Duk KarfinIzzata Book 2Hausa NovelsHausa Novels

Duk Karfin Izzata Book 2 Page 28

Sponsored Links

Book 2

Page 28

Shiru ta lafe a jikin sa almost 30mins suna haka har barci ya fara ɗaukan ta a jikin sa kamar daga sama taji hannun sa na mata yawo a jikin chikin sauri ta ɗago kai tana kallon face nashi idon sa a lumshe harara ta jefa masa tare da murguɗa baki kasa kasa yace “me na miki kike harara ta? abun da kuke so fa nake muku dan nayi hakan laifine?” chikin dashewar ta ta fara magana “yaya Prince dan Allah kayi hakuri ni wlh bana so ka kyale ni” sai lokacin ya waro green eyes nashi wadda suka sauya zuwa jaa sosai
runtse ido ta tayi dan bazata iya haɗa ido da shi ba sosai yake kallon face nata yana shafa jikin ta da hannu ɗaya matso da face nashi yayi ya haɗe da nata “open your eyes” yayi maganar da murya kamar mai raɗa chikin sauri ta buɗe idon ta tana kallon gemun sa “chikin ido na nace ki kalla ba gemu na ba” turo ɗan karamin bakin ta tayi har sai da ya taɓa nashi lokacin guda ya furta “ash ashe baki koshi da kiss ɗin ba kenan” waro ido waje tayi chikin sarkewar murya ta fara magana “wlh na na…bata kai karshen maganar ba ya haɗe bakin su waje guda hot kiss ya shiga bata sai mutsu mutsun take masa a jiki

10mins ya ɗauka yana kissing nata kafin ya zame bakin sa ya mai do da kallon sa kan idon ta “zaki buɗe ido ki kalle ni ne ko dai…tun bai kai karshen maganar ba ta waro idon ta a chikin nashi kara hasken blue light ɗin dake ɗakin yayi ta yadda zai samu daman ganin ta da kyau chike da bada umarni ya fara magana “duk abun da na miki kema haka zaki min idan ba haka ba zan yi maganin ki” “yaya Prince dan Allah kayi hakuri na tuba wlh ni ban iya ba” ta karisa maganar tana kokarin fashe wa da kuka “kimin shiru karki kuskura ki buɗe min baki! Ae,abun da kuke so kenan to kuma kun samu dan haka dole kiyi accepting ko kina so ko baki so kinga gobe idan su Khalid suka baki shawara zaki ɗauka” ji take kamar ta shake sa
shi kuwa ko ajikin sa harshen sa ya fitar ya ɗaura saman lalausan lips nata yana mata tafiyar machiji ganin bata masa abun da yace bane ya sa ya wurga mata wani kuguwar harara ba shiri itama ta fito da harshen ta waje ta fara yi masa tafiyar machiji a saman lallausan lips nashi kamar yadda yake mata mai da harshen na shi yayi chike da izza yace “ai ba dole na saki ba ba ku kuke so ba dan haka ki nayi kina murmushi idan kika sake haɗa min fuska Allah sai na miki ɗanyen hukunci” yana gama magana ya sake fito da harshen sa waje yana lasan saman lallausan lips nata murmushi dole ta kakalo ta chigaba da lasan lips nashi itama chikin dabara ya chapko harshen nata ya fara tsotsar sa kamar sweet mai tsinke sai da yayi mai isar sa tukun nan ya zame bakin sa ya daga nata tare da juyawa ya kwantar da ita saman sofa ya kurawa tula tulan ta ido runtse ido ta tayi saboda kunyar sa yau yaya Prince na kare mata kallo ba kaya a jikin ta “open your eyes!” ba shiri ta buɗe idon nata “idan kika sake rufe ido lokacin da muke tare sai na ɓallaki kuma banace ki rinƙa murmushi ba? Murmushin dole ta kakalo “good haka nake son ganin face naki” hannun sa ya ɗaura saman tula tulan ta ya shiga murza su tunani take wai shi yaya Prince ɗin nan baya gajiya ne? Yau ba zai yi barci bane? Raɗaɗin zafin da breast nata ke matane ya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta shiga chikin dashewar murya ta fara magana “yaya Prince ka dubi girman Allah ka barni haka wlh zafi sukemin kamar zan mutu na tuba wlh ba zan sake ba” harara ya wurga mata kafin yace “no kin manta Aunty farida tace kirinƙa yimin magana chikin shagwaɓa ne? To idan kin manta na tuna miki” kuka ta saka masa mai sauti chikin kuka take faɗin “Aunty farida yaya Khalid kun chucheni wlh kun kasheni yaya Aryan kazo ka checheni” toshe mata baki yayi da hannun sa ya kai bakin sa dai dai kunnen ta kasa kasa ya fara magana “tukun nan dai basuma chucheki ba sai gaba ai yanzu ba ayi komai ba kinga gobe idan suka ce ki zauna a kafata da gudu zaki zo ki zauna idan Allah ya kai mu da safe kuma shima wanna ki kira matar Aryan ki sanar da ita sabon muguntar da na miki” sai yanzu Hiyana ta fahimci ainihin laifin da ta masa yake bata horo ta wanna hanyar shiru tayi ƙwaƙwalwa warta na tariyo mata abubuwa da dama wani cool murmushi ta saki lokacin da ƙwaƙwalwar ta ya tunano mata ta yadda zata yi maganin Bgs ba tare da ta tsaya tayi tunanin me zai je ya zo ba kawai ta juya ta rungume sa ta fara aiwatar da abun da ƙwaƙwalwar ta ta sanar da ita lips nashi na kasa ta kama ta shiga tsotsa chikin salo aiko kamar in giza shi tayi chikin zafin nama ya mai da bakin sa saman Nipple ɗin ta ihun azaba ta saka masa dan ita duk tunanin ta idan ta biye masa zai ɗan sake ta sai ta samu ta zille bata san jawowa kanta wani wahalar tayi ba

