Hausa NovelsWaye Mijina Return

Waye Mijina Return 8

Sponsored Links

Page 8

 

*Wannan novel paid book ne banyadda kowa yafitarmun da abuna bikasan wahalar Danasha kafin narubuta abunaba idan Kika bitardashi Kuma keda Allah*

 

 

MAGANIN INFECTION wlh wlh wlh cikin kwana ukku Zaki rabudashi domin sekinyi gudawarshi sosai Kuma bame wahalaba hakan zefita ajikinki kamar d’a yabar cikin mahaifiyarshi da yardar Allah 🙏💃

 

__suna isowa gida suka tadda duka mutanen gidan ahabar gidan suna jiran isowarsu Amma Banda ASNALL domin yanzu tashiga wanka.

 

Suna fitowa granny tace ahh lalemarhabeen da gwarazan mazana lale,lale sannunkuda dawowa kasar kuta haihuwa..murmushi atare suka k’arasa urinta tareda rungumarta d’aya Bayan d’aya suna k’arasawa gun mom d’insu AFSAR ne yafara rungumarta Yana sauke ajiyar zuciyar tareda fad’ar I miss you my mom domin yafi IBFAR k’walafucin uwa… murmushi tayi tareda shafa lallausan sumar kansa tana fad’ar Miss you too my son..cikin sauri IBFAR yajanyeshi Yana fad’ar ai  bakaikad’ai kesan kaji d’aminta tareda maye gurbinshi ajikinta..dariya kowa yayi inda mahabeer yace ikon Allah to inkungama saku matsamun nakwashi albarkar Nima..aikuwadai gayamusu mahabeer Wai bakusan kungurma bane cewar granny..Nita shinagani mahabeer yafad’a shima Yana rungume mom d’in..IBFAR dake jikin mama ne yad’ago Yana zabga mishi harara shidai gogon Yana lafe jikin mamarsu ko kallan mahabeer beyiba..cikin turo Baki muneerat tace yah AF shine mukuka sharemu mumafa munyi missing d’inku drea har kuka takeyi wani lokacin se gwaggo ta rarraaheta😥

 

Ayya my sweet angel zoonan muma munyi missing d’inku cewar mahabeer Yana janyota jikinshi..shiko IBFAR murmushi yayi Yana rugumar nawaf yace sorry small angel Ina drea d’in naki take muma muyi kewarku sosai kinji Yi hakuri..turo Baki gaba tayi tana fad’ar tana wanka ai.

 

Shiko AFSAR d’aya d’ago tinlokacin dayaji tace drea na kuka sabida rashinsu yake kallanta Amma bece Mata komaiba sabida Yan miskilancin sun motsa Amma yagane wadda take nufi Dan yasan hakan suke Kiran juna dama tin shigowarsu yake rarraba Ido kozeganta Amma begantaba yanzu kenan tin tafiyarsu acikin kunci take? Yayiwa kashin tambayar dabame amsamai ita inba itaba ko muneerat numfashi yasauke Yana dobin inda zeganta Amma shiru har suka nufi part d’in granny inda acan akashirya musu tarba.

 

Shirin tarba na musamman mom da mama sukayimusu inda sukaso suyi wanka ko Yaya suhuta kafin suci abuncin dudda sunajin yunwa Amma granny tahana doli ahakanan suka zauna akaci akashi cikin Jin Dad’i da walwala yau gasu acikin familyn su( family abunsone wlh I love your all my lovely & sweet family 💃)

 

 

