Hausa NovelsHausa NovelsNamijin Zuma Hausa Novel

Namijin Zuma 8

Sponsored Links

Free page8
Ganin hawayen dake zirya bisa kuncinsa ya matukar dagawa nabeelah hankali, Nan da Nan Jikinta ya hau rawa ta tashi daga inda take tana fadin “meya faru? Meyasa kake kuka?”ta iso inda yake tsaye, ta kara zubo masa idanuwanta dasuke cike taf da tashin hankali. Yaran suka zubo musu Ido, tini suka iso inda Aeezad yake tin shigowarsa suka masa oyoyo, Amma sam be kula dasu ba, abinda yakeji a Zuciyarsa yafi gaban ya fahimmci komi dake gudana a duniya yanzu, tini brain dinsa ya tsaya chakk daga dukkannin ayyukansa,. “Meya sameka?” Nabeelah ta kuma tambayar hnkli tashe, be bata amsarta ta farko ba se kallonta kawai yakeyi, yayinda fararen hawaye masu azaba da rad’ad’i keci gaba da zirya a kan fuskarsa. “So kakeyi ka dagamin hankali a kou ? ” Nabeelah tasake fadi yayinda takejin kanta kamar ze fashe ji take kmr ta fasa kukan itama, ganinsa tsaye gabanta Yana kuka ba karamin daga mata hankali yakeyi ba, hawayensa dake zirya kan kuncinsa tanajin saukarsu a masaukin zuciyarta zafi rau!. “Rasuwa akayi?” ta kuma tambayarsa a rude har ynzu yaki bata amsar komi kawai se kallonta yakeyi tamkar an dasata a gabansa, a zahiri tana ganin kmr Yana jinta, a bad’ini Sam baya jinta kawai de yaga bakinta na motsi. “Kayimin mgna pls…” Ta fadi a matukar tashin hankali yayinda kwallar tashin hankali suka subuce mata Nan da Nan itama kuncinta suka jike sharkaf da hawaye daman akwaita da Arzikin ruwan hawaye. Ganin haka ya matukar dagawa yaran hankali musammanma Noor shima Nan ya fara hawaye, Nasmah Kam se binsu takeyi da Ido ta rasa yazatayi. Ba tare da nabeelah tayi Aune ba , kawai taji Aeezad a jikinta ya mata wata iriyar runguma tamkar zasu fadi kasa ita dashi, batasan sadda itama ta kankamesa sosai a cikin jikinta ba,, suka sauke wata iriyar gwauruwar ajiyar zuciya a lokaci guda, still Aeezad be bar kwallah ba, yayinda wata Azababbiyar ni’ima dayakeji tana ratsashi tin daga tacin kafarsa har zuwa tsakiyar kansa, Nan take duk wata kafa me Aiki taci gaba da Ayyukanta a jikinsa, akasin da da komi ya tsaya masa cakkkk. “Meya samu babyn Nabeelah yaketa kuka?” nabeelah ta fadi cike da dmwa ita tini nata kwallan ya dauke, Amma tanajin saukar nasa kwallan a gadon bayanta. ” “Bansan meke damuna mommy,,,,kawai inaji kamar zan haukacee, Wani Abu na damuna Amma bansan menene shiba…”, Ya fadi da dasashiyar muryarsa da nabeelah bata tabajin irinta ba se yau. Zare jikinta tayi daga jikinsa, da kyar ya saketa sbda yanajin niimah a jikinta ga kamshinta daketa ratsashi tako ina,yanajin sasssucin damuwarsa Daya rungumeta beso ta kwace daga jikinsa ba. “Babyna!” Nabeelah ta fadi byn ta zare jikinta daga nasa ta zubo masa idanuwanta, idon Aeezad ya kara kureta dashi duk yabi ya kuma narkewa, data kirasa da babyna seda sounds dinta yayi amsa kuwwa doubles a lokaci guda a zuciyarsa. “Kwayoyin idanuwanka Suna gayamin kanada damuwa sosai, meyasa bazaka gayamin damuwarka ba ?” nabeelah ta fadi tana Kai hannayenta ta share masa hawayen kan fuskarsa, wanda zuwa ynzu sun fara tsagaitawa. “Bansani ba mommmy!” ya fadi yayinda yakejin kmr zeyi ihu, shi kadai yasan me yake fuskanta a zuciyarsa. Noor ya kuresu da Ido, Nasmah ma ta kuresu da Ido, zuwa ynzu Noor ya dena kukan ganin su Nabeelah da Aeezad sun dena Suma. Girgiza Kai kawai nabeelah tayi, ta kamo hannayensa da soft hands dinta Nan da Nan Wani laushi ya hadu ya haifarwa da jikin Aeezad jin Wani yanayi me wuyar fassaruwa, seda ya lumshe idanuwa ya sake budesu a kan kyakyawar fuskarta. Ta kamo masa hannayen nasa zuwa tsakiyar falon, zaunar dashi tayi a kan kujerar 2ctr tabi ta zauna kusa