Duk KarfinIzzata Book 2Hausa NovelsHausa Novels

Duk Karfin Izzata Book 2 Page 18

Sponsored Links

Book 2

Page 18

Da gudu ta kariso wajen sa, hannun sa ta kama chikin shagwaɓa tace
“Mutafi ko?Hannun ta kawai ya kama suka nufi chiki station ɗin

D.P.O na ganin su ya miƙe tsaye yana murnushi yana faɗin
“Welcome sir”

Zama Aryan yayi saman doguwar sofa dake chikin office ɗin, tare da zaunar da diyana a gefen sa

Mamaki ya chika D.P.O kallon abun yake tamkar a mafarki yau Aryan ne tare da mace haka a iya sanin sa dai Aryan bai yi Aure ba to ko dai sister sane gaskiya yana son sanin wacece wanna mai Sa’ar da ta samu daman zama kusa da LEFTERNAL GENERAL ARYAN.

Cheke da izza da bata umarni Aryan ya fara magana
“Ina criminal nan suke akawomin su” murya na kerma D.O.P yace “suna rufe ai tun da aka kawo su ma banje na gansu ba dan naji kace a tsare su sai kazo,shi ya sanya ban shiga wajen da aka rufe su bama” shiru Aryan yayi bai sake magana ba
kararrawa D.P.O ya danna sai ga wani ɗan sanda ya shogo da yar gudunsa umarni D.P.O ya bashi akan ya shigo da su Ahzan,chikin sauri ɗan sandan ya juya ya fice.

“Habibi ka manta bakamin miss ɗin ba” chewar diyana tayi maganar tana kwanchiya saman faffaɗar kirjin sa, gaba ɗaya jibga jibgan sojoji hudu da suka rako Aryan chikin office ɗin sai da suka sunkuyo suna kallon in da diyana take,mamaki ya hana D.P.O magana so yake kawai yasan wacece diyana tunani ya shigayi ko dai Aryan ya fara neman matan ban zane dan shi dai yasan Aryan ba shi da mata,kuma kanwar sa dai baza tace ya mata kiss ba zuba musu ido kawai D.P.O yayi yana jiran amsar da Aryan zai baiwa diyana haka zalika jibga jibgan sojojin dake tsai tsaye a gefe da gefen office ɗin suna riƙe da manya manyan gun suna basu tsaro, shi dai Shahram bai damu ba domin yasha kallo a mota

kasa kasa chikin sanyin murya Aryan ya fara magana “my jidda ki bari mu koma gida zan miki kiss ɗin kinji? Kin ga yanzu akoi mutane” turo ɗan karamin bakin ta tayi kafin tace “to shikenan na yarda amma kuma ai baka buɗemin abun dake chikin wandon ka na gani ba”

wani mugun dariyane yazo wa Shahram amma sai ya damme dan yasan halin ogan na shi,shi ko D.P.O mutuwar zaune yayi yana son yin magana amma yana tsoron amsar da Aryan zai bashi dan haka sai yaja bakin sa yayi shiri,sauran sojojin ma jiran amsar Aryan ga diyana kawai suke

Hannu Aryan ya sa ya matse mata ɗan karamin bakin nan nata yana faɗin “wai ke bakin ki baya gajiya da magana ne,kiyi shiru kar na sake jin kinyi magana” ba zato ba tsammani kawai su kaji diyana ta fasa ihu tana faɗin
“Wayyo baki na ya chiremin bakin gaba ɗaya” dariya abun yaso bawa Aryan amma sai na fiske dan yasan yana mata dariya yanzu wlh bazasu karƙe lfy ba,bashi da zaɓi dole ya rarrasheta domin su zauna lfy gaskiya Ahzan ya gama chutar sa

Rungumota yayi sosai yana ɗan bubbuga bayan ta yana faɗin “ya isa to kiyi shiru”chikin kukan nata da babu hawaye ko ɗigo sai ihu take ba kwalla tace “ni wlh sai ka biyani bakina yanzu dame kake so na chi abinchi?” Shafa fuskar ta yake a hankali yana faɗin “zan baki aron nawa bakin idan muka koma gida” chikin sauri ta ɗago kai daga girjin sa tana kokarin yin magana,yayi saurin mai data ya kwantar dan bai san ta sake yin wata maganar,manuniyar ya tsantsa hannun sa ya sanya mata a baki yana wasa da harshen ta,dan karta sake yi masa wani maganar diyana kuwa kamar jira take ta fara tsotsar yatsan nashi sai jin wani zir zir yake a jikin sa haka dai ya hakura ya danne dan ba yadda zai yi da ita dole ya mata yadda take so dan azauna lfy.

