Sakayyah Book 2 Complete

Sakayyah Book 2 Page 25

Sponsored Links

 

*GARKUWAR MARUBUTA**SAKAYYAH book 2… Page 25*

 

        Na

*Aysha Aliyu Garkuwa*

 

 

Tallah !! Tallah !!

 

Shahararriyar Marubuciyar nan Ikilima Adam (kyauta daga
Allah) wacce  ta nishadantar daku a
littafin ta mai suna *Kanwata* *kaikajawa kanka ,  *Rai daya janzaki*.

 

 yau na sake dawowa
domin Domin tallata muku Littafaina mai Suna *(RUDANI )* Da kuma *Makauniyar
Shari’a*  littafine mai kunshe da Butulci
, cin amana ,zagon Kasa , soyayya irin ta gani kasheni , aminci da saura n su
basai n’a cika Ku da surutu ba  Hausawa
sukace Gani yakori ji.

 

Karku Manta
*Makauniyar Shari’a* sabon littafi ne mai bibiyar Ma’anar sunan sa.

Ya zarce duk littafai na , na baya.

 

RUDANI littafine mai cike da Rudani da ban Al’ajabi , duk
wacce kika fi buƙata zaki biya kudin sa Naira ɗari biyar kacal.

 

Farashin kowannen su Naira Dari biyar ne 500 kacal 

Domin Karin bayani Ku tuntubeni a lambata kamar haka
(09069080725 ko Kuma + 22953726162 ) wacce Bata shirya Siya ba kada mu batawa
juna lokaci.

Domin aikawa da kudi kai tsaye . 3115484026 ikilima Adam
first bank

Turo shaidar biya akan wannan 09069080725 sai najiku.

 

*LITTAFIN Sakayya dai na kuɗi ne yar uwa ki biya ki karanta
cikin aminci da salama ba haƙƙin kowa a kanki 1k ne kacal kudin littafin
0661110170 Gtbank Aisha Aliyu Garkuwa sai ki turo min shaidar biyanki ta wannan
number 09097853276 in tura Miki littafin Sakayya ki karanta abinki one by one*

 

 

Cikin gigitaccen yanayi, yake ƙara cusa kanshi tsankanin caɓɓullenta,
tare da rumtse idanunsu da masifan karfi, tare da saki wani  raunataccen kuka mai cike da rauni, mai ratsa
zuciya da jiki duk wanda yaji. Yayinda gaba ɗaya jikinshi ya saki wani irin
karkarwa dake nuni da tsananin ƙuncin da zuciyarsa keci.

 

Wasu irin tagwayen numfarfashi Khausar ta rinƙa sakewa a
jere a jere, tamkar zasu fito da zuciyarta waje, wani irin tsuma naman jikinta
keyi, tamkar wacce ke cikin dusar ƙanƙara.

Wasu irin hawaye masu ɗumi ke kwaranyo mata babu ƙaƙkautawa.

Cikin sanyi ta gyara zamanta tare da ɗan kishinɗar da ta
bawa Modibbo damar sakewa a jikinta baƙi ɗaya yayi lib.

Sai kuma yasa hannunshi ɗaya ya zagaye ƙugunta, yayinda ɗaya
hannun kuma ya saƙalo wuyanta, wanda hakanne ya tilasta mata sa hannunta ɗaya
bisa wuyanshi, ɗaya hannun kuma ta ɗaura bisa ƙanshi tana ɗan shafawa a hankali
tare dayin ƙasa da hannun a hankali ta rumtse idanunta tana mai jin yadda
sautin kukanshi ke ratsa jiki da zuciyarta kana yakeyi mata amsakuwa cikin
kunnuwanta wani irin tausayinshi takeji yana huda dukkan wani sashi na jikinta
yana ratsa zuciyarta.

 

Shi kuwa Modibbo cikin wani irin fitinennen ƙasala yake
sakin sautin sassayan kukan.

Tare da ƙara lafewa a jikinta.

Ji yakeyi duk duniya babu wanda yasan yadda yakeji a ransa
da ruhinsa, gani yakeyi dukkan mutanen duniya Basu san ya matsayin abota da
shaƙuwarsa da amintakarsa da J ɗinsaba.

Gani yake itace kaɗai abokiyar kukanshi, domin ya sani itama
J ya ɗauke ta ta musamman a rayuwarsa, wanda hakan yasa itama take nuna
Kekkyawan aminci tsakaninta da J ɗinsa.

Haka nan ya tsinci kanshi da jin sauƙin da sassauci suyar da
zuciyarsa keyi tunda ya lafe a jikinta.

Wani irin rauni, kasala, sanyi, mutuwar jiki, haɗida juyewar
lamarine ya fara ratsashi.

A duk lokacin da yaji ɗumun numfashin ta bisa goshinsa, a
hankali ya kara lafewa a jikinta.

Tare da ɗan juyo kanshi ya zamana ya kontar da kanshi tsakiyar
ƙirjin nata.

A hankali ya buɗe idanunsa da sunkayi jazir.

Ita kuwa Khausar a hankali take ɗan bubbuga ƙafarɗashi da
hannun hagunta,  yayinda dama kuma take
shafa, kanshi a hankali har zuwa ƙeyarshi, wani irin maraitaccen numfashin mai
haɗe da ajiyar zuciya ya sauƙe da karfi lokacin da yaji ta dire kan yatsunta
uku a tsakiyar kormin ƙeyarshi tanayi mishi wani irin abu da yafi kama da susa
mai haɗe da tausa.

Yam-yam haka yaji tsikar jikinsa na miƙewa.

A hankali ya kuma buɗe idanunsa.

jin ruwan hawayenta dake ɗiga kan goshinsa.

 

Ita kuwa Khausar cikin tsanananin tausayinshi da jin rauni
mai yawa.

Domin tasan a duniya ko Ummi bazata kai Modibbo ƙuncin
zaciya akan rashin M Jameel domin, ita tana da Asma’u da Bashir zata kallesu ta
danji sanyi.

Moddibo kuwa tasan bayi da kowa a duniya, domin ta sani
tunda take dasu bata taɓa ganin Modibbo da wani abokiba fashe M Jameel ba, ta
sani kuma bashi da madadin shi, itama ga yadda takeji a rai da zuciyarta inaga
shi kuma da M Jameel ya kasance mishi abokin tagwaicinsa, amininsa,  ɗan uwansa, abokin shawararsa, abokin
hirarsa.

