Hausa NovelsMatan Ko Mazan Book 2

Matan Ko Mazan Book 2 Page 9

Sponsored Links

*MATAN KO MAZAN*

 

EPISODE 9️⃣

 

ASMEEYAMIN COLLECTIONs is a home na ladies accessories daya fara daga correct correct handbags and takalma 👠 haddadun gaske wanda bazaki samesu ako’ina ba.
Idan kina kano makesure kin kaima shagonsu ziyara, idan baki kano you can order za’amiki fast delivery zuwa ko’ina a Nigeria da wajenta ma.

Click the link and chat her up now, jeki saya, koki sara ku kulla business da su💃💃💃

Zaku iya duba IG page nasu @ASMEEYAMIN_COLLECTIONs

Chat them up
wa.me/+2348032819494

Kiran wayan Alawiyya Hajiya tayi yafi sau dari bata daukaba, wayan sai ringing yake a dakin Alawiyya ba’a dagawa, sosai mamaki yagama kashe Ammi jin Alawiyya batadauki wayanta ba iyye yarinyar nan tafara rainata ne ko mene abinma kunya yabata takira Alhaji tace Alawiyya bata daga wayanta ba ai sai yace bata da iko da diyar, da kyar dai ta tadai daure ganin yarinyar taki daga wayanta ga Alhaji najira yasa ta kira Alhaji daidai yafito daga wanka daure da towel a waist nashi yana murmushi ranshi fess yaga wayanshi na ringing yace “hope is not this security guard tun dazu yana kirana ina waya da Bintu ba yanzu zan tafi ba, su bari nadan shakata da Lawi tukunna” cikeda fushi yayi wajen wayan dan ya dauka ya balbale security da fada yaga Ammi ne dasauri yadauka cikeda barikanci Hajiya tace “Alhaji bata daga wayan ba ina ganin tana bayi dan bata wayan idan kana kusa da turakarta” dasauri yace “ohh aiko naga falo tayi dazu maybe tana wajen yaran bari naje nabata” yawani washe baki jallabiya yadauka ya jefa ya jefar da towel din bakomi aciki yafito, falo yayi yana kwala mata kira. “Lawi Lawi Baby, zo ga Ammi na magana awaya” dasauri yar aikin dake kitchen tafito tace “Sir naga ta sauka kasa dazun” wayan na kunne shi yace “ance taje kasa, wai yau rigiman yatashi wai waye tadauko da rigima haka ne Bintu”? Duk wacce takaranta min littafi batare data biyaba ban yafemata ba.
Dan dariya Ammi tayi tace “saidai ubanta danni banda rigima kasan larabawa da masifa” daidai ya sauka falo inda su Hassan da Nanis nasu ke zaune suna kallon cartoon na ABCD, dasauri yace “where is their Mom?” Daya daga cikinsu tace “she went out Sir” da mamaki yace “out kuma da daddare haka? Ko kallabi babu akanta fa” Ammi tace “wlh shirmen Alawiyya yayi yawa da magriban nan tafita ba dankwali aljanu takeso su bugeta ne” dasauri yayi waje, tun yana iya yana magana da Ammi saikuma hankali shi yatashi yace “kinga ina zuwa na zagaye gidan nan tass ban ganta ba” kafin Ammi tamayi maganan yakara zagaye gidan har garden saikuma yakoma ciki maybe basuga shigowanta bane duk wani daki dake gidan nan tundaga downstairs yashiga budewa har zuwa sama yashiga dakinta har bayi batanan sai kawai kirjinshi yashiga bugawa dum dum dum sai alokacin yatuna security nashi nata kiranshi daman dasauri yayi waje yabude gate yace “kai kunga matana tafito waje”? Atare dukansu sukace yes wanda yaketa kiranshi dazu yace “saisa naketa kiranka Sir dan ayanda naganta kamna ba lafiya ba nazo naji komu tareta idan wani abun ne amman baka dagaba so I have no right t……..” daukeshi da mahaukacin mari Alhaji yayi yace “ku wasu kalan jakuna ne kuga tafito ba hijabi da silipas na bedroom kubarta ta tafi, wani kalan jakine k…..” wayanshi da aka shiga kira dan itama Ammi gabanta sai faduwa yake tace “yaya kaganta”? Nan yashiga fadama Ammi jikinshi narawa yana shiga mota yace mubita, cikeda mamaki Ammi tace “na shiga uku wai meke damun yarinyar nan ne, to ina zata? Bata dau waya ba batadau komi ba, wata sani a kaduna, wata ke dashi, ina zata” hannun Alhaji har rawa yake yace “babu wanda tasani ko 5naira babu a hannunta Innalillahi na shiga uku,” zagaye suka shigayi a kaduna while yana kiran boys nashi close investigation yabada na tundaga hotels ko taje, yakira commissioner na police Wanda yake abokinshi a nemomai matarshi but baiso case din yayi leaking duniya taji, he’s just hoping batai nisa ba yasan babu inda zata dan bakudi ba waya a hannunta.
Wasa wasa har 5 na asuba zagayen KD suke ba Alawiyya ba labarinta, itama Ammi hankalinta yatashi tuni takira yayyinta tasanar musu me ake ciki, har Hamda ma takira takara tambayanta ko reunion dasuka je something happened tace “aa wlh”, nan da nan tasa driver ta yakaita airport tareda Layla data kira suka wuta KD around 6 na safiya.

