayi tafito kallon Alawiyya dake mikamata hannu tanaso tasha nono ahankali tace “ina kwana, ya jiki” batare daya kalleta ba yace “fine, breakfast na kitchen natafi” yawuce haryakai kofa tace “AJ” tsayawa yayi muryanta nadan rawa tace “please kaje hospital” shiru yayi kaman bazaice komiba yace “sorry about last night hope I didn’t hurt you”? Ahankali tace “I’m fine” dan ijiyan zuciya yasauke yabude kofa yafice da sauri tabishi da kallo sai kawai ta dauki Baby suka koma ciki taje tabata nono tawuce wanka danta fito tai salla.

 

Wani quiet anguwa ya shiga a GRA yanda kasan ba mutane gaban wani babban gida da gate din yake awangale yaje ga cars pake awajen, ga signboard dake nuna AJAY GYM ajiki, parking yayi ya kashe motan yaciro wayanshi yabude dial calls yana kallon number dayay saving da Ajay yayi shiru almost 5min yana ahaka, knocking glass na motanshi akayi haka yasa yadago kanshi wani ma’aikacin shine hakan yasa yasauke glass na motan yaron yace “good morning yau yan HIIT na jiranka da yan aerobics” gyadamai kai yayi kafin ya maida wayan aljihu yabude kofa yafito yawuce ciki, lobby ne lafiyayye mai kyau gawani dake wajen gaban destop mai kyau gakuma shelves da yawanci protein supplement, kit and shakes ne awajen, ga fridge na smoothies and salad na duk wanda zaisai abu, gaidashi mutumin yayi amsamai yayi yayi sliding glass door ya shiga ciki, babban hall ne da waka ke tashi ga student maza da mata muslim and Christian ana different work out suna ganinshi aka fara morning AJ “morning get ready coming down in 2min” yayi maganan yana wucewa sama nan ma wani different wajene bangare daya ana yoga dayan kuma ana stretching exercise, gaisuwa yayi da coach dinsu yawuce wani corridor inda office nashi yake ya shiga, baiwani jimaba yasauko ya chanza kaya yana sanye dawani singlet haka na workout na Nike da kusan duka hammatanshi awaje muscles na hannunshi kaman na maza biyar, yasaka wani short da akwai tight ciki dogo yasa sneakers looking so handsome and fresh yawuce, so many mata na zuwa gym din nan sabida shi ne but yaki basu fuska, kasa yasauka ya chanza waka yace “let’s go, ONE TWO THREE Go, let’s go!” suka fara high intensity internal training, so many thing na mind nashi kawai training yake he’s forgetting student yake training, one by one suka dinga zubewa mutanen sun gaji kafin the last one standing shima ya zube yace “ahhh AJ mun maka laifi ne yau”? Ko jinsu bayayi scene din yanda Alhaji yakamo Alawiyya ya rungumeta ya rike mata hannu yake dawomai zuciyanshi kaman zai tsage, assistant coach dinshi ne yazo yakamashi hakan yasa ya tsaya yadanyi murmushi kadan yace “me? Zoka musu lemme go up tunda kazo” kawai yawuce sama batare dayama jira amsanshi ba.
Office nashi yaje yazauna kan kujera yadafe kanshi Alawiyya is a married woman now, tayi aure tana da mijinta mesa yakasa getting nata off his head, mesa jiya daya ganta ma is as if soyayyan dayake mata yayi multiplying what is wrong with him? Why why? Wannan wani kalan mayen soyayya ne? He knows tayi aure he knows cewa neman matan aure ba kyau, he knows the kiss daya mata jiya is wrong but mesa yakasa controlling heart nashi? Wani kalan soyayya ne haka yakema Alawiyya after 4 good years bai gantaba daga ganinta jiya lissafin shi ya kwance komi yadawomai sabo, back to square one dayamafi nada, wayanshi yadauka yasake ciro numberta yana kallo soyake yakira he’s just fighting his heart he’s ust so messed up imagine the only yarinyar dayaso yayi alkawarin aure, yama jikinshi da zuciyanshi alkawarin zamarda ita matarshi wani mugun grandfather yaje ya auremai ita, he’s just hurting kaman an hura wani wuta acikin shi, he wants his Alawiyya back to him alone but kuma he don’t know what to do tayi aure she’s not his, ijiye wayan yayi yakifa kanshi a table gwanin ban tausayi so yanada radadi, yadade ahaka kawai yayi yatashi yafita daga office din.
**