Sai kuma ta ɗan sunkuyo kanshi jin ya ɗan zaro hannunshi
dake maƙale da ƙungunta, ya kifeshi kan Caɓɓullen ta na hannun dama, wanda nan
yake fuskanta.

 

Cikin kuka da sanyi murya can ƙasan maƙoshi tace.

“A cikin alƙawuran da nayiwa Yah Jameel, harda hana
hawayenka kwaranya,   cemin yayi dukkan
abinda naga ya saka hawaye, abune mai tsananin ciwo da ƙuna a zuciya.

Ya roƙeni da girman zatin Allah kan cewa in zame maka
madadinshi.

Yace dani dan Allah kada in bari hawayen A.J dinsa su zuba.”

Wani irin sabon kuka ne ya subcewa Modibbo domin yana iya
jiyo maganar tata can ƙasa sabida yadda kuka ke son danne mgnar.

Cikin sanyi ya ɗan ɗago kanshi da jajayen idanunsa dake
kwaranyar da hawaye yace.

“Nima cemin yayi kada in bari ki zubda hawaye. Cemin yayi ke
marainiya ce, injikan maraicinki. Kuma in maida so da shaƙuwarmu gareki, cewa
yayi yana da yaƙinin zaki meye min gurbinshi a wurina.

Sai kuma ya ɗan kara jawo wuyanta tare da juyawa  rigingine, goshinsu ya haɗe wuri ɗaya, cikin
Shesh-sheƙan kuka yace.

“Shin da gaske zaki iya zame min madadin J ɗina”.

Ina zuwa yanzu gaba ɗaya ta gaza mgnar sai kai take gyaɗa
mishi da sauri-sauri tare da sa hannunta bisa sajenshi ta fara shafawa a
hankali.

Shi kuwa Modibbo wasu irin tagwayen numfarfashi masu haɗe da
ajiyan zuciya ya fara sauƙewa, tamkar mai shiɗewa.

Sai kuma ya juya a kife bisa kanta, tare da jan dogon
numfashi ya shaƙi ƙamshin Kulaccar sirri dake jikinta.

Wani irin fitinennen kasalane yayi mishi rubdugun da yakeji,
ko kwayar idanunsu bazai iya buɗewaba.

A hankali ya kife tafukan hannunsa na dama a kan Caɓɓullen
dama na hagu a kan na hagu.

 

Cikin wani irin yanayin da shi kanshi bazai tantanceba, yaji
ya fara haɗe yatsunsa a hankali yana mai runtsesu da matsa caɓbullan.

Yah Salam wani irin fitinennen abune yaji yayi mishi
tsirrrrr tun daga tsakiyar kanshi har zuwa kan babbar yatsarsa ta ƙafar dama.

 

Ita kuwa Khausar wani irin gigitaccen abune taji tsarga
tsakiyar kwanyarta, wanda yasa ta saki wani irin mataccen sautin da yasa
Modibbon jin M ɗinsa yin wani irin masifeffen motsi da tunda yake a tsawon
rayuwarsa bai taɓajin yayi irin wannan zalamar ba.

 

Kusa a take jikinsu ya ɗauki karkarwar data sashi komawa lib
a jikinta.

Domin ji yake kamar abun zai ɗagashi sama ne.

Rumtse idanunsu sukayi a tare, sai kuma suka saki numfashin
a tare, wani irin fitinennen bacci ne wanda yawan kukane ya jaza musu ya diro
musu lokaci guda.

 

A can Side din Didi kuwa, Lalla Hafsat kam ta kasa daina
murmushi, ganin hakane Lalla Khadijah ke tambayar ta.

“Lfya kuwa kike naga duk jikinki a sanyaye kuma kinata
murmushi ke kaɗai”.

Juyawa tayi ta kalli Ibarahim dake shigowa sai kuma ta ɗanyi
kasa da murya tare da cewa.

“Ƙaninki ne Aliyu yake bani tausayi kuma shi yake sani
murmushi”.

Da sauri tace.

“Toh akan me?”.

A hankali ta ɗan fesar da numfashin tare da cewa.

“Yau fa wuni yayi kuka, da rana yazo wurin Didinshi yayi ta
kukansa, har yasa matarsa kuka, toh yanzu kuma muna isa fa,  ya ƙwaƙume baiwar Allah yana can kuma ya
tasata gaba yana kukan mai cike da ban tausayi nasan itama haka zatayi ta
kukan”.

A hankali tace.

 “Toh me ya saki
murmushi kuma”.

Cikin Yar dariya tace.

“Yoh yadda ya jawota ya ruggume ta ne kai kace ƙwace mishi
ita za’ayi”.

Murmushi Lalla Khadijah tare da cewa.

“Yoh ai in ya ɗan matsetan zai ɗanji sassauci”.

Sai kuma suka kalli Ibrahim dake cewa.

“A shafa min mana! Dariyar me kukeyi? bani”.

Da sauri Lalla Hafsat tace.

“A’a hirar tamuce mata, bata maza ba”.

Ta ƙare mgnar tana kallon Hakim dake biye da Ibrahim,
hannunshi ya miƙa mata alamun su gaisa.

Miƙa mishi nata tayi tare da cewa.

“Sai yanzu”.

Kai ya gyaɗa mata kana ya zauna tsakaninsu nan sukaci gaba
da hirarsu ta ƴan uwa, jin an kira sallan magarib ne yasa duk suka watse.

 

 

A Side din su Ummi Jameel.

Bayan sun idar sallan isha’ih ne Ummi ta kalli Asma’u da
Dija tare da cewa.

“Ku dai tabbatar kun fara kimtsa kayyakinku. Kunga jibin da
sassafe jirginmu zai tashi”.

Dija ce ta ɗan gyara zama tare da cewa.

“Ni kam ma, komai na a shirye yake”.

Kai Ummi ta gyada tare da kallon Asma’u da ta ɗan miƙe ƙafa
tare da cewa.

“Wallahi ni na gaji, Ummi sai gobe in shirya”.

Ƙwaffa Ummi tai tare da cewa.

“Yoh kadama ki, haɗa ni dai kin san ba haɗa miki zanyi ba”.

Murmushi ta ɗan yi tare da juyawa ta kalli Hajja Nana da
innayi dake zaune gefe, bisa alamu dai yau ƴan mutuncinne domin ba faɗa sai
hira suke ƙus-ƙus suna dariya, bisa alamu tsohuwar ƙawancen ya dawo da zafinsa.

“Hajja Nana ke kam ai kina nan ko?”.

Hararanta tayi tare da cewa.