kuka take sosai gaba ɗaya bakin nipple nata sunyi jaa kamar zasu yanke sai zogi suke mata cikin fitar hayyaci ya sanya hannun sa a gaban ta ya shiga wasa da wajen yana ɗan shafo tsakiyar chikin salo

har ya sanya hannun zai same short ɗin sa kome ya tuna sai ya fasa tare da sakin ta ya koma jefe ya kwanta yana juyi yana mai da numfashi a sukwane ta yunkura zata sauka gadon idon sa a lumshe ya kai mata wani wawan chapka a kugu da kyar ya iya furta “ina zakije ai ban gama ba hutawa nake” tattara iya sauran karfim ta tayi ta ɗaga murya tace “mugu azzalumi ka kasheni ka huta wato ma baka gama ba to bari na ɗauko maka wuka sai ka kasheni kawai ka huta daman ai ba yau ka fara yimin mugun taba wlh yaya Prince na tsane….. Bata karisa ba taji saukar wani gigitatchiyar mari a kuncin ta chikin tsawa yace “buɗe idon ki kiga da wa kike magana!!! Marayan kuka ta saki tare da kifa kai a saman gadom ta fara surutai “ya Allah ka ɗauki rai na na huta da wanan ukubar ya Allah na tuba idan wani laifi nayi ya Allah ka yafe min ya Allah ka kawomin karshen zamana da wanna mutumin innalillahi wa inna ilaihir rajiun wanan wani irin musifache ya Allah ka sa karna kai gobe a duniya na gaji na gaji da zama chikin wanan bakar wahala da tashin hankali Allah ka sani tun da na taso a rayuwa ta nake chikin ukuba da tashin hankali ya Allah kasa lahira ta tayi kyau ka sanya na ji daɗin yaya Prince kayiwa girman Allah ka sakeni na gaji da Auren ka bana son ka gwara min na ɗauki yan uwana mu shiga duniya wlh diyana tayi gaskiya da tace ba zaka taɓa sauya wa ba gwara min zama da inna habiba da zama da kai yau ko kashe ni zakayi sai na faɗa maka gaskiya ka chutar da ni ka chutar da rayuwa ta wlh ko banyi alwala ba na ɗaga hannu na roki Allah da ya sakamin yanzu ba sai anjima ba Allah zai sakamin amma bana fatan hakan,hasali ma babu ranar da zan kafa goshi na a kasa ba tare da na maka addu’ar samun rahamar Ubangiji ba duk da chewa zaluntata kake ya Allah yau a karon farko allah ina rokon da ka sak…. Bata kai karshen maganar ba yayi saurin toshe mata baki yana girgiza mata kai jiki ba kwari ya jawota jikin sa ya rungume ta sosai yana ɗan bubbuga bayan ta kuka take sosai kamar ranta zai fita chikin karyewar zuchiya ya fara magana “ya isa kukan nan haka karkije ki zawa kan ki wata matsalar” batama jin sa kukan ta kawai take ya rasa ya zai yi tayi shiru shi gashi bai iya rarrashin mutun ba ga shi bai son jin kukan nata gaba ɗaya ta sa shi a damuwa yayi iya rarrashin duniyar nan hiyana taki sauraron sa sai kuka take har voice nata ya dashe ya dai na fita mai kyau da ya ga dai tana kokarin chutar da kanta sai ya fara laluɓar wayar sa chikin sauri ya fata neman layin Aryan bugu ɗaya Aryan ya ɗaga ba tare da yayi sallama ba yace “Aryan pls ya ake rarrashin mutun yayi shiru idan yana kuka? Aryan yana jiyo kukan hiyana ta chikin wayar murna ya fara yi yana addu’ar Allah ya sa ɗan uwan sa ya raya sunna ne dan shi yake jira yana so komai nasu ya tafi dai dai “Aryan wai ba da kai nake magana bane? “Sorry my blood kasan rarrashin kala kala ne kamar yaddda shima sanya mutun kuka yake kala kala me ka mata? da take kuka ka faɗa min sai na san wani irin rarrashin zaa mata” tsaki Bgs yaja ji yake kamar yayi wurgi da wayar dan haushi amma sai ya danne dan yanzu ba lokacin yin fushi ko zuciya bane bukatar sa kawai hiyana tayi shiru kar ta chutar da kan ta “Aryan ba wani abu fa na mata ba nan take ya bawa Aryan lbr abun da ya faru sama sama” dogon numfashi Aryan yaja tare da sauke ajiyar zuchiya “kana jina my blood? Yanzu ka samu ka haɗe bakin ku waje guda dan kasa mu tayi shiru idan tayi shiru kaga kasamu damar da zaka che mata sorry” chikin sauri Bgs ya mai mai ta kalmar “sorry kuma ni ina never wlh” “au ba zaka che sorry ba a lalai baka shirya rarrashin mace ba ai wata macen ma ko kace mata sorry ba shiru zata yi ba sufa mata yan gata ne kuma sarakuna yan lele” tsaki Bgs yaja tare da katse kiran yayi wurgi da wayar gefe ya dawo da kallon sa kanta ta ɗan tsagaita kukan nata yanzu sai shassheka take a nitse ya fara magana “ya isa kukan nan haka zaki iya jawa kan ki wani chiwon kin ji? Bata kula shi ba ganin bata da niyar kula shi ne ya sanya ya miƙe tare da ɗaukan ta chak suka nufi toilet a tsakiyar toilet ɗin ya sauke ta ya haɗa ruwan wanka ya ɗauke ya chak chikin kafaren baff ɗin wankan sa ya sunduma ta shima ya shiga da kansa ya mata wanka da ruwan mai zafi sosai

