Hausa NovelsMatan Ko Mazan Book 1

Matan Ko Mazan Book 1 Page 39

Sponsored Links

39
Dafa kafadanshi Dr yayi yadan matse anatse yace “you have to be strong for her Nura, Ummi will be fine trust me, pray ciki yakawo mata ciwon idan shine tana haihuwa she will be fine just that dole ayi monitoring nata sosai da special kulawa, you can’t breakdown like this you have to be strong kanajina” Dr yadan jijiga kafadan Nura dake kallonshi kaman hoto, ahankali Dr yace “pull yourself together katashi muje” Nura yadade zaune awaje kafin yayi taking wani long breathe saikuma yahada hannayenshi yayi addu’a da kawai saiyaji yasami natsuwa wato Allah is just the best comforter, tashi yayi tsaye yakalli Dr yace “am ready” gyadamai kai Dr yayi yace “let’s go” wucewa sukayi suka fice tare zuwa private room da akai admiting Ummi tana kwance an mata fixing drip tana bacci, sosai Nura ke kallon fuskanta gaban gadon Dr yaje inda kafafun Ummi suke yasa hannunshi gaban riganshi ya cire pen dinshi yakai tafin kafan Ummi ya sosa but batai motsi ba tattaba kafafun yayi duk Nura na kallo batai motsi ba sannan yazo inda Nura yake yana kallonshi kaman gunki murya chan kasa yace “I assure you everything is gonna be fine okay, bari naje naji how far da lab investigation danace ayi” gyadamai kai Nura yayi yawuce yafita daga dakin ahankali Nura yaja kujeran gaban gadon ya zauna tareda kai hannunshi yakama hannun Ummi ahankali yadaga yana kallon fuskanta yakai kan bakinshi ya manna ma kiss saikuma ya kwantar da fuskanshi kan hannun nata yana kallonta ahankali yace “you are not alone Ummi, we will get through this together, you have to fight for me, for our baby” yakai dayan hannunshi yadaura kan cikinta yace “for our baby” yadan lumshe idanu yace “for Aman and Amali, for Gwaggo and su Shatu, for Hajiya and all my family Ummi, you are a strong girl fight kinji” yay maganan yana mammanna ma hannunta kiss kaman zai hadiye, ahankali Ummi ke bude idanunta kanta yamata nauyi tana kokarin tuna abinda yasameta tasan tagama gyaran falo tazo sama ta gyagyara tana dakin Baban Amali shima ta gyara tana cikin moping taji kafafunta sun rike sai chan sukai sanyi kaman kankara kawai taji tazube dudda tai kokarin tafadi kan hadi but takasa motsi da kafafun at all tadau waya daganan batasan meya faruba tasss tabude idanunta takalli saman dakin, dumi dataji da lema lema a hannunta yasa tadan juyoda kanta gefe Nura tagani zaune yakama hannunta ya rungume gamgam a fuskanshi ya lumshe idanunshi hawaye suna gangarowa ahankali suna zuba saman hannunta faduwa gabanta yayi dasauri tabude bakinta gabaki daya batada karfi takeji kaman an kashe mata jiki tace “Baban Amali” dasauri Nura yabude idanunshi yakai hannunshi dasauri yana share fuskanshi yakalleta tareda mikewa yana shafa mata fuska cikeda so yace “Baby na kin farka” gabanta na faduwa sosai ita bawai ciwon ko asibitin dataganta viki ke damunta ba no kukan dataga yanayi cikin saryin murya tace “meya sameka kake kuka”? Dan zaro idanu yayi ganin yanda take kallonshi hankalinta tashe kuma yasan dan raga hawaye a idanunshi ne yasa yadanja hancinta yace “common da girmana zanyi kuka saikace ke, I think idanuna ke ciwo nagama da nan zanje office na likitan idanu yadubani” bata taba karyata shi ba so she believe cikeda so tace “sannu muga idanun wani abu ya shiga cikine” tai maganan tana daura hannayenta and kan fuskanshi zata budemai idanu dasauri yakama hannayen yace “I am fine, meya sameki ya akayi kika fadi?” Dan kallonshi tayi ahankali tace “ina moping daki shine kawai naji kafafuna sun daina aiki sun dawo kaman kankara daya daskare gabaki daya ina kokarin najasu naje kan gadoma nakasa shine na zube, kaman nakiraka ko?” Gyadamata kai yayi ya manna mata kiss a goshi yace “don’t worry kafanshi will be fine okay” gyadamai kai tayi takalli kafan sannan takalleshi tace “har yanzu kaman daskararren kankara sukemin” tashi yayi saiyazo wajen kafan ya nunasu da yatsa yana daure fuska yace “ku kafafun Ummi me kuka damun mini mata”? Wani kalan murmushi Ummi tayi tana kallonshi, ganin tai murmushi yace “idan baku barta ba zaku gamu da fushin Noor din Ummi tom” for the first time ta kyalkyace da dariya tace “kafafu kuce munji Dadyn Amali” Dan dariya shima Nura yayi yadawo gadon yazo gefenta ya zauna yana kallon fuskanta yace “nabaki good news”? Dasauri ta gyadamai kai tace “eh” murmushi yamata hannunshi ahankali yakai yadaga riganta sama yakalli flat tummy dinta ahankali yasa hannunshi yakamo nata yadaura akan cikin kafin yasa nashi akai yakalli fuskanta yanda take zaro idanu tana kallonshi takosa yafadi abinda zai fadi ahankali yace “nan da wata shidda Babyn mu zaizo duniya” dasauri Ummi takara zaro idanu tana kallonshi bakinta na rawa sosai, tanason tai magana ma takasa Nura yace “kina dauke da cikin 3months Ummi, my baby na cikin cikinki” fashewa Ummi tayi da kuka tana dariya arayuwan ta tana son yara kodan babynta na farko yakutu ne oho but tanason yara cikin yakara kankamewa da hannun Nura tace “babyn ka, Babyna, babyn mu?” Gyadamata kai yayi yace “yes Ummi” dariya tafashe da shi sosai hawaye na fitowa daga idanunta suna ahaka akai knocking dakin hakan yasa yazare hannunshi tareda rufe mata cikin daidai Dr na bude kofa yakalli Nura yace “come with me Nura” ganin Ummi ta farka yasa yashigo yace “Madam kin tashi ya jikin?” Ummi na murmushi sosai tace “lpy lau” Nura Dr yakala alamun yabiyoshi Nura yakalleta yace “bari naje nazo” gyadamai kai tayi kaman yar baby, Office suka shiga Dr yace “some of her lab results are out” dan faduwa gaban Nura yayi yakalli Dr dake dube dube, sai chan yayi shiru tareda ijiye file din yashiga typing a computer shi yayi printing wani paper yadauka tareda bawa Nura dake kallonshi yace “Nura we have to start treatment na matan ka immediately, zamu riketa a hospital for as long as needed ni karan kaina bazan iya gayamaka ga randa zamu sallameta ba, paralysis nata is spreading yanzu yakai cinyanta, before dakika shigo it was below knees nata, kaje pharmacy get all this including pampers na manya” dasauri Nura yakalli Dr, ahankali Dr yace “yes, we will not risk tana tashi for anything ba, Nura anything dazaisa Ummi tafadi can kill Babyn datake dauke dashi so she needs good