Yau Hamda zata tafi jiya taje Seminar ta tun safe da Alawiyya ta tashi tuna zata tafi sai taji duniyan yamata duhu komi yadawo mata sabo arai, wuraren 9 direban daya kawota daga Abuja yakirata yana wajen gidan hakan yasa tafito tabama yan aiki jakanta sukai waje saita wuce dakin Alawiyya tana kwance kan gado kaman wata orphan tajuyama kofan baya ahankali tace “Hamda go I kept that box for my princess ki kaimata, I can’t stand seeing u kintafi” dasauri Hamda tazo bakin gadon ta taba Alawiyya ahankali tace “Besty” ijiyan zuciya Alawiyya ta sauke saikuma ta daure ahankali ta tashi zaune daga kan gadon takalli Alawiyya da kumburarren fuskanta tamata murmushi kadan tace “come back soon Allah kiyaye hanya” hannunta Hamda takama Alawiyya zata kara sata kuka wlh tadai daure tama hannun peck tace “tom ki kulla da kanki okay” Gyadamata Kai Alawiyya tayi dasauri Hamda ta sauka daga gadon tadauki box din princess tawuce tafita daga dakin batare data juyoba cus she will cry, kaman jira Alawiyya take tana fita takipe kanta agado tana kuka.
Har yanma tana gado salla kadai ke dagata, tun breakfast dasukayi tareda Hamda shine acikinta taki fita taci abinci, kawai batajin dadin duniyan yau komi is black today awajenta, tana kwance kan gadon aka budo kofan dakin kai tsaye Alhaji ne yasa hannu ya kunna wutan dakin yana wani murmushi yana kallonta yace “tun safe ina meeting Lawi Allah Allah nake nagama nazo and keep you company let’s have a good time kafin naje gidan Atine” ganinshi kawai yasa gabanta yashiga fadi, kaman taga dodo kawai sai hanakinta yatashi, hanyar gadon yayi yana kallon wani silk mustard gown dake jikinta mai botura daya mata kyau, kanta ba dankwali tai parking gashin kaman tabaka gashinta, dasauri yayi bakin gadon dasauri ta tashi zaune tsigan jikinta natashi tama kasa ma magana kaman aljani ya shigo dakin, fuskanta yakalla yanda ya kumbura yasa yace “ai ni nasan sai kinyi kuka yanda Besty ki ta tafi, haba Babyna kinga fuskanki kuwa” yayi maganan zaikai hannunshi jikinta dawani kalan sauri tadaga filo ta kare kanta tana wani kunshewa a karshen gadon da kyar for the first time tayi magana. “Don’t touch me” chak ya tsaya yana kallonta she look kaman mara lafiya sai kawai yahayo gadon gaba daya yace “Lawi babyna menene, zo am here to make u feel good fa” wani kalan zabura tayi zata tashi dasauri yakamata yana jawota jikinshi yace “Alawiyya menene, har yanzu fushi kike bamun shirya ba? Mu kara shiryawa yanzu kuma eh rigimanmiya ta” wani irin rawa jikinta yafara tana kokarin kwace jikinta daga nashi tana kokarin magana ma takasa, fizge jikinta tayi dasauri ta sauka daga gadon Alhaji yasauko yace “haba Alawiyya nabaki hakuri zo kiji eh Babyna” yabita da sauri ihu tayi sosai fa tafara gudu tace “don’t touch me, I hate you!” Daidai sunkai corridor Alhaji ya cimmata da duka karfinshi ya fizgota jikinshi yakaita hannunshi daya yadaura kan ass dinta da tundazu ke shaking datana gudu yawani matsa yace “kiwa Allah kidena fushin nan, narasa sukuni sabida ke, wlh sabida na sadu dake nazo, kema kinsan babu abinda ke shiga tsakanina da sauran mata ne, basu da dadi basu da