Hausa NovelsNamijin Zuma Hausa Novel

Namijin Zuma 51

Sponsored Links

51….

Bayan dawowarsu Asibitin da kwana hudu aka fara shirye-shiryen suna, Anata shirye-shirye domin so akeyi Ayi bikin suna irin wanda ba a taba irinsa ba a kaf duniya.anata tsare-tsare da Aunty hafsat, tini har an kama kaf hall din dake cikin garin katsina, tin ana saura 3days sunan Yan ukun, w’anda Aunty hafsat ta musu Lakani da Manaal itace me sunan Mahaifiyar Nabeelah, Mushfiqa itace me sunan Big hajiya, Mahnoor itace me sunan mahaifiyar AEEEZAD,. Alhaji Sunusi ya kuma wa yaran akwatunan fitar suna kowacce dozing-dozing, kana yayima nabeelah akwati biyar cike da kayayyakin alfarma. Aeezad Kam kayan fitar suna akwatunan dozing biyu yayima nabeelah, yaransa Kuma ya musu dozing biyu-biyu DUk daya seda aka mata akwati dozing biyu na zallar kaya na Alfarma kawai. Yawancin kayan da Aeezad yayima nabeelah a fitar sunan kusan Shima yayi irinsa. ana saura 2days sunan tafiya ta kamasa zuwa Kano haka dole bdan taso ba, ya bar yaransa da nabeelah da santa ya kuma ninkin ma ninkin a zuciyarsa. Seda ya Isa garin kanon yaga Ashe kiran a kan Alhaji rabi’u ne da tawagarsu, Wanda aka kamasu a gurin Wani boka matsafi, sun kashe wani sun kai masa zeyi tsafi a kan a raba Aeezad da duniya, shine akaje kama bokan saboda n kama wata mata asibiti taje satan jarirai, dataji duka shine tace bokan ne ke sata Wannan sana’ah tsawon shekaru ashirin tana masa Wannan Aiki na satar jarirai a asibitoci. Da akaje kama bokan shine akaga su Alhaji rabi’u sun kawo gawar mutum namiji d’an shekara Ashirin da uku. Daman sojojine sukaje kamo bokan. Da aka kawosu office sukaji duka shine suka fallasa komi har barin dasuka kaiwa Aeezad, komi akayi recording aka bawa Aeezad yana isowa garin kanon yaji, yayi mamakin meyasa suke binsa da bita da kulle bayanshi besanma da zamansu a duniya ba, tare suke aiki amma su Sam besan da zamansu ba, su kawai burinsu su kashesa Alhaji rabi’u ya maye gurbin kujerar Aeezad. Nande aka tura Alhaji rabi’u da tawagarsa kotu, duk yadda sukaso su kubuta beyu ba, nande aka yanke musu hukuncin daurin rai-rai a gidan yari,. Allah yasa mufi karfin zukatanmu.

Kwanan Aeezad daya a kanon ya dawo garin katsina, aka cigaba da shirye shiryen suna daza ayi gobe insha Allahu,. Zuwa ynzu hajiya mommy da naeema suna samun labarin komi ta hanyar wata kawar naeema sumayya wadda take kawar hawwa’u ce aminiyar Nabeelah da ita ake komi, ita kuma da sumayya take zuwa komi ta haka Hajiya mommy ke samun labarin komi. Ranar suna Ansha shagali Amarya da Angon Karni se shiga sukeyi ta alfarma, jarirai ma se shiryasu akeyi, daga safe zuwa rana sun chanza kaya yafi kaloli talatin, sutura kawai ta alfarma suke sawa,. Ummih ma Alhaji sunusi ya mata kayan fitar suna akwati biyar, yayima big hajiya ma akwati biyar, yayima aunty hafsat ma Akwatuna biyar. Kowa se shiga yake ta Alfarma, . Tako ina mutane ne makil a gidan wasu ma ba asan daga ina suke ba. Nabeelah Tasha makeup, daga shahararriyar ne makeup dinnan Hajiya Yasira (Gayu). Ga kunshi tasha ns design , tako ina walkiya takeyi Gashinan na kanta yasha gyara ta kashe dauri, duk inda tabi camera kawai ke