management, the good news is I don’t think is genetic though munakan bincike har yanzu but ciki ne yasamata abin zai iya tafiya any moment idan kuma bai bartaba dazaran ta haihu zai saketa” Dr yadan sauke ijiyan zuciya ahankali yace “do you want me to tell her abinda ke damunta ko na barka kayi?” Kasa magana Nura yayi Dr yace “bamason anything dazaisa BP ta yayi raising dazaran hakan yafaru zai bata mana komi it will worsen this paralysis wlh, she needs kwanciyan hankali, zaka iya ka sanar da ita batare daka dagamata hankali ba ko ni namaka?” Ijiyan zuciya Nura yasauke kafin ahankali yace “zan sanar da ita” gyadamai kai Dr yayi yace “get everything ka sanar da ita nabaka 1hr, calm her down everything zamuzo mufara treatment” gyadamai kai Nura yayi yatashi yaje pharmacy yasayo komi kasa karban kayan yayi yace “su rikemai yana zuwa yawuce motanshi ya şairi ya shiga ya zauna tareda kunna motan ya kunna ma kanshi AC” wayanshi yaciro dasauri yaciro number Hajiya he just needs energy shima ringing daya Hajiya tadaga tace “Nura” cikin wani kalan weak voice yace “Hajiya” muryanshi kadai taji tasan ba lafiya ahankali tace “menene Nura why do you sound down” Dan lumshe idanu yayi ahankali yace “Ummi” faduwa gaban Hajiya yayi dasauri tace “what happen to Ummi”? Da kyar Nura ya iya ya gayama Hajiya komi, cikeda hikima irin na manya Hajiya tace “it’s okay Nura calm down ciki babu kalan abinda baya sanya ma mace, you have to be strong for her kaji, kaje ka sanar da ita kadena bata lokaci anjima zamuyi magana da kyau, tashi kaje yarona Allah maka Albarak, Allah bama Ummi lpy” katse wayan yayi yawuce ciki komi yawuce dakin dashi nesa da Ummi ya ijiye kayan daketa kallonshi kawai jitayi gabanta na faduwa dudda he’s smiling but body language nashi na gayamata wani abu, tanada this connection da Nura whenever he’s happy she senses it hakama whenever he’s sad, dawowa yayi bakin gadon ya zauna yace “yammata na” murmushi tamai takama hannunshi tarike anatse tace “meke damuna?” Kaman daga sama yaji tambayan sai kawai yaksa magana kaman an rikemai baki, Ummi na kallon kwayan idanunshi tace “banda Babyn mu inada wata cuta ajiki ko?” Kasa magana still Nura yayi, hawaye ne masu dumi suka sauko daga idanunta ganin yaki magana, dan lumshe idanunta tayi sannan tabudesu tareda sauke ijiyan zuciya takai hannunta ta share fuskanta tass sannan tai murmushi takai hannyenshi data rike tadaura kan kumatunta taji wani sanyi har ranta takalli fuskanshi ahankali tace “mutuwa zanyi ko Baban Amali!” Dawani kalan sauri Nura ya fizge hannunshi daga kan fuskanta yasauka daga gado yamike tsaye yace “noooo!” Fashewa da kuka Ummi tayi mai tsuma zuciya tace “ni naji ajikina mutuwa zanyi, alamomin zare rai daga jikin dan adam shine akashe wanan gaban akashe wancen gaban har a idasa zare ran, dafarko ai kafafuna ne sukai sanyi yanzu har cinyana bana jinsu kwata kwata kaman ba’a hallici wajen ba ajikina haka nikeji, mutuwa zanyi wal……..” dasauri Nura yasa hannayenshi biyu yadaura abakinta yamata wani kalan tsawa. “Shut up!” Ranshi abace yace “kimin shiru kika kara wani magana adakin nan saina