Duk KarfinIzzata Book 2Hausa NovelsHausa Novels

Duk Karfin Izzata Book 2 Page 27

Sponsored Links

Book 2

Page 27

 

saman katafaren gadon sa ya kwantar da ita tare da yi mata runfa da faffaɗar kirjin sa yana kokarin yin magana massage ta shigo wayar sa chikin jin haushi ya anshi wayar nasa daga hannun ta sakon Bgs ne murmushi ne ya kubche masa lokacin da yake karanta sakon “kai zaka kashe Cameran ɗakin ne ko dai zaka nunamin ka isa” kwafa Aryan yayi a fili yace “wlh ba zan kashe ba idan mutun ya isa yayi hakan da matar sa” “yaya Aryan kai da wa kake magana? Shafa kan ta yayi tare da ajiye wayar a saman bedside drawer yana faɗin “my jidda ba kowa ni da waya ta ne” zatayi magana ya ɗaura hannun sa saman lallausan lips nata yana faɗin “shiiiiiii” shiru tayi tana kallon sa hannu ya sanya ya rufe mata ido ya matso da fuskar sa dai dai sai tin nata face ɗin haɗe bakin su yayi waje guda ya fara bata hot kiss hannunta ta kewayo da shi ta saman bayan sa tana ɗan bubbuga shi alamar ya sake ta

da kyar ya iya zame bakin sa daga nata chikin sarkewar murya yace “my jidda menene kuma? Turo baki tayi tace “yaya Aryan ba kai ne kake danne min hanchina da wanan dogon hanchin naka ba idan kana min kiss bana numfashi ko kaɗan” jan dogon hanchin ta yayi yana faɗin “ni baby ma zan baki yau ba kiss ba” waro ido waje tayi kafin tace “kai yaya Aryan ni bana son baby yanzu sai hiyana ta samu baby sai ni ma ka bani” “aa my jidda ba yanzu hiyana zata samu baby ba sai gaba ni kuma yanzu nake son baby gaskiya” “waya ce maka ba yanzu zata samu baby ba ai yaya Prince ya…sai kuma tayi shiru bata karisa maganar ba “me ya faru my jidda me yaya Prince ɗin yace? Girgiza kai ta shigayi tana faɗin “yace kar na faɗa wa kowa kuma karna kuskura na sake faɗin abun da bai dace na faɗa ba”murmushi Aryan yayi tare juyo da ita ta dawo saman kirjin sa yana matikar farinciki ko ba komai Bgs ya ɗan sai ta masa jiddan sa tun da har tana iya danne magan bata faɗe lallai Bgs ba iya aikin soja ya iya ba har da aikin gyara mutane irin su diyana ko me ya faɗa mata oho kuma tun da tace bazata faɗa ba komai Aryan zai mata bazata taɓa faɗe ba

“My jidda nifa yanzu ki faɗa min sai yaushe zaki ansa baby” “sai yaya Prince ya sayawa hiyana baby tukun nan ni ma zan ansa” ɗago ido Aryan yayi yana kallon Cameran dake jikin kwan wutar ɗakin yana gararar Bgs lokacin Bgs baya ma wajen ya fita sabgan su tun sa yace Aryan ya kashe Cameran yaki sai shi ya fita ya shiga wani Aikin

rungumota yayi a jikin sa ya fara shafa ta suna yar hirar su mai daɗi da haka har barci ya ɗauke ta chikin dabara ya kwantar da ita ya miƙe cikin sauri ya nufi toilet a gurguje yayi wanka ya fito ya shirya zuwa gidan su zulaihat

bayan ya gama shirin sa tsab ya hauro saman gadon ya manna mata kiss a saman ɗan karamin bakin ta kasa kasa yace “ina matikar kaunar ki my jidda ina son ki fiye da yadda nake son kai na ya Allah ka kulamin da ita kara manna mata kiss yayi ji yake kamar ba zai iya fita ya bar ta ba ji yake kamar ya ɗauke ta su tafi tare amma sai ya daure ya sauko daga gadon har ya ɗauki wayar sa sai kuma ya fasa ya ajiye mata dan ya san ta da son buga game chire sim ɗin yayi ya ɗauko wata wayar daga chikin drawer mirro ya sanya sim ɗin ya fice daga ɗakin chikin sauri

Shi da Shahram kawai suka tafi gidan su zulaihat mota ɗaya suka ɗauka suna isa unguwar basu sha wahala ba suka gane gidan wani katafaren gida ne na alfarma horn ɗaya sukayi a bakin gate mai gadi ya wangale musu gate ɗin kasan chewar an san da zuwar su kallo ɗaya Aryan yayi wa gidan ya gane akoi tsaro sosai a gidan akoi manya manyan Cameras chikin sauri ya sanya face mark a fuskar sa tunani yake lallai dadyn zulaihat ba karamin kwaro bane wato ya san yadda zai yi ya sanya wa gidan sa tsaro har haka to ai idan ya san wata bai san wata ba yau ya haɗu da wayan da suka fishi basira