Dan sandan na gaba su Ahzan na biye da shi a baya gaba ɗaya yun jigata mum ta koma kamar ba ita ba lokacin guda ta rame ta sanja,hanan kuwa har wani bakin wahala tayi,duk rashin kunya irin na Deen awannan karon ido ya raina fata,sai wani fiki fiki yake da ido Kasa karfet ɗin suka zauna,shi kuma ɗan sandan ya koma gefe ya tsaya,
diyana na ganin su ta miƙe tsaye chikin sauri tana faɗin “Aunty hanan daman kuna nan shine baku faɗa…bata karisa maganar ba Aryan ya daka mata tsawa akan ta wuche ta zauna kuma karya sake jin bakin ta a office ɗin nan
Chike da tsoro ta koma ta zauna dan yadda yayi maganar bata ga alamar wasa a tattare da shi ba, almost
10mins su Ahzan na zaune Aryan bai che dasu komai ba yana ɗan latsa wayar sa da alama wani abun yake mai mahimmanci muryan mum Ahzan che ta katse su da cewa

“Ɗana dan Allah ka sanar da mu laifin da muka maka me ya sanya ka kawomu wajen nan ba wani abinci kirki ba ruwan sha wahalar tayi yawa ga sauro dan Allah ka taimaka ka fidda mu daga nan”

slowly Aryan ya ɗago kai ya kallin Shahram chike da bada umarni ya fara magana
“Shahram ka ɗauki matan nan ka kai su Airport a mai da su Maiduguri nayi bincike basusan komai ba” dawo da kallon sa yayi kan mum ya chi gaba da magana “mama kiyi hakuri ni bana wulakanta mutane shi ya sanya nayi saurin yin bincike a kan ki dan ko ba komai kin haifeni,dolece ta sanya aka kama ki amma ki mana afuwa” nauyayyar ajiyar zuchiya mum ta sauke kafin tace “ba komai yaro amma dan Allah zan iya sanin laifin me mukayi”

Gyara zama Aryan yayi,dan shi baya wulakanta mu tane baya amfani da matsayin sa na Lefternal general Aryan ya che zanyi girman kai ko kuma wulakanta mutane, labarin abun da ya faru ya shiga sanar da mum da farkon in da ya sani har yau da suke zaune

Dugun numfashi mum taja lokacin da ta gama jin abun da Ahzan ya aikata kuka ne ya kubche mata wai yanzu a che ɗan da ta haifa a chikin tane zai yi hakan har da bata magani domin ya chi gaba da wasa da hankali mutane bama ita ka ɗai ya bawa magani ba ashe har da yar mutane ya juya mata ƙwaƙwalwa gaskiya ka haifi ɗane baka haifi halin sa ba

Chikin sanyin murya Aryan ya fara rarrashin mum tare da chewa su tashi Shahram ya kai su Airport,ba musu mun Ahzan Hanan Mum Deen suka miƙe ko kallon Ahzan mum ba tayi ba,dan bata son ganin sa Shahram yayi gaba suka bi bayan sa

Bayan tafiyan su mum da yan mintoci Aryan ya dawo da kallon sa kan D.P.O ya fara magana “ku ɗauki wanan kuma kuje ku masa hukuncin da ya dace nayi bincike a kan sa watar da ya gaba ta yayiwa wata yarinya yar shekara 10 gyaɗe” ya karisa maganar yana nuna Deen da hannu chikin sauri D.P.O ya bawa ɗan dan da ya shigo dasu Ahzan umarni akan ya tafi da Deen yaje ya tsare sa zasu tattara baya nan su mikashi Court addinin Muslunci, ba tare da ɓata lokacin ba aka wuche da Deen saura Ahzan awaje wadda yake zaune sai raba ido yake kamar an tare ɓera a tarko gaba ɗaya ya chanza ga fuska a kumbure jiki duk chizon sauro,