Bayan sungama cin abuncin ne suka mik’e tareda nufar pert d’insu Wanda kecikin part d’in mom turo k’ofar perlon sukayi sukashiga Wanda IBFAR ne gaba se mahabeer abayanshi yayinda gogan yashigo daga baya..itako ASNALL fitowarta kenan daga bedroom d’insu tashiya cikin d’inki doguwar Riga wadda Bata Kama jiki kama jelar gashinta abaya hannunta rikeda hijabinta zata saka kenan taga shigowar IBFAR ai batasan sanda tayi cillida hijabin hannuntaba takwaso da gudu tana fad’ar oyoyo oyoyo oyoyo yah AB na sundawo Ido ABSAR yazaro ganin yadda take gudu nonuwanta nayin sama suka k’asa kamar zasu fad’o kamin yayi wani tinanin tuni tafad’a jikinshi tana k’ank’ameshi sedai kokad’an bataji kwanciyar hankali da nutsuwar datakeji idan tarungumeshiba Amma dayake akwai kuruciya atareda ita Sam Bata kawo komai arantaba..shikam IBFAR mutuwar tsaye yayi bayada irin Sha,awar AFSAR Amma shimakam ba bayaba..hannusa yashaba bayanta tareda fad’ar oyoyo my angel munyi missing d’inku sosai yak’asa maganar Yana zareta daga jikinshi cikin sauri tarungume mahabeer tareda fad’ar miss you yah mabee… Miss you too baby waike bakisan kingirmaba Zaki karyani eye? Baki taturo gaba zatayi magana kenan idonta yasauka akanshi Yana tsaye yakura Mata Ido ko kiftawa babu..gabantane yayi wani irin fad’uwa itamadin kallanshi takeyi sund’au lokaci ahakan kamun yajanye idonshi akanta Yana fad’ar Baki iya gaisuwa bane? Kikawani tsarenida ido.

 

Sake turo Baki tana fad’ar oyoyo yah IB tareda nofoshi zata rungumeshi yakauce tahanyar shigewa cikin perlon Yana fad’ar banaso rik’e kayanki…cikin shagwab’a tace to ba yah mabee bane Wai zankaryashi..saurin rintsen Ido yayi Yana shigewa part d’insu domin wlh inyana ganinta ze iya losing control d’inshi..itako da harara tarakashi tana fad’ar damma kasamu anyi karkadin shine zakawanice bakaso to bamaza,akarayin missing d’in bakaba..fita tayi acan pert d’in granny tasamisu baby da muneerat nanta zauna sukaci gabada Sha,aninsu.

 

 

IBFAR kuwa yanashiga bedroom d’inshi yadafe Kai Yana kallan sandar girmanshi datamike tayi samb’al sabida rungumarda ASNALL tayi masa Aiko baze koma Bari tarun gumeshiba yah rabbi yafad’a tareda fad’awa bathroom d’inshi.

 

Shiko AFSAR dak’yar yasamu yak’ara bedroom d’inshi yaname anbatar sunan Allah aranshi tareda tinanin yadda yaga tab’ata Rai d’aya Hana tarungumeshi shiko yayi hakanne bawaidan beyi missing d’inta ba aa yasan idan yabari tarungumeshi za,asamu matsala dankoyanzu muryarta kawai tarikitashi ahakan yafad’a akan bed d’inshi yayi kwance rubda ciki Yana mayarda numfashi dafeda mararshi.

 

 

Niger

 

Wata matashiyar budurwa ce wadda ashekarun haihuwa bazata wuce 15  ketsaye acikin wani tangamemen perlo tana Wana had’a lalle namu na gargajiya…IBNALL kina inanewai? Ganinan fiddo Ina zuwa tafad’a cikin sweet voice d’inta..masha Allah nace sabida ganin Wannan budurwar da,akakirada IBNALL nada matsananciyar kamada gimbiya Shulaisa cikin mmki nake kallonta dominko muneerat data Haifa Bata biyotaba kamar yadda Wannan budurwar kemada ita watafarakallah bi,asanilhaliqeen shine abunda kefita daga bakinq ganin kotafiya dakomai irinna gimbiya Shulaisa take..wani d’aki tanufa tareda murd’a handle d’in k’ofar tashiga inda tasamu wata dattijuwa zaune tanshan kayan fruit..kurawa dattijuwarnan Ido Dani itako Dan ganin kamar antsaga Kara itada su AFSAR sabida tsananin Kama seda badad’e Ina kallan matarnan Amma naka Gane ko wacece inanan tsaye Ina kallansu itada Wannan budurwar cikin Al,ajabida mmiki segawata kuyanga dattijuwa ita sallamah d’auke abakinta tana fad’ar ranki yadad’e gimbiya habiba memartaba nasan ganinki..to shikenan inazuwa jekadiya.to tace tareda bik’ewa tabar d’akin.

