Gidan Aunty Book 1Hausa NovelsHausa Novels

Gidan Aunty Book 1 Page 53-54

Sponsored Links

BOOK 1📕

Page 53 _ 54💖

Da wani irin rikitaccen kallo ya bita dashi , hannunsa daya yasa ya rike kugun tahee da ta kasa motsi, a mugun fusace ya furta “are you mad “, jikin amrah rawa ya fara ganin yanda ya fusata , cikin rawar baki ta furta “dan Allah kayi hakuri yaya king, ca akai na kawo muku”, guntun tsaki king yaja yana dauke kansa daga kanta, wasu zafafan hawayene suka sakko mata,” clean that trash now”da sauri ta gyada masa tana furta “toh toh”, tattare kayan tayi waje daya Allah ya temaketa ma abun be bare ba dan a kulle yake sosai a cikin wata yar roba, tunda ya rike mata kugu ta kasa motsi sai ma shakuwar data kamata, mikewa tayi niyar yi ya kalleta, ganin haryanxu fuskarsa a hade take yasa ta furta “ru..ruwa zansha “, jinjina mata kai yayi yana kara rike kugun nata kafun ya kalli amrah da tayi nadamar zuwa wajan ya fi a irga,”jeki kawo ruwa yanxu”,da sauri amrah ta ajje tray din hannunta ta nufa fridge a tunaninta king ne zaisha harda daurayo cup dan ta bakantawa , sai taga sabanin hakan ,ruwan kawai ya karba ya balle murfin tare da kaishin saitin bakin tahee, a hankali take shan ruwan sai da ta sha sosai kafun ta dauke kanta,”baki iya gaisuwa ba “ ya furtawa amrah dake duke a kasa, da sauri ta furta “kayi hakuri , yaya king ina kwana”be amsa mata ba har tsawan mintuna biyu da ya shude kafun ya sake cewa “ni kadai kika gani “ da Sauri ta kara girgiza kai tana hadiye kukan da yake kokarin zuwan mata “ au… aun.. aunty ina kwana” dan kallanta tahee tayi kafun ta dauke kanta itama “lapiya Lou “ kawai tace mata,wani kululun bakin ciki ne ya kama amrah tana dannewa ne kawai dan ba yanda zatayi, cikin rawar murya ta furta “yaya king sai anjima, aunty sai anjima” mai gayyar ko motsawa beyi ba balantana tasa ran zai amsa ,kasa kasa take kallan tahee dan tasan tabbas da batayi mata sallama ba saukar mari zataji a kumatunta,Zata tafi ya tsayar da ita “wait”, yna nuna mata dinning “clean it up and ki gyara wajan”magana tahe tayi kokarin yi itama ya bita da kallansa , shiru tayi kawai tana sun kuyar da Kai,goge hawayan da suka zubo mata amrah tayi , shekara biyar kenan tunda tazo gidan bata ko daukan tsintsiya amma yau sai gashi tana bautawa wacce tafi tsana a duniya , kanta kawai take gyadawa, sai data wanke komai sannan ta gyara dinning su king na zaune a falo, kamar munafuka ta karaso inda suke tana satar kallan king “nagama” bece da ita komai ba sai dauka tahee da yayi kamar baby ya hau kan steps da ita.zubewa amrah tayi a Wajan tana sakin saban kukan da ya tsaya mata a makoshi”ni king zai wulakanta agaban wannan kaskantacciyar” birgima ta somayi akasa kamar wata yarinya jin Alamun kamar takun tafiya yasa tayi saurin barin part din bakin ciki da ta kaici fal ranta.

