Hausa NovelsHausa NovelsNamijin Zuma Hausa Novel

Namijin Zuma 15

Sponsored Links

💖🐝NAMIJIN ZUMA PAID PAGE 15💖🐝 *This book is 1k 08101626484*

“Baka jiba kenan danagaya maka…bari in kara fada maka da babban harshe, Kaf danginmu babu wata nabeelah,! Sede cikin masu aiki marasa lasisi…” hajiya rafi’ah ta fadi Yayin datakeji kmr ta rufe doctor nazir dake tsaye da duka, Tas hajiya rafi’ah tagane wace nabeelah Ake nufi, Amma tayi kmr bata ma San wata halitta wai nabeelah ba, ta kudirta a ranta inde tana gurin wata nabeelarh banza bata isa ta shiga ba. A bangaren Na’eema Kam se yanzu ta fahimci nabeelaeh da Ake nufi, ita fa a rayuwa ma ta mance da wata nabeelah tinda ta koma gidan Aunty hafsat na’eema ta mance ta ita gabaki daya, koda taxo ma bata kula da wata nabeelah ba, se yanzu da Dr Nazir yayi maganarta ta ganta daga can gefe ita da Aunty hafsat Wani irin bakin cikinta ya tokarewa na’eema zuciya ji tayi tamkar ta karasa ta jawota ta shakure, haka kawai taji kiyayyar datakewa nabeelah ada yanzu ya ninku tayi doubles. Zaks dake gefe ya zubo ma hajiya rafi’ah Ido da Aunty nabeelah, be tabbatar hajiya rafi’ah bata da kirki ba ta wuce inda ake fadarta ba se jiya zuwa yau, Zaks ya kula a lamarin hajiya rafi’ah harda jahilci ke dawainiya da ita, shi tinda aka kawo Aeezad asibitin yazo asibitin baya hayyacinsa har yanzu ya rakube gefe yanata tunanin a Wani hali abokinsa yake Amma ya kula ita hajiya rafi’ah Sam ba ciwon Aeezad bane a gabanta se wasu iskanci-iskanci takeyi.
Doctor Nazir ya zubowa hajiya rafi’ah daketa faman hayyako masa kamar zata maresa gashi kowa ya gaza magana a kan abinda take masa ya kula tanada power sosai shi a zatonsa itace mahaifiyar Aeezad. “Bakar tukunya me fidda farin tuwo…” Dr Nazir ya fadi a zuciyarsa ya tsaya kawai kmr an dasashi Be tankawa hajiya rafi’ah ba. “Doctor ga Nabeelah Nan…” Hajiya bilki mahaifiyar Alhaji sunusi ta fadi Hadi da nunawa doctor inda nabeelah ke zaune ta sadda kanta kasa. Nan kallo yadawo kan nabeelah, hajiya rafi’ah taji kmr ta hadiye zuciya ta mutu ta juya ta gallarawa hajiya bilkisu harara dabadan idon mutane ba tabbas dase ta zagi hajiya bilkisu daman tasaba mata takakkiya ta mata zagin babbar bargo, ko ince suyiwa juna zagin babbar bango sbda itama hajiya bilkisu ba kanwar lasa bace cikakkiyar bakatsiniya ce bakatsin Kam kunya garesu bade kara ba, kowa yasan ba a nunawa bakatsine yatsa a maido da yatsa yadda yake. “Ki shigo sir Aeezad na nemanki please…” cewar doctor Nazir Daya zubowa nabeelah ido, wadda ta gaza motsi sbda tsoron abinda hajiya rafi’ah zata mata. “Tashi ki shiga, inga yar ubanda zata hanaki shiga kiga jigana,,,Dan bura ubar mace, inga wake ubanta ga garin katsina…” Cewar hajiya bilkisu data taso da kyar da sandarta a hannunta tashiga takowa zuwa inda nabeelah take a zafafe,, Nabeelah tamike cikin kwarin guiwa saboda maganar da hajiya bilkisu ta kuma Yi, Amma still a tsorace take sbda irin mugun kallon da hajiya rafi’ah da na’eema ke Aiko mata dashi. “bade ubana ba, sede uban wata wlhi, Dan ubana yafi karfinku…” Cewar hajiya rafi’ah datayi maganar cikin tsiwa se zaburowa hajiya bilki takeyi kamar sa’arta. “Ke karki sake ki zagarmin uwa wallahi yanzu zan nuna miki iyakarki…” Cewar Alhaji Abubakar dayayi mgnr a zafafe, duk abinda Rafi’ah keyi be taba magana ba se yau, ta kaishi kwano ne yanzunma sbda zagar masa uwa datake