Hausa NovelsHausa NovelsWaminal Hoob Hausa Novel

Waminal Hoob 51

Sponsored Links

Asmy Mom Aydah??: 51…
Washegari wajajen karfe takwas Ammah ta kira wayar noory ,lokacin noory na jikin Aliyu ta kallesa da sauri hankali tashe tana nuna masa mai kiran,
Tamkar xatayi kuka
Ya bude ido yana fa?in.”ki dauka mana
Tsoro nakeji Wallahi ban san me Ammah xata fada ba.”ta fada tsoro kwance akan fuskarta,sai kira na biyu ta daga xata gaisheda Ammah ta katse cikin tsawa tana fa?in.”kin kyauta kin kyauta sosai wane irin rashin sanin ciwon kaine xaki kwashi jiki kibi namiji ,bakya tunanin mexai haifar jikin ki,yaushe kika sauko gadon Asibiti.”lokaci daya noory ta fashe da kuka jin irin Ammah fadan da take ta cikin wayar tamkar xata canyeta,katse wayar Ammah tayi a fusace,
Jawota Aliyu yayi duka cikin jikinsa yana rarrashi ta buge hannunsa ta matsa daga jikinsa,baki ya bude yana kallonta
To wai kukan na menene haka??”laifi ne dan kin biyo ni anan???”kyale Ammah zuwa wani lokaci nasan xata huce yanxu muje kiyi break fast,haka kurum Ammah ta bata min wannan moment din,
Da kansa ya xaunar daita kan kafafunsa ya shiga feeding dinta,tana ci tana yimasa kukan shagwaba da hawaye daga ita sai wata yar bingilar riga ta shan iska ajikinta wanda bata boye komai na halittar taba ,suna break fast Yana wani irin ya mutsata,ko rabi basu ciba ya ture break fast din gefe. ya mikar daita tsaye yana shafa kowace gaba ta jikinta yana yimata wani irin kallo,da yasa tsikar jikinta ya fara tashi hade fuskarsa yayi da Tata yana wani
Irin sauke numfashi akan fuskarta ,kugunta ya zagaye da hannayensa yana jin yarda kugun yayi wani irin cika,Bakinsa ya axa kan nata da sauri ta rufe ido tana kokarin catching breath dinta,da wani irin murya take fa?in.”pls Aliyu ta fada tana kokarin turesa amma ko gixau baiyi ba,da Muryar rada yake fa?in…”kina son baby Right??”baa samun baby cikin sauqi ya fada sounding so very serious cikin muryarsa kafin ya shammaceta ya hade bakinsa da nata ya shiga yiwa harshenta wani irin sucking,wani Abu takeji nayi mata yawo tun daga cikin kunnenta har cikin tafin kafarta Aliyu xai kasheta da wannan salon soyayyar tasa mai tsuma Rai,tana jin yarda Banana dinsa ta mike lokaci daya haka
Ya shiga goga mata Banana dinsa a tsakkiyyar cinyoyinta,
da dabara ya samu ya cire bingilar rigar jikinta yana bin bayanta da dogon wuyanta da wasu irin xafafan kiss masu wuyar misiltawa,daga nan salon nasu ya juye
Yana yimata wani irin doggy akan dinning babu abunda ke tashi acikin parlorn sai saukar numfashinsu mai cike da natsuwa da wani irin jin dadi…..sai kusan qarfe tara sukayi shirin fita dukan su kowane sai uban kamshi yake xubawa,
Xai sauketa a gidan Ammah,yau xa’a fara sauraren Shari’a Areefa a koto,kofar parlorn Ammah tayi saurin fisge hannunta daga nasa ita daria ma tabasa yarda tayi,
Dukan su suka xube kan rug suna gaisheda Ammah,noory tamkar kasa ta bude ta shige bata ta?a jin kunyar Ammah irin na yau ba.fuska babu walwala Ammah ta karbi gaisuwarsu daga nan Aliyu ya mike tsaye ya shafa kansa yana fadawa Ammah yau xa’a fara zama a koto,babu yabo babu fallasa Ammah tayi masa fatan dawowa lfy,