shiru office ɗin yayi kowa yana sauraron yaji irin hukuncin da Aryan zai yiwa Ahzan

sunkuyo da kai Aryan yayi dai dai saitin kunan diyana dake kwace a kirjin sa Kasa kasa yace “my jidda tashi ko ina zuwa zanje waje ne” shiru yaji diyana bata am sa shi ba,kai kallon sa yayi kan face nata idon ta a lumshe amma kallon ɗaya zaka mata ka gane batayi barchi ba tana jin sa
Murmushin gefen fuska ya saki dan yasan me takewa fushi kuma ba biye mata zai yi a nan ba dan sai ta kwanto masa aiki idan yace zai biye mata,shi gwara masa ma da ta yi fushin a nan karta sake masa magana sai sun koma gida, dawo da kallon sa yayi kan D.P.O chike da bada umarni yace “sojoji zasu tafi da Ahzan” yana gama faɗin hakan ya miƙe tare da ita a jikin sa

chikin sauri Ahzan yace dan “girman Allah ka faɗamin wanene kai kafin ka tafi” juyowa Aryan yayi ya kalli D.P.O irin kallon nan na kamasa bayani ba tare da yayi magana ba ya wuce ya nufi waje,

chikin sauri D.P.O yace da Ahzan “shine Lefternal general Aryan kani ga Brigadier general Safras, ƴaƴa ga mai martabar sarki Abubakar saraki” mutuwar zaune Ahzan yayi ya kasa magana,jin abun yake tamkar a mafarki yanzu yar uwar Lefternal general Aryan yayiwa haka yau dai yasan tashi tazo karshe,awani ban garen kuma yaba wa Aryan yake da yadda yayi magana da mum ɗin sa duk da chewa sun chukutar da shi, nan take nadama tare da danasani suka ɗarsu a zuchiyar sa lokaci guda

Ɗaya daga chikin jibga jibgan sojojin Aryan ne ya ɗauki Ahzan chak ya saɓa shi a kafaɗar sa sukayi waje.

Uk

2:10pm hiyana ta fito daga part na su Zahra tana takawa a hankali kallo ɗaya zaka mata ka gane bata da isasshen lfy, kitchen ta nufa already abincin Bgs na shirye ɗauka tayi da kyar saboda bata da karfi sai wani tangal tangal take, da ker take ɗaga kafa ta taka stair case ɗin, duk da a sanin ta babu kowa a ɗakin hakan bai hana ta sallama ba

Saman table ta ajiye masa abin chi ta koma wajen trolley ɗin ta,ta chire hijabin jikin ta,ta ajiye saman trolley, a hankali ta zame rigar jikin ta saboda zafin da breast nata ke mata, wuchewa tayi dressing room nashi ta ɗauko towel fari mai laushi da kyau ta dawo wajen trolley ɗin, sai da ta ɗaura towel ɗin sanan ta chire wandon jikin ta tare da pant ɗin,ɗaukar always ɗin da tayi anfani da shi tayi ta kai dustbin dake waje ta baya, ta dawo betroom ɗin ta ɗauki pant da ta chire ta nufi toilet tana tafiya tana tunanin ya akayi har yanzu yaya Prince bai dawo ba

Tana shiga toilet ta ajiye pant nata wajen pampo ta nufi wajen da aka jera mayukan wanke baki tsayuwa tayi tana kallon mayukan dake jere a chikin show glass mai balai kyau,

alamar motsi taji daga ta wajen yin brush chike da tsoro slowly ta kai kallon ta waje, wani razanannen ihu ta fasa sakamakon ganin Bgs da tayi babu kaya a jikin sa ya na tsaye yana brush zanyi wanka, lokacin guda ta yake jiki zata faɗi, chikin zafin nama ya tako zuwa wajen da take ya rike ta ta faɗa saman faffaɗar kirjin sa,yana kamata towel nata na kunchewa ya zame kasa, bin jikin sa yayi da kallo dan ya ga menene dalilin da ya sanya ta ta suma tsaki yaja lokacin da ya gane dan ta ganshi ba kayane ya sanya ta suma
Slowly ya dawo da green eyes nashi kan ta,from Head to toe ya fara kallon ta,babu komai a jikin ta ɗan towel da ta ɗaurama ya kunce yayin da shima babu komai a jikin sa domin yayi shirin yin wanka ne, dawo da kallon sa yayi kan breast nata ɗayan yayi jawur tsaki yaja lokacin da ya tuno abun da ya faru da safe yanzu ɗan ɗora hannun sa da yayi awajen ne har wajen yayi jaa haka kuma tun safe bai watsake ba.