neman tayi a gabansa wlhi dabadan a asibiti suke ba da tini ya mareta. alhaji sunusi yana gani Amma ya gaza magana kamar ruwa yacishi, a zuciyarsa Yanajin tsananin zafin abinda takewa uwarsa a gabansa, Amma ya kasa tafuka komi. “Bismillah shege ka fasa Dan halak se yanka,,,,duk Dan shegiyar daya fasa nunamin iyakata ya raina uwar sa da ubansa…” Cewar hajiya rafi’ah datake mgnr cikin rashin tarbiya da tsananin tsiwa. Ran alhaji Abubakar ya kara baci Ainun Nan idanuwansa suka rufe dominshi a rayuwarsa bayaso ka taba masa uwarsa, yasan darajar uwarsa sosai bayason abinda ze taba masa martabar mahaifiyarsa. Zaburowa yayi ze karaso inda rafi’ah take,hajiya Maryam matarsa ta riko masa hannu sbda bataso a raba abun kunya a asibitin. hajiya bilkisu tayi hanzarin dakatar dashi dacewar. “kyaleta karka damu Kawai Alhaji, duk wanda ya raina iyayen wasu ai besan darajar nasa bane…” “ko kuma wasun ne basu San darajar nasu iyayen ba…” Cewar hajiya rafi’ah idanuwannan kyar na marasa tarbiya. “Pls ya isheki haka,,,wallahi ki iya bakinki,abinda kike fadi a kan hajiya babba yafa isheki fa, ke bakifi kowa rashin kunya ba, kawai Dan iyayenmu na kwab’a mana ne dako Tari baki isa Kiyi a Nan ba…kina Kara cewa Wani Abu a Nan wallahi zan bazar dake….” Cewar babban Dan Alhaji Abubakar Saifudden. Aiko Nan hajiya rafi’ah tayi mukus sbda tasan waye saif ya tafa kusan marinta dayaje gidansu ya zagi uwarsa wato hajiya maryam da kyar aka hanasa dukanta Amma da ya rufe gida ze mata dukan tsiya, saif irin Mutanennan ne Yan a mutu ko Ayi Rai gashi da bakar zuciya, again irinn Yan dabannan ne. Nan bakin hajiya rafi’ah ya mutu se harara taketa aika musu dashi na’eema ta bude baki zatawa Saif rashin kunya hajiya rafi’ah tayi hanzarin kwabarta ta hanyar bige mata hannu dole itama tayi shiru, se harare harare kawai suke bin kowa a gurin dashi. “Kar Wanda ya kara magana please sbda kar mu raba abun kunya Dan wasu sun saba rabawa ba yau farau ba ..” cewar hajiya Maryam mahaifiyar Saif. Hajiya rafi’ah ta watso mata wani mugun kallo, Hadi da harara. Saif ya amsa da “Insha Allahu mommy….Aunty nabeelah wuce kiji Kiran da blood Aeezad Ke miki,..” saif ya karashe mgnrsa Yana kallon Aunty nabeelah dake tsaye knta kasa tana sauraren dibar albarkar da hajiya rafi’ah tayi a gurin.kmr tana jira saif yayi maganar ta nufa dakin kanta kasa, doctor nazir Kai kawai ya girgiza a zuciyarsa Yana me kyamar hajiya rafi’ah, ya marawa aunty nabeelah baya zuwa dakin da Aeezad ke kwance. hajiya rafi’ah taji kmr ta hadiye zuciya ta mutu saboda zallar bakin cikin shiga dakin da nabeelah tayi, Amma sede ta dauka a ranta tabbas anci bashi, ita Sam ba a mata abu aci lilis dole seta rama. na’eema ma taji kmr ta mutu Dan takaici tinda tazo bataga mijinta ba, Amma Yana farkawa wai ya tashi da sunan wata banza nanny mara lasisi, “Yar iska ballagaza…” Na’eema ta fadi a bayyane ta yadda mahaifiyarta dake kusa da ita ce kawai taji me tace, juyawa rafi’ah tayi ta kalli Yar tata Nan taga hawaye ya wanke mata kunci, bakin ciki ya kuma wanke zuciyar hajiya rafi’ah. “Kiyi shiru ki barni dasu kawai…” Cewar hajiya rafi’ah datayi mgnr hadi dajan hannun na’eema suka bar gurin zuwa Wani gurin a cikin asibitin, Alhaji sunusi yabi su da Ido kawai a zuciyarsa Ji yakeyi kamar ya rabu da rafi’ah ya huta Amma a zahiri baze iya hakan ba,Sam baze rayu in ba hajiya rafi’ah ba.

