Hausa NovelsHausa NovelsWaminal Hoob Hausa Novel

Waminal Hoob 44

Sponsored Links

44…..

Lokaci daya taji abinci ya fice mata arai,mikewa tayi tabar dinning din duka,Ammah ta bita da kallo baki bude,ta kalli Aunty Ramlah tana fa?in.”kishin noory na bani mamaki,duk plan dinmu itace farkon ruguxasa,bata bin komai sannu,Ammah ta karasa maganar cikin fa?a,Aunty Ramlah tace nifa jikina ya fara yin sanyi akan lamarin Aliyu tamkar mai jinnu,haka lamurransa suke.”Ammah ta girgixa kai tana fa?in.kima daina wannan tunanin dan Allah,nasan Aliyu tun yana karamin sa akwai abunda yake nufi da yin haka muxuba masa ido Muga iya gudun ruwansa,hausawa suka ce…….Rana dubu ta barawo rana daya na mai kaya,mubi komai a hankali ki kara jawa Nooriyah kunne,tana da matsala a fannin kishi komai bata iya dannewa xuciyarta nasan yanxu haka tana can tana sakarcin nata ,kuka ba.”baki Aunty Ramlah ta saki tana kallonta,
Duk ina xaki da wannan uban bag din,
Lokaci daya ta kasa rike kukan dake cinta tun daxu,ta fashewa da Aunty Ramlah kuka
Tana fa?in.”Ni wlhi Aunty nagaji gidan kawu xan tafi,wani kallo Aunty Ramlah ta shigayi mata tana fa?in.”da akayi maki me??”ko saboda Aliyu yana kula wannan sakaryar,wai ma tsaya na tambayeki wai ke
Baki da xuciya ne??
Ga wanda ke binki yana maki nacin soyayyarsa bakya kulasa sai wanda ya gama yiwa budurwarsa ciki a waje sun gama watsewarsu shi kikeso,to bari na fada maki karama ki farka daga wannan shegen mafarkin da kikeyi,
Ki fuskanci Rayuwa.
Yaushe xakiyi hankali
Ae da yana sonki da baxai yimaki sakin wulakanci a waya ba,
Kara ka Auri namijin dake tsanin sonka,bisa gaka auri namijin da ke kike sonsa,ko an mayar da Aurenku da Aliyu wahala kawai xakiyi acikin su,dan dole idan ta haihu ya Aureta,ko dan gudun bacin sunan yaronsu,
Idan tace maganganun Aunty Ramlah basu tabata ba xatayi karya,kuma
Maganganun ta gaskiyya ta fa?a,Aliyu baya sonta jikinta kawai yakeso Areefa ce xabin ransa tunda har yasan yayi mata ciki tun kafin Aure,anan ta saki bag din tsakiyar Room ta juya ta shige toilet,kallo Aunty Ramlah tabita dashi tana mamakin kishi irin na Noory,da kanta ta dauki bag din ta mayar, addu’a take Allah ya cire mata duka soyayyar Aliyu waxeer acikin ranta ta huta duka.da sallama
Ya shigo Room din nata rike da car key
A hannunsa,da sauri ta karaso gabansa cikin doguwar rigar atamfa mai ratsin yellow da red ajikinta ,
Tayi kyau sosai cikin rigar,cikin jikinta ya fara bayyana dan watanni hudu,tayi wani irin kyau da haske,sai kuma yar kiba da tayi ta dalilin cikin jikinta amma ba karamin kyau cikin yayi mata ba,ta karaso ta wani rungumesa tana fa?in.good morning daddy.”tayi maganar sounding so happy cikin muryarta,
Jin yayi tamkar ta watsa masa garwashi,
Jayeta yayi daga jikinsa yana fa?in.”good morning ya Mika Mata key ta kallesa da sauri tana fa?in.”ba tare xamu fita ba??”ya shafa kansa yana fa?in.”kawai kije na maki alert ta account naki,Anjima xamu fita da yaya Khaleel .ta hade rai tana fadin.”dani dashi waya kamata a tausaya wa?”wani irin kallo ya rika yimata lokaci daya ya hade rai ,komai ya tuna da sauri ya saki fuska ya kwantar dakai yana fa?in,kiyi hakuri kije
Idan na samu tym xanje mu dawo tare,