daukarta photo , ita da mijinta da Yaranta da duk abokan Arziki, big hajiya kam ta Kama yara ta rike gam. Zaks ma ba a barsa a baya ba, abu nasu maganin a kwabesu, shima Gashi ga Dr Salmah, da family dinsa,. Hajiya maryam kam da zuriarta a gidan suka kwana Dazu aketa hidindumu, Alhaji sunusi ma se yabar gidan ya dawo yanata kallon jikokinsa, dasuka fito sharr sukayi kyau. Besan kyaun ummih ya shahara ba se yau datasha simple makeup ita yace ta zubo masa abincin gidan sunan shida abokansa dasuka kebe a wani babban falon, ta kawo musu abinci iri iri da drinks. Alhaji sunusi se binta yake da kallo Tasha doguwar riga wadda ta bayyana dirinta, a dire take sosai komi ya fita zarr shaawah, Alhaji sunusi yaji kmr ta zauna karta fita a dakin. Babban Amininsa Alhaji adamu ya fahimci irin kallon da Yaga yanama Ummih, se Adduah yake a ransa Allah yasa abinda yagani da idonsa ya bayyana a zahiri, duk cikinsu kowanne ya dace macen Arziki amma Banda Alhaji sunusi kuma duk yafisu nagarta da kudade, Gashi mutum na gari Sam bashi da nakaso. Da daddare akasha dinner wanda ya tara manyan mutane, Kama daga kan maza zuwa mata, duk wasu abokan Arziki sun hallara, manyan yan jaridu sunzo se dauka sukeyi akayi hira da Aeezad a ranar ne ya bayyanawa duniya nabeelah matarsa ce domin mutane da dama basu sani ba, aiko a Daren akasa duk wata dauka da akayi A manyan Gidajen talabijin da Manyan Accounts din TikToks. Manyan kyaututtuka aka dinga rabawa a taron tunan, daga 13promax zuwa XR aka dinga rabawa a gurin dinner, harda motoci aka dinga rabawa game rabo. duk wanda yazo to tabbas yasamu kyautar atamfofi masu hotunan Aeezad da nabeelah da Yan ukunsu kyawawa da waya se wadda de kayi sa’ah 13promax or 12promax or 13mini zuwa XR de, ko motar, harka ake ta Alfarma. Alhaji sunusi ya fitar da dukiya a sunan shiya dauki nauyin kyaututtukan da aka raba agun sunan, Sah shida da raguna ashirin aka yanka na hakikar yaran, duk Alhaji sunusi yasa aka kawo, ji yakeyi kmr yanzu ya fara samun jikoki a rayuwarsa, se fitar da kudi yakeyi kmr besan zafinsu ba, Sam shi yama mance da hajiya mommy, tinda ya daura Idanuwansa a kan ummih yakejin wasu yanayoyi na kwarin guiwa a jikinsa, wad’anda ya rasasu na tsawon shekaru. duk Duk inda nabeelah zatayi Aeezad na biye da ita hannunsa ma cikin nata, Sam bayajin kunyar kowa se rurrungumota yakeyi. Basu suka tashi a gun dinner dinba se karfe biyu na dare big hajiya da ummih a mota daya yaran na gurinsu, Aeezad da nabeelah a mota daya tako ina securities ne ke biye da duk wanda yazo ko tazo dinners din,. Zaks ne ke driving motar da Aeezad yake se dr salmah a gaba Aeezad da nabeelah a gidan baya. Ya kalleta yayi murmushi itama murmushin tako ina a gajiye take, bacci kawai takeji, Danma batayi kujiba kujiba ba sbda CS din jikinta. “Mommy knyi kyau yau, yakamata in bada tukuicin adonnan…in d’anci gindinnan…” ya karashe yana tandar baki. Nabeelah tace “Kai matsalarka kenan,,,Da CS din da Jinin haihuwar zakaci gindin…” Aeezad yayi murmushi yace “haba mommy Karki ganni haka, ki rainamin hankali, Nima fitacce ne, bawani jini ina sane jinin ya dauke abinda kusan 4days naga kinata sallar, ni za a rainawa