Ɗaukan ta yayi chak da hannu ɗaya ya saɓata a saman kafaɗar sa, wani irin shock yaji lokacin da tula tulan breast nata suka sauka saman girjin sa,suna ɗan sokinsa fitowa yayi da ita daga toilet ɗin ya mai data saman gado ya kwantar ya koma toilet,dan yin wankan sa

A gurguje yayi wanka ya fito ya nufi dressing room nashi ba’a fi 20mins ba ya fito shirye chikin singlet fari tas da wando 3quarter baki, kamar yadda ya kwantar da ita haka ya fito ya sameta kallo ɗaya ya mata ya kawar da kan sa sakamakon tana kwanche flat gashi babu komai a jikin ta wajen bedside drawer ya nufa ya ajiye wani yar karamar roba,ya wuce ya nufi palo ya ɗauko ruwa ya dawo saman gadon ya haye ya ɓalle bakin roban ruwan ya tarbo ruwan a hannun sa, ya shafa mata a fuska

A razane ta miƙe tare da fasa ihu bata lura da babu kaya a jikin taba haka zalika bata lura da shi a wajen ba, a sukwane ta yunkura zata gudu sai jin ta tayi a jikin mutun, a razane ta sake ɗago kai blue eyes nata su ka sauka chikin green eyes nashi ya zuba mata ido yana kallon face nata, chikin sauri ta runtse idon ta jikin ta sai kerma yake,ya najin ya yadda jikin nata ke kerma a jikin sa kasa kasa da Cool Voice na shi yace
“Me yasa jikin ki yake rawa haka? Chak taji komai na jikin ta ya tsaya sakamakon yadda yayi maganar chikin sanyin murya, slowly ta buɗe idon ta a kan face na shi,wani sabon son sane ke ratsa zuchiyar ta ji take tamkar ta rungume sa,mai da idon ta tayi kan ɗan karamin red lips nashi, a hankali ya motsasu ya furta
“kallon me kike mun? Chikin sauri ta runtse idon ta tana mai jin farinciki ko ba komai yau gata a jikin yaya Prince, tana shakar daddaɗan kamshin turaren sa, ba faɗa ba ɗaga murya,ji take tamkar ba aduniya take ba kwata kwata bata lura da babu komai a jikin taba, kara lafewa tayi a saman faffaɗar kirjin sa tana shakar kamshin turaren sa,tana lumshe ido

Dogon hannun sa ya miƙa saman bedside drawer ya ɗauko yar karamin roba da ya ajiye awajen lokacin da ya fito daga dressing room, hiyana bata ankara ba,sai jin hannun sa tayi saman breast nata yana shafawa a sukwane ta waro ido waje tana kallon sa,ko ajikin sa shafa mata maganin kawai yake awajen, a hankali ya motsa rad lips na shi ya furta
“Me ya sameki a wajen nan” kara zaro ido waje tayi lallai ma yaya Prince ɗin nan wato ya manta me ya min da safe,chikin rawar murya tace “nima ban sani ba” da sauri ya dawo da kallon sa kan face nata yana mamakin yaushe ta koyi karya, shiru yayi bai sake magana ba,kuma bai dai na kallon face nata ba ganin hakan yasa ta yunkura zata miƙe a sukwane ta dawo jikin sa ganin babu komai a jikin ta, shigewa tayi chikin jikin sa sosai tana ɓoye fuska a kirjinsa, abun ma ji yake tamkar mafarki ne ba gaskiya ba

Hannun sa ya kai ya kamo fuskarta ya tsai da waje guda domin yadda take chusa kanta chikin kirjin nan nashi tana goga masa gashin kanta awajen yana masa wani iri,