dashi, ya kara matsota sosai ya daura kansa a kan kafadarta ya daura hannunsa Daya kan cinyarta, seda ta dago ta kallesa sbda ajiye hannunsa dayayi a cinyarta kawai se rungumar dayayi mata dazu ta dawo mata rai dabadan ta kula yana cikin damuwa ba da be isa ya rungumeta ba, musammanma irin rungumar dayayi mata dazu, tabbas ta amsa a jikinta over, tanaji ta kasanta ta jike sharkaf, ita irin matannan ne masu saurin jikewa in har namiji baligi ze tabata to tabbas se gabanta ya jike, shiyasa take guje masa bataso Yana taba mata jiki tinda ya balaga inya tabata seta jike ta rasa dalilin hakan, kuma bawai a kansa takeji ba a kan kowanni namiji na duniya takeji, data taba soyayya da Wani Habib haka tadingaji daya tabata data jike gashi shidin shegen San jikine dashi wai danma bata sakar masa fuska da har nonuwanta seya mammatsa, Amma sam bata yadda rirrike mata hannun dayayima Dan lokacin ta afka giyar soyayyar sane bata tabajin soyayyar namiji a ranta ba kmr Habib at the ending sukazo sukayi break-up sabodashi aurenta kawai yakeso yayi ita Kuma har yanzu bata shirya Aure ba, again kuma shi Dan masu kudine ya fito daga babban family tasan inta auresa zatasha wukakanci a family dinta, itafa a ka idarta tafiso ta Auri dai-dai da karfin gidansu ta yadda ba Gori a tsakani. “Me yake damunka ka gayamin pls babyna in kuma ban Kai ka gayamin ba shikenan,…” “Bansan meke damuna ba …” Ya bata amsa Hadi da tabbacin mgnrsa a kn fuskarsa, ta dago ta cire kansa a kafadarta ta kallesa taga tabbacin mgnrsa a kn fuskarsa. “Shine kake kuka?’ Ko damuwar rashin sex dinne?” Aeezad yagirgiza mata kai Hadi dacewa “No…” “Ka gayamin gaskiya na’eema ce ta hanka abun?” yadda tace abun yasashi yin Yar dariya ya kara cemata “no…”, ”karkamin karya nagani…” Ta fadi Hadi da sunkuyar da kanta kasa seda tayi maganar kuma setayi tunanin dama batayiba. ya fahimci me take nufi tana nufin taga burarsa a tashe, haka kawai yaji tsigar jikinsa ta tashi gabansa ya kara tashi damanshi sometimes gabanshi a tashe yake haka halittarsa take Wani lokaci kuma ta kwanta. “koda kikaga Burana a tashe wlhi ni ba sex ne, damuwata Ynzu ba, ni banma tunanin sex din kawai jarabace kesa gaban nawa tashi Nature ne,,,kinde san halitta ta, wlhi ba sex ne dmwata ba, ni kaina bansan damuwata ba mommy…” Kur ta kuresa da Ido sosai cikin nazartarsa Sam baya karya inde ya fadi Abu to haka ne, a kan fuskarsa take gane gaskiyarsa. “Meyasa wannan Karan ba na’eema bace problem din ko kaci gaba da zina ne?” Aeezad yace “Wallahi aah mommy nariga na miki promise bazan Kara cin mace ba insha Allahu in har bata Aurena ba…” “Toh Allah yasa…Damuwarka Allah ya yaye maka , koma menene Ubangiji yafimu sani Muna rokonsa daya warware mana kuma ya yaye mana…” Cewar nabeelah. Aeezad ya amsa da ” Amin Rabbih ..” Yana mejin zuciyarsa kmr bashine ke cikin damuwa ba, haka kawai yake jin raguwar damuwansa..”yunwa nakeji mommy…” Ya fadi Yana me shafa cikinsa shi se yanzu ma yasan akwai ciki a jikinsa har ya fahimci yanajin yunwa, rabonsa da abinci ma ya mance sede Yan ciye-ciye Suma se yaga yunwa na masa barazanar illah kana yake iya sa Wani Abu a cikinsa. Cikin hanzari ta mike jin yace yanajin yunwa ta nufa dinning room ta zubo masa tuwo miyar kuka favorite food dinsa kenan se farfesun naman kaza ta hado a Trey ta kawo masa gabansa ya kalli Trey din data ajiye a table din gabansa ya kalli yaran da zuwa lokacin hankalinsu ya koma kan TV suna kallon cartoon. “Ki bani a baki mommy ..” ya fadi Yana shagwabe fuska Hadi da kallon tula-tula din nonuwanta sun ciccika taf ta cikin rigar jikinta. “Naki..Kaci Da kanka.”cewar nabeelah Data fadi a takaice. Sam bemaji me tace ba idanuwansa na Kan kallon nonuwanta luntsun-kuntsun. “Gaskiya mommy nonuwanki sun Kara girma Tantsan-tantsan!