wayau, se a boyemin kina sallar sbda kar in gani ince ki bani gindi kou, big hajiya ta hure miki kunne ynzu se kiyita wani munafuntata, ko romance babu, Balle insa ran inci gutsu, ai wlhi ni big hajiya ta cuceni ta gama hure miki kunne, tace Karki bani gindi…” nabeelah tayi mamakin ashe ya ganta Tana sallah duk boyewar da take ashe a banza. Tace “Ba ruwan big hajiya, ka dau hakkinta wlhi,,, ai kaima kasan bazeyu Kaci gindi ba Ga CS inma wai jinin ya dauke…” kasa-kasa suke mgna bame ji, sannan akwai waka a motar, wakar da akayima baby’s ne. Aeezad yace “Ni bance fa sex ma nakeso ba, amma aikema Kinsan dole zanyi missing dinki mommy ko banci gindi ba, ai nasha Nono kiyimin wasa da gabana in kawo amma ko daya kin barni sakaka kmr ba mijinki ba, Waike me jego…” nabeelah ta girgiza Kai zuwa ynzu ta kuma fahimtar halinsa, tasan damuwarsa dayace gindi ta d’agosa tini. “Kayi hakuri toh…” ta fadi Tana kara damke hannunsa cikin nata. Yace “Wani hakuri? Kawai ko romance muje kiyimin ko a hotel ne se muje , tinda kinga ynzu babu big hajiya, ko banci ba nasha Nono kishamin burana na kawo….manyan nonuwannan naki sun kuma girma, amma ko ruwan nonon ma anki bari insha inji ya test dinsu yake, pls yau ki duba mijinki ko yaya ne mommy…” ya karashe cikin magiya ta kalli fuskarsa sosai ita a zatonta wasa ne, se ynzu ta tabbatar da gaske yake,. “ gaskiya kayi hkri, Kaima kasan baze yuba, wani irin hotel kuma….kadinga sa hakuri in kayi hkri dole de inna warke in baka gindinnan Kaci yadda kakeso…” tabe baki Aeezad yayi ya sakar mata hannu ya matsa daga kusa da ita, nabeelah ta bisa da ido ta fahimci fushi yayi, nan da nan taga fuskarsa ta sauya. Cikin fushi yace “tin washe garin da muka dawo hospital naketa rokonki ko romance ne kiyimin na kawo kikace mutane, toh ynzu ba mutane amma kinki sbda an zugaki a kan Karki bani komi, ko tabaki nayi seki wani turemin hannu, ni kuma kmr wani mara zuciya, nabi na nace kamar wa-wa hmmmm…” ya karashe yana hummig cikin fushi. nabeelah ta amshe da “kanata mgnr ana zugani wai wake zugani?pls kadena mgnr nan…” Ya bata amsa da “Big hajiya ke zugaki wlhi…amma na barki ki rike jikinki, ki kumshe gindinki,, Nima insha Allahu daga yau na rike mutumcina…” yana gama fadar hakan ya zaro wayarsa daga aljihunsa ya fara dannawa, ya hade rannan baki kirin, nabeelah ta tsuresa da ido, abu kmr wasa ya Kama fushi, ita batasanma ya iya fishi ba se yau,. Batace dashi uffan ba har suka isa gidan, yaki yadda ya matso kusa da ita. Shi ya fara fita daga motar, ko jira beba securities sun bude masa, se dibar iska yakeyi cikin fushi. Nabeelah ma ta fito daga motar, kobi ta kanta beyi ba, ya shige gaba ya barta baya
, sbda yana fushi, tasan dabe fushi shi ze Kama mata hannu su shiga cikin gidan, tabi bayansa da kallo kawai. Yana shigowa falon be kalli kowa ba ya nufa bedroom dinsa. A Jere ita da dr salmah suka shigo falon, suka tadda su big hajiya sun iso, da jamaah da dama wad’anda nan gidan zasu kwana, dr salmah ma nan zata kwana. Zaks kam be shigo gidan ba direct gidansu ya nufa a gajiye yake. shirya yaran cikin shirin bacci aka kwantar dasu , nabeelah tayi wanka ta shirya cikin kayan bacci tasha