“Eh ina nan zama daram inma biyanki Yayan naki yayi ki kora
masa ni”.

Gyara zamanta tayi tare da cewa.

“Yoh ai shi ba sai ya biya wani ya kora masa keba, ko mgn ma
bazaiyi da body language ɗinsa zai miki fata-fata, dan kin dai san yayana ba
kanwar lasa bane”.

Da sauri Hajja Nana tace.

“Eh wlh tabbas kuwa na sani kam, farin sanima kuwa, amman
duk iyayinsa dai ya fitomin da jikata in ganta muyi sallama kafin mu tafi”.

Ta ƙare mgnar tana kallon Innayi da murmushi a fuskarta,
itama innayi murmushin tayi tare da cewa.

“Eh bari muga dai me safiyar gobe zata haifar”.

Sai kuma suka ɗan yi dariya suka miƙe, suka nufi falo.

 

Ummi kuwa ɗakinsu Aunty Rukayya ta nufa.

 

Anan wurinsu Modibbo kuwa.

Wani irin sassayyan numfashi mai cike da salama aminci gami
da nitsuwa Modibbo ke sauƙewa cikin ni’imtaccen baccin da yakeyi wanda bai taɓa
yin irinsa ba a tsawon rayuwarsa.

Ita kuwa Khausar baccin takeyi amman har lau yatsunta na
shafa sajenshi da take masifar so, a hankali hankali take shafawa, tana maijin
tsantsin sajen da sulɓin yana maita daɗin shafawa.

Sai kuma ta ɗan tura kan yatsun nata, cikin ɗan kwarmin
ƙeyarsa tanayin abin ne duk a cikin baccin.

Shi kuwa Modibbo can cikin baccin yake juyowa wasu irin
abubuwa masu wuyar jumrewa, suna fita daga kan ƴan yatsunta, suna ratsa ƙeyarsa
da sajensa yana shiga cikin jiki da zuciyarsa, a hankali farajin wani irin
fitinennen yanayi na game ruhinsa, wani irin fitinennen numfashin mai cike da
zallar fileeng ya fesar a lokacin da ya gama farkawa daga dogon baccin da
sukayi.

A hankali ya mirgina kanshi tsakiyar ƙirjinta, sai kuma ya ɗan
ɗago kanshi ya kalli fuskarta, baccin takeyi bil haƙki da gsky, yayinda ta
longwaɓar da kai bisa kafaɗarta, kana ta ɗan tura baki cikin yanayin shogwaɓar
da tasashi jin wani irin harbar jijiyoyin jikinshi, idonshi ya sauƙe kan
busheshun hawayenta dake kwance bisa fuskarta.

Da sauri ya rumtse idanunsa jin yadda A ɗin shi yayi wani
irin zalamemmem mika tare da tsuma.

da sauri ya ɗan yunƙura ya zauna, tare dasa hannunsa duka
biyu ya dafe kanshi.

Lokacin ɗaya ya farajin jikinshi na tsuma ta ciki.

 

Mutsu-mutsun tashin sane ya tada Khausar ɗin, a hankali ta
buɗe idanunta da suka ƙara zama kalar bacci, sai kuma ta lumshesu ganin idanun
Modibbo cikin nata.

Hannunta na dama wanda ta tallabe kanshi dashi, ta ɗan
rumtse sai kuma ɗan buɗeshi a hankali tare da miƙar dashi, sabida tsamin da
yayi mata, har takeji kamar ba’a jikinta yakeba.

Cikin fesar da sassayan numfashi, ya ɗan sa hannunshi ya
kamo hannun nata, sai kuma ya ɗan matse yana mai tsareta da rikitattun idanunsa
da suka fara ci da wutar sha’awa, murya can ƙasa bisa lips enshi yace.

“So sorry ciwo hannu yakeyi?”.

Cikin kwaɓe fuska ta tura baki tare da gyaɗa mishi kai, dan
sosai hannun ya daskare mata.

A hankali taja wani dogon numfashi tare da yarfa ɗaya
hannunta tana mai furta.

“Ashhhhh zafehhh”.

Taja a hankali jin yadda yaja hannun nata.

Ya Salam gaba ɗaya jikinsa ya ɗauki karkarwa a fili sabida
yadda sautin da ta saki ya hargiza mishi nitsuwa.

Wani irin mayataccen kallon yake bin lips inta dashi.

Sai kuma ya ɗan fara mammatse hannun tare da naɗeshi kana ya
miƙar dashi.

Ido ta zubawa hannunsa ganen yadda gaba ɗaya yake rawa.

Kusan a tare suka kallo woyoyisu dake bisa stoll ɗin dake
gefensu dan ɗan karar da wayarta tayi alamun shigowar saƙo.

Da sauri ya zaro idanunsa da suka fara ƙanƙancewa.

Ganin time ɗin 10:00 dai na dare.

“Yah salam”. Ya fadi a hankali tare da miƙewa tsaye.

Sai kuma ya ɗan juyo ya kalleta tare da cewa.

“Ya akayi mukayi bacci mai tsawo haka, ƙarfe goma fa”.

Cikin miƙe hannun ta ɗan kalli shi sai kuma ta maida dubanta
kan waya.

Shi kuwa Modibbo cikin mamaki yace.

“Baccin awa huɗufa mukayi”.

Sai kuma ya ɗan kalleta tare da cewa.

“Innalillahi bamuyi sallan magarib da Ishah bafa,”.

Ya ƙare mgnar yana yin wani irin fitinennen miƙar da yasa
gabban jikinshi bada sautin gat-gat-gatt, tare da ƙara rura wutar fitinar dake
dirominshi babu ƙaƙƙautawa.

Wani irin fitinennen harbawa tare da miƙawa A ɗinshi tayi
wanda har saida ya daga gaban jallabiyar jikinsa.

 

Ita kuwa Khausar jin abinda ya faɗane, ya tuni mata basuyi
salla ba yasa ta ɗago kanta da niyar miƙewa, sai kuma tayi saurin rumtse
idanunta da masifar ƙarfi.

Lokacin da tayi arba da cikekkiyar kafiyarsa dake tsaye
tamkar zata hudu Jallabiyar, kar-kar haka jikinta ya dauki rawa.

Shi kuwa Modibbo wani irin numfashi ya fesar tare da
sunkuyowa ya kalleta, sai kuma yayi maza ya kalli jikinshi ganin yadda ta
rumtse idanunta ga jikinta da ke tsuma.