Be sauke taba sai akan gadon dakin da suka kwana, kallan ta yayi kafun ya furta “me kikeso “,juyawa tayi kamar me tunani kafun tace “kayan sa wata nake nema”, hannunsa ya miko mata ba musu ta saka nata. Fitowa sukai daga cikin dakin sai bin ko ina take da kallo ganin duk ancanza komai data sani, steps suka fara takawa a hankali,kafun ya daga ta gabaki d’ayan ta ya karasa hawa steps din da ita, bata san lokacin da bakinta ya furta wow ba tana zaro idanuwanta, yanda komai yake a tsarane ya fi burgeta ,kamar ba akasar Nigeria ba ahaka wajan ya kawatu ina kawatuwa ta yanda ko baki bazai iya fusalta kyan wajan ba,”yayi miki kyau” yanxu ma gyada masa kanta tayi, bece mata komai ba ya jata cikin white room dinsa, nan ma sakin bakintayi tana kallan dakin musamman yanda dogayen labulen suke kawanye da dakin, remote ya ya danna take a wajan tabulen ya fara bude kansa,kara zaro idanuwanta tayi kafun ta karasa wajan balcony din, ganin yanda wajan shan iskar yake da shegen kyau shima komai nashi fari ne ,kamar karta motsa a Wajan jin yanda iska ke kadata,kallan glass din da yayi wa Wajan kwawanya tayi kafun ta dan Kai hannu kamar zata tava sai kuma cikin sauri ta dauke hannunta, jiyowar da zatayi ne sukai karo dashi,sunkuyar da kanta kasa tayi cikin jin kunya sam ta manta yana wajan,hannunta daya ya kama tare da dorawa kan glass din , cikin sauri ta zame jikinta daga nasa, bece mata komai ba ya kama hannunta suka nufi wata kofa dake cikin bedroom din, babu komai a ciki sai glass na kayan sawa shake a wajan masu shegen kyau hatta fitilar wajan ta banbanta da sauran,yana dannan wani bottom gabaki d’aya wardrobe din suka bude kayansa ne shake a wajan masu matukar tsada , daga ciki kuma akwai wasu kayan matan suma masu kyau, komai na cikin Wajan na mace da namiji ne hatta kayan sawar, gefe daya ma wasu takalma ne masu shegen kyau na mace sai kuma ta kalmansa masu shegen yawa suma , komai na bukata a kwai a dakin dan lissafa su bata lokaci ne , shima dakin sosai ya mata kyau amma ganin kayan mata a cikine yasa jikin ta yin sanyi daman ta san ba santa yake ba, wasu kayan sawa ya nufa doguwar abayace purple me shegen kyau , storn din jiki sai walwali suke dauka ,kayan ya mika mata kawai tare da ficewa daga cikin dakin, kallan kayan tayi kamar bazata saba sai kuma ta saka ,kallan yanda kayan yayi mata cif cif tayi kamar an aunata musamman in tayi motsi sai storn din suma sunyi motsi dakara , gashin kanta ta gyara kafun tayi rolling din mayafi, sosai farar fatarta tafito cikin abayar da ta saka , duk da tsananin kyan da tayi murnarta koma ciki tayi dan tasan baya bawa zaiyi ba dan baya santa. Kokarin cire wa ta farayi ya shigo cikin dakin sanye da kana nan kaya farare tas dasu, gashin kansa sai faman shining suke , bin jikinta yayi da kallo kafun ya karaso inda ta ke, dago da fuskarta yayi batare da yace komai ba ya soma bata wani hot kiss a kan labba, “Kinyi kyau”ya furta ta yanda bazata jiba tagadai ya dan motsa bakinsa.
Kama hannunta yayi da kanshi ya fara nuna mata ko ina na cikin part din musamman wajan kucciyar sa da sukaje, wani irin farinciki da shauki ne ya kamata , duk maganar da zatayi itama kucciyar sai ta kwaikwayeta,bata san lokacin da ta ke dariya ba , be hanata ba saida ta gaji dan kanta kafun ya kaita dakin gym dinsa, nan sai bin wajan take da kallo kamar a mafarki, wajan swimming fool dinsa ya kaita ,kinshiga tayi wai batasan fadawa ruwa, murmushi kawai yayi ya kama hannunta da gyar tahee ta shiga wajan tana makale a bayansa take bun ko ina da kallo, gabaki daya 3rd floor da 2nd floor sai da suka zagashi, ita kadai sai faman sakin murmushi take. Tare suka sakko down stairs hannunsu sarke da na juna, kallanta yayi kafun ya rada mata “ am going out now “, cikin dan jin kunya ta furta “A dawo lapiya ,Allah ya bada abinda aka je nema”lumshe idanuwansa yayi sabida yanda yaji dadin adduar,gefen fuskarsa ya nuna mata alamar ta sumbaceshi, dan ware idanuwanta tayi akansa, shima kwaikwayr yanda tayi yayi ,kafun ya kara nuna mata , girgiza masa kai tayi alamun bazata iya ba, gyada Mata Kai yayi kamar ya hakura sai kuma ya janyota jikinsa”tunda bazaki iya ba , ni I can do it”, kokarin kwace kanta tayi ya kara matseta ta yanda bazata iya kwacewa ba,knocking din kofar akai tayi saurin kallansa ,”ana knocking” , hakan yayi ai sai su kalli yanda zanyi miki kiss din ai,dan turo masa baki tayi tare da marairaicewa, “dan Allah ka sakeni “, lumshe mata idanu yayi,”dan Allah “ ta kara karye masa murya a shagwabe , yanda tayi sai ya burgeshi kamar karta dena,wani knocking din aka sakeyi, batare da ya ankara ba ta sumbaceshi a kumatu, kasa motsiyayi sabida yanda kiss din tazo masa a bazata, da mugun sauri ta kwace kanta tagudu upstairs tana dariya kasa kasa. Kwafa kawai yayi yana bin stair case din da kallo kafun ya bude door din, zaki ne tsaye a bakin door din , yana ganin king cikin girmamawa ya gaishe shi kafin ya mika masa wasu file , jinjina masa kai king yayi yana karban files din amaimakon ya koma ciki sai ya fita shima .