tea me kauri jego seda shan Tea akai akai. Tasha magungunanta ta koma ta kwanta Tana facing kofar shigowa, big hajiya bata shigo ba, Tana can bacci ya kwasheta a falo. Aeezad ya shigo cikin shirinsa na bacci ynzu ma ya fito daga wanka , tinda ya shigo ya shige bedroom dinsa, seda ya kalli BF sbda a hannu yake, yau ganinta daya dingayi ba karamin daga masa hankali yayi ba, abinda be Saba yiba yau seda tasashi yayi kallon BF to beda solution, kuma duk lefinta ne. Daman nabeelah tasan dole ze shigo, sbda yaga yaransa. Aiko yana shigowa dakin beds din triplet dinsa ya nufa, gadon Manaal ya fara isa se bacci takeyi an shiryata cikin Riga biri da wando, gadon zagaye yake da net, rigar jikinta onion color ce ansa mata hula white kyaunnan nata ya kuma fayyana, duk tafisu karamar fuska yana santa sosai, tafi Kama da nabeelah. Ya tsureta da iso , se baccinta kawai takeyi,. Murmushi ya subuce masa daya dauketa se yaji duk zuciyarsa tayi sanyi yayi kissing dinta a kumatu yayi mata Adduah kana ya mayar da ita kan gadonta ya kwantar ya karasa gado na biyu. “Mahnoor…” ya fadi yana daukarta ita rigar jikinta Ash color ce ansa mata hula white irin ta jikin Manaal, kissing dinta yayi kana ya mata Adduah ya mayar da ita ya kwantar ya isa gado ta uku ya dauketa sanye take da Riga yellow ansa mata hula white itama, irin ta tan uwanta. “Mushfiqa…” ya fadi yana kissing dinta ya mata Adduah ya mayar ya kwantar kan gadon ba karamin so yakewa yaran nasa ba, ya jima tsaye yana kara musu Addu’ur’i kana ya juya ya fice a dakin ko kallon inda nabeelah take beyi ba, kuna tasan yaga idonta biyu, waishi adole fushi yakeyi. Sam be saba mata haka ba se nabeelah taji wani Kala bataji dadih ba, se yanzu ta yadda akace Akan gindi se kayi fad’a da namiji , wannan fushinma da Aeezad keyi da ita ba a kan gaskiya ba, so yakeyi ta bishi hotel yau ta kwashe gindi ta mika masa yaci, ita kuma a maidata asibiti kou? Ga idon su big hajiya, kawai sbda itace dadih miji kou? Ita kam inde a kan hakan ne sede ta barsa yayita fushinsa, kawai dan ba jikinsa aka tsaga aka ciro babys dinba shiyasa yake wannan abun, waishi har yanada damar yin fushi. “Dadih nema ya masa yawa…” ta fadi Tana gyara kwanciyarta. Haka de nabeelah tayi bacci da tunanin fushin da Aeezad keyi da ita.

Tin a Daren ranar hajiya mommy da naeema sukaga yadda aka gudanar da bikin tunan a gidan TV, tini har mujallah an bubbuga a kan sunan,. Sam Alhaji sunusi be yadda ko hoto yayi ba , sbda daman shi ba ma’abocin hoto bane, hoto daya yayi da Zaks ya masa da wayarsa, ya rike babys din kuma tin 8 yadawo gidan, tini ma ya kwanta bacci, har yanzu hajiya maryam gani takeyi kmr shi Alhajin besan komi ba, amma kullum seta masa mgna kan ya raba Auren nabeelah da Aeezad sede yace toh kawai amma a zuciyarsa shi In yaga abinda ma ze raba Aeezad da nabeelah se inda karfinsa ya kare, wannan ai irin Arziki ce a zuri’ar sa, haihuwar farko ta tara masa jikokin dasukafi na hafsat, ta biyu kuma besan wani Arzikin ubangiji ze masa ta hanyar yarinyar ba, tabbas ko ba Aure suka haifi wannan yaran Alhaji sunusi ze amshesu hannu biyu- biyu, kaddara ce kuma ba wanda ya wuceta , Balle yara ba sunnah.