Ganin yadda yake miƙene, yasashi saurin matse cinyoyinsa da
son ɓoye yanayin da yake ciki.

Kana murya a daburce yace.

“Tashi muyi salla, Kinga yanzuma lokaci ya ƙure mana”.

Jin hakane yasa tayi saurin miƙewa tare da nufar ƙofar
falon, tun ma kafin ya rufe bakinsa, cikkn sassarfa take tafiya da alamun rawar
jiki da tsoro.

 

Da ido yabi ƙugunta da ke juyawa tamkar zautacce haka ya
fara jujjuya kanshi.

Tare da juyawa ya nufi bedroom ɗinsa.

 

Ita kuwa Khausar tana shiga ɗakinta, cikin rawan jiki ta
zare kayan jikinta, tare da shigewa Bathroom.

Ruwan ɗumi ta haɗa tare da shige ciki, tana mai ɗan jan
tsaki dan yau tun safe da tayi wanka bata kumaba, shiyasa gaba ɗaya taji, jikin
a ɗaure.

Numfashin mai sanyi ta shaƙa tare da lumshe idanunta dan
daddaɗan ƙamshi turarukan wanka da suka ratsa mata jiki da zuciya.

Sai kuma ta ɗan buɗesu, sabida surar jikin Modibbo daya
wulgawa ganinta, a hankali tace.

“Yah ilahi me hakan kenan”.

Sai kuma tayi saurin maida idonta ta lumshe tuno yadda ya
ruggumeta, ranar da akayi bikin gabatardashi, a hankali ta fesar da numfashin
lokacin da ta fara tuno yadda ya yanke mata farce, da kuma yadda ya rinƙa yi
mata da ƙafarshi.

Baki ta ɗan tura a hankali tace.

“Ɗan neman mgn, haka kawai ranar ya hanani bacci, da yanayi
da banma san na menene ba, gashi yauma duk ya dabaibaye min jiki da idanu mutum
kamar mai mayen ƙarfe a jikinsa”.

Sai kuma ta ɗanyi shiru tuno yadda tsulɓin sajensa yake da ɗadin
taɓawa.

Kusa tsawo 7 minutes tayi tana jin ɗumin ruwa da ƙamshin na
ratsata, kana daga bisani tayi wonka, tare dayin burosh tare da al’wala.

 

Tana fitowa ta ɗan tsane jikinta da towel din dake jikinta,
kana ta matso gaban dressing mirror, kuccalar sirri kaɗai ta lakata tare da mulke
jikinta baƙi ɗaya dashi, domin Allah ya sani ƙamshisa nayi mata daɗin na fitar
hankali.

 

Da sauri-sauri ta zaro wata doguwar riga After dress fari
ƙal mai ɗan ratsin yellow.

Ta zura a jikinta tare da jan, zip ɗinshi, rolling kanta
tayi da ɗan kwalinshi, tare da ƙara fesa jikinta da wani turare mai ni’imtaccen
ƙamshi kana ta shimfiɗa Sallah.

Magrib ta farayi, tare da yin azkar, tana idarwa, ta kumayi
Isha, a hankali ta ɗan miƙe tare dayi shafa’i da wutri.

 

Cikin sanyi ta zaro wata rigar bacci yellow mai ratsin fari
fari da akayishi da zanen heart. Rigar mai sulɓice, wace tsawonta iya guiwace.

 

Pant ta saka red color, sai kuma ta zira rigar bacci.

Wacce daga samanta duk net ne, kana wuyanta mai fadine, daga
gaban rigan kuma igiyoyine a sarƙafe haka yasa ƙirjinta ke a fili.

Sai ƙasa kuma dai-dai ƙugun shima net ne mai manyan buluka
dan har cibiyarta zaka iya gani, dudu tsawonta da kaɗan ya rufe cinyoyinta.

 

Ɗan kwallin After dress ɗin ta ware ta ɗaure kanta dashi.

Sai kuma ta dawo bakin gado ta zauna, tana mai shafa cikinta
a fili tace.

“Wayyo Mommy na yunwa”.

Sai kuma ta ɗan hau bisa gadon da kyau jin yadda cikinta ya
bada ƙugin yunwar.

sosai takejin yunwar to amman me zataci.

tsaki ta ɗan ja a fili tace.

“Dama nan na kawo abincin ɗazun nan.”

A hankali ta jawo blanket din dake bisa gadon tana fadin.

“Bana ma son cin abu mai nauyi yanzu nan, yanzu in mutum
yayi garaje in zama katuwa kamar Aunty Lami”.

Sai kuma tayi shiru jin kamar ana bubbuga ƙofa.

A hankali ta ɗan sauƙo bisa gadon tare da jawo After dress
dinan ta zira a jikinta, kana taja igiyar dake tsakiyar ta daure, ba tare da
taja zip din ba.

Cikin sauri ta fito falon jiyo muryar Rahama na faɗin.

“Hello my Aunty kinyi bacci ne?”.

Da sauri ta ƙaraso bakin ƙofar tare da buɗe wa.

Murmushi tayi ganin Rahama tsaye riƙe da basket a hannunta
ido ta lunshs tare da miƙamata basket din cikin alamun ta fara bacci aka tasota
tace.

“Gashi Didi tace, tun ɗazu take jiranku, baku sauƙo kunyi
Dinner ba, har na fara bacci fa ta tadoni dole wai in  kawo muku”.

Amsar basket din tayu tare da sauƙe numfashi jin daɗi Allah
ya sani yunwa na ƙwaƙularta.

“Toh ki shigo mana kika tsaya a baki ƙofa”.

Cikin ɗan lumshe ido Rahama tace.

“No ai zan koma”.

Da sauri tace.

“Aa dan Allah ki shigo, dama ina tsoro kwana ni ɗaya”.

Murmushi Rahama tayi tare da biyo bayanta.

Bisa 3 sitter ta kwanta tare da cewa.

“Yoh ina mijinki”.

Ta ƙare mgnar tana kallon wayarta da kira ya shigo.

 

Ita kuwa Khausar yi tayi kamar bata jitaba,  basket ɗin ta aje bisa senter table.

 

Ita kuwa Rahama amsa kiran tayi tana ɗan kashe murya tace.

“Hello sweetheart bakayi bacci ba?”.

Sai kuma ta kalli Khausar tare da cewa.

“Toh ki ɗauka ki kai mishi mana, Didi tace dan Allah kada
yayi bacci baiciba.

Ke kuma tace kisha yoghurt fruits ɗinan, wai ta lura kamar
bakya son cin abinci”.