Bayan ya gama ya naɗota a towel kai tsaye saman sofa ya ajiye ta yau da kan sa ya zuba musu abinci ya ɗauki spoon ya ɗawo kusa da ita ya zauna sai aniyar zuciya take saukewa ɗiban abincin yayi ya kai mata dai dai sai tin ɗan karamin bakin ta,kin buɗe baki tayi kanta na kasa da wata iriyar daddaɗar voice wadda bai ma san yana da ita ba ya fara magana “ki buɗe bakim ki mana ki ansa” make kafaɗa tayi tana faɗin “bana ci na koshi” kwaikwayar maganar tanna ɗazun yayi yace “haba sister yau fa ban ci abinci ba ke nake jira muci tare shine zaki che ke kuma yanzu ba zaki chi ba” a sukwane ta ɗago kai tana kallon sa kashe mata ido ɗaya yayi tare da ɗaga mata gera ɗaya sunkuyar da kanta tayi tana tunani take anya wanna yaya Prince ne? ko dai aljanu sun shiga jikin sane? daman ya san murya tane har da wani kwaikwaya wato ashe duk abun da ka faɗa masa yana jin ka kuma baya mantawa kawai daman rashin mutunci ne ya sanya yake yin banza da mutun kamar bai ji ba

“Wai sister ba zaki ansa abincin ba sai na miki ɗure” a hankali ta buɗe ɗan karami bakin ta ya sanya mata abincin dan daman yunwa take ji sosai da kyar take taunan abincinb dan kukan da ta sha shiko ɗura mata kawai yake tun bata gama chinye na bakin ta ba zai ɗura mata wani yanayi yana kallon face nata yana jin wani irin nishadi da sabon yana yi na shigar sa