Har bakin mota ya rakata, sai da yaga ta fita get ya saki ajiyar xuciya,yana mamakin yarda bata iya zama ta hutu,ko minti talatin batayi ba da shigowa
Wai kuma yanxu gidan wata old friend dinta xataje da ta shigo Kaduna jia,a Kebbi take Aure shine xataje
Ta gaisheta,da yake tana da aure harda yara biyu,anan cikin compound ya tsaya,
Yana jiran wanda zai
Hada masa na’ura ya iso,shima bai jima ba
Yaxo yayi masa bayanin,ta wayarsa yake so ya fara connecting nata kafin
A makala ta acikin Room din da yake so,shima bai dau lokaci ba ya hada komai ya sallamesa,
Tsaye yayi acikin Room din nata yana
Tunanin ta inda xai makala Camera din
Ta yarda baxaayi tunanin komai ba,akwai wata yar kwaliyya ajikin miror dressing na dakin ,to akwai dan zurfi a wajen ya makalata wurin sai yaga ta xauna,tamkar dan ita akayi wurin.ya harde hannunsa akan kirjinsa,yana wani irin sakin murmushi mugunta,sai ya koyawa Areefa mugun hankali da ko a hanya ta gansa baxata nuna
Ta sansa ba,
Yanxu sabida zai kara Aure shine kika bi kika lalace haka??”sabida namiji xaki xauna ki maida kanki haka,Areefa tayi maganar cikin bacin rai,hawaye na xubarwa laylah take fa?in.”ya kike so nayi Areefa duk wata hanya ta kissa da kisisina nabi Khaleel yaki saukowa har a wajen Ammah na kai karar sa babu abunda ya canja,babban damuwana shine Auren ban san wacece xai auromin ba,kin san na tsani asiri,kar ta shigo ta mallakesa ya kasa ko kallon inda nake,baki Areefa ta bude tana kallon sakarcin Laylah,har kina tunanin ma xata shigo kiyi zaman kishi daita.”wlhi tallahi kin haukace laylah bakida hankali,ga hanyoyi daban-daban nan na dakatar da Auren ,kixo na hadaki da wani malami kisa a garkame bakin shege kiji idan zai kara maganar Aure,da sauri laylah ta tsayar daita tana fadin.”nifa baxan iya taba kai kudina a wajen kowane shegen malami ba ya canye kudin babu biyan bukata canja wata shawarar banda wannan,idan kuma asirin ya karye ya dawo kaina fah?”babu wani riba zuwa wajen malamin tsibbo sai halaka,Ni kuma ban shirya mutuwa yanxu ba sai naga Ya’yana
Ashe ko bakin ciki xai kasheki a gidan nan wlhi,idan baxaki bi malaman tsibboba ki kwantar da kai kibari
Ta shigo a gidan sai bayan nan ki cinnawa
Gidan wuta ki gudu zuwa wani unguwa da yamma ki dawo kice dama ke fita kikayi baki san da wannan ba,kashin kai fa Areefa baxan iyaba xunubin xaiyi min yawa wlhi ,nidai na hakura da duk ma hukuncin da zai dauka
Inhar xan rayu a karkashin innuwar Aurensa naji na aminta yazo yayi Aurensa,kawai Na tuba nabi Allah .Allah yabani ya’yah masu Albarka, wani kallo Areefa ta shiga yimata xatayi magana taji an turo kofar a fusace,
Lokaci daya sunka gansa tsakiyyar Room
Din ya nuna Areefa mansoor yana fadin.”ke dai matsiyaciya ce mutunniyar banxa mutunniyar wofi shaidaniya abun kyamaa,dama keki ke axata a duk wani mugun hanya xoki fita kafin na saka securities su fitar min dake ,ya fada yana wani daka mata tsawa gamida xare mata manyyan
Idonsa,wani kallo banxa ta shiga yimasa
Xatayi magana ya kara daka mata tsawa ,yana fa?in.”have ur way out!”a fusace ta fisgi Jakarta har takai kofa yace daga yau idan kika kara tako kafarki
Acikin gidan nan wlhi