Nabeelah nashiga dakin tayi tozali da gogan, kwance yayinda kwayoyin idanuwansa ke kallon kofar shigowa, idanuwansa nayin tozali da ita yaji tamkar an basa aljannarh duniya, ya sauke ajiyar zuciya, yayinda Wani irin murmushi ya subuce masa, kallo Daya ya mata ya fahimci tashin hnkli mara misaltuwa Hadi da rud’u a tattare da ita,duk tayi Wani kala kamar tayi ciwon shekaru, yasan duk sanadinsa tashiga wannan yanayin. Karasowa tayi inda yake kwance kan bed din marasa lafiya, idanuwanta kur a kansa, duk yabi ya rame marirrikan data masa suna Nan kwance radau a kan fuskarsa abinka da fuskar hutu, Wani irin tausansa ne ya cika mata zuciya Nan da Nan idanuwanta suka ciko da kwallah,. “Am still love you Mommy, ni ko zaki kasheni wlhi ina sanki!” Aeezad ya fadi Yana mejin zuciyarsa na bugawa kamar zata fito masa fili yayin da santa ke kara ninkuwa a birnin zuciyarsa, wallahi shi kadai yasan me yakeji a zuciyarsa a kan nabeelah. Wadansu hawaye ne suka wanke masa fuska, yayin datake tsaye jigin gadon doctor nazir na bayansu, doctor nazir dayaji kalaman da Aeezad ke fad’awa nabeelah. kwallah suka ciko mata idanuwa itama Nan take suka zubo kuncinta duk dauriyarta Amma ta gaza daurewa. Ya Miko mata hannunsa wanda ke daure da drip yayin dayan hannunsa an cire masa harsashi sannan an masa dauri, domin harsashin ya taba masa k’ashi guiwar hannu kad’an. Haka kawai ta tsinci kanta da mika masa hannunta itama ta kama nasa hannun gam. Wani irin sanyin ni’ima me azabar mugun dadih ne ya ratsasu su duka Biyun, bakamar mashi Aeezad, ya kara Luntsuma a kaunarta.ya rike hannunta sosai cikin nasa Hadi da zubo mata Ido kwallah na zubo masa, yayin da itama tana kallonsa tana kwallarh, shaf sunma mance doctor Nazir na dakin, ganin haka yasa doctor saurin ficewa a dakin, ya kula sun shiga shauki. Hankalin nabeelah ya Dan natsa yayinda hannunta dake cikin nasa ya sama mata natsuwa me yalwa, irin nutsuwar da ruhinta ke bukata a halin yanzu. “Kuka kika dingayi saboda an harbeni ko?” Cewar Aeezad. Batare datayi aune ba ta tsinci kanta da daga masa Kai alamar Eh. Wani dadih ya ratsa Aeezad tabbas ko makiyinsa yasan yanasan aunty nabeelah. “Kin fara Sone Mommy pls?…zaki aureni Dan Allah? “Ya fadi kmr zautacce,. Lumshe Ido nabeelah tayi ta bude a kansa Sam batason mgnr SO da Aure tsakaninta da Aeezad. Kauda mgnr tayi dacewa “ya jikin naka jarumin nabeelah?” Aeezad ya amsa da “Dasauki Amma Dana ganki ne naji saukin, sanki ya kuma habbaka a birnin zuciyata, ke sinadari ce ga lafiyata! Inajin yawonki a jinin jikina…”ya fadi ba kunyar idanuwanta yakureta da Ido kmr bashi ke kwance a kan gadon asibiti ba, se kalamai yakeyi, zuciyarsa se azalzalarsa takeyi da Azabar santa. Dauke Kai nabeelah tayi ta maida dubanta gefen dakin Sam batason jin kalaman a bakinsa basa mata dadih se daci ma dasuke mata. “Ka yafemin pls?” Ta fadi ba tare data kalleshi ba, still hannunta na cikin nasa, se kara rike hannunta yake gam a cikin nasa, soft and soft sun hadu abun zar dadih. “Me kika min? “Dana mareka…” Ta fadi still bata kalleshi ba. Murmushi Aeezad yayi yayin dayakeji kamar ya jawota