Jin tayi kamar tabisa ganin yarda ammah tabi ta hade fuska bayan fitarsa,Yana fita noory cikin sanyi murya take baiwa Ammah hakuri,Ammah tayi mata wani kallo tana fa?in.”saboda baki da kunya shine kika bisa,
Kije ki ware leg’s yayi yarda yake so dake.idan kika rube basai yayi wani Auren ba.”Ammah ta fada tana bar mata wurin,
Duk taji babu dadi
Xaman gidan Ammah yarda taga Ammah ta shiga sabgoginta bata karabi ta kanta ba,
Wuraren 12 ta samu Ammah a daki tayi tsaye jikin kofa xuciyarta na wani irin bugawa,Ammah ta baiwa banxa ajiyarta ta cigaba da Danna laptop dinta da ta gaji da tsayuwa ta shigo cikin dakin ta durkusa a kasa tana fadawa Ammah xata shiga gidan su Aunty laylah,
Ko kallonta Ammah batayi ba ta mata fatan a dawo lafia ,
Cike da fara’a laylah ta bude kofar parlorn tana kallon noory tana fa?in.”Yau itace a gidan nasu haka,Xahra na zaune a parlorn da kayan shan iska ajikinta dukan su ,sunci gayu sosai da kananun kaya sosai ta rika binsu da kallo cike da sha’awa
Xahra na yanka mango tana balla tana sha take fa?in.”sannu da zuwa matar Fav,
Ta fada tana sakin murmushi itama noory murmushi tayi masu taxo ta xauna tana gaishesu da Respect Laylah ta miqe tsaye tana fa?in.”kara da kika zo sai naji dadin shan kayan jonin tare dake
Harda kaxa kema yanxu amarya ce,tunda wannan ta riga ta kwasa ta fada tana nuna Xahra,daria
Xahra tayi tana fa?in wai kina nufin agabana zaku sha Ni ku hanani??”baxai ma yuyu ba,laylah ta markada hadin xugale da cucumber da milk ta ruwa tasa cikin fridge ya danyi sanyi,
Ta juye hadin kaxarta acikin katon plate wanda taji magani da kayan hadi,a hankali ta kai gaban Noory ta aje,ita dai noory murmushi tayi cike da jin kunya ta dauke kai
Haka ta dauko jug da cups duka ta dire agabanta tana fa?in.”bissimillah noory ta girgixa kai tana fa?in.”na koshi Aunty,wani kallo laylah tayi mata tana fa?in.”ae ba abinci bane da xakice kin koshi c’mon joor.”ta fada tana kallon ta Kitchen noory ta nufa ta wanke hannunta ,ta dawo Xahra xata saka masu hannu laylah ta rike hannun tana mata wani kallo idan baso kike cikin jikinki ya fita ba karkici kaxar nan,
Xahra ta juya ido tana fa?in”a saboda me xai fita kin jiki,(Deejarh Berverh)tace banda masu karamin ciki wani takaici ya ishi Xahra tana ta girgixa kai tana fa?in.”kin bi kin ishemu da kayan matar nan,wai ita kadai ta iya kaya dunia ,karki manta a garin kayan na fito??”Laylah ta juya ido tana fa?in.”ae kowa da baiwar da Allah yayi masa,ki rike mai baki kayan hadi nima na rike nawa,Ni dai nasan kayanta suna da kyau sosai,
Yau idan kikaji ihun leel karki yi zaton wai wani abune kawai anan ne ta fada tana nuna mata pussy dinta tana sakin wani irin smile ,lokaci daya Xahra ta ?an bata fuska sai kuma ta kwakwalo murmushi tana fa?in”ae cwt love karshe ne tsaf xai mayi fiye da hakan,aran laylah take fa?in.”kin dauka ke yar wasace sai na nuna maki na fiki iya wasanni ma,a fili ta nuna ita Allah amma a kasa tayi ta nuna kissa da kisisina,duka surutun nasu ya ishi noory ,tas suka canye komai itada laylah Xahra na tayasu labari sama-sama dan gaba daya mood dinta ya canja tun lokacin da Laylah ta sakar mata