Gaba ɗaya lallausan bakin gashin kanta ya hargitse wasu sun sauko sun rufe mata fuska wasu kuwa har kan hannun sa,

slowly ya kai hannun sa saman face nata ya tattare gashin nata ya mai da su baya idon ta a lumshe “open ur eyes now” sayyar muryan sa ya daki dodon kunnen ta,chikin sauri ta buɗe idon “to tashi min a jiki kije kiyi wankan ki kizo ki zubamin abinchi” kankame sa tayi sosai tana girgiza kai dan bazata iya miƙewa a yadda take nan ba, mamaki ta bashi wai ta tashi fa yace amma ta kara kankame sa haka

“Tashi fa nace kiyi daga jikina ba ki sake kankame ni ba” chike sa tsoron amsar da zai bata tace “dan Allah yaya Prince kayi hakuri wlh ba zan iya ta shi a haka ba” chikin tsawa yace “tashi nace yanzu!! Ba shiri ta miƙe da gudu ta sauka gadon ta wuce toilet tsaki yaja tare da miƙewa bai lura da jinin ta da ya ɓata bed sheet ɗin ba ya miƙe ya bar ɗakin ya koma palo.

KANO NIGERIA

Tsaye Aryan yake a gaban mirrow ɗaure da towel a kugun sa yana gyara lallausan bakin gashin kansa,
da gudu diyana ta shigo ɗakin kafin ya juyo ta iso wajen sa ta rungumesa ta baya tana murmushin tana faɗin
“habibi wlh na gaji da zaman jiran ka a palo shine nace bari kawai na biyo ka” juyowa yayi ya rungumeta ta a faffaɗar kirjin sa yana shafa bayan ta sunkuyo da kan sa yayi sai tin kunnen sa kasa kasa ya fara magana
“my jidda to ai ban gama shiryawa ba ki bari mana idan na gama zanzo in ɗauke ki da kai na kinji ko?” turo dan karami bakin ta tayi wadda sai da ya taɓa Nipple na shi,wani irin ɗauke wuta yayi lokacin guda itako bata ma san yana yi ba ta fara magana a shagwaɓe “ni wlh habibi ban yarda ba sai dai ka shirya a nan ni kuma in zauna a saman gado in jiraka” kasa magana yayi saboda yanayin da ya shiga ba zai iya koda motsa lips na shi ba

jin yayi shiru bai yi magana bane ya sa ta ɗago kanta tana kallon sa ya ɗaga kan sa yana kallon sama sai furzar da iska mai zafi yake daga bakin sa,kai kallon ta tayi saman kashin dake wuyar sa da sauri ta kai Hannun ta ta ɗora saman wuyan dai dai kashin tana faɗin, “habibi wannan kashin fa na menene ko dai wani ne ya bugeka awajen? Da ɗan karfi ya furta “wash” tare da sauko da kan sa yana kallon face nata har lokacin bata chire hannun ta daga wuyar na sa ba, shafa wuyar nashi ta shigayi tana kallon sa tana faɗin “habibi wajen akoi daɗin wasa dan Allah habibi ka faɗamin sunan gashin mana” shiru yayi bai yi magana ba kuma bai dai na kallon face nata ba har lokacin, ita ma kallon sa take chikin ido
“Habibi wai me ya samu idon ka yayi jaa sosai? Me yasa ina maka magana baka amsawa? Tana magana tana kokarin sakin masa kuka,ganin hakan ya sa ya buɗe bakin sa da kyar muryan sa har sarke wa yake yace

“my jidda pls jeki kwanta a gado bari na shirya ina zuwa ko” bubbuga masa kafa ta farayi tana faɗin “wlh ni dai aa sai ka faɗamin me yasame ka a wuyan ka da kashin nan ya fito, da kuma abun da ya sa idon ka yayi jaa” yadda tayi maganar ba karamin rikitar da shi tayi ba, kara matse ta yayi a jikin sa kamar zai mai da ta chikin sa, da kyar ya iya fara magana “my jidda wannan kashin na wuyata haka yake kowani namiji yana da shi, ido na kuma ban san me ya sanya yayi jaa ba