 

Niko Baki nasaki ganin Ashe gimbiya habiba ce mahaifiyar gimbiya Shulaisa dake agadaz ikon Allah seyanzu nak’ara kallonta tabbas itace domin ko tsufa be b’oye kwawonta na asalin buzayeba Ashe dagaskene da,akecewa ita su AFSAR suka d’auko shakka babuko itace..tashi tayi tafita tana fad’ar Zaki jiranine kisamun lallen IBNALL kotafiya zakiyi? Aa bazan jirakiba domin bansan lokacinda Zaki dawoba bazanaje gun ummy na nadawo..to shikenan sekindawo gimbiya habiba tafad’a lokacin datake barin perlon nata…itako Wannan budurwar fitowa tayi tana tafiya duk inda tabi sekuyangi fad’awa sunzube suna gaisheta tana amsawa cikin sakin fuska tanu pert d’in ammynta Koda tashiga mahaifiyar tata kishin gide akan wata kilisa yayinda wani matashin saurayi kezaune kefenta mekama mahaifiyar tata k’arasawa tayi tana fad’ar good evening yah Abdul Bata jira amsarshiba tafad’a jikin ammynta tana fad’ar washh allah nagaji ammy..d’agowa matar tayi tana fad’ar kingaji dakikayime? Se alokacin nak’arewa matar kallo Ashe hafsat ce kanwar sheck jalaluddeen domin kagamanan fa lateefah gwaggon Yara nagani afuskarta kenan IBNALL yartace🤔?

 

To yakayi Yar kanwar sheck jalaluddeen zatayi kamada matarsa? (Kumasan Jin Wannan amsarko fans😂?)

 

To bara kuji hafsat k’awar sheck jalaluddeen ce uwa d’aya uba d’aya Kuma mijinta jafar yayan gimbiya Shulaisa ne domin da sarki zaidulabedeen mahaifin gimbiya Shulaisa da galidama aliyu haidar mahaifin jafar uwarsu d’aya ubansu d’aya kunga kenan jafar yayan mom d’in AFSAR ce naji d’aya kumana k’udda k’ud sabida hakan y’ay’an jafar zasu iya biyo gimbiya Shulaisa kunga kunwa ba,abun mmki bane Dan IBNALL tayikamada gimbiya Shulaisa hakan…kamar yadda yayan gimbiya Shulaisa Basu biyo kowaba a familyn mahaifinsu suka biyo kakarsu ta uwa wato gimbiya habiba wadda yanzu su IBNALL kekirada fiddo..

 

 

Misali gaya acan gida Nigeria kuwa ASNALL Yar sauban kanin sheck jalaluddeen Amma se Bata biyi sauban ba tabiyo sheck jalaluddeen Wannan duk daga Allah ne badoline se yaranka daka Haifa sunbiyokaba zasu,iya biyo dangi kowanni canma menisa acikin family kamar irin ace yaro yabiyo kakar mamansa ko babansa se,akama zancen ba,asan wayaro yabiyoba idamma anyi Dede da jahilai se ace Wannan yaron baka bane na Wanda yake kamadashine kabinka koya cin amanarkane tahanyar neman matarka 😳 wa,iyazubillah hukuncin Allah bayadda baya zartardashi ainda yado Kuma alokacin daso mukiyaye karmuzan masu jayayda hukuncin Allah please 👏 Allah yadataddamu da rahamarsa.

 

 

Mukoma cikin lbr

 

Allah ammy nagaji tindaga pert d’in fiddo fa nake..hummm kedai anyi ragguwa wlh cewar Abdul…uhnm uhnm ammy kinganshiko…hummm naji nidai tashi kije kiyamata lallen inkin Gama kizoda sauran kimun kinjiko..to tace kawai tareda ficewa daga part d’in gaba d’aya.