ta fado jikinsa yaji duminta yaji dadih, tafin hannunta laushinsa ya shahara ya tabbatar jikinta seyafi tafin hannunta soft. “Bakimin komi ba, Marin da kikamin dankin isa ne kikayiminshi yanzu in Wani ya isa ya mareni mana yagani,,ke isashshiya ce a fadar zuciyata ciki da wajenta,,kina mulki!,,” juyowa nabeelah tayi ta kallesa Sam batasan ya iya wadannan kalamanba se yau, mamakinsa kara rufeta kawai yakeyi, duk yabi ya rikide mata ya chanza hali gabaki daya, rashin kunya zallarta kawai ke damunsa, dabadan Yana kwance gadon asibiti ba shi kansa yasan dabe isa ta tsaya Yana gaya mata wadannan kalamanba balle harda rike hannu. “Allah ya baka lafiya bari in koma waje kasamu ka samu ka huta..” Cewar nabeelah. “Aah karki fita ni ganinnki yafimin baccin daxanyi Dadih…”cewar Aeezad. “Meyasa ka chanza halinka , bazan iya zama ba in kana irin wadannan kalaman…” Nabeelah ta fadi Hadi da kwace hannunta daga cikin nasa. “Wani kalaman nayi kawai dannace ina sanki, nifa bacewa nayi inaso naciki ba, sanki nace inayi mommy, azabar sanki nakeyi JARUMA….” Wani irin kallo nabeelah ta Watson masa, wato shi bakinsa baze mutu ba koda yake kwance gadon asibitin se yayi batsa. “Kinga ciwonnan da yake hannuna….” Aeezad yayi mgnr Yana nuna mata hannunsa dake nade da bandeji an sagalesa sama. Nabeelah ta kallah, ta lumshe idanuwanta tin-tini tagani Amma taki kalla sosai sbda tsigar jikinta tashi takeyi, ji taji tamkar a jikinta ciwon hannun nasa yake. “Kingani kou?” nabeelah ta daga masa Kai alamar Eh ta kauda fuskarta gefe. “Zafi sosai hannun kemin Har cikin zuciyata…Amma wlhi bazan kwatanta zafinsa da zafin da sanki kemin a ruhina da bargon jikina ba,, bantaba jin rad’ad’in da nakeji a zuciyata ba seda na fara sanki mommy,,,,” kallan bakinsa nabeelah kawai keyi, yayinda kalamansa suka daketa, ta kuresa da Ido kawai fuskarsa na tabbatar mata da kalamansa, tasan duk abinda ya fito daga bakinsa tabbas hakan ne a zuciyarsa. “Pls ka dena irin wadannan maganganun Dan Allah kaga baka da lafiya kaji da lafiyar jikinka..” Cewar nabeelah Sam ta kosa dajin wadannan jiga-jigan maganganun nasa. Ya bude baki zeyi mgna doctor nazir ya turo kofar dakin ya shigo tare da wata nurse wadda ke rike da Wani d’an kwando. Nurse din doctor naxir Suka gaidasu cikin girmamawa, suka amsa cikin girmamawa “Sir za a maka Allurori kana bukatar hutu, Allurorin zasu saka bacci yanzu ..”,cikin girmamawa Doctor Nazir yayi masa magana. “Okay ayi…” Cewar Aeezad daketa kallon nabeelah kamar mayen dayaga lafiyayyen nama, doctor Nazir ya fara aikinsa daman a hannu za a masa Allurorin na jijiya ne. “Bari in fita toh Allah ya kara sauki…” Cewar nabeelah Datayi mgnr tana niyar juyawa ta bar dakin. Aeezad ya dktar da ita Hadi da girgiza mata Kai alamar “Aah Pls,ki bari in kalleki har inyi baccin…” kunya ta kama nabeelah sbda mgnr da yayi a gaban doctor da Kuma nurse din dake tsaye,,ta kula bejin kunyar kowa a gaban kowa ze iya gaya mata kalmar SO. “Ya Rabbih kamin mgnin matsifarnan datake tinkaroni…” nabeelah ta fadi a ranta, tasan ba yadda zatayi da Aeezad ya dena mata mugayen kalamannan kuma