“yaya Prince na koshi” ajiye spoon ɗin yayi ya sanya hannu ya ɗago haɓar ta yana kallon face nata “ok to kwanta nayi binchike a chikin ki dan na tabbatar kin koshi ko da saura” murmushi tayi kafin tace “aa ba sai ka duba ba da gaske na koshi” zuba mata ido yayi ya kasa ɗauke kallon sa da ga kanta “har yanzu fushi kike da yayan ki? Girgiza masa kai tayi alamar aa “to why har yanzu baki saki jikin ki ba ko dai ki na tunanin zan sake maki abun da na miki ɗa zunne? Nan ma girgiza masa kai tayi alamar a’a “no banason girgiza kai open your mouth an talk” “aa bana fushi da kai kuma ina rokon Allah da ya hanani ganin ranar da zan yi fushi da kai” ajiyar zuchiya ya sauke tare da jawota jikin sa “na sani nasan ba zaki yi fushi da ni ba because halin ki iri ɗaya da my Ammi shi ya sanya nake jin daɗi da kika kasance sister a gare ni” shiru tayi tana tunani “wato dai yaya Prince ba zai taɓa ɗauka na a matsayin mata ba kenan wato har yanzu a matsayin sister nake hmmmm ya Allah ka sauyamin wanan bawan nake” “tashi muje ki sa kaya sai mu kwanta” make kafaɗa tayi tare da kara lafewa a kirjin sa kasa kasa chikin shagwaɓa tace “aa sai ka chi abin cin kai ma” mai da kallon sa yayi kan abincin kafin ya dawo da kallon sa kan face mata “zaki bani a baki? Waro ido tayi waje tare da ɗago kan ta daga kirjin sa tana kallon sa kashe mata ido ɗaya yayi ya sanya hannu ya jaa karan hanchin ta sunkuyar da kan ta tayi kasa ba tare da tayi magana ba “ko baki san chan zawar da nayine? ba kin che kina burin na chan za ba ko dai ba irin wanna chan zawar kike son nayi bane? Shiru tayi ta kasa magana dan ita gani take kamar yaudarar ta kawai zai yi yayi amfani da ita “na san komai a kan ki ina son ki san wani abu ni ba mugu bane kawai haka yanayi na yake ban taɓa tunani dai dai da second 1 na chutar da ke ba ina sane Ammi ta fi son ku fiye da kan ta ko dan farincikin ta zan so naku farincikin ni ban san ya ake yin magana da mata ba kullun da maza nake magana kuma duk wayan da nake magana da su sojojine a karkashi na suke umarni kawai nake basu bayan umarni ni ban iya wata magana ba amma tun da kina son na rinƙa yin magana da ke sai ki koyamin yanzu haka maganar nan da nake dake ji nake tankar zan mutu bana son yawan magana idan nayi magana kaɗan sai naji na gaji try to understand me ni ba mugu bane ki dai na kirana da sunan mugu bata min daɗin ji” rungume sa tayi sosai a jikin ta chikine farinciki tace “yaya Prince da gaske zaka sauya? da gaske in koya maka magana? Kallon yadda take dariya kawai yake kamar ba itace mai kunbura kumatu yanzun nan ba “ba shakka zan yi kokari na sauya ko dan wanan farinciki ya zauna a kan face ɗin marainiyar Allah amma fa sai kin kara hakuri dan mutun ya sauya lokaci guda ba abune mai yiwuwa ba sai dai kaɗan kaɗan” “yaya Prince to yanzu ka juyo na baka abincin” ba musu ya juya ita ma ta gyara zaman ta a jikin sa ta zuba wani abincin ta ɗauki spoon ta fara bashi a baki “yaya Prince yanzu a wani matsayi ka ajiye Ni? “A matsayin sister na mana” “amma yaya Prince ya zanyi da Auren ka dake kai na? “Wanna karki ɗauke sa a matsayin wani abun idan kin samu wanda kike so zan baki takardan ki sai na aura miki wanda kike so ɗin ba ma lallai sai kin sanar da su Abba ba” mamaki ne ya kamata wai shi dai maganar mata ce baya so “amma yaya Prince me ya sanya baka so mata? An san spoon na hannun ta yayi ya mai da chikin plate ɗin ya juyo ya fiskance ta da kyau ya fara magana “no ba wai bana son mata bane bana son jefa rayuwar ko wace mace a haɗarine” “yaya Prince ban gane ba? “Eh duk wata mace da nayi tarayya da ita to tana chikin haɗari shi ya sanya” “yaya Prince wlh har yanzu ban gane ba” hanchin ta ya ja kafin yace “ai ba zaki gane ba ke dai yanzu dare yayi sosai kije ki sa kaya ki kwanta gobe karfe 5 na asuba jirgin mu zai tashi zuwa Nigeria” waro ido waje tayi chike da murna ta rungume sa tana faɗin “da gaske yaya Prince gobe zamu koma naija? Kai ya gyaɗa mata alamar eh miƙewa tayi chikin sauri ta nufi wajen trolley ɗin ta ta fito da wasu kayan ta sanya a jikin ta ta dawo kusa ta shi tace “yaya Prince muje” miƙa wa yayi ya kama hannun ta suka wuce saman gado daga ɗan gefe ta kwanta tana satar kallon sa

