Hausa NovelsWaye Mijina Return

Waye Mijina Return 16

Sponsored Links

🤦‍♀️ *WAYE MIJINA*🤦‍♀️

(Return)

 

Page 16

 

*Wannan novel paid book ne banyadda kowa yafitarmun da abuna bikasan wahalar Danasha kafin narubuta abunaba idan Kika bitardashi Kuma keda Allah*

 

 

MAGANIN INFECTION wlh wlh wlh cikin kwana ukku Zaki rabudashi domin sekinyi gudawarshi sosai Kuma bame wahalaba hakan zefita ajikinki kamar d’a yabar cikin mahaifiyarshi da yardar Allah 🙏💃

 

__yabihanyar dayake tinin itace tafita dudda besan ko,Ina bane seda takawo bakin k’ofar kana yakulada penis d’inshi daketsaye haryanzu Kuma duk tabace dajini Ido yazaro tareda dawowa dasauri yad’auki dank’walin ASNALL na atamfa yad’aura a k’ugunshi kana yakoma dominshi Sam yanantada bakaya ajikinshi lokacin daya fito daga d’akin agigice se kuka

 

 

Suna ganin fitowarshi hakan sukayo kanshi kafin suyi wani yunk’uri yafad’a jikin IBFAR tareda k’ank’ameshi Yana sakin sabon kuka tareda nunamai dakinda yafito..cikin tsinkewar zuciya IBFAR yace aboyna kakasheta tumuko? Fad’amun Dan Allah miyasa zakayi hakan haba aboy itad’infa yarinyac..ya,iya IBFAR miye hakan Dan Allah yadace kanutsufa shima musama mishi natsuwar hakan zesa mufahimci abunda mukesan mufahimta please 👏 mahabeer yafad’a dudda cewa shimadin akatse yake.

 

 

Aciyar zuciya IBFAR yasauke cikin fad’uwar gaba yake kallan AFSAR dake kuka kamar ransa zefita shiru duk sukayi tareda zubamai Ido suna kallan ikon Allah seda yayi me isarsa kafun yatsagaita Yana sauke ajiyar zuciyar… kallansa mahabeer yayi cikin rausasa kalami yace bro miyafaru da ASNALL ne ? Kadaure kagayamuna kaji…. d’agowa yayi yawatsawa mai idonshi dasukayi jajir suna zubda k’wallah yashiga girgizamai Kai tareda motsa lips d’inshi Amma yakasa magana sakin IBFAR yayi kana yaja hannun mahabeer yanufi d’akin dukansu bawanda yace komai kawaide sunabinshi abaya yatura d’akin yashiga..idon mahabeer ne yasauka akanta tana kwance kamar gawa Rabin jikinta duk awaje sabida bewani kulada yarufe Mata jikiba sabida tashin hankali sakin hannunshi yayi cikin sauri yajuya baya Yana tare IBFAR dake k’ok’arin shigowa yacewa AFSAR bro kasuturta Mata jikinta Mana ko ahakan kakeso mushigo…se alokacin yakulada yadda take cikin sauri yajanyo blanket yarufeta kana shuka shigo d’in..

 

Kallanta sukeyi kawai cikin tashin hankali IBFAR yace tamutuko aboy? kamun AFSAR yayi magana mahabeer yace aa Bata mutuba barana Kira Dr yafad’a tareda barin d’akin cikin minti 2 segaya yadawoda tareda de janeper

 

Fita sukayi domin subarta tayi aikinta tajima akanta kamun tasamu numfashin ta yadedeta kana tayimata allurar kashe zafi data bacci sa,annan tayimata d’inki bayan tagyara Mata jikinta tana jinjina girman Wannan aika,aikar da AFSAR yayi drive tasaka Mata kana tafito..suna ganin fitowarta duk suka taso suna had’a baki wurin fad’ar yajikinta Dr ? Murmushi kawai Dr tayi kana tace alhamdulillah dasauk’i sosai yanzu tana bacci sabida namata allurar bacci insha Allah daratashi komai zezama normal Amma Waye mijinta acikinku?