sabamiki kinajina” yayi maganan hawaye suke cika a idanunshi sosai yana kallonta, fashewa Ummi tayi da kuka sosai dake gangarawa ta gefen idanunta ahankali tasanya hannunta ta cire hannayenshi dagakan bakinta ta mannasu a kumatunta duka biyun tana wani kalan kuka harda shesheka tana kallon idanunshi kaman yanda yake kallonta yakasa magana, cikin kuka tace “Baban Amali ina sonka sosai” tana wani irin kuka tace “inason inga Gwaggona da su Shatu, ka kiramin su banson nabar duniya bangansu ba su kadaine yan uwana, Baban Amali inason inga Gwaggona ka kawomin Gwaggona da kannina kaji” Nura shida akace he should be strong saiyaji baimasan menene strong ba, cikin kuka tace “nadade inason namaka wata magana but nakasa kona fara baka bani hurumin yinta Baban Amali kana sona”? Gyadamata kai yayi yama kasa magana cikin wani kalan kuka ta rirrikemai hannuwa gam a kuncinta tace “indai kana sona to kadawo da Anty! Kadawo ma dasu Aman Maman su, nasan baka tareda ita, Baban Amali nasan menene girma ba mahaifiya dudda ina tareda Gwaggo dake sonmu but kullum muna cikin kewan maman mu, duk yanda nakai ga son su da yanda su Hajiya suke sonsu bazamu taba iya maye gurbin mahaifiyansu ba, rayuwa daka gani kowa da kaddaransa abinda Allah ya rubuta saiya faru, Nura wani zubin munayin abu koda zuciya mu bataso dan ta farantama wayanda muke tareda su, Anty nada fushi but Anty Mutum ce! Anty nada fada but Anty nada kirki! Bata taba samin ido ba, ta yarda dani, ta sakan mini yaranta batare datamin shamaki dasu ba, bata tabajin haushin yanda suke sona ba, Baban Amali inhar kanasona da gaske inhar inada kima da daraji awajenka daidai da kwayar zarra, inhar ka yarda da son danake maka da wanda nake masu Hajjya dasu Aman kadawo da Maman su inaso koda zan mutu nasan nama yaran danake bala’in so aduniya abinda yakamata, Baban Amali dan girman Allah kadawo da Anty……..” hannunshi yadaura abakinta hawaye nafita daga idanunshi dasauri tacire tarike hannun, tace “kanason Anty har gobe har jibi, wazai kula dasu Aman yanzu? Wazai bama yarana yarana abinci? Wazai musu oyoyo daga kofa idan school bus yadawo dasu, Nura kalleni” Ummi tai maganan tana kallonshi ganin ya runtse idanunshi, cikin wani kalan murya tace “kome zakayi arayuwan nan kadinga tuna Aman da Amali, rayuwanka belongs to them, suna bukatanka da mahaifiyar su at this stage dasuke, kaga babynan” tanuna cikinta sannan tadanyi murmushi majina na gangarowa daga hancinta tace “banjin zan haifeshi bama Baban Amal kaman dashi zan mutu yana jikina” wani kalan iska Nura yahuro daga bakinshi irin iskan nan nakanaso kahana kanka kuka yakasa magana, cikin harshen turenci danta soma picking some words due to school dasukai itada Meena akano tace “I’m dying Nura! Ummi is dying Baban Amali!” Wani kalan zubewa knees din Nura sukai akasa yayi kneeling yana kuka hannuwanshi har lokacin Ummi tarike gam akan fuskanta tace “abu biyu zuwa uku nakeso kamini nafarko Gwaggona da kannina ka kawomin su nagana dasu muyi bankwana! Nabiyu kadawo da Maman su Amali dan Allah itama inaso nai bankwana da ita, na uku inaso kadena kukan nan kaji Mijina” .