Murmushi Khausar tayi yayinda a ranta kuma cewa tayi.

“Tab Didi ai baki sanni bane, toh ni ko ciwo ma ai bai
hanani cin abinci”.

Ita kuwa Rahama da sauri tace.

“Dan Allah dauki ki kai mai kada yayi bacci, in kinzo fita
ki kashe min wutan nan”.

Kai Khausar ta ɗan juya tare da nufar bedroom da sauri kuma
ta juyo jin Rahma na cewa.

“Nifa waya nakeson yi ke kuma kina dauke min hankali ki kai
mishi mana”.

Cikin taɓe baki tace.

“Yah Salam kai Rahama wannan naci haka”.

Ta ƙare mgnar tare da juyawa ta ɗauki basket ɗin ta nufi
falonshi.

 

Tana fita Rahama ta maida ƙofar ta rufe tare da kashe wutan
kana ta dawo kan 3 sitter ta kwanta tana maici gaba da yin wayarta.

 

Ita kuwa Khausar a hankali ta shiga falon.

 

Sai kuma ta ɗan tsaya ganin baya ciki.

Da alamu tunda ya shiga bai fitoba.

Ido ta ɗan jujjuya jiyo sassayan sautin muryarsa yana
karanta suratul Mulki.

A hankali ta ajiye basket din kusa dana ɗazun, sai muka ta
lumshe idanun tare da buɗe su.

A hankali ta nufi ƙofar bedroom ɗinsa sabida tunowa ba
abinda yaci tun safe, wanda Didi tasa ta kawo mishi ɗazunma gashi ba abinda
yaci, .

Cikin sanyi ta tura ƙofar a hankali tare da kutsa kanta
ciki.

“Hhhhhh Wow Yah Salam”.

Ta hade mgnar duk wuri ɗaya lokacin da idanunta sukayi arba
da ƙasaitaccen ɗakin nasa da fidda wani irin amintaccen ƙamshi da sanyi mai
masifar ratsa jiki da zuciya, wanda ya haifar mata da wata iriyar fitinenniyar
kasalar datasa ta gaza karasowa ciki.

Ido ta zuba mishi hongoshi zaune bisa sallaya ya fuskanci
ƙofar ɗakin bisa alama nanne alƙibla, wata tattausar jallabiya ce royal blue
mai masifar sheƙice a jikinsa, idonta ta liƙa sumar kansa, da zata iya cewa
yaune kacal karo na forko da ta ganshi babu hula, wani irin sheƙi sajensa da
gemunsa zuwa gashin kan nasa suke zubawa da ƙelli.

Shi kuwa Modibbo a hankali ya ɗan ɗago idanunsa ya kalli
ƙofar jin motsi alamun an buɗe ƙofar.

A hankali ya lumshe idanunsa jin numfashin sa yayi ƙasa.

Sai kuma yayi mata alamu ta shigo mana  da

hannunsa.

A hankali ta kutso kanta cikin dakin.

Gefenshi ta ɗan matso tare da ɗan yin ƙasa da kanta.

Dai-dai lokacin kuma yazo ƙarshen suratul Mulk ɗin tare da
shafawa, sai kuma ya ɗan juyo idanunsa da har yanzu suke a fitine ya kalleta a
saman lips enshi yace.

“Yah akayi?”.

Cikin jin sanyin tayis ɗin na ratsa tafin sawunta da ba takalmi
tace.

“Didi ce, ta bawa Rahama abinci ta kawo wai dan Allah kaci
kafin kayi bacci”.

A hankali yasa hannunsa ya shafa cikinsa tare da cewa.

“Toh kawo min shi nan”.

Toh tace kana ta juya

Idanunsa ya liƙa bisa mazaunanta da ke juyawa kasancewar ta
daure ƙigunta da igiyar rigar ya ƙara bayyana su.

 

Shyyyhhhhh ya fesar da sautin tare da tanƙwashe sawunshi.

 

Ita kuwa a hankali ta fita.

Jim kaɗan ta dawo da basket din duka biyu.

Cikin tsareta da ido yace.

“duka wannan ya zamuyi dashi”.

Tana ajiyewa tace.

“Ɗayan na dazune da na kawo maka ka ƙi cine”.

Cikin tsareta da ido yace.

“Toh ba ke bace kika sani bacci”.

Da sauri ta kalleshi sai kuma tace.

“Ni ɗin”.

Kai ya gyaɗa mata tare da cewa.

“Toh zauna ki samin min”.

Zaman tayi bisa Carpet ɗin dake shinfide gaban gadon.

Sai kuma yace.

“Buɗesu mu gani”.

Toh tace tare da fara buɗe wanda ta kawo ɗazun.

Jolof ɗin Couscous ne mai masifar kyau wanda yaji Vegetables
da kifi sai kuma Yan bolls da ya Sha ƙwai sai tururi suke bisa alamu kulilon
masu riƙe zafine sosai sai kuma wani Bowl dake dauke da inabi da Apple.

A hankali yace.

“Rufesu, buɗe wannan mugani”.

A hankali ta jawo basket din da Rahama ta kawo yanzu.

Kular ta buɗe, wani irin haɗiyar yawu tayi ganin wata iriyar
danƙwaleliyar kaza da tasha gashi na musamman sai tururi take zuba, ga Sultan
chips dake zageye da ita, wanda yaji Vegetables sai wani irin fitinennen ƙamshi
yake zubawa, sai kuma robar dakekken yaji dake gefe bisa Mug din dake cike da
yughort fruits wanda yake ta zuba nason sanyi.

 

Plate ta ɗauka, tare da fara kokarin yagar kazar.

“Dagoshi duka kawai”.

Kai ta ɗago ta kalleshi da alamun duka kuma?

Kai ya gyaɗa mata, sanan nesa ta ɗago kazar dake bajewa don
tayi lugub ta ajiye tsakiyar plate ɗin kana ta zagayeshi da Sultan chips ɗin
kamar yadda take cikin kular fork and knife ta sako mishi gabanshi.

 Tare da ɗan tura
mishi plate ɗin gabanshi.

Juyowa yayi da kyau ya fuskanceta kana ya tanƙwashe
sawunshi, tare da ɗan tura plate din tsakiyarsu.

“Matso muci”. Ya faɗi yana sa fork da knife yana ɗam saluɓe
tsokokin, sai kuma ya kalleta jin tana cewa.

“Na ƙoshi”. Fuskarsa ya ɗan tsuke tare da cewa “Toh me
kikaci?”. A hankali tace.