taste, gabansu kaman kogin tsamiya na shiga dade ni yake tsaminshi, kiyakuri mana Lawi, zo dan Allah nayi sharp sharp natafi, wajen ne naki kaman kamfanin alawan bature, muje” fashewa tayi da kuka tana tureshi sosai tace “ni ka banni don’t touch me” ta kabar da hannunshi dake kan ass nata, ahankali ya kyaleta ganin yan gardaman ta yau sun tashi yace “ok” hannunshi yashiga turawa a aljihu itakuma dasauri tayi falo jikinta na bari tayi staircase, Alhaji kuma yashiga kiran Ammi yawuce dakinshi dan yasan zata turota dakinshi yanzun nan, da indoor shoes a kafanta tafita compound, babu dankwali akanta daga ita sai gown dake jikinta da farin indoor shoe nata na fur, bude gate tayi tafita waje ga mopol da bodyguard na Alhaji kallo daya suka mata kowa yasauke kanshi akasa tashiga tafiya dasauri babu wanda ya iya magana dan ansan itace Queen din Alhaji, babban bodyguard din Alhaji ne yace lafiya sai kawai yaciro wayanshi yashiga kiran Alhaji but user busy yana chan yana waya da Ammi, tadaisan taganta a titi ta tare keke tashiga yace “ina zaki Madam”? Bata iya magana ba her hands rawa suke sosai, chan keken yace “ina zamu Madam” “kkaaaawo” tafadi ahargitse dahar saida me keken ya kalleta ta madubi gashi she looks very fine amman kaman ba lafiya ba aranshi yace “baturiya kyakkyawa mutuwa akamata ne” yace “Madam drop kika dauka ko dan ba lallai nasami passenger kawo daganan ba” gyadamai kai tayi her body still shaking gari yayi duhu waige waige ta shiga yi ita kadai sai matsawa take dan ganiganin Alhaji take kusada ita sabida traffic dasuka shiga kusan around 8 sukakai kawo saman bridge ta nunamai da hannu tana kallon wajen yahau ahankali tace “tsaaaaya…….” Parking yayi yana kokarin juyowa ya kalleta harta fito tayi wajen katangar gashinta na lilo sabida iskan motoci dake wucewa titin da gudu, waifa shi mai keken kokarin gyara parking yake ganinsu akan bridge akuma express road, kaman ance ya kalli baturiyan data sauke kawai yaga tahau gini zata dira kasa baisan sanda yasaki keken da parking din yawani fitoo yace “keeeeeee!” But inaaaaa!!!.

 

 

We see a lot of people walking akan hanya suna surutai da kansu, Muga some sun birkice kaji ana cewa sun haukace sun haukace.
Kunsan cewa damuwa rashin kwanciyan hankali na juya brain? Gabaki daya su fice hayyacinsu?? Yawancin masuyin suicide ba’a cikin hayyacinsu suke decision din nan ba, damuwan bakin cikin rashin kwanciyan hankalin ya riga ya shafe brain nasu at that moment suna ganin kashe kansu is solution, yanzu idan yarinyar nan ta mutu dudda ita takashe kanta zata karbi hukuncinta awajen ubangiji kuna ganin Ammi will go scot free awajen Allah??

I saw wani story a berkete radio na wata yarinya data gudo daga zaria to Abuja all because of auren dole??

A lot of people basu da idea of what’s it like living with someone da zuciyanta bataso kuma bata kauna.

Please parent I know addini yabaku daman zabama yaranku mazaje nagari but learn to listen to yaranku avoid abinda suka cemiki su basaso.

As for Alawiyya kuna ganin is she mentally okay kuwa yarinyar?? Ko ta kwarkwance???

M SHAKUR✍🏻 07012181461

Back to top button