 

Gashi cewar IBFAR Yana nuna AFSAR dayayi zugum Yana zare ido..””okay Dan Allah yallabai arikabi ahankali please kaga yarinyace k’arama Kuma taji ciwo sosai yanzu namata d’inki karka Kara kusantarta please senanda 2 week tak’arasa zancen tana kallan AFSAR…Kai kawai yad’aga Mata k’wallah nak’ara zubowa a idonsh

 

 

Itakam sallamah tamusu tareda barin wurin hakan yasa AFSAR komawa d’akin suna biyedashi abaya gun datake kwance yaje Yana kallan kyakkyawar fuskarta datayi fayau gashiduk hawaye sunbishi fuskar tata dafashi mahabeer yayi Yana girgiza Mai akai alamar tadena kukan haka domin shima tausayinta yakamashi sedai yasan Wannan shine auren bayadda suka iya kowacce mace seta d’and’ani Wannan abun… mik’ewa yayi Yana kallansu shima ganin yadda suka zubamai Ido yasashi Bud’a bakinshi dayayimai nauyi sosai yace aboyna my bro kunga yadda Allah yayidaniko? Kunga jarabawar ubangiji akainako? Bantab’a danasani akan ko bak’in ciki akan lalurataba akullun godewa uban gijina nakeyi sabida nasan jarabawace daga gareshi nasan cewa itace kaddarata..shiru yayi Yana goge k’wallar dake zubomishi kana yadurkushe ak’asa tareda sakin sabon kuka mecin rai kaidaga Jin kukan kasan daga kasan zuciyarshi yake fita cikin kukan yaci gabada cewa “”ayau nakarb’i sabuwar kaddarata  aboyna yau Ni AFSAR nayiwa k’anwata mafi soyuwa agareni fyad’e harna raunatata innalililahi wa innailaihiraji un yau Ni AFSAR nineda aikata laifi mafi Muni acikin miyagun laifuka yau ninedayin Zina 😭zinarmada k’anwata wayyyo Allah kaicona kaicona da Wannan rayuwar tawa nacutadda kaina da zuri,ata k’anwata k’anwata k’anwata faa sekuma yasake fashewada sabon kuka Yana fad’ar alhamdulillah Allah nadodema da Wannan jarabawar Allah yabani ikondana cibyeta d’agowa yayi yakallesu kana yamayarda kanshi k’asa yace””Dan girman Allah kuyafemun wlh wlh Allah batanb’a sanin wata y’a maceba se ankan ASNALL bantab’a keb’ewa dawata maceba se ita dudda nasan cewa Wannan kuskurenane Dana Bari harnafara Wasa da,ita tana matsayin k’anwata Amma banasanin lokacinda hakan kefaruwa Amma wlh Allah bantab’a aikata zin… bek’arasaba sakamakon dagoshi

 

 

Dasukayi tare suma kukan sukeyi dumin bakaramun tausayi yabasuba cikin so dakaunar Dan uwan nasu suka had’a baki wurin fad’ar bakayi zina ba AFSAR halalinka kanema bawani abun laifi daka aikata ASNALL matarkace bawai iya k’anwarka ba sabida hakan Dan Allah kadena kuka kajiko….shidai AFSAR wani irin kallo yake binsu dashi natuhuma darashin yadda yakasa kida motsin kirki balle yasamu zarafin magana..ganin hakan yasa sukace tabbas matarkace barakaji yadda akayi…atake sukashiga bashi lbrn abunda yafaru har izuwa yau da tsoho yagaya Musu cewa dukkansu yad’aura musu aure..

 

Alhmdllh alhmdllh kawai AFSAR kefad’a Yana Yar dariya tareda kuka cikin farin ciki yake fad’ar wayyo Allah na dad’i yanzu dukkanmu munada Mata kenan? Wayyo alhamdulillah Allah nagidema daka mallakamun mace mafi suyuwa agareni alhmdllh naji dadi sosai ASNALL nayi farin ciki danazo Miki kina matata bawai k’anwata kad’ai ba alhmdllh yau dai baby tazama Taki tahar abada☺️🙈… dariya sukayi dukkansu suna sake rungume juna.!

 

 

Umma natafi cewar  nabila tada fitoda shirinta..””to shikenan Allah yakaiki lpy kegaisarmun hajiyar..to umma shine kawai abunda tace tana barin gidan tanufi bakin titi abun Hawa tasamu shiga tayi tagamai inda zekaita suka tafi..gidan hajiya bahijja suka nufa abakin Gert d’in gidan ya,ajiyeta tasallameshi itako tashiga cikin harabar gidan..murd’a handle d’in k’ofar perlon tayi tashiga wanirin shock ne yad’ibeta sabida abunda idonta yayi tozali dashi..

 

 

Kuyi hak’uri darashin jina seyau nasamu tayimun yadda nakeso affuwan 🙏 please 👏

 

 

 

 

Autar alheri ✍️

Back to top button