…” Ya fadi ba tare ma dayasan ya fadi ba kawai mgnr subuce masa tayi, dayaji a bayyane yayi mgnr ya kulle bakinsa Hadi da kallon yaran dake falon ya dawo da dubansa ya kalleta ta watsa masa wani kallo, shi kadai yasan ma’anar kallon, seya mata lefi take masa irin wannan kallon. “Ammmm… sorry pls…” Ya fadi Yana kallonta Sam batabi ta kan meyace ba ta juya ta zubawa TV Ido, shiyasa sometimes batasan sakin masa fuska sosai , gashi ynzu ya fadi mgnr da bataso ya fadi. Aunty hafsat ce tashigo falon idanuwanta suka sauka a kansa shima kallonta yakeyi, Sam ya mance ma da ita a duniyar an, wai ashe ma gidanta yazo. Zaunawa tayisuka gaisa da Dan uwanta kana suka fada hirar rayuwa, suna hirar yanacin tuwon Hankalinsa kaf yanakan Nabeelah wadda bata Sako musu baki Sam a hirarsu, daman in suna hira bata Sako baki,.Noor ne ya tinkaro inda mamansa take ya kalli Aeezad kana ya maida dubansa kan mommynsa yace “mommy dazu Uncle dayazo yadinga kuka, toohhh..tohhh tohhh ..se kuma ya rungume Aunty, ta dinga bashi hakuri, shine suketa hira tanata bashi hkri munajima nida Nasmah yace wai nonon Aunty ya kara girma…..” Kmr an tambayesa ya hau raftago zance, daman yaron yanada azabar surutu sede be iya magana sosai ba, shi hadda ce dashi da Anyi Abu Daya haddace, BBC neshi me zaman kansa. Nabeelah tayi tsumu-tsumu yayinda zuciyarta tadinga bugu da karfi na tashin hankali, shiyasa akace in yaro na guri kar kayi Abu sbda se kaga kmr beji Nan ko yanaji tass,,,Adduarh nabeelah tadingayi Allah yasa kada aunty hafsa ta gano me Noor ke cewa, Aeezad Kam ko a jikinsa, illa kawai ya kure yaron da kallon mamaki, ya kasa mgna. Aunty hafsat ta fahimcesa Amma se tayi kmr bata fahimta ba. ” Bakaje sallah ba gashi har an Tada sallar ma ?” Cewar aunty hafsa daketa Ayyane Ayyane a ranta , yaro kuwa yana fada yaga bata tankasa ba ya fice zuwa part din babansa yaje ya Kai masa rahoto domin yaron Dan rahoto ne a kallah befi 5yrs ba a Ido zakaga kmr beda waysu nanko karr yake. “Inaji kawai senaje gida zanyi sallah..” cewar Aeezad, yanaso yayi sallah Amma ba hali sbda yaji wandonsa ya jike, sbda kallon nononta kawai dayayi, a fari bayajin hakan a kanta yauce rana ta farko daya farajin hakan a tattare da ita, yasan kawai Dan sperm ya masa yawa ne yasa yaji hakan daya kalli nonuwanta. Tsaf ya cinye tuwon suna hira da Hafsat ita Kuma tanata nazarin abinda Noor ya gaya mata, daman ba yauce rana ta farko data saba ganin Aeezad na rungumar Aunty nabeelah ba Amma kuma abun yayi yawa sbda Aeezad yayi girman daya dace ace ya bar rungumarta sbda ba muharraminta bane. Aeezad be bar gidanba se wuraren 8:pm badan ransa naso ba ya bar gidan ya nufa gidansa yayi wanka yayi sallolin dake kansa, Sam bebi ta kan na’eema ba ya kwanta a part dinsa dukda ba bacci yayi ba se zirya
kawai yakeyi a daki yana tunani iri iri har yanzu ko za a kashesa besan meye dmwarsa ba shide yasan Yana cikin dmwar dabe taba shiga irinta ba sannan akwai abinda ke damun zuciyatsa wanda be sani ba ya kasa fahimta!. Seda yayi sallarh asubahi kana ya kwanta bacci ya figesa da kyar se mafarke mafarke yakeyi iri-iri.

🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝
💖💖💖💖💖💖💖💖💖
*NAMIJIN ZUMA*
🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝
❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥❤️‍🔥
(Love And Romantic Story)

Wannan littafin nawa naira dubu daya yake game bukata 0540703718 Saadatu Abdullahi gt bank. 08101626484.

https://chat.whatsapp.com/FxikBhpweXTLMbrEVc6xdS
Free page group

SAADATU BINTU ABDULLAHI (Writer of kyautar Allah)

Back to top button