“Bana jin yunwane”.
Cikin nazartan yanayinta yace.

“Ƙarya kikeyi, kuma kina sane cewa ita ƙarya haramunce, kuma
kin dai san duk ƙanƙantar ƙaryar da zakimin zan gane ko”.

Shiru tayi tana ɗan wasa da yatsun hannunta ai kam tabbas
ƙaryarce ta kuma tuna tabbas yana saurin gano ƙaryarta.

 

Shi kuwa fork yasa mata a gabanta tare da cewa.

“Kin dai ga Didi ma fork biyu tasa, dan haka matso muci”.

Kai ta kuma jujjuyawa tare da cewa.

“Nifa bazan ciba”.

Da sauri yace.

“Ko ki matso ki ci, ko kuma ki tashi yanzun nan ki shiga
Bathroom kiyita kaɗe ɗanwalinki daga nan har asuba”.

Cikin tsoro ta zaro ido tare da kallonsa.

Girarsa ɗaya ya ɗaga mata tare da cewa.

“Yes ba kince a ƙoshe kikeba, ai wanda ya ƙunshi shi aikine
ya dace yayi”.

Cikin sanyi ta amshi fork ɗin daya miƙa mata.

 

Shi kuwa bismillah yayi ya fara ci, sosai abinci yayi mishi ɗaɗi
gashi ba yaji ko kaɗan, kallonta yayi a lokacin ganin yadda take jujjuya fork
din yayi a lokacin da ya kai lomata na uku.

“Wai meyasa ne kike da taurin kai, kinci kin tsaya kina
jujjuya manyan idanu”.

A hankali ta kai fork ɗin cikin plate ɗin ta ɗan yagi farar
tsokar kazar tare da ɗan haɗawa da chips guda ɗaya.

Kana ta ɗago hannunta sai kuma ta tsaya tana jujjuyawa.

Gaba ɗaya lamarin a baƙon da ba’a zato yazo mata, wai itace
zaune da Yah Modibbo yana cewa suci abinci tare.

“Ok kaɗe ɗan kwalin kike so ko?”.

Da sauri ta jujjuya kanta ganin yadda ya tsareta da idonsa,
yasa ta kai loman bakinta.

Sosai yayi mata daɗi ya kuma tada tsohowur yunwar da take
ƙwaƙularta.

 

A hankali take sarrafashi a baki kana daga bisani ta haɗiye,
cikin jin daɗi ta kalli robar yajin daya miƙo mata.

“Amshi kisa yajin kici”.

Cikin ɗan sunkuyar da kai ta amsa kana ta buɗe robar tare da
baɗa yajin a gabanta.

Cikin tsinkewar yawun ta fara ciki.

Shima cin yakeyi wanda tuni yaci kusan rabin kazar da Chips
din.

 

Goran ruwan dake gefenshi ya dauka ya ɗan sha kana yaci gaba
daci.

Saida yaci rabin kana, ya janye hannunshi.

Sai kuma ya kalleta ganin tun ɗazu data ajiye fork din Bata
kuma ɗaukaba gane kallon da yake matane yasa tace.

“Na ƙoshi fa”.

Kai ya jinnina dan yaga ta ɗanci mai ɗan dama, sai kuma ya
ja Mug ɗin nan mai cike da yughort fruits, a ƴan madai-dairan bowl dake cikin
basket ɗin ya zuba tare dasa tea spoon a cikin, miƙamata ɗaya yayi kana ya fara
shan nasa.

Jujjuya tea spoon din tayi, sai kuma ta ɗan ɗiba ta kai
bakinta.

Wow tace a ranra jin yadda ya wadatu da Banana da kuma Apple
tare da inabi sai ɗan gogeghiyar kwakwa, ga gardin Yughort da madarar gongoni.

 

Kallonshi tayi ganin ya gama shanye nashi ya aje bowl din
sai kuma ta kalli natan ga mamakinta itama ta shanye,

Mug din ya miƙata, tare da cewa.

“Sha da kyau ƙarbi wannan ɗinma”.

Ai kam ba musu ta ƙarɓa tana ɗan tura baki Allah ya sani
bazata iya barin shiba.

Juyewa tayi kana ta fara sha.

 

Sassayan gyatsa tayi tare da gyara zamanta.

Shi kuwa Modibbo dake cije da lips in na ƙasa yana maiyi
mata wani irin kallan mayata yana mai jin zuciyarsa na raɗa mishi gudurin
tabbatar da aurenshi, Allah ya sani bazai iya jumrewa abinda yakeji ba, yanajin
muradin tabbatar da ita a matsayin matar da J ɗinsa yayi mishi zaɓi haka nan
yakeji bazai iya jumre wannan yanayin na yau ɗinba.

 

Ita kuwa tattare
plete din tayi da Bowl din ta zuba a basket ɗin kana ta yunƙura tare da
miƙewa dasu a hannunta ta nufi ƙofar fita.

A hankali yace.

“Ki kawo min phones ɗina”.

Toh tace kana ta fice,
jim kaɗan kuma ta shigo, tare da miƙa mishi woyinsa da hannunta na dama
yayinda ta maida hannun hagunta kuma baya.

Amsa yayi tare da cewa.

“Bani wanda kika ɓoyen”.

Cikin kwaɓe fuska tace.

“Waya tace fa”.

Ido ya zuba mata cikin subcewar mgnar ya tsinci kansa da faɗin.

“Dake da wayar ai duk nawa ne”.

Baki ta ɗan tura tare da ƙara maƙe hannun a bayanta.

Miƙewa tsaye yayi tare da cewa. “Baneeyhh”.

Da sauri ta miƙa mishi tare da ɗan jan baya ganin yadda ya
matsota.

 

Amsar wayar tata yayi tare da ajesu kan bed side drower,
kana yace.

“Shiga nan kiyi al’wala kizo”.

Ya ƙare mgnar yana nuna mata Bathroom inshi.

Cikin sauri tace.

“Nayi sallah fa”.

Fuska ya kauda gefe tare da cewa.

“Na sani ai kije kiyi al’wala nace ko”.

Kai ta ɗan langwaɓar cikin rashin fahimtar manufarsa tace.

“Ina da al’wala”. Kai ya gyaɗa kana yace.

“Ok to shiga ki kuskure bakinki”.

Toh tace kana ta shiga Bathroom ɗin.

Shi kuwa ƙofar bedroom ɗin yaje ya rufe tare da zare key ɗin
yasa a aljihunsa.