**** kan gadon ta ta fada tana sakin dariya kasa kasa, ita kadai tasan yan da take san bawan Allahn nan dan ya galadima ta komai arayuwa, ya kula da ita alokacin da take bukatar kulawa, ya zauna da ita alokacin da bata san wacece ita ba, indai ba butuluce itaba be kamata ta butulce masa ba , Ada tayi alkawari bazata taba nuna masa tana sansaba ,yanxun ma Hakane amma tayi alkawarin kula dashi iya iyawarta. Wani murmushine ya subuce mata musamman yanda ta hango face dinshi dazu bayn ta gudu, so take taje ta gaishe dasu ammey amma tasan hakan ba me yuwa bace kuma bata da number ammeyn balantana ta kira ta, wayar da ya bata ta dakko tana kare mata kallo, babbar wayace meshegen tsada dukda bazata iya kiyasta kudin taba. Snap tashiga ita kadai ta dinga daukar selfie, da Wanda tayi tana murmushi da Wanda take turo bakinta,da ka karshe ma gyalan tacire gashinn kanta y zubo, sosai tayi snap din ta, duk ciki babu na banza dan bakaramun kyau hotunan sukayi ba. Shaf shaf ta kara tsaf tace dakin , ta fito ta kara gyra floor 2 duk da yanda ya kasance kalkal dashi. Kamar ta gyara masa saman sai kuma taji tsoran hawa , hakura tayi da gyarawar Daidai zata sakko down stair ta hango wata yar karamar white farar takarda,dan karamin tsaki ta saki a fili ta furta “Allah ya shiryeni “ tana daukar paper har zata saka a trash bin dan karami dake wajan sai ta fasa tare da bude ta , Rubutun da tagani ne yasata jefar da takardar zuciyrta na tsananin bugu, kara kallan paper din tayi da kyau tana karanta ta , bata gasgata abunda yake ciki ba ta dan goge idanuwanta , d same kallarce a jiki” KILL YOUR HUSBAND” shine dai still a jikin paper din sai wani dan karamin zare ja da ya fado, a matukar rude taja baya in bata manta ba ta taba ganin zaren wata mata ta jefo mata tana dariya a cikin baccinta,yanxu ma kuma ta sake ganin zaren, Bismillah tayi ta dauke zaren tare da paper harzata yardar sai kuma ta fasa ,cikin dakinta ta koma , wani dan karamin locker da ba kowane zai kula da itaba tasaka paper da zaran a cikin tare da kullewa , har yanxu bata dena mamakin paper data gani ba musamman Rubutun ciki “KILL YOUR HUSBAND” ta kara nanata kalmar, tunani take so tayi Akan paper amma komai ya tsaya mata, ganin kanta na kokarin ciwo ne yasata ajje tunanin a gefe daya ta sakko down stairs din adai adai lokacin dasu zoya suke shigowa parlorn ita da su ihsan.da gudu zoya ta rungumeta ,itama rungumetan tayi ajikinta tana sakin mata dariya , kallan su ihsan tayi da suke shigo da trays a hannunsu, “bismalla “ta furta musu binta da kallo sumayya tayi dan batayi tsammanin jin haka daga gareta ba, zama kowannansu yayi kafun ta gaishesu tana sakin murmushi, suma gaishe tan sukai dan kwata kwata basu kawo tana da saukin kai hakaba , tunanin me zata kawo musu tayi kai tsaye tanufi kitchen , wasu manya robobine masu shen kyau da girma a gefe, dan bubbudesu tayi taga garane cike a ciki, Baban trays ta dakko ta zuzzuba musu aciki tundaga kan dublan, cincin , har abunda bata sani ba saida ta zuba musu ta kawo musu, still saidata koma ta dakko musu lemo da ruwa data gani shake a fridge, binta kawai suke da kallan, tana zama ta sakar ta sakar musu murmushinta da baya boyuwa”bismilla ku”, suma martanin murmushin suka mayar mata ,
sumayyace ta furta “mungode “, yaya fa” firdausi ta dan tanbaya,cikin dan jin nauyinsu ta furta “ya dan fita” , daga nan babu Wanda ya kara cewa komai sai zoya dake faman hira da tahee cikin wasa itama taheen tana bata amsa , su ihsan sai binsu da kallo suke dan sosai suke mamakin shakuwarsu,basu dade ba suka tashi zasu tafi kamar zatayi kuka,dan ko bakomai sun debe mata kyewa,kitchen ta koma tadakko wasu designers back masu kyau ta juye musu garan da ta zubo musu,kallan zoya tayi “amma zaki zauna ko”, zaro funny eyes dinta zoya tayi ,ummey nace karna zauna akwai islamiyya yau ,amma zan dawo gobe muyi game”, Tom shikenan kizo da wuri kinji,Jini jina mata kai tayi har bakin kofar falon ta rakosu tare da mika musu bags kin,suma cikin girmamawa suka karba ko ba komai ta karramasu,”ku gaishe da mutanan gidan “ta fada tana sakin musu murmushi, suma martanin murmushi sukai mata kafun su bar part din, ganin ana kiran sallah yasa ta koma sama tayi sallanta, bataci abincin da aka kawo ba sai gyara su da tayi a dinning har lokacin king be dawo ba.