Magana,wani irin kishin Khaleel waxeer
Yana danne mata zuciya a hankali,
Kusan 2 tayi masu sallama bayan laylah ta cika ta da wasu hadaddun garukkan gyara,a gidan Ammah ta koma bata dde ba tayi mata sallama,dan Aliyu yace baxai samu shigowa ba sai bayan sallar magrib,dan haka ta koma gida da wuri dan taje ta ?ora masa girkin dare…..wuraren karfe goma ya shiga dakin Xahra dama kuma ba’a dakinta yake yau ba,ta kallesa duk ranta a jagule kishinsa na kassara xuciyarta tuno laylah kurum yarda tasha kayan mata a gabata daxu yasa xuciyarta tayi wani irin bakikirin,lokaci daya hawaye suka fara Rolling Akan fuskarta,
Da sauri ya dawo gefen bed ya xauna,gamida dan kwanto daita jikinsa cikin tashin hankali yake fa?in.”meya faru cwt ??”ta fashe da kuka lokaci daya tana fa?in.”cikina ke ciwo cwt love,da sauri ya shafa cikin gabansa na mugun bugawa yake fadin.”ko muje asibiti??”ta kara shigewa cikin jikinsa gamida zagaye hannayenta kan kugunsa take fa?in.”no basai munje ba da sauki ae.”owk to ki kwanta kiyi barci,ya fada yana kokarin cireta daga jikinsa,ta kara rikesa tana fa?in “karka tafi pls ya kalleta da mamaki yana fa?in.”Amma kin san yau kwanan laylah ne kar mu shiga hakkinta dan Allah.”Ya fada da karaya a muryarsa,xatayi magana sukaji ana knocking Khaleel ya bada izinin shigowa towel babbane ajikin laylah ta karaso cikin parlorn da fuskar damuwa take fa?in.”baby ba jikin nata dai bane ya tashi naga ka dade shiyasa na biyoka naji lafia.”wani kallon takaici Xahra tabi laylah dashi, Khaleel waxeer yayi saurin mikewa tsaye yana fa?in.”dama cikinta ne ke ciwo kuma da sauqi,da sauri laylah ta xauna gefen bed ta dafa kafadar Xahra tana famar jera mata sannu,mai ciki bata shan kowane irin magani da sai kisha na ciwon ciki pls kiyi Addu’a ki kwanta insha Allah zai fada,
Laylah ta mike tsaye ta sakala hannunta cikin na leel tana fa?in.”baby pls mu tafi muyi wanka yau ina so mu kwanta da wuri,
Khaleel yayiwa Xahra sai da safe yabi bayan laylah,Xahra tabi hannun laylah dake sarke cikin na Khaleel waxeer da wani irin kallo,suna fita ta danna fuskarta cikin pillow ta fashe da wani irin kuka mai cike da wani irin kishi acikinsa,suna shiga daki ta saki hannunsa tana kallon cikin fuskarsa da taga mood dinsa ya canja lokaci daya ta rike fuskarsa ta manna masa wani shegen kiss ta ware masa ido tana fa?in.”karka ji komai zuwa da safe xata warware haka yanayin masu ciki yake watarana lafia kalau watarana akasin haka,da haka ta saki towel din jikinta yabi Hips dinta da kallo da kuma cinyoyinta tsikar jikinsa na wani irin tashi ,da wani irin salo ta cire masa rigar jikinsa gamida saukar da boxer dinsa kasa,
Ta kai hannu ta ?an shafi Banana dinsa,
Runtse ido yayi gamida cije lips dinsa na kasa yana sauke wani irin numfashi,