Tin a kan suturar jikin nabeelah hajiya mommy da naeema suka girgiza, aiko kmr zasuyi hauka, a wannan Karan ba kmr na’eema, nan da nan kanta ya fara ciwo, kawai seta Kama kuka kamar ranta ze fita ta kashe TV din da aketa haska musu Bikin sunan har yanzu yaki karewa . Tana kuka tace “Mommy duba ki gani, ya haifo yara ta kwashe kaf Dangin Aeezad, babbar matsifar ma ta kwacemin miji,,,, inama ranar mutuwata nagani da wannan tashin hankalin…” hajiya mommy da hankalinta ke tashe ta jawo yarta jikinta ganin ta fita shiga tashin hankali. “Kwantar da hankalinki, ki jira kiga Meze faru, ni uwarki tsohuwa tukub ban zauna da kishiya ba seke danya sharaf, ai wlhi duk wata halitta tasan abinda baze taba faruwa ba kenan…kwantar da hankalinki, kawata ta bani labarin wani boka a illorin gobe zamubi fly muje, kawai so nakeyi na bude ido naga nada yarinyarnan a matsifa ita da wannsn shaggun yaran waya sani ma ko cikin waje ne…” naeema dake kuka tace “Wallahi mommy yaransa ne, gasunan kmrsu daya dashi…ji nike kmr na hadiye zuciya na mutu mommy …” ta karashe Tana kifa kanta a kan kirjin uwarta Tana kuka kmr ranta ze fice daga jikinta. Bakin ciki ya cika zuciyar hajiya mommy ita kanta taga kamannin yaran da ubansu, ji yake kmr taga yaran gabanta ta musu kisan gillah. Nan de ta dinga rarrashin naeema kan gobe zasuje gun wani boka a illori dasunje dmwarsu ta gushi. Ranar nan falo suka kwana suna saka da warware duk cikinsu ba wanda ya rintsa, asubar fari suka bi private jet suka bar garin ko Alhaji sunusi bata sanarwa zatayi tafiya yau ba, tashin hankalin da take ciki ya isa, Sam batasha wankin hula ze kaita rana ba Gashi yana neman ya kaita dare. Suna isa illorin kawar hajiya mommy , Hajiya nanah ta rakata gun bokan, wani kasurgumin kafuri, matsafine sosai, shigarsu ta farko dakin bokan, suka fara cin karo da kwarangwal din mutum. Duk seda suka girgiza amma ina basu ji Imani a ransu ba. Haka suka tsugunna gaban bokan suka zayyana musu bukatunsu,. Boka yayi dariya yace “Me kukeso a mata?” Naeema tace “So muke a haukatata, a nisantata da garin katsina…” hajiya mommy ta amshe da “boka inda Halima a dauketa ta bar kasar duka a kaita can bangon duniya inda babu mutane, can a hadata da Aljanu su kasheta, kafin ta mutu ta whla, whla me tsanani, a hadata da muggan aljanu dazasu mata tsirara, tadinga yawo Tana yankar naman jikinta tanaci…su kuma yaran a…” bokan ya katseta dacewa “Su kuma yaran mu zamu dakkosu muzo muyi farfesunsu nida d’an Autan Aljanu namatsito mu kasheshi tassss….” Bokan ya karashe yana kyalkyalewa da dariya. Wannan kalamai sunma hajiya mommy da naeema dadih duk seda suka murmusa hajiya mommy tace “Indan wannan ne an bar maka Boka, mude burinmu bukatarmu ta biya…” boka yace “tama biya Ai…zaku Nemo