Zame hannun ta tayi daga wuyar sa kai tsaye ta mai da gaban sa tana faɗin “habibi menene wanan yake sokina ? A sukwane ya sake ta, daman saboda ya rungumeta sosai ne ya sanya abun yake sokin ta zuba masa blue eyes nata tayi tana kallon sa, yana kokarin barin wajen chikin sauri ta kara faɗawa jikin sa tare da mai da hannun ta kan towel ɗin tana kokarin tura hannun ta chiki tana faɗin “haka ɗazun kace zaka nunamin abun dake wajen kaki nunamin to ni wlh yanzu sai na gani kullun kullun in yi ta jin abu da tauri yana sakina ban san menene ba” mutuwar tsaye yayi kwata kwata ya kasa ko motsi ya kasa hanata shiru kawai ya tsaya yana sauraron ta ya zubawa sarautan Allah ido

Kwanche masa towel ɗin tayi gaba ɗaya ta zame towel ɗin daga jikin sa tare da raba jikin su tana kai kallon ta wajen, wani razanannen ihu ta saki tare da jefar da towel ɗin ta nufi hanyar fita ɗakin da gudu, ganin zata gudu ya sa yaji wani karfi ta zo masa taku biyu yayi ya damko ta, runtse ido tayi tana ihu hannu ya sanya ya toshe mata baki ya ɗaga ta chak yayi wurgi da ita saman gado,

a sukwane ta miƙe tana kokarin sauka yayi saurin hayewa gadon ya damko gashin kan ta tare da jawo blanket ya rufesu ya kwanta da ita a kirjin sa, ihu take tana faɗin “wayyo na shiga uku na dan girman Allah habibi kayi hakuri nifa ban san abun kato bane shi ya sanya na buɗe wlh dana san haka yake bazan buɗe ba, dan Allah karka bugeni habibi” kawo ɗan bakin sa yayi saitin kunnan ta kasa kasa yace “to ihun ya isa haka gwara ma kiyi shiru domin duk ihun da zakiyi ba wanda ya isa ya shigomin ɗaki dan ya dubaki kowa yasan ke mata tace ke mallakitace idan ma sukaji ihun ki chewa zasu yi sunna nake rayawa” shiru tayi ta dai na ihun amma har lokacin idon ta a rufe

“wayace ki kuncemun towel? Murya na kerma tace “kayi hakuri ba zan sake ba” kwafa yayi yace “ok to yanzu juyo ki kallin abun da kike son kallon da kika dameni tun ɗazun” kara tura kanta tayi chikin kirjin sa ta kankamesa tana faɗin “ni wlh bana so na fasa gani na yafe wa kai gani dan Allah ka mai dani ɗakin wanchan mata da kace itace mamana banason ɗakin ka kwata kwata banson kara shigowa ɗakin” ba tare da yayi magana ba ya kama hannun ta ya ɗora saman gaban sa kasa kasa yace “idan ba zaki gani ba zaki taɓa kam ai ko?” shiru bata amsa masa ba sakin hannun nata yayi ya ɗago habarta tuni ta sume masa ba tare da ya sani ba, murmushin gefen fuska ya saki kafin yace “ja ira zan yi maganin ki ne, barima ki farfaɗo mun zuba dani da ke kenan haka kawai ki addabeni da tambayar abun da ko ni kaina ba iya kallon sa sosai nake ba Allah ya kai mu gobe maganin nan ya sakeki ki dawo dai dai,zaki gane baki son ɗaki na” yana kai karshen maganar ya kwantar da ita saman gadon ya miƙe ya sauka ya ɗauki towel nasa da tayi wurgi da shi ya wuche dressing room.

To masoyana masoyan diyana ya kamata ku nunawa diyana kaunar da kuke mata ta hanyar bani ruwan comments, dan naji daɗin sambaɗo muku rikici tsakanin habibi da jiddan sa sai mun haɗu da ku gobe idan mai dukka ya kai mu ina jiran ruwan comments pls

💖The Talent Troupe Writer’s 💖

 

To Aunty sadeeya wanan page ɗin naki ne

 

💖Story And Written💖
⬇️
*Star lady*

Duk mai buƙatar littafin bDuk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai

Back to top button