 

Ummi crush every single emotion na zuciyanshi he’s shaking and crying shi kadai yasan yanda every single word nata ke piercing zuciyanshi, Banda mahaifinshi daya rasu baitaba loosing wani close one ba, yau this whole scene reminds him of ranan da baban shi yarasu shima fa lafiyanshi kalau har yaje school yana dalibai lectures yadawo sai ciwo na less than 1hour sai rasuwa she’s just reminding him of everything sakin hannunshi tayi ahankali tana kuka ahankali yajaye hannunshi shima dake rawa yasa a aljihu yaciro wayanshi yafito da number father Inlaw ringing biyu zuwa uku Baba yadaga kai tsaye Nura yace “Baba inaso ka daura min aure da Hadiza zan turo wani ya wakilceni idan aka daura inaso ta taho Abuja yanzun nan Baba, zan kirata yanzu naji nawa takeso sadaki saina turo” Baima jira amsan Baba ba yashiga danna numbers din Hadiza dake kanshi yamike da kyar tareda manna ma Ummi kiss a goshi yace “ina zuwa” gyadamata kai yayi haryakai kofa tace “thank you Baban Amali” kasa kallonta yayi yawuce yafita yayi dialing Hadiza na kwance lamo kan gado a dakinta Anty Jams na gefenta dake famada ita taci abinci taki wayanta ya shiga ringing ko kallon wayan bataiba harya katse jin ana sake kira yasa Anty Jams tadau wayan tace “wai bazaki daga wayanki b…..” kasa karasa maganan tayi ganin Nuri ke kira dasauri tace “ke Nura ke kiranki” awani kalan daburce Hadiza ta tashi ta fizge wayan jikinta da hannunta har rawa suke ganin Nuri ke kiranta daukan wayan tayi yana gab da katsewa taki wayan kunnenta tace “Hel…..Assalamu Alaykum” cikin sassanyan murya taji maganan Nura yace “Hadiza zaki aureni”? Hadiza jitayi numfashinta zai tsaya, sai bakinta yashiga rawa tama kasa magana tsabagen shock, ahankali Nura yace “I want to marry you idan you want to come back to me, inaso kidawo Abuja yau, I need you Hadiza!” Nura yayi maganan asanyaye kaman baitaba fada da ita ba, cikeda shaukin so Hadiza tace “yes Nura zan aureka” ahankali yace “nawa kikeso sadaki” ahankali itama tace “200k nakeso sadaki” ahankali yace “are you ready to be my wife this time around?” Ahankali Hadiza tace “I am ready to be your wife and serve you Nura till eternity” lumshe idanu yayi ahankali yace “Ummi is sick Didi” faduwa gaban Hadiza yayi dagajin yanda yayi maganan tasan ba lafiya, cikeda son mijinta tace “subhnallahi meya sameta Nura”? Cikin tattaushiyan murya yace “idan kika iso zan gayamiki, Hadiza I want you to be the wife that I’ve always dreamt of, I want you to support me, and to accept me kaman yanda I will always do all of that for you” cikin tsantsan so da kauna tace “Nuri this time auren bautan Allah zanyi adakin mijina not awani, I will be the best wife for you, you will be the husband and lead me, zamu kula da Ummi tare I promise you” in a very sweet voice yace “thank you My Didi, zan tura miki sadakin ki and your ticket okay, I’m sorry bazan sami daman zuwa ba ina asibiti” cikeda so tace “I understand Nuri na! I love you regardless, just take care of Ummi saina shigo” ya katse, wayan Anty Jams da mamaki ya kasheta ganin matured Hadiza for the first time in decades tace “ahh kinyi hankali kene zaki kula da Ummi”? Anty Jams ta kalla tace “I’m ready to do everything for Nura Anty Jams nida feminizm har abada I will serve my husband like never before I will be his strength koma menene damuwan, ina kishin Ummi har gobe har jibi, but mijina ya zabeta bazan tsaneshi because of that ba, and koma menene ke damunta i sincerely wish her quick recovery, i am a new Hadiza, and I will make my husband yasoni sama da baya” daidai Baba na kwala mata kira wani wani murmushi daidai lokacin alert na 200k na shigowa wayanta tace “the moment is here Alhamdulillah! Ya Allah na gode maka da second chance din nan daka bani, bazan kara kaurace maka ba, ya Allah kabani juriya da hakuri da kwazo da zama da Mijina da kishiyata ya Allah ka zaunar damu lapiya, kabawa Ummi lpy, Karagemin kishi, ka sakamin abinda Zeenah tamin, bye bye zawarci”. Anty Jams ta kyalkyace da dariya ganin how happy she’s.

Nura loves Ummi❤️
Nura loves Hadiza❤️
Nura loves matayenshi❤️❤️

IS UMMI DYING?💔💔💔💫 MATAN?? Ko MAZAN?? 💫

✍🏻M SHAKUR

 

Back to top button