har a gaban mutane, yanzu inya kuskure yayi a gaban danginsa bama hajiya rafi’ah ko na’eema ba yaza tayi da rayuwarta, kwara taga ranar mutuwarta dataga wannan ranar,,,ta tsaya tsaye ta zuba masa ido Amma hankalinta na kan tunani-tunanin mummunar kaddarar data tinkarota kuma yanzu. doctor Nazir ya gama masa allurar yace Allah kara sauki kana ya fice a dakin nurse din na biye dashi a baya. Tinda doctor Nazir ya gama masa Allurar ya fara ganin Wani kala-kala, bacci ya fara kwatarsa Amma still idanuwansa na kanta, ya sakar mata murmushi dai-dai idanuwansa suka lumshe bacci ya figesa. “Ban fara sanki Dan in dena ba JARUMA!….” Ya fadi Yana sakar mata Wani irin shu’umin murmushi yayinda duka beautiful points dinsa suka lotsa, dukda bashi da lafiya Amma kyaunsa ninkuwa yayi. “Nashiga uku ni Nabeelah!..” Nabeelah ta fadi a ranta ta zubawa fuskar AEEEZAD ido, ita a rayuwarta batasan yaza tayi ta cirema Aeezad wadannan kalaman da yake mata daga cikin bakinsa ba. Takai 5mnt tana tsaye tanata kallonsa yanata bacci , yayinda tunani iri iri ketawa zuciyarta wankan tsarki suna mata dirar mikiya, gabaki daya tsoro ma Aeezad ke basa, gani takeyi kmr ana ingizasa gabaki daya bashi da control Yana gadon asibiti Amma yake mata wannan kalaman. “Wace irin matsifa ce ta jarabawa ta sameni kuma…” nabeelah ta fadi yayin da kwallah suka gangaro mata. “Ya Rabbih ka temakeni,ka rufamin asiri bani da gata se naka, Allah kasa yadenamin wadannan kalaman, ya Allah badan niba Dan Annabi SAW….” ta fadi still tana kwallah,. Seda tayi kwallarta ma’ishi kana ta juya ta fice a dakin, tana fitowa aka shiga tambayarta ya taga jikin, ta tabbatar musu da Dasauki, hajiya bilkisu tayi hamdala ga ubangijinta jin tabbacin jikin jikanta da sauki daga bakin Nabeelah. Har zuwa lokacin hajiya rafi’ah da na’eema basa gurin bayan sun gama kus-kus dinsu nacewar Nabeelah asiri Tama Aeezad Sbda tadinga amsar kudi a gunsa, Sam Basu kawowa ransu santa Aeezad keyi ba, sbda sun San yafi karfinta nesa ba kusa ba. Bayan sun gama makirce-makircen ne suka nufa hotel din dasuka kwana jiya, itafa rafi’ah daman ciwon Aeezad ba damunta yayi ba, damuwarta daya kada ya maida mata diyarta karamar bazawara, Amma tini ta gaji da zaman asibitin ta kosa ta komi katsina ta nufa hanyar gurin malaminta, ba karamin bata mata Rai Alhaji sunusi yayi ba zuwansu garin kanon musammanma yau, wai har ita ce yaro karamin Saif ke gaya mata magana a gaban Alhaji sunusi ammma bece komai ba sema ya sadda kansa kasa, sadda Kannasa kasa da yayi ba karamin Kara batawa hajiya rafi’ah Rai yayi ba, Dole seta kara sabon zubi a kansa,sannan cin mutumcin da hajiya bilkisu ta mata da Alhaji Abubakar da saif da hajiya Maryam, dukse ta dau mataki a kansu, nabeelah Kam dole tasa a duba mata a kanta sosai a karya Sihirin datawa Aeezad, shi kansa uban gayyar Aeezad dole tasa a masa Wani mugun asirin dukda a baya tayi tayi Amma bayayi masa, ko yayi masa na 2days ne seya sauka kamar ba a taba masa sihiri bama, a wannan Karan bazata masa wasa ba, hakan ta kudirta a ranta, domin ta kula yankan albasa na neman sasu kuka ita da na’eema.