🫧🫧🫧🫧🫧🫧

Karfe 4:30na yamma ta koma sama da niyar yin wani Wankan gani tayi kamar ana binta da sauri ta juya amma wayam babu kowa awajan , sharewa tayi tare da cigaba da tafiyar tata , tana shiga dakin Daidai zata nufi toilet ta karajin mutsu mutsu kamar na taku, da sauri ta kara juyawa Dan yanxu abun ya fara bata tsoro, bin bakin kofar ta farayi da kallo ko zata mebinta, wuff taci abu ya wuce ta gefen kunnanta, addua take so tayi amma bakin nata ya kasa motsi , karabi ta kunnan ta akai ta saki wata iriyar kara, launikan idanuwanta ne suka canza zuwa launin ja sosai mutsun nan yazo zai kara giftata, taku ta d’aya tayi ta shako wuyan abun ,take a wajan wata bakar kuliya ta bayyana bakakirin da ita hatta idanuwan Magen baki ne babu ko digon fari a ciki, mutsu mutsun kwace kanta tasoma yi amma ta kasa ,sai wani irin gurnani da take saki, sai ayanxu bakin tahee ya bude ta soma karanta adduoin da oumma ta koya mata,kara Magen ta somayi da karfi ,itama taheen kara sautin karatunta tayi tana makurewa Magen wuya,tana karatun tana lumshe idanuwa Sabida wata iriyar juwace take neman kada ita, daddagewa tayi tanaka Magen da kasa ,aikuwa tana buguwa ta saka wata iriyar kara kafun ta bace battt a dakin, tsugunnawa tayi tare da dafe kanta dake neman cirewa daga jikinta, wani irin kuka ta fashe dashi jin yanda kanta ke sarawa da karfi,ta dade a tsugunne dafe da kanta sai faman kuka take kamar wacce tasoma fita daga hayyacinta, turo kofar dakin yayi a hankali kafun yayi sallama , yanda ya ganta a tsugunne ne yashi karasawa wajan ta da dan sauri sauri, yana dagota ta fada jikinsa tare da fashewa da wani saban kukan har yanxu hannunta rike da kanta, kallanta yayi kafun ya furta “meke damunki” kasa yi mishi magana tayi sai kanta da take nuna masa, kallanta yayi kafun ya taba kan ,sosai yayi wani irin zafi na ban mamaki,cikin sarkewa ta furta “Kayi mun addua”, da sauri ya dauketa be zauna ako ina ba sai akan gadon , jingina yayi da jikin gadon tare ta dora ta akan cinyarsa yana kama kan,addu’oi ya fara tofa mata , ya dau kusan 20minutes yana tofa mata adduar , wata iriyar ajiyar zuciya ta sauke jin kan yadena yi mata ciwon kwata kwata,lafewa tayi ajikinsa tana shakar kamshin jikinsa me sanyaya zuciya ,kafun a hankali ya furta “me yafaru”, amaimakon ta bashi amsa sai cewa da tayi “ni yunwa nakeji”kallanta yayi da mamaki”bakici abincin da aka kawo miki ba”kanta ta daga masa alamun eh, dan Jim kadan yayi kafun ya dauketa gabaki d’aya ya sauko kasa da ita dakansa yayi serving dinta kafun ya bata a baki, sai da ya tabbatar ta koshi sannan ya kyaleta” ya kamata ki dunga cin abinci sosai sabida duk lokacin da ajiyata ta sauka bazan lamunta ba”, bata gane me yake nufi ba ta dai daga masa kanta kawai, wani irin murmushi ya saki yana lumshe mata idanuwa. Janyota jikinsa yayi kafun ya soma shinshinar wuyanta, da sauri tayi kokarin janjikinta amma ya hanata hakan,” Yaushe zaki bani abunda nake so” kallo na irin ban gane din nan ba tayi masa ,sarai yagane bata gane ba ,sai kara janyota dayayi jikinsa,”I want you here with you”, kasa motsi tayi jin yanda kamshin bakin sa na strawberry ke shiga cikin hancinta,”zanyi wanka, come and help your dad, daman kin taba mun alkawari zakiyi mun wanka ,to lokaci yayi zomuje oya”, waro masa idanuwanta tayi tama kasa magana ,hura mata iskar bakinsa yayi da Sauri ta lumshe tana sakin ajiyar zuciya,”kayi hakuri…”be bari ta karasa zancan ta ba ya hade bakinsu,sai da ya tsotse mata baki tas kafun ya janye bakinsa,kallan yanda ta soma hawaye yayi kafun ya dauke kansa,”it’s ok “ ya furta be kuma cewa komai ba ya haye sama,ganin yanda ya wuce din sai taji bataji dadin abunda tace masan ba, tsawan lokaci tana zauna tunani ta fara ta bishi ko karta bishi, daga karshe zabin zuciyarta tabi ta hau saman, tana shiga dakin taga wayam bayanan atunanin ta yana sauran dakin,d’aya bayn d’aya ta duba duk baya ciki,sai yanxu white room ya fado mata,da Sauri ta nufa saman tana bude kofa yana kokarin shiga dressing room dinsa da bathrobe a jikinsa blue colour , idanuwanta ta kulle ganin ba Kaya a jikinsa a hankali ta furta”kayi hakuri “bece mata uffan ba ya shige warsa, zubewa kasa tayi tare da fashewa da kuka ganin be kulataba, bude kofar da yayine yasata dagowa , hannu d’aya kawai ya mika mata bata san lokacin da ta karasa wajan sa ba , daga ta yayi gabaki dayanta be tsaya ya nufi toilet hanyar toilet da ita, da mugun sauri ta fara mutsu mutsun kwace kanta “bana so” yace mata a hankali be kara bata wani damar ba ya shige toilet da ita tare da turo kofa , kusan mintuna 30 kafun ya bude kofar yanxun ma dakko ta yayi amma ko sau daya bata dago da idanuwanta ta kallesa ba, sai ma kara Boye fuskar data keyi,dauke kansa yayi kamar be ga me take yi ba, yanxun ma duk mutsu mutsunta shine ya shiryata da kansa kafun ya nufi masallaci, yana fita tunanin abunda ya faru take kokarin tunawa ganin kanta na kokarin ciwo yasa ta kawar da zancen tare da kabbara sallah.