kasa kasa yace “why yau ba zaki kwanta a jikin yayan ki ba? Ko dai kin fara tsoro nane? Murmushin tayi tana girgiza kai ta mirgino ta dawo jikin sa ta kwanta rungumota yayi da ɗan karfi tace “wash zafi” da sauri ya ɗan saketa yana faɗin “lfy? Kirjin ta ta nuna masa da hannun ta tana faɗin “ka danne min ne kuma chiwo suke min” “me ya same ki awajen da suke miki chiwo? Waro ido waje tayi da mamaki tace “babu komai” ɗaga mata gera ɗaya yayi kafin yace “yaushe kika fara karya? “Ba karya nayi ba fa babu komai” “karya kikayi mana ba yayan ki bane ya matse su ya sa suke chiwo? Rufe ido tayi da hannun ta tallabota yayi ya zame mata rigar jikin ta ya kurawa tula tulan nata ido yan bakin nipple ɗin sunyi jaa sosai har chikin ran sa bai ji daɗin hakan da ya mata ba amma ba yadda zai yi ne, sai yau ya kara tabbatar wa kan sa hiyana ba macece kamar kowa ba duk wanna abubuwan da ya rinƙa yi mata ashe ita kam ma addu’ar samun rahamar Ubangiji take masa yanzu duk abun da ya mata ɗazun nan hakan bai sa tayi fushi da shi ba ba shakka idan hiyana tayi addu’ar Allah ya saka mata akan abun da ya mata ba makawa Allah zai saka mata dan ya wahalar da marainiyar Allah amma sai batayi hakan ba addu’ar ma take masa mai kyau gaskiya ko dan wanna ya zama dole nayi kokari in rinƙa sata farinciki
“Yaya Prince me kake tunani? “Babu komai Sister” ya kai karshen maganar tare da miƙa wa ya sauka daga gadon ya ya nufi wajen mirror jim kaɗan ya dawo saman gadon hannun sa rike da hotona da kuma robar magani ajiye hoto nan yayi a gefe ya buɗe robar maganin ya ɗibo ya shafa mata a bakin nipple nata bayan ya gama ya rufe robar ya ajiye saman bedside drawer ya ɗauki hoto nan yana kallon su

“Tashi ki nunamin maman ku a nan” chikin sauri ta miƙe ta ansa hoton wanan hoton ne da ranar ta kalla awajen drawer mirror sa jikin ta har rawa take wajen nuna masa maman su,zubawa ummar nasu ido yayi na ɗan lokacin kafin yace “ok to yanzu dai kwanta muyi barci idan Allah ya kai mu gobe in muka sauka naija lfy zamuyi maganar” yana kai karshen maganar ya miƙe ya mai da hoton ya dawo ya kwanta tare da jawota jikin sa yana ɗan bubbuga bayan ta da haka har barci yayi awon gaba da su

Nigeria

A ɓangaren su yaya bello kuwa sai shirye shirye suke da shi da hasana dan gobe Ammi zata turo a ɗauke su kwata kwata yaya bello jikin sa a mace bai san tafiya ya bar innar sa amma ba yadda zai yi ya sa a ransa idan yaje ba jimawa zai zo ya ɗauki innar sa su koma tare a ɓangaren inna habiba kuwa yanzu ta samu saukin laulayin chikin nata ba laifi amma dai har tanzu bata da wani abinci sai gawayi a ɓangaren buba shima ya samu lfy ya warke kamar ba shi ba ya rungumi ɗan uwan sa tare suke zuwa gona da yaya bello tare suke komai yanzu yana taimakawa yaya bello sosai susuka riƙe gidan

A ɓangaren bokan inna kuwa wani kurji ne ya fito masa a gaban sa kan bananar sa kafin yayi fitsari sai ya rinƙa ihu saboda azaban zafin da kurjin ke masa yayi magani har ya gaji amma shiru ba sauyi sai ma kara girma da kurjin ke yi yana fitar da ruwa milk colour mai bala’i wari yanzu ya dai na yiwa kowa aiki fama yake da kansa burin sa kawai ya samu lfy lafiya kuwa taki samuwa

💋Duk Karfin Izzata 💋29

By Star Lady

💖The talent troupe writer’s 💖

 

 

Back to top button