 

Saadatubintuabdullahi💖

 

Akwai kayafa matan aljanna
Kayan da Zaki sace zuciyar mijinki cikin sauki wlh

Muna hada sets na ban mamaki
Set ne kala kala

Akwai yajin maza Mai matukar kyau da aiki
Ina matan dabasu samun gamsuwa wurin Miji Ina matar da basir ya Hana Mijinta sauke nauyi Dake kansa na kwaciya
Kuyiwa Mai gida anfani da wannan yajin Kiga yadda Mai gidanki zai burgeki a gado❤️
Akwai set na alkhairi
Wannan set anyi shine musamman saboda mazan da Basu sake hannu , namijin da yanadashi Amma baya Baki sai dai yayita kyauta awaje wannan set din wlh dole yabaki matsalar kikayi anfani dashi dai dai da instruction dinsa
akwai matsin ciwgum hajjaju ki siya ki matse gabanki gam
Ingantattun magunguna ina kuke manyan mata masu fada aji ku *marmatso kusa-kusa 😄🤤 kuzo ku gyara gindinku mazajenku su shiga suji dadih su Dinka ihu suna makalkaleku a gado🤤 kayan dadih se mata masu daraja💃🏼*

Akwai gumbar madara
Akwai gumbar ridi
Akwai gumbar zuma
Akwai gumbar bata gaban matan duniya
Akwai gumbar farar saka
Akwai gumbar rubutu
Akwai gumbar cikakkiyar mace
Akwai gumbar dake ciko da farjin mace ba ruwanki da ciccibi
Akwai gumbar goron tulah😂hajiya ba a magana in beyi ihu ba yana cikin gindinki kimin magana in biyaki kudinki 💃🏼
Akwai gumbar nonon rakumi
Akwai gumbar kin fita zakka

Akwai gumba iri daban daban shaaaa yanzu magani yanzu dakinsha dakin jike sharkar tana karawa mace dadin farji sede kiji ziiirrrrr gabanki na motsin ddh oga na kara motso mikishi da Abun dadinsa 🤤

Akwai lates magungunan sanyi, dana basir….
Hajjaju in akwai sanyi da basir ai oga baze gane ma dadinki ba , kema bazaki ganewa dadinsa ba…make sure ki gyara sanyi da basir hajjaju ki zama fresh kisha kiga ikon Allah.

Chart me up hajjaju 08101626484

Back to top button