A hankali ta sakar masu ruwan shower
Ta fara wani irin shafa chest dinsa,tana kallonsa da wani irin salo ta fara murxa nipples dinsa,hannunta na kan banana dinsa tana shafata a hankali har wajen marar sa,wani irin nishi ya saki ruwa na sauka akan su duka,bakinta ta ?ora akan nipples dinsa ta fara yimasa wani irin mahaukacin sucking still hannunta na wasa da bananarsa, ganin jikinsa na shaking kamar xai kawo ita kuma bataso ya kawo yanxu ta durkusa a gabansa ta fara kissing banana dinsa da kasan mararsa cikin wani irin salo ruwan shower na dukan su,ahankali ta mike tsaye ta shiga kissing wuyan sa,a haukace ya fisgota ya fara murxa na shanunta,wani irin kissing Junan su sukeyi yana shafa tun daga cinyoyinta har gefen Hips dinta,
Wani irin hadata da bango yayi jikinsa na mugun rawa idonsa suka wani irin fitowa lokaci daya,ta kashe murya tana fa?in.”kayi yarda kaga dama dani
Na baka kaina duka ta fada da wata shegiyar murya tana wani irin damke Banana dinsa,saka Banana dinsa yayi cikin pussy dinta ya shiga yimata wani irin super round
Gaba daya leel ya haukace mata dakyar ta samu yayi awa daya akanta sukayi wanka suka dawo daki,nan ma wani shafin ya kara budewa yana wani irin manne mata tamkar xai maidata ciki,tun wajajen karfe 8 na safe Xahra ke xaune kan Bed ta kusan maya goma a parlor ,Amma har lokacin Khaleel da laylah basu sauko ba,
Sai wajen takwas da rabi take sauko a gurguje ta shige kitchen yau Khaleel ya hanata sakewa,gashi yasa sun makara wurin hada break fast,ta gama fera dankali kenan tana wankesa taji anyi hugging dinta ta baya ya saka kansa cikin Wuyanta yana shafa cikinta yake fada mata yaushe ajiyarsa xata xauna acikin wannan shafaffen cikin nata.
Wani iri taji sai dai tayi murmushi tana fa?in.”kayi min addu’a
Nima ina yi wlhi.”ta fada da rauni a muryarta wanda yasa Khaleel tausayinta ba kadan ba,tsaye tayi tana kallonsu cike da wani irin kishi,kallon mangyada tayi dake gefe da alamar laylah ce ta fiddosa cikin store wani murmushi ta saki,tana fa?in.”Yarda kika bakanta min wlhi nima sai na sakaki
Cikin mugun damuwa,
Marfin ta cire a hankali ta kwantar da mangyadan a kasa
Ya fara bin marbles din,kafarta ta Dora cikin mangyadan still tana kallon Khaleel yarda ya rike laylah cikin jikinsa,Runtse ido tayi ta saki wani irin kara,duka suka juyo a tsorace lokaci daya da gudu Khaleel ya nufi Xahra wacce ta rike kofa tana shirin kai kasa,ya riketa hankalinsa a mugun tashe yabi mangyadan dake kwance kan marbles a tsorace Xahra ta wani shige cikin jikinsa,ya kalli laylah rai a bace yana fadin.”meye haka???”mangyada kika aje .da ta fadi cikin ya fita me xakice?””ya fada a tsawace Muryar laylah na rawa xatayi magana ya kara daka mata tsawa yana fa?in.”kiyi shiru da wani abu ya sami cikin nan a yau laylah da baxan yafe maki ba wlhi.ya daga Xahra ajikinsa ya nufi kofa kallo ta bisu dashi xuciyarta na wani
Irin bugawa,lokaci daya ta dawo da kanta kan mangyadan dake kwance akan marbles
Tasan lafia kalau ta ajesa,tasan da gangan