Har 7 Alhaji garari yake a KD, yawani kalan rame tashi daya, rabon daya shiga damuwa haka arayuwanshi harya manta, dudda anata lallaba shi kan yakoma gida police are on it but inaaa yaki, ahanya yahadu da Ammi itane ma tasa baki ya yarda suka tafi gida, duk afalo suka zazzauna Layla tawuce sama dan duba twins Ammi tace “wai ina Alawiyya zataje? Is she crazy is something wrong with her head”? Daidai nan akai knocking kofa wani bodyguard nashi ne yace “Sir Inspector is here” Dasauri Alhaji na mikewa yace “shigo dashi” shigowa inspector yayi ya gaida Alhaji da Ammi da kyau sannan yace “Sir like we promise the investigation is very discreet but munsamo wani abu da I need you to confirm” yayi maganan yana bude wata yar iPad na hannunshi ya danna video yabama Alhaji yace “itane matarka”?Dasauri Ammi ya tashi itama Ammi tazo kusa da Alhaji suna kallon video tare hannu Ammi tadaura akan bakinta idanunta sukai jajir ganin Alawiyya kan bridge zata haura tana ihu don’t tource me! Don’t touch me, video yakare daidai inda sukaji muryan wani yace kuna haska mata flash kuna kara tsoratata, baya Alhaji yayi zai zube dasauri Inspector yatareshi itama arude Ammi tace “take it easy eh Alhaji, somebody should give me water and breakfast you need to have something” hannu yadagama Ammi alamun ta barshi yakalli Inspector yace “that’s my wife a inane wajen nan”? Anatse yace “source damuka samu yace incident din yafaru around 8:30-9 nadare, the people there believe cewa yarinyar is mentally not okay, and ance kaman tagane wani mutum shiya tafi da ita” wani zabura Alhaji yayi yataso Ammi ma haka atare sukace “wani mutumin”? Dan ijiyan zuciya Inspector yasauke yace “that’s abinda muke investigating, yanzu haka ana kan neman mutanen that witnessed incident din? Da mai keken da shiya fara rikemata hannu kartai tsalle, hopefully akwai wanda yakeda hoton ko video daya shigo ciki inyaso saimu duba, akwai two possibilities zai iya yuwa yakaita asibiti kokuma wani police division yaje ya ijiyeta, kokuma yatafi da ita barinma yanzu da kidnappers sunyi yawa, duk munakan investigation ne daman am only here to confirm idan itane first” hannayen Inspector Alhaji yarike gam yace “Inspector kaga kaga yarinyar nan Alawiyya itane rayuwata gabaki daya billahillazi, I don’t mind konawa ne zan iya baku nidai ku nemomin ita afitomin da ita, anemo wanda ya dauketa muji ina yakaita, she’s a small girl, yarinya ce danya shakap, yarinyar data taso cikin gatan rayuwa i makesure of that, batasan wahalhalun duniya ba, batasan kowa anan kaduna ba, gata da allergy daban daban, yazatayi? How will she survive? What will she eat? Bamu dade da dawowa Nigeria ba tafi zama da outside, inspector help me, ka taimaki rayuwana I can’t leave without Lawi na wlh” sai kawai yazauna yadaura hannunshi a fuska yana kuka, Ammi tace “zaka iya tafiya” dasauri yawuce Ammi ta duka gaban Alhaji cikeda lallabawa tace “put yourself together