****karfe tara da rabi yashigo dakin ganin ta a kwance kamar me bacci yashi kashe mata light, shaf shaf yayi wanka ya kwanta a gefenshi duk tana jin motsinsa,ya gani yau shiyasa kawai ya janyota jikinsa ya rungume wani irin bugawa kirjinta ya somayi da sauri sauri,jin hakan yasashi sakin murmushi me dan sauri a bazata ya rada mata “don’t worry babu abunda zan miki ,inasan jin dumin matatane “,wani ajiyar zuciya ta sauke duk da ba yaune ta fara kwana dashiba amma wani irin tsoranshine ya shigeta a haka har bacci ya dauketa, shima gyara mata kwanciyar akan chest dinsa kafun wani bacci ya d’auke shi shima.

🫧🫧🫧🫧🫧🫧

WASHE GARI yau ma ana kiran sallar asuba ya farka yayi alwala batare da ya tayar da ita ba,itama ba dadewa ta farka ganin bayanan yasata sakin ajiyar zuciya ,shaf shaf tayi wanka tayi sallah ,tana idar wa ta fara gyaran gidan kamar me aljanu shaf shaf ta gyara floor 3 din duka sai wajan 8 ta dakko ganin ko ina kal kal yasa ta mamaki, down stairs ta sakko ta tarar da kulolin abinci , ajiyar zuciya ta sauke tare da dan kikkim tsa abunda beyi mata ba. Da sallama a bakinshi ya shigo part din, amsawa tayi tana binsa da kallo har ya karaso inda take”ina kwana”ta furta , dauke kansa yayi daga kanta ,ganin be amsa mata ba ysa ta kara furta “ina kwana dady”, yanxu ma be kulataba yayi kokarin wucewa ,batasan lokacin da ta kamo hannunsa ba , da karfi ta lumshe idanuwanta ta sumbaci kumatun ta, murmushin gefan fuska ya saki kafun ya furta “lapiya Lou “, dan karamin ajiyar zuciya ta sauke , shima kama hannunta yayi Kai tsaye suka nufi dinning, serving Dinsu tayi kowa a plate dinshi amma ya matsar da nashi plate din ya matso da natan,dan bude bakinsa yayi kadan kamar lokacin da bata da lapiya da tayi masa, abincin ta dakko a spoon zata bashi ya cire spoon din ya sa hannunta ganin hakan yasa ta fara bashi a baki da hannunta da ke wanke tas dasu kadan ya ci ya kawar da kansa kafun ya fara bata itama a baki , dan dole kuwa ta amsa , suna gama ci falo suka nufa be bata damar zama a ko ina ba sai akan cinyarsa da ya dorata,itama batayi musun hakan ba , gabaki dayan su shiru Sukai ba me magana a hankali ta furta “ naga angyara 2nd floor and kasn nan” kamar bazai bata amsa ba sai kuma ya furta “ su ihsan ne suke gyara anjima za a kawo miki me tayaki aiki “ yana gama zancan ta furta amma zan dungayin abinci ba sai na wahalar dasu ba” kallanta yayi da sign din Dagaske kike kafin ya dan harareta “you are not allowed to cooked sai kinyi 7 days dinki kamar kowa” bata kuma cewa komai ba kuma ,shima be sake ce mata komai ba .

12pm ya shirya ya fita ,kafun ya fitan sai da ya kira ihsan a waya akan suzo part dinsa ,da muryar su kuwa ta kashe wayar, dan kallanta yayi ganin yanda farinciki ya bayyana a fuskarta, dan dungure mata kai yayi kafun ya bar part din. Su ihsan ma ba dadewa sai gasu a part din su uku, ihsan ,sumayya, da firdausi,sai yar aikin da aka kawo mata me suna KULU,duk abunda tahee take so ta dunga yi ta fada mata,KULU sai washe baki take , babu wani aiki da zatayi yasa tahee sallamar ta, kafun ta tafi sai da ta zuba mata kayn Gara itama sai faman murna da adduoi take mata.da murna ta Tarbi su ihsan ,yauma sai da ta cika musu gabansu da kayan ciye ciye , sabanin jiya yau har da hira ta dunga Jansu ganin ynda suka sake mata, cikin kan kanin lokaci kuwa suka soma hirar su harda tafa hannu kamar basu ba , sun dade a part din dan kin barinsu su tafi tayi sai da sukayi sallar azahar, nan ma da kyar ta barsu har saida sukayi mata alkawarin dawowa gobe.
Suna barin part din tazo wuce wa ta tarar da irin paper jiya da Sauri ta nufe ta, tana bude wa kalmar jiya ce a ciki “KILLED YOUR HUSBAND “, waigawa tayi ganin bamowa a wajan yasa ta nufi sama da sauri ta Adana ta da ta jiya, “Zan nemo ko ma wanene” ta furta a bayyane kafun tashiga toilets.

****** 10:30 suna kwance kan gado yana rungume da ita, zagaye hannunsa ya farayi a jikinta da Sauri ta rike hannusa tana girgiza masa kai,be kulataba ya cigaba da abunda yake,ganin mutsu mutsun nata yayi yawa yashashi rungumeta ajikinsa yana shinshinar wuyanta kafun ya saki wani ajiyar zuciya, tsoro da firgicine ya kamata ganin yanda yake faman sakin ajiyar zuciya , rigar jikinta yake kokarin cirewa tasaka masa kuka ,”ina jin tsoro, ka bari please “ ta fada murya a shake , shima cikin yanayi da muryarsa ta fara canzawa ya furta “ba abunda zan miki” kara girgiza masa kai tayi tana kokarin tashi” I promise “, daga nan be kara bata damar cewa komai ba ya hade bakinsu waje daya, kusan dogon lokaci ya dauka a haka kafun ya fara sakin wani ajiyar zuciya, gabaki dayanta ya daga ya shige toilets da ita , basu dau dogon lokaci Ba ya kara fito da ita a hannunsa sanye da wasu kayan, kwantar da ita yayi akan gadon kafin ya fita ya bar dakin, kusan Mintuna biyar da fitansa bacci ya dauketa,dawowa yayi hannunsa d’auke da wani medium din ruwan roba, wasu magani ya sha kafun. Ya kwanta a gefenta sai faman sakin ajiyar zuciya yakeyi, sai da ya bari baccinta yayi nisa kafun ya janyota jikinsa ya dade a haka kafun bacci ya daukeshi.