Xahra ta kwantar dashi kasa,addu’a take Allah ya dubeta da idon Rahama ya bata ciki mai albarka anan kusa,tana hada break fast tana xubar hawaye,ko wajen karin kumallo babu mai walwala acikinsu Xahra mace kurum ke jan Khaleel da hira,
Kusan sati biyu ana Shari’a Areefa mansoor Alhmdulhi Areefa ta karbi dukkan laifinta batareda ta wahalar da Shari’a ba,Alkali ya yanke mata hukuncin xama gidan yari na shekara biyu da hukuncin kissa,dakuma tarar Naira miliyan biyar ga ahalin mamacin, Siddiqa mansoor tayi kuka na fitar hankali
Ji take tamkar ta dawo da baya ta hana Areefa duk wani mugun abun da ta aekata,itama akwai nata kason cikin tabarbarewar rayuwar Areefa, alh.mansoor ya kalli Siddiqa fuska babu wani walwala yake fa?in.”kema baxaki xauna min gida ba wlhi wani shege yace kije ki shiga bokaye har mijinki ya sakeki,kauye xaki koma idan kin samu miji kiyi aure amma baxaki xauna min a gida ba da xawarci ya’yah kuma gobe xaixo ya tafi da ya’yan sa ni na basa umurni,
Cike da bacin rai Sufyan mansoor ke kallon mahaifinsu xaiyi magana Abba ya daka masa tsawa ,yana fa?in.”kayi shiru da bakin ka babu shegen da xai canja min magana,kana ganin yarda Areefa ta toxartani ta wulakanta suna na acikin garin nan,gata ga duniya
Ko a gidan yari kawai
Ta isheta daukar darasin Rayuwa an gaya mata barci ake cikin walwala a gidan,baxan mata baki ba haka baxan kullaceta ba ,gidan yari kawai zai saita Rayuwarta.a fusace Sufyan mansoor yabar parlorn na Abba Aunty ta bisa da wani irin kallo…..mai renon yan biyu mami ta samo na musamman wanda xasu rika kular mata dasu,amma da dare mami ke kwana dasu
Wani irin gata suke samu na ban mamaki,kullum Aliyu da noory na kan hanyar zuwa duba yan biyu wanda suka shiga ransu, watan su daya a Nigeria suka tattara suka koma uk.
Xahra ta cigaba da rainon cikinta daga gefe kuma laylah tana ta addu’a Allah ya bata haihuwa mai albarka,
Cikin Xahra na 5 month Khaleel waxeer
Ya dauketa ya tafi daita uk.ita da Laylah
Wacce ta cigaba da aeki a Company waxeer cikin aminci ,wanda duk wani girman kai ta saukesa lokaci daya,
Dawowarta kenan daga office da yammacin ranar Laraba Xahra na zaune tana kallon Movie a parlor laylah ta shigo afujajan,ta tarbeta da fara’a tana fa?in.”yau bata dawo da wuri ba cwt ya rigata isowa ta fada mata sun tsaya meeting da wasu turawa .”shi leel baya cikin team dinsu shiyasa ya dawo da wuri,numfashinta taji yana yin sama,haka taji wani duhu na rufe idonta dai-dai lokacin Khaleel waxeer ya karaso cikin parlorn ya nufeta da sauri yayi saurin tarota jikinsa
Yana girgixata yana kiran sunanta……

#Team nooryAli
Wai yaushe xamu kammala book din nan??”ko na barsa a haka ku karasa sauran?”??????

Team#bati Reader’s Ina jira axo a sauke hakki ga Details Nan a kasa axo a fara biyan bashi,dan ban yafe ba duk wacce ta karanta bata biya ba Allah ya isa.”!

Littafin waminal Hoob na kudi ne#500
Account Details
0004157137
Jaiz Bank
Asma’u Buhari Aliyu
Katin wayar MTN.ta wannan lambar#09060259200
Shaidar biya ta wannan lambar#08086207764

Back to top button