 

Tana fita shima ya shiga ya sabunta al’wala.

Yana fitowa ya ƙara fesa turaren wanda al’adarsa ce in dai
zaiyi salla sai ya fesa turare.

Kan salla ya tsaya tare da cewa.

“Bismillah”.

Kai ta ɗan jujjuya tare da cewa.

“Banda hijabi”.

Da yatsarsa ya nuna mata gyalen after dress din jikinta tare
da cewa.

“Ki rufu dashi”.

“Toh ai ni nayi salla ma fa”.

Cikin kauda kai yace.

“Eh na sani ai zamu ƙara ne dan samu lada mai yawa, ko bakya
son ƙarin ladan?”.

Kai ta ɗan jinjina kana tace.

“Ina so mana”.

Da hannun ya nuna mata alamun to muyi salla.

Toh  kawai tace kana
ta dawo bayanshi kaɗan.

 

Tsayuwarsa ya gyara kana ya tada iƙama.

Nafila sukayi raka’a biyu.

Bayan sun sallamene ya ɗanyi tasbi, yayinda ita kuma take
karanta Addu’o’i kwanciya bacci a lissafinta daga ta koma ɗakinta sai kwanci.

 

A hankali ya juyo gareta wanda hakan yasa suka kasance gab
da juna, kusan a tare zuƙatansu ke bugawa, da sauri ta ɗan ja da baya.

Shi kuwa Modibbo cikin nitsuwa ya ɗan kauda kanshi tare da
ƙara matsota har guiwowinsu na gogan juna, ganin tana kuma ƙoƙarin matssawane
ya ɗan juya fuska ba sauƙi kuma ba zafi yace.

“Tsaya mana”.

Ya ƙare mgnar tare da ɗaga hannunshi na dama tare da ɗaurawa
kan goshinta zuwa saman kanta kaɗan ya riƙe da babbar yatsarsa na kan jijinyan
gefen goshinta na dama sai kuma yatsarsa ta tsakiya dake kan jijiyar kanta na
hagu.

“Hhhhhhhm”. Ta fidda sautin daga ƙasan zuciyarta sabida wani
irin yam taji tsikar jikinta da zuciyarta sun amsa a tare.

Shi kuwa Modibbo lumshe idanunsa yayi sabida yadda yaji
jijiyar goshinta na harbawa haka yaji A ɗinsa ya harba da masifarƙafi hankali
ya fara karanta Addu’ar da Manzon Allah ya koyarwa maza danyi a dararen
forkonsu.

*“Allahumma inni As’aluka min khairi ha wa khaira ma
jabaltaha alaihi, wa a uuzu bika min sharri ha wa sharra ma jabaltaha
alaihi”.*

 Ma’ana

“Ya Allah ina roƙon ka Al’khairin ta, da Al’khairin da
ka Halicce ta akan shi.

Kuma ina neman tsarin ka daga Sharrin ta, da kuma sharrin da
ka Halicce ta da shi ko akan shi.

Amfanin Addu’ar

Idan ka yi ta.

Allah zai cike Soyayyar da ke tsakanin ku 100%. Zai tsare
Shaiɗanu da Miyagu daga cutar da zaman Auren ka da  ita da sauran su…

*Iyaye muke koyawa yayanmu maza ita musamman in sun tasa dan
tana da mahimmanci a rayuwar aure kuma mazan ba kowa ya iya ba*

 

A hankali ya koma baya kaɗan ya jingina da jikin gadon,.

A hankali ya buɗe idanunsa da ke lumshe tare dasa hannunsa
ya ɗan jawo bowl ɗin fruits din dake gefenshi sai kuma ya ɗan kalleta ganin
alamun zata miƙe yace.

“Ina zakije?”.

 

“Zan tafi in kwanta bacci nakeji”.

 

“Zo ki zauna kiyi karatu tukuna inji bitar haddarki”.

Da sauri tace.

“Ai ina muraja’a a gida”.

Ba tare da ya kalletaba yasa hannunsa na dama ya riƙo hannunta
tare da jawota, dole ta zauna gefen damanshi.

Shi kuwa Modibbo a hankali ya ɗan murza tafin hannuntan dake
cikin nasa kana a hankali yace.

“Bismillah kiyi muji”.

Ɗan sunkuyar da kai tayi kana tace.

“Nifa bacci nakeji”.

Matse hanun nata yayi da ɗan ƙarfi har saida ta ɗanyi ƙara.

Hararanta ya ɗan yi tare da cewa.

“Yaushe makika tashi a bacci, baccin awa huɗu cib fa kikayi,
dan haka ba bacci ba kam sai dai ko tunda kuka gama makaranta kin daina
muraja’a ko? Shiyasa kike tsoron yi”.

Da sauri tace.

“Wlh inayi fa”.

 

“Toh kiyi mu ji, in kin bata ki ƙwana kaɗe ɗankalinki”.

Kai ta gyaɗa alamun gamsuwa kana tace.

“Wacce surar zanyi maka?”.

 

Yana ɗan matse cinyoyinsa yace.

“Suratul Khaf”.

Cikin sauƙe numfashi ta ɗan yi gyaran murya tare da yin
basmala kana ta fara jam ayoyin”.

Wani irin amintaccen nitsuwa salama haɗida shauƙi mai zafine
ya fara ziraro mishi, wanda hakan yasa ya ɗan ƙara matsota da kyau, ita kuwa
cikin fesar da numfashi taci gaba da kawo aya ta uku.

“مكشين فيه ابدا.

Sai kuma ta ɗan yi shiru tare da jan numfashi, tana mai jin
wani irin fitunannun abubuwa da idanunsa ke cusawa nata idanun da ya tsare da
kallo, cikin fuzgar numfashi taci gaba da aya ta huɗu.

shi kuwa a hankali ya fara cusa hannunshi cikin hannun rigar
ta, wanda haka yasa ta yunƙura da ƙarfi, ta miƙe tare da nufar ƙofar da ɗan
sassarfa.

 

Cikin wani irin rawan jiki ya miƙe tsaye tare da bin
bayanta.

Cikin sauri ta juyo tana kallonshi lokacin da ta isa bakin
ƙofar da taja da karfi dan buɗewa, jinsa a garƙamene ya sata zuba mishi idanu.

 

Shi kuwa a hankali yake takowa yana nufin gareta, wanda
hakanne yasa ita kuma fara ja da baya da baya.