kaji Alhaji kayakuri za’a ganta, infact dakanta ma zata dawo nina gayamaka, shirmen rashin hankali ta ne kawai, mun sangartata dayawa saisa take ganin zata iya kome taga dama, dan Allah kadaure kaji, bari naje naduba breakfast naka akawo maka kayi” ta mike ahankali sama tafara tafiya, Layla tagani da twins da idanu Layla tamata alamu tazo Layla tai gaba dakin Alawiyyan tawuce tabude bayi tashiga itama Ammi tashigo tana maida kofan bayin tarufe tace “lafiya kika kirani bayi?” Murya kasa kasa tace “Ammi kin tuna AJ?” Dasauri Ammi tace “AJ kuma? Waye shi?” Dan ita wlh ta manta, ahankali Layla tace “wannan saurayin da Alawiyya tayi dan Nile dataso shi kaman hauka? Kin tuna??” Ammi kawai jitayi gabanta yahau faduwa dundumdum tace “are you saying maybe sun hadu awajen reunion din nan? Maybe sunyi planning tagudu dashine?” Ahankali tace “I don’t know Ammi amman akwai high possibility, banda haka I remember akwai wani lokaci da Alawiyya ta taba gayamin shi dan kaduna ne, maybe sunga juna awajen reunion and soyayyan tadawo, Ammi you remember yanda taso yaron nan itane har asibiti damukaje Dubai bikinta, infact tana sick bed aka daura auren, Ammi kinsan lokacin har muka fara tunani ko asiri yamata” dafa bango Ammi tayi saikuma ta tsugunna dasauri Layla ta tsugunna itama tace “sannu Ammi” kirjinta Ammi ta dafa dake bugawa fasfasfas tace “Layla yazanyi da yarinyar nan? Na shiga uku na lalace, Alawiyya is trying to shame me, tayaya zan fara gayama Alhaji maganan nan? Koda wasa yasan da saurayi ta gudu ai mun shiga uku, mun kade, ke mun bani mun lalace, he will hate me maybe that’s the end of our relationship” ahankali Layla tace “to me xakiyi Ammi? Alawiyya batason mutumin nan ta gayan……” “shut up Layla” Ammi ta dakamata tsawa tace “bura’ubanki da ke da Alawiyyan da love kuma” shiru tayi kafin ta sauke ijiyan zuciya tace “I will conduct secret investigation kan yaron and find out about background nashi and check kotana taredashi cus we can’t accuse him dudda is possible tana tareda shi, but what if guduwa tayi sabida tsanan Alhajin”? Layla tace “abinda nakeso nafada kenan kikace nai shiru” “Bintaaa” Ammi taji Alhaji yakirata dasauri tamike tace “don’t come out now” tafice dasauri tafita daga dakin.

 

Layla tai shiruu tana tausayin Alawiyya, she understands problem na Alawiyya kusan more than kowa, she hates Alhaji, and Alhaji is terrible a harkan bedroom, the girl tried her best to get them to listen to her but Ammi taki saisa tagudu, but why will you run Alawiyya yaranki fa? Alawiyya come back, ni karan kaina I don’t know how to solve your matter cus all career mu tundaga Ammi har mu yayyinki na hannun Alhaji ne, we will loose everything idan kika dauki wannan hanyan, Alawiyya Ammi bazata taba iya biyan Alhaji kudaden daya kashemana ba arayuwan nan, Ya Allah mesa destiny kanwarta is like this, running is not the solution already yanzu we are in soup.

Back to top button