Sai na karya ki naga mai ?ora ki,shaidaniya kawai…”!baa taba cin mutuncinta ba irin yau,tayi kwafa tana fa?in.”wlhi tallahi sai kayi da kasanin wulakanta ni Khaleel waxeer,xubewa tayi a gabansa cikin muryar kuka take fa?in.”kayi hakuri kayi hakuri dan Allah leel wlhi tallahi ban taba zuwa wajen
Wani boka ba,kuma wlhi dukkan shawarar da tabani ban karbi ko
Daya ba,dagota yayi
A kasa wani irin tausayinta da sabon sonta suke bude masa zuciya lokaci daya,shima dauriya kawai yakeyi yana kallon yar bingilar rigar barcin da take
Jikinta wacce bata rufe komai na halittar taba kalar Black wacce ta haska farar fatarta,ya dagata cak!”ya nufi kofa bai direta ko’ina ba sai akan Bed,ya kalli agogon Bangon dakin
Akwai kusan awa biyu
Yanxu jirgin karfe biyu
Xaibi zuwa Abuja,ya kamata ya kasance da laylah koda na awa daya ne,jallabiyar jikinsa ya cire babu komai ajikinsa sai boxer dama dakinta xaije yaji ya jikinta ya fada mata xaije Abuja yau kuma zai kwana biyu acan,har ya fito
Ya hango Areefa mansoor tana shigowa da sauri ya koma tana shiga ya nufi dakin laylah ,abun da bai tabayi ba shine yin labe,yaji dukkan maganganun da suka tattauna da Areefa mansoor,ada yayi tunanin idan har laylah ta biyewa Areefa mansoor xai bata takarda a gaban Areefa mansoor,sai taki amincewa da hakan,kwantar daita yayi kan lafiyayyen kirjinsa yana shafa bayanta cikin muryar rada yake fa?in.”sowiee lumshe ido tayi hawayenta na sauka akan kirjinsa,rigar jikinta ya cire ya kafe na shanunta da ido,wanda suke a tsaye hannu yasa ya fara shafasu a hankali,
Yana yimasu wani irin tafiar tsutsa,Runtse ido tayi tana jin ruwa na sauka ahankali a kasanta,hankalinsa ya mayar kan cinyoyinta yarda yaga suna wani
Irin shaking hannu yasa yana murxasu,wani irin bankare masa ta somayi,hannunta ta saka cikin boxer dinsa da bai cire ba,lokaci daya ta kama Banana dinsa tana yimata wani irin murxa,Runtse ido yayi na kusan sakan biyu
Jin laylah na neman
Haukata sa da sauri ya cire boxer din jikinsa ,jikinsa na wani irin rawa yana jin yarda Banana dinsa ke digar da ruwa,kafa bakinsa yayi kan na shanunta ya fara yimasu wani irin mahaukacin sha ahankali ya saita banana dinsa cikin hole dinta yana gogawa a hankali,jikin laylah babu inda baya rawa yarda takeji hannu biyu tasa ta rike xanin gado ta shiga juya kai
Tana sakin moaning……sosai yake wasa da banana dinsa a wurin hole dinta,still breast dinta na cikin bakinta yana sha,sai da yayi wasa daita na kusan minti talatin duka laylah ta jika xanin gado da ruwanta,a haukace ya saita Banana dinsa ya fara aeki daita,tun da ya auri laylah bai taba jin dadinta irin na yau ba,jin yayi tamkar bai taba saduwa daita ba,
Gaba daya ya cika room din da sabbatu da ihu,bai bar laylah ba sai kusan biyu da rabi,sosai laylah taji ta gaji ga wani irin zafi da taji gabanta nayi mata,tun aurenta da Khaleel waxeer basu ta?a dadewa haka suna sexxxx ba,da kansa ya dagata zuwa toilet a toilet din ma sai da ya kara second round jikin laylah ko’ina ciwo yake shi yayi mata wanka ya nadota cikin babban towel,Kusan 3 ya gama shiri yasan yayi missing Flight yanxu,
A yau kuma yake son barin kaduna,yayi checking wani flight ko zuwa 4 ne babu,
Ya kalli laylah wacce ke xaune kan kafafunsa