gawar mace da namiji yammata birnewar yau wad’anda basu taba sanin namiji ba, kuma yan shekara asirin da biyar-biyar…” hajiya mommy ta bude baki tace “Wai bamusan ina zamu samu ba, ko ba haka ba hajiya nanah…ni tsoron gawa ma gareni…” ta karashe Tana kallon hajiya nanah, wadda ta daga Kai ta kalli boka tace “Gaskiya sede a aiki d’an Autan aljanu shi ya samo mana, semu biyasa…” boka ya kyalkyale da dariya yace “Angama…zaku biya nera cikin charbi Dari hudu…” hajiya mommy da naeema suka kalli hajiya nanah cikin rashin fahimta suka hada baki gun cewa “Bamu gane ba nawa yake nufi?” Hajiya Nanah tace “Million hudu yake nufi..kmr sunyi yawa kou?” hajiya mommy tace “Bakomai zan bada yanzu ni inde da biyan bukata ai shikenan…ga 2M a bag dina zan baki cikon ki kawo masa …” ta bude bag dinta ta fiddo 2M rafar yan 1k. Sannan ta kalli boka tace “Zuwa yaushe aikina zeci?” Bokan ya kwashe da dariya irin ta marasa Imani yace “Zuwa nan da jibi aikinku zeci…” farin ciki ya rufe su hajiya mommy, da murna suka bar gurin, kafin su bar garin hajiya mommy ta cire 2M ta bawa hajiya nanah ta kaima boka. Suka baro garin cikin farin ciki, har Allah Allah sukeyi suyi jibi tayi. Akayi kusan 3days amma sukaji shiru basuji mummunan labari ba, har Sumayya hajiya mommy tasa taje gidan amma sema ta bata good news akasin bad. A ranar suka koma bokan, bokan yace shi baze iya wannan mugun aikin ba, dayasanma haka yarinyar take shi dabe Amshi wannan Aikin ba..” Hankalinsu kaf ya tashi, duk kawai suka fashe da kuka, ga uwar asara sunyi Gashi ba biyan bukata. Nande suka kuma bazama gun wani bokan a chart nanma ba biyan bukata ha uban kudi suna Narkawa a inda bazasu fidda uwa ba balle riba. Duk inda de suka samu labarin boka se sunje, sune har Cameron har Indian amma abu yaci tura, saboda karfin Adduah da Azkar sun kasa samun galanba a kan nabeelah da Yaranta, shima gogan sun kasa samun galabarsa, kai bala’i de goma da ashirin, Gashi Alhaji sunusi ma big hajiya se amso masa taimako takeyi Tana bashi yanasha, akasin ada dako ta amso masa baya sha, aiko ynzu sha yakeyi.
Gabaki daya lamarin hajiya mommy na neman tabarbarewa na yarta de daman already yariga ya tabarbare, Gashi bata da wata kawa ta Arziki yanzu hajiya naja’atu ce daman kwara-kwara a cikin kawayen nata toh yanzu har ita ta gujeta bata zuwa inda take kuma bata daukar wayarta, Gashi Alhaji sunusi yau yanata kata fad’a kan ta cika yawo ayan kwanakinnan, abinda ya kuma daure mata Kai da ban tsoro kenan, wai yau har ita Alhaji sunusi kema fada harda shouting gaban yaranta, Lallai tashin hankalin dayaci uwar nada yana niyyar tinkarota. Aiko yau da sassafe ta aika naeema zuwa gidan Hajiya naja’atu domin ta Kira mata ita sbda ita Alhaji yace wlhi inta kuma fita se ranta ya baci.