Washe gari ma hakance ta faru su ihsan sun kara dawowa har lokacin babu kafar amrah ko basma, sosai sukai farincikin ganin juna ,hira sukai sosai wannan karan sumayyace ta roki alfarma KULU ta tafi su sai suyi aikin ,Sabida suna san zaga part din yayansu tun da basu taba shiga ba , haka kuwa akayi gabaki dayansu , su hudun suka gyara second floor da down stairs , 3rd floor ne kawai bata kaisu ba, sosai ko wannansu ya yaba tsaruwar part din sa, da kansu suka gyara part din suna yi suna hira sun dade a part din dan wannan karan kin barinsu su tafi tayi har saida mahma ta kira su awaya, gabaki daya wayar firdausi ta mikawa tahee tana dariya , gaishe da mahma tahee tayi acan ban garan ma cikin farin ciki mahma ta amsa mata tare da tanbayarta lafiyar ta , cikin jin nauyi ta ta amsa mata, janta da dan hira mahma tayi kafun ta umarci su sumayya su dawo, gabaki d’aya dariya suka sa mata ganin ynda tayi da face dinta, har bakin falon ta rakasu, abun mamaki tana shigowa palorn ta kara tarar da paper nan still Rubutun da ta saba gani a jiki ci ta gani “KILLED YOUR HUSBAND”,duk tunanin da zatayi ta kasa shiyasa yanxu ma ta kara adana paper kamar sauran. Da daddare ma hakan ce ta faru sam ta ki bari king ya tabata balantana yayi mata wani abun, sai da ya kara mata alkawarin bazea mata komai ba sannan ta barshi yaba ta.

🫧🫧🫧🫧
➰➰➰➰➰➰

Akwana a tashi ba wuya wajan Allah SWT yau kwanan tahee biyar da kaita dakin mijinta, acikin kwanakin nan sosai wata iriyar shakuwa taban mamaki ta shiga tsakanin king da tahee , duk lokacin da zasuji abinci baya bari suci plate daban daban sai plate daya, komai tare sukeyi , hatta wanka wani lokaci sai yace tare zasuyi ,Da taji hakan take samunta gudu tabarshi saidai kawai ya girgiza kai yai wuce warsa, a cikin kwana kinnan KULU ta fara zuwa aikin, harsun fara sabawa da tahee, su ihsan ma kullum sea sunzo sun debe mata kewa sosai suka saba , amrah da basma ne har yau Ba sa zuwa part din, hatta su ammey suna waya a wayar su ihsan wani lokaci kuma awayar daya bata take kiransu.har zuwa wannan lokacin kuma ba abunda ya shiga tsakanin ta da king sai dan rage zafi da yake , ganin hakan yasa tun bata sakar masa jiki harta fara.