Ta kwantar da kanta cikin jikinsa gaba daya agajiye take,cikin rada yake fa?in.”ko xaki bini?ya fada da wata irin shegiyar murya tamkar ba Khaleel waxeer ba,cikin kwantar da murya take fa?in…..”ae badani kayi niyar tafia ba kawai ka tafi xan koma gidan Ammah sai ka dawo,ya hade rai lokaci daya yana girgixa kai yake fa?in.”na barki da wannan shaidaniyar kafin na dawo ta burgemin ke,kayanta ya fara ha?awa acikin jakar da ya xuba nasa kayan yana fa?in.”shirya muyi tafiar mota,baxan barki Kaduna ba,wani murmushin jin dadi tayi dama itama bata so yabarta,sauran kayanta na mata ta xuba acikin karamar bag dinta,har gidan Ammah sukaje yacewa Ammah yayi missing Flight xaije ta mota,haka xaije da laylah ya fada yana shafa kansa ,ita dai laylah ta saukar da kanta kasa cike da jin wata irin kunyar Ammah.”toh Allah ya kaiku lfy ku kama hanya kar yamma tayi maku akan hanya,bayan sun sauko Aunty Ramlah na zaune a parlor Khaleel ya gaisheta da ladabi ,ya fada mata xaije Abuja maybe baxai tardata ba kafin kwana biyu,ta fada masa itama gobe xata tafi ,hutun yara ya kare zasu koma school
Ta kallesa tana fa?in.”dama ina so na tambayeka a ina kake neman Aure,ya shafa kansa yana fa?in.”a garin ku Aunty Ramlah
Ta bude ido tana fa?in.”Sokoto fa??ya daga kai yana murmushi ta girgixa kai tana fa?in.”shine baka taba fadamin ba,
A wane unguwa acikin mabera gidan su yake.”lokaci daya mood din laylah ya canja dauriya kurum take agabansu,amma auren baxai dau lokaci ba kou.”insha Allahu Aunty gidan su ma a shirye suke ni kawai ake jira, jibi ma Baffa zai tura a nemo auren
Kasa daurewa laylah
Tayi ta nufi kofa hawaye na xubar mata
Aunty ta tabe Baki tana fa?in.”Allah ya tsare hanya sai munyi waya Khaleel ya daga kai yabi bayan laylah
Tsaye ya sameta jikin
Mota fuskarta babu wani walwala bayan sun dauki hanya yake fada mata kiyi hakuri ban fada maki jibi ne neman Aure na ba,
Ta kallesa ido cikin ido hawaye na xubar mata
Take fa?in.”da gaske Aure xakayi leel da gaske hada gado xakayi da wata macce,
Ta fada ta kasa rike kukan da yazo mata,
Ya riko hannunta yana murxawa yana tuki da daya yake fa?in.”kiyi hakuri dan Allah,ina sonki hakama wacce xan aura ina sonta ,dukan ku babu wacce xan iya bari….kawai kiyi hakuri ?addarata ce a haka,?ora kanta tayi akan kafadarsa hawaye na cigaba da xuba akan fuskarta ,
Da dare Aunty Ramlah na shirya kayansu ta kalli Inteesar tana fa?in.”hop kin shirya kayanki jirgin karfe sha biyu xamu bi,shaye da toka intee ke fa?in.”mum nifa Anan xanyi hutuna sai hutu ya kare xan koma,Aunty Ramlah ta girgixa kai da bacin rai
Take fa?in.”yaushe kika sanarmin??”yanxu dai kika tsara abunki ban sani ba,da sauri Batool ta kar?e xancen da fa?in.”dan Allah kibarta Aunty jibi ma Yah Hakeem xaije damu Abuja gidan Yah Naseer waxeer xamu sauka muyi hutun sati Daya,Muda su Ayshaa Waxeer,da take maganar hutu ae baki dauko kayan hutun ba,kuma baki fadawa daddy Haka ba.”da sauri Batool waxeer ta kar?e xancen tana fa?in.”bata da matsalar kaya wallahi ina da dinkuna wanda ban saka ba ,hakama Aysha waxeer,kuma Ammah tana da Abaya xan Xaba mata wasu ,wata irin harara
Aunty Ramlah keyi masu tana fa?in.”ku dama munafukai ne sai da kuka gama tsara komai ,ni dai babu ruwana wlhi ta Kira daddy a waya ta fada masa,da sauri intee tayi wani hugging Aunty Ramlah tana sakin Yar Daria xan kirasa yanxu mum….