A hankali ya ƙaraso gaba
da ita, sai kuma ya ƙara taku biyu zuwa uku sai ya zama, babu sauran
rogowar fili tsakaninsu, cikin wani irin baƙon yanayin da zuciyarsa ke cusa
masa da kuma gaza yiwa zuciyarsa da gangarjikinsa tawaye, ya sa hannushi na
dama ya zagayo ƙugunta tare da jawota ya ruggume ta a jikinsa.

A tare suka sauƙe numfashi ita na tsiro shi kuma na tsananin
jin tafasar jini sha’awa.

sai kuma ya ɗan sunkuyo da kanshi, cikin wani irin
fitinennen yanayi yake shaƙan ƙamshin fitinennen kulaccar sirri dake hautsina
mishi nitsuwa da kauda haƙurinsa.

cusa kanshi yayi tsakanin wuyanta da kafaɗarta.

Shuuuuuhhhh”. Yaja numfashi sai kuma ya ɗan sa hannunsa
na hagu ya ja igiyar dake ɗaure akan ƙugunta daya taimakawa riga.

Da sauri ta rufe idanunta jiki da murya na rawa tace.

“Hhhjjj Uhhmmmmm zan tafi”.

A hankali ya ɗan sa hannunsa bisa kafaɗunta tare da ware
wuyan rigar ya fara yin ƙasa dashi.

Yah Salam.

Shine abinda ya furta a saman lips enshi lokacin da yaji
santsi da sulɓin fatar jikinta haɗida taushinsa da yasa jikinsa saki wani irin
gigitaccen kerma murya can cikin naƙoshinsa yace.

“Ih hiii in inaha Zaki tafi, da yafi ɗakin mijinki”.

Sai kuma ya ƙara murza rigar da kyau yayi kasa dashi har
zuwa kan cikinta.

Ita kuwa Khausar idanu ta zazzaro da iyakar iyawarta da
mgnar zuci.

 Shin Modibbo lfya
yake kuwa, yasan me yakeyi kuwa.

Jikinta ya tsananta rawane a lokacin da taji yana murza
after dress ɗin yana ƙara yin ƙasa dashi da ƙarfi ta rumtse idanunta lokacin da
taji rigar ta sule sulub tayi ƙasa.

Ƙanƙame jikinta tayi tare da cewa.

“Innalillah Malam ka cire min rigata”.

Cikin gigitaccan yanayi ya ƙara sunkuyowa tare da cusa
kanshi tsankanin wuyanta, yana mai zura…

 

 

*Dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn,
masu cewa wai sun goda suga number’n nayine, ko kuma a’a bari dai in na shirya
zan sake miki mgn, ko kuma yanzu dai kuɗin bai cikaba tukun sai sun cika, ko
kuma a wanne gari kike, kai munyi nisa, toh in ba iyayiba ai duk nisan state da
kike ba ruwan mota ba inda bazai kai mikiba, nake turawa ƴan ƙasashen wajema.
Kuyiwa Allah da Manzonsa in dai in kinsan Baki shirya sayan kaya ba ku daina
min mgnar ku bari sai kun shirya,kada kizo ki ɓata min lokaci a banza, wlh ni
na tsani harkar karanta, duk bayani na gamayi in dai saya zakiyi ga kuɗin kaya
ga account no ga numberta ai sai ki biya kawai kafin kimin mgn. Tunda dai ga
alamominshi da duk illar da yakeyi na faɗi in kina dashi faƙat in babu kada ki
wani zo kice min bayani dan ko kinzo iya bayanin da zan miki kenan* in dai
kayan mata kikeso ko na infection ta wannan number zakimin mhn 08069423567

Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha’awa. Ƙaiƙayin
gaba Kiji idan ya fara miki ƙaiƙayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ƙarnin wurin.
Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. Ƙurajen su ɗan fetso ƙananan ko ƴan manya,
melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin ni’ima. Buɗewar gaba,
domin har budurwa infection na iya buɗata. Ciwon mara ko ciki mai tsanani yayi
al’ada, rashin haihuwa, domin har baƙin mahaifa take toshewa. Ko kirinƙajin
wani abu na miki yawo ƙasan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma
saduwa, da dai sauran abubudann ban
lissafa. Sune manyan alamomin infection.

Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman
kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi bulum buƙui da ita a jikinki. To bari
kiji illolin infection wato cutar sanyi.

Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin
kina tare da ita baki da wata daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi
bare wata ni’ima mai Taste, Kinga kenan shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta
lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole sunason wurin da kwaranya,
zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata. Kinga duk
tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki
nemawa kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.

KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA
BAYYANA KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya
dauke miki dukkan sinadaran ni’imomin ki, da sha’awarki, duk kayan matan da
zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki
magunguna GARKUWAR MA’AURATA, amman ke in kinsha jiya I yau,  duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji
sha’awa ba, toh wlh muguwar infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta
gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman aure. Lokacin da zata bayyana sai
kiji Doctor’s suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk a cikin chronic
infection ne yar uwa.

INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza, Bazawara,
Budurwa, Maijego, Yara, Ke yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar
komai Maganin na Gargajiya ne mai rakake INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk
nacin infection koda na cikin mahaifane bi’izinillahi ta’ala zaki rabu dashi,
cutar infection cutace mai masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da
maganin set ɗin na 10k ne kuma maganin kala biyarne nasha da kala uku na tsarki
ɗaya na shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to kiyi ƙoƙarin kisha da
mijinki, in akwai abokiyar zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu da
shin dai ita tana dashi tofa kin kashe macijine baki cire kaiba, ma’ana zai
sake dawo miki, idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya riƙa a
jikinsu musamman ya’ya mata ya buɗa miki ƴa tun tana ƙaramarta, ki aurar da ita
miji na muku kallon lalatattun iyaye da baku iya bada tarbiyaba. Saboda yamayin
garin yasa ina raba rabin set ɗin in sa miki komai rabi-rabi 5k amman set ɗin
10k ne. Idan kin san a shirye kike ga account number na nan 0005388578 Jaiz
bank AISHA ALIYU GARKUWA, ki turo kuɗinki kafin kiyi min mgn ta WHATSAPP
NUMBER’N na 08069423567 sai ki turo min shaidar biyanki, domin akwaishi
Available ko yau kika tura kuɗinki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari ko
sayan ɗaɗɗaya. Farashin Sari da sauƙi daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na
mutum 24 kikeso in Sha Allah zaki samu. Please dan Allah in dai kinsan baki
shirya sayaba kada kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce dai GARKUWAR
MA’AURATA.

Leave a Reply

Back to top button