 

 

Yau kwanan su AFSAR hudu da dawowa Kuma haryanzu Basu Kara had’uwa da ASNALL ba zaune yake a perlonsu shida IBFAR da mahabeer suna kallo wayarshi yad’auko yashiga Neman nomber mom tasa akawo Masa coffee da lemon tsami koyana samun sasaucin abunda yakeji tind’azu mararsa ke kullewa se matar kafa yakeyi..Kiran mom yayi bugu d’aya tad’auka..cikin sweet voice d’inshi yace please mom coffee asawomun lemun tsami biyu aciki.. okay kawai tace tareda yanke wayar tashiga Kiran muneerat Amma Bata amsaba se ASNALL kecemata ai tayi bacci..to shikenan ketaso kikaiwa yayanku coffee kidaukar Masa lemun tsami biyu kidora akai..to ASNALL tace kana Takoma tadora hijab akan kayan baccinta domin Riga da wando ne Amma wandon dakadan yawuce cinyarta Kuma Bata saka pant acikiba sabida batasakawa inzatayi bacci hakama bra Kuma kayan sunlafe sunbi jikinta sosai.. tana Dora hijabin tafito da kallo nabita ganin yadda duk takon dazatayi se ilahirin kayan marmarinta sunzabura suna juyi kamar tana rawadasu daga nonuwanta har duwawunta kamar bakomai ajikinta hijabinne kawai tasaka ayadda jikinta keyi zaka rantse cikone tayi take rawa batayar hankaliba nidai biyarta nayi Ina kallon ikon Allah 🤔

 

Kitchen d’in tashiga tahad’a Mai coffee kamar yadda yabuk’ata kana tafito tanufi pert d’in nasu…acan kuwa tin lokacin da AFSAR yagama waya IBFAR yakallai tareda kallan mahabeer suke kalli juna suna shek’ewada dariya cikin tsokana AFSAR yace wlh dai my twin kayi kayi sure kawai kahuta irin Wannan jaraba hakan yanzu abunne yamitsako..eh Mana bakaga Yana matse kafaba cewar mahabeer..tab dijam 🙊 wlh matarka tashiga ukku harna tausaya Mata wlh kowacece tab cikin tsokana IBFAR yak’arasa zancen nashi Yana dariya.. mik’ewa yayi batareda yace musu komaiba yanufi bedroom d’inshi..cikin daga murya IBFAR yace wlh harna tausayawa k’anwata gaskiya inaga sedai ahakura da Wannan soyayyar domin wlh kadena ganin kaid’in twins nane Allah katakuramun k’anwa koka jimata ciyo zagewa zanyi nayima shegen duka..dariya mahabeer yayi Yana fad’ar ikon Allah 🤔 jimin mutin da k’arfin Hali shida matarsa..jiyowa IBFAR yayi zeyi magana kenan ASNALL tashigo perlon shiyasa duka sukayi shuru suna kallanta… k’arasowa tayi wurin IBFAR ta,ajiye tana fad’ar yah AB gashi inji mom.. murmushi yayi yace bani Zaki kawoba my twin Zaki kaiwa Yana d’aki yafad’a Yana nunamata bedroom d’in AFSAR mik’ewa tayi tanufi bedroom d’in Aranta tana tinanin tabbas Yaya me Wannan dad’in ne yace zebata baby me numfashi Aiko yau setace yabata abarta domin itadai tanasan ganinta kauda tinanin datakeyi tayi tareda murd’a handle d’in k’ofar tashiga kana tameda k’ofar tarufe tareda jiyowa…..

 

 

Humm ba comment tabbas ba update gobe Allah bazanyiba duk Banga zazzafan comment ba🤷 domin Naga alama Novel d’in baya muku dad’i gara acanja,😏

 

 

 

 

Hummm muje zuwa yanzu akafara wasan

 

Autar alheri ✍️

 

Back to top button