Washe gari Aunty Ramlah tabi ta jirgi ta koma Sokoto haka
Tayiwa Noory warning sosai akan shiga sabgar Aliyu,ta fada mata ta cigaba da addu’a kurum ,bayan Aunty Ramlah ta koma da kwana biyu ,
Noory ta rika jin gidan wani iri gasu Batool waxeer sun bi Hakeem waxeer Abuja,ta roki Ammah akan tana so taje gida tayi kwana biyu,dakyar Ammah tabarta al’amurran Aliyu kuwa tuni tabarwa Allah,shima ya daina kulata da shiga sabgarta sai wani rawar kafa yake akan Areefa mansoor,dakyar Ammah tabarta.ba karamin dadi taji ba,
Saiga noory da kusan kwanakki biyar ita da tacewa Ammah kwana biyu kurum xatayi,shima Khaleel waxeer ya kira Ammah ya fada mata ya shirya masu zuwa umra xasuyi sati biyu,
Dan wata irin soyayya laylah ke nuna masa,
Sai yanxu suke cin amarcin da baa samu akayi ba na shekaru,
Ga gefe an kai kudin Aurensa da Xahra dubi dari biyu,haka iyayenta zasu hade aurenta da yayarta wata mai kamawa,dan haka ya shirya masu tafiya umra shida laylah ,itama Ammah taso tafia umra itada noory Allah baiyi ba,sabida matsalar Aliyu ,matsalar da jikinta ya fara yin sanyi ganin irin mugun shirin da Aliyu keyi da Areefa zasu raba dare suna kallon movie a parlor suna hira,Ammah da suka tattauna matsalar da Adama ,itama tasha jinin jikinta sosai
Amma sunce a karawa Aliyu lokaci suga ikon Allah,shima a bangaren Aliyu cikin matsanaciyar damuwa yake ,duk hanyar da xaibi ya samu wani information akan cikin Areefa har yanxu shiru,har bincike wayarta yayi kakaf bai samu komai ba,acikin kwanakkin nan sosai ya dage da rokon Allah ,Allah ya bayyana gaskiyyar cikin Areefa.a gefe daya yana ganin yarda noory ta tsanesa lokaci daya idan yace abun baya hurting dinsa yayi karya,kwana biyu da dawowar noory itama dakin Batool ta koma dake sama,yau Areefa ta tashi da ciwon ciki
Har Siddiqa mansoor ta kawo mata ziyara
Yana zaune a dakinsa.ya rike wayar a hannunsa yana watching dinsu,Siddiqa ta kalli Areefa tana fa?in.”ya kamata kije asibiti a duba cikin nan,wannan irin girma haka wata hudu fa,anya ba yan biyu xaki haifa ba,lokaci daya Areefa ta hade rai tana fa?in.”ki daina yimin wannan fatar yan biyu ya xanayi dasu,ko daya da yaya xan haifesa,da wlhi Farhaan ya gama cutar da rayuwata.!”wani irin bugawa kirjin Aliyu ya shiga yi jin ta ambaci Farhaan,idan kuma Allah ya baki yaya xakiyi??”Allah baxai ma bani ba dan Allah
Kiyi shiru, Areefa ta fada tana wani hade rai,ranar da kuma Aliyu ya gano ba cikin sa bane yaya xakiyi Areefa??”Aunty Siddiqa idan baxaki daina gayamin magana haka ba dan Allah ki tashi ki tafi
Na gode da ziyara ,Areefa ta fada tana wani juya mata baya,Siddiqa mansoor na girgiza kai cike da takaici take fa?in.”ki dawo hanya Areefa ba danni ba,kin raba uban dan dake cikin ki A dunia,kin raba Auren Aliyu da matarsa,kuma yanxu
Kina so ki laka masa dan da baya da alaka dashi,
Wlhi jia makwafciyata ta rasu hadarin mota ,bin bokaye take na masifa kasa hada
Namanta akayi mutuwar wulakanci tayi wlhi ,jia kasa barci nayi Areefa.””Areefa ta fisgi mayafi ta mike tsaye tana fa?in.”tashi muje Aunty siddiqa tashi na rakaki kofar gida,Siddiqa ta mike tsaye xatayi magana
Areefa ta daga mata hannu tana fa?in.”rike kalaman ki bana bukata,da haka ta nufi kofa……Maganganunsu ya shiga juyawa acikin ransa zuciyarsa na mugun bugawa sunan Farhaan kawai yafi tsaya masa arai cikin Maganganunsu.

 

*Allah ya isa idan kika karanta baki biya ba,ban yafe maki ba.*!”

Littafin Waminal Hoob
Na kudi ne#500
Account Details
0004157137
Jaiz Bank
Asma’u Buhari Aliyu
Katin wayar MTN.ta wannan lambar#09060259200
Shaidar biya ta wannan lambar#08086207764
[9/15, 6:11 PM] Asmy Mom Aydah??

Back to top button