Yanzuma tsaye take a gaban mudubi haka kawai tayi sha’awar saka kananun kaya yau, wani top din Riga ce ajikin ta blue colour sai wando da yar karamar rigar ciki white ita ma, tunanin turaren da zata saka tayi hakanan ta dakko wani turare da amzy ta bata tace ta kwada sawa yana da dadi, tana bude kwalbar gabaki d’aya dakin ya bade da kamshin turaran, a kokarin zuba wa a hannun turaren ya zubo mata a jiki, da Sauri ta fara goge wajan amma amaimakon kamshin ya ragu sai karuwa ma da yake, kafar futa daga dakin ta nufa , Daidai lokacin dayake saka hannunsa ta waje, ita kuma tana Jan kofar ta ciki, suna ja ko wannansu yayi karo da juna, ba abunda ya daki hancin king sai kamshin turaran da tahee ta bude , take a wajan wajan launin idanuwansa suka canza ga wani irin kasala da ya fara ji lokaci d’aya ,kallan shigar jikinta yayi na sakanni kafun ya d’auke idanuwansa , rumgumeshi tayi a jikinta tare da furta “sannu da zuwa”, yanxu ma bece mata komai ba sai gyada mata kai da yayi, shaf shaf Wanka yayi cikin pj mas farare tas masu dasu, furar da dada ta aiko musu dashi sukasha ko wannansu kafin ya kalli tahee ganin ta dena shan furan,” eat well nasan anjima zakiji yunwa” girgiza masa kai tayi “na koshi” be kyaleta ba sai da ya sata cin papper chicken me shegen dadi, suma kammala brush sukayi tare da hayewa kan gadon, a jikinsa ta kwanta kamar yanda ya sabar mata,lumshe idanuwansa yayi na wasu yan mintuna kafun ya sauke su akanta, dan dago habarta yayi tare da hade lips Dinsu waje daya , ahankali ya fara kissing dinta, a wannan kara sai ta fara bashi martanin kiss din,Hakan da tayi ba karamun zautar dashi yayi ba ya kara kaimi wajan yi mata french kiss dinsa, a hankali ya fara yawo da hannunsa a jikinta kafun ya dora hannunsa daya kan breast dinta, dan matsasu yayi kadan ta saki kara da sauke nunfashi,wasa ya fara yi da breast dinta tun yanayi a hankali har ya fara yi da sauri sauri, hannu d’aya ya saka ya fincike rigar jikinta gabaki d’aya , zaro idanuwa waje tari tare da kokarin kwace jiginta amma yaki bata damar hakan musamman yanda kamshin turaran jikinta ke kara zautar dashi, a hankali ya sakko da lips dinsa kan breast dinta, kisses yake basu ko ta ina kafun ya dora bakinsa kan daya daga cikin breast din, wani irin ajiyar zuciya ta fara saukewa jin dadi na ziyartarta ta ko ina ,sai kara bankaro masa su take,sosai ya tsotse breast din kafun ya fara bata kisses ta ko ina a jikinta, kara hade bakinsu yayi waje daya , tare da dora hannunsa akan mararta gabaki d’aya ya fice daga hankalinshi sarrafata kawai yake da zafi zafi, tun tana kokarin wacewa har ta soma sukansa, hannunsa d’aya yasaka cikin pant dinta, wani irin nishi ta sauke masa a