Da kyar de hajiya naja’au tabiyo naeema sukazo gidan hajiya mommy, ita abinda ya batawa hajiya naja’atu rai yadda ta dinga bawa hajiya mommy hkri a gaban mutane dasuna dukan nabeelah amma sukayi burus, suka nuna mata ita ba komi bace a gaban mutane. seda naeema tadinga bata baki kana tashigo motar naeema suka iso gidan. Hajiya mommy na ganin aminiyarta ta fashe da kuka ta shaida mata kaf halin da take ciki. Hajiya naja’atu ta girgiza dajin wannan labarin tin shigowarta ya firgita da ganin hajiya mommy dukta chanza kmr ba ita ba, tayi zuru-zuru dukta ramen tayi mugun duhu to ba kwanciyar hankalin daza ayi gyare-gyare da shafe-shafe. Hajiya naja’atu taja dogon numfashi tace “Ki kwantar da hankalinki hajiya mommy komi zeyi farko, Karki sake wannan ya baki tsoro, tin tini bamu tsorata ba se yanzu, Karki Damu ki kwantar da hankalinki hajjaju, yanzu de first a fara sanin yadda za ayi da naeema ta koma gidan mijinta sauran duk se aji dasu daga baya, Aimu bama karaya…” a nan de hajiya naja’atu ta bada shawarar naeema ta koma gidan mijinta. Nan suka kissima yadda za ayi naeema ta koma gidan Aeezad. Ranar de har yammaci hajiya naja’atu na gidan se after magrib ta bar gidan. A Daren ranar hajiya rafi’ah, ta samu Alhaji sunusi a falonsa, ta masa mgnr komawar naeema gidan Aeezad. Nande ta kanainayesa da baki, hajiya mommy nada lafazi ko ba asiri zata shawo kan mijinta ta wani fannin, domin lafazi da iya magana, makirci babban quality ne ga diyya mace a gurin d’ana miji, duk girman namiji kanar yaro yake a gaban mace in har macen tasan kanta. Nan taje Alhaji sunusi ya Kira Aeezad ya shaida masa ya shirya dawowar naeema gidansa zuwa gobe, kuma ya gyara mata wani part a sabon gidan nasa…” Aeezad zeyi mgna Alhaji sunusi ya katse wayar, sede yayi shiru yabi wayar da kallo, kwance yake a makemen bedroom dinsa dake part dinsa, yanzu ya koma part dinsa wancan part din ya barma nabeelah shi, har yanzu fushi yakeyi da ita ko magana be mata se in yaga idon mutane shine yake rangwanta mata ya dan dinga mata mgna amma yanayi yana basarwa, Sam nabeelah de takibi ta kansa, shine ma ya tattara ya koma part dinsa, yanzu be fiye zuwa ma inda take ba, se in yanaso yaga yaransa ne yake zuwa part din da take, su gaisa dasu ummih da big hajiya , yanzu part din cike yake da ma’aikatan dake aikin gidan. Nabeelah taji saukin jikinta sosai Kai bakace ma ita akama CS ba, yau da kanta tashiga ta dafa abinci big hajiya ce ma ke hanata wani abun amma ai da tuni Tana aikace aikacenta.
Washe gari, dasafe hajiya naja’atu da kawayenta su takwas sukaxo gidan, Alhaji sunusi ya basu adress din gidan daman already aeezsd yasan da zuwansu, ya fito ya basu key din part din da barma naeema zata zauna suka bude sukaga akwai komi sabo dal ba a bukatar komi daman sunzo da masu aiki gida uku mata manya, suka tayasa aka gyara ko ina, aka jefa asiriin da aka amso hajiya mommy ta bawa hajiya rafiah tazo dashi gidan suka sassaka lungu da sakon part din naeema. Wuraren azahar suka bar gidan da la’asar sukayo mota kusan motoci goma cike da kawayen hajiya naja’atu wad’anda ta gayyata, domin itade hajiya mommy ynzu ba wasu kawayen Arziki se tsiraru. Nabeelah da ummih da big hajiya dasuke zazzaune a falo , sede sukaji ana gud’a, nabeelah taji gabanta ya yanke ya fadi seda tace Innalillahi wa’inna ilaihirraju’un, ta dafe kirji, yara ne a hannunta su duka ukun biyu sun mama Nono sunasha, amma ta manta dasu jikinta tashiga kokarin mikewa domin ta isa window taga su waye masu gud’ar, saura kiris ta fadar da yaran duka uku dasuke kan cinyarta seda big hajiya ta daka mata tsawa kana tadawo hayyacinta,ta rike yaran da kyau. Big hajiya ta amshi yaran yana fada, Sam nabeelah batabi ta kan me big hajiya kecewa ba ta lega ta window dai-dai naeema ta fito daga cikin mota aka nufa part dinta da ita. Nan da Nabeelah Hankali ya tashi, “wato yau matarsa ke tarewa amma Sam be sanar Dani ba, saboda
Na hanasa jikina shine yaje ya Nemo wadda zata dinga basa tinda ni ina jego kou?” Nabeelah ta fadi a ranta jiki a sanyaye tadawo falon ta zauna. “Kinje kin gani hankalinki ya kwanta kou?” Cewar big hajiya. Nabeelah tayi shiru batace komi ba ita kadai tasan me takeji a zuciyarta. Ummih ta kalleta ta fahimci chanzawar mood dinta. “Su waye ke gud’ane ko makwabta ne?” Big hajiya ta tambayi nabeelah ita da sam batasha ma a gidan ake gudar ba. Nabeelah ta sauke Ajiyar zuciyata tace “nan gidan ne, Naeema ce take tarewa…” big hajiya ta zaro ido tace “tarewa kuma? Au yau take tarewa amma shine Baku gaya mana ba keda Mijin naki …” nabeelah da duk ta marairaicewa tace “Ai Nima be gayamin ba wlhi,,,,” big hajiya tace “Au be gaya miki ba? Wani irin abune wannan shi kuwa yayi? Gaskiya be kyauta ba….Amma zezo ya sameni, zanci ubansa wlhi…ynzu kuma ai dole mu dukufa da Adduah da Azkar wannan shaggu sun dawo gida…Kai namiji munafukine!” big hajiya ta Kama matsifa. Ummih tace “Inaga de shima besan yau zata tare bane ayi hkri hajiya…” ummih tabawa big hajiya hakuri. Mikewa nabeelah tayi kawai ta nufa dakinta , a daddafe tayi sallar magriba, kana ta kwanta gadonta yayinda kanta ke sara mata. Haka kawai ta tsinci kanta da fashewa da kuka seda tayi ma’ishi kana ta share hawayenta tayi wanka ta gasa jikinta, tayi sallar isha’i da shafa’I da wutiri ta jima Tana Addu’ur’i, ta shirya cikin rigar bacci white me flowers red, tasa hula red , da safa red, ba karamin amsarta rigar baccin tayi ba sbda ta kamata daf-daf, ita kadai tasan me takeji a zuciyarta. Ta fito falon ta tadda ummih da big hajiya zaune sunata hira ummih na ganinta ta kalleta ta fahimci tayi kuka abinda da uwa. “Kin tashi daga baccin kenan…Ai ummih taso tazo ta tadaki nace ta barki ki huta kin tashi kou?” Cewar big hajiya. Nabeelah tayi murmushin yake Tana kallon Yaranta dake cinyar big hajiya biyu daya kuma ma hannun ummih tini har an musu wanka an sauya musu kaya., ummih de ta musu wankan ta shiryasu. “Eh na tashi big …” Cewar nabeelah da tayi mgnar da big hajiya. Inside Ita kadai tasan meke cinta, bakin ciki da bakin kishi kawai ke ranta kmr zata hadiye zuciya haka takeji a ranta. Ta karasa ta zauna kujerar 2ctr dai-dai tana zama Aeezad ya sako Kai falon, sanye da jallabiya baka, idanuwansa suka sauka kan nabeelah wadda tayi kyau harta gaji da kyau, ga kyallin jego Tana tayi, kuma kayan datasa sun mata kyau sosai shima kuma sun masa, nonuwa tinjim tinjim ana ganinsu a bayyane, seda ya hadiye yawu ya shaki zallar kamshin dake tashi a falon na zallar turaren kamshi na yan chard. , haka kawai ya tsinci kansa da kasa dauke ido a kanta yau, duk yadda yakaiga SO ya dauke idanuwansa a kanta ya kasa, nan da nan kwad’ayinta ya taso masa ya tokare masa mara, seda burarsa da yan golayensa suka amsa, ba karamin kewarta yakeyi ba, ya tabbatr duk randa yajisa a gindinta seya kusa zaucewa dan dadih, sannan ba karamin ci ze masa ba. “Allah de yakai damo ga harawa…” ya fadi a zuciyarsa se hadiyar yawu yakeyi Kai bakace wai ya tabacin ma gindi a rayuwarsa ba.

 

Ba editing 🥹 ngde masu gaidani da jiki wasu charts yayi yawa na kasa amsawa amma ina godiya, Ina sassa muku Albarka masoyana Luv u All. 💖

This book is 1k 08101626484.

Back to top button