kunne d’aya kara zautar dashi,ganin wandan yana takura masa ya dan taba bakinsa da nata , ya zare wandan gabaki d’aya , da wani irin karfi tahee ta soma tureshi tana kiran sunan da ganin be kulataba ne yasa ta fashe masa da kuka, bata san kukan da ta ke shi ke kara zautar dashi, romancing dinta ya somayi da zafi zafi sai faman sumbatu yake mata a kunne, da karfi ya funciki pant din jikinsa, dan yatsansa d’aya ya tura a wajan ya mantawa da Wanda yake tare, wani irin gigitacciyar kara tahee ta saki jin wata iriyar azaba da ta ziyarceta lokaci d’aya , kara tura finger dinsa da yayi ne yasata sakin wani gigitacciyar karar datafi ta dazu, dabazan sound proof bane bangon dakin da babu abunda zai hana wani yaji sautin karar, cigaba yayi da romancing dinta , kuka kawai take masa ganin ya ki barinta, wani irin karfine yazo mata ta hankadashi zata gudu ya fincikota jikinsa , da Sauri sauri ya fara cire kayan jikinsa,ganin abunda yake kokarin yi yasa tahee ta fara cizo da ya kushinsa ta ko ina amma ko kezau beyi ba sai ma bude kafafuwanta data harde waje daya yayi , a hankali ya kai fuskarsa kasanta yayinda hannunsa biyu suke kan breast dinta dake musu wani irin salo,hannunsa daya ya jura a wajan jin yanda abu ya zubo masa ne yasashi fara karkarwa , da sauri ta runtse idanuwanta tana sakin wani irin nishi,bude kafafuwanta yayi kafun ya zura kansa a wajan yana bata wani irin salo, wani irin jijjiga jikinta ya somayi kamar me shirin yin farfadiya , “DADY” ta furta da karfi murya a sarke tana damke bedsheet din gadon, ya dade yana wasa da ita kagun ya wara kafarta cikin futar hayyaci ya fara karanto adduar saduwa da iyali, tanajin hakan ta fara kiciniyar kwace kanta da sakin masa wani saban kukan, jin kukan ta kara zatar dashi take shiysa da mugun karfin shi ya ziyarceta yana sauke wani ajiyar zuciya, gigitacciyar kara tahee ta saka tana faman dukanshi, wani din azababban kuka take saki amma kwata kwata king be san tanayi ba , sai ma kara kaimi da yayi ,Da karfi take furta “wayyo Allah zai kasheni, Wayyo Dady zafi nakeji, oumma kizo ki temakeni zai kashe ni, TAHEER,abeey kuzo kuceceni zai kashe ni , mugune shi daman ba sona yake yi ba, bana sanka, surutai king ya fara kwata kwata ba a fuskarta ne yke cewa in banda kalmar I LOVE YOU din data fito bakinshi da kyar, sosai yake Jinsa a wata sabuwar duniyar da bai taba zuwa ba, yanda ya kara kusantar ta da karfine yasa tahee sakin wani wahalallan kara, take a Wajan ta dena motsi.

 

*****
💖💖THE TALENT TROUPE WRITERS 💖💖

Mss Lee 💖
💖💖GIDAN AUNTY 💖💖
( a heart touching love story)

Story & written
By
Mss Lee 💖

💖💖THE TALENT TROUPE WRITERS 💖💖

PAID BOOK 📕
07041879581

Leave a Reply

Back to top button