Yau Aryan bai jira Shahram ya buɗe masa motar bama ya buɗe da kan sa ya fito har ya fara tafiya sai kuma ya dawo ya ɗauki jaket babba mai hula ya sanya a jikin sa dan baya son dadyn zulaihat ya san yazo gidan nan dan in ya sani zai iya guduwa ko ma ai na yake sunkuyar da kansa kasa yayi ya shige chikin gidan

A katafaren palon kasa ya samu Hajj sadiya tana zaune tana ganin sa ta miƙe tana washe baki tana faɗin “oyo barka da zuwa” kallon ɗaya yayiwa matar gaba ɗaya yaji ya tsane ta yana kokarin zama wayar sa ta fara kara yana dubawa Bgs ne ke kiran sa kamar ba zai ɗauka ba dan bai son hajj sadiya ta zargi wani abu amma tuna chewa Bgs baya kiran banza kuma ai yasan da hajj sadiya ya kira shi dan haka sai ya ɗaga kiran tare da manna wayar a kunne chikin tsawa Bgs yace “kafice daga palon nan Aryan!!!” Jin haka ya san ya Aryan ya damko hannun hajj sadiya sukayi waje ba tare da ya katse kiran ba suna fita hara bar gidan bom ya fashe a palon wan da ya tarwatsa ginin palon da karfi Aryan ya ja hajj sadiya sukayi kasa suka kwanta
wani shalle Shahram ya buka ya kwanta kasa wani katon dutse ne zai faɗo kan hajj sadiya a sukwane Aryan ya tare dutsen da sauri hajj sadiya ta miƙe zaune ajiye dutsen Aryan yayi ya miƙe tsaye yana neman wayar sa amma bai gani ba yana bukatar magana da Bgs juyawa yayi yana kallon Shahram dake kwance kasa hannu ya miƙa wa hajj sadiya kama hannun nasa tayi ya mikar da ita tsaye kamar daga sama ya ji karar wayar tasa daga chan gefe tsaki yaja tare da ɗauko wayar number Ammi ya gani chikin sauri yayi picking tare da faɗin “hello Ammi” kamar a mafarki ya ji Voice nata tana faɗin “shine yaya Aryan ka tafi ka bar ni ko? zai yi magana kiran Bgs ya shigo chikin sauri ya katse kiran diyana ya ɗaga call ɗin Bgs “Aryan me ya sanya ka taimaki matar nan bamu bukatar ta yanzu domin duk wani hujja ya kone a chikin gidan bata da wani amfani a wajen mu” “me ya sanya zakache haka? Musulmache fa yar uwar mu kuma ina da tabbacin zata mana amfani zata taimaka mana” “Aryan ina mamaki wani lokaci idan kayi magana sai kace ba soja ba ai tun da mijin ta ta salamata ya yafe ta har ya sanya bom ku mutu tare kenan kaga bata da amfani” “awan nan karon Bgs ka faɗi ai tun da kaga yana son kashe mu tare da ita hakan ya tabbatar da ta san wani abu a kan sa kenan” “no Aryan Bgs baya faɗuwa kullun akan nasara yake bawai dan tasan wani abu akan shi yake son kashe taba abun da ya sanya yake son kashe ta shine baya son ta san yana da wata mata bayan ita dan wanan matar da kake gani tafi bom haɗari shi ya sanya nace da kabar ta ta mutu dan arage mugun irin yasan idan ya kuskura ta san da wata matan bayan ita to da kan ta zata kashe shi ko da bata kashe shi ba zata iya ballo masa ruwan shi ya sanya ya zaɓi kashe ku tare da ita” “to shikenan yanzu dai zan tafi da ita sai muyi binchiken da ya dace amma gaskiya mutumin nan ba karamin criminal bane har ya san da zuwar mu wajen matar sa kenan ya san motsin mu fiye da yadda muka san nashi” “no Aryan ai ba wani binchike da ya yarage domin duk wani hujja da kasani mutumin nan ya latata next week zan shigo dan dole na kama mutumin nan da alama yana da yan lekan asiri kusa da mu bai kamata ka yarda da kowa ba zan san abun yi yanzu dai kayi saurin barin wajen” yana kai karshen maganar ya matse kiran dogon numfashi Aryan yaja tare da zura wayar sa a aljihun wandon sa ya juyo yana kallon hajj sadiya dake chikin matsanancin tashin hankali
mai da kallon sa yayi chikin gidan nasu wutane ke chi har sama wuchewa yayi ya nufi wajen motar sa ya umarci Shahram akam ya shiga tazi shida hajj sadiya ya wuce da ita headquarter zai wayyayeta gobe yana gama faɗin hakan ya ta da motar da kan sa ya fice daga gidan ya nufi gida

Shahram kuwa ya tasa keyan hajj sadiya suka fice daga gidan dama shi mai gadi tun lokacin da bom ɗin ya tashi ya gudu ya bar gidan

To masu karatu rikicin naija ta ishe ni hakan mu leko Uk muga me suke Aika tawa

Zaune take a palon part nasu ta gama shirya masa duk wani abun da zai bukata kamar yadda Aunty farida ta sanar da ita ta shirya chikin wasu shegun riga da wando wanda soka matse ta sosai sun bayyanar mata da duk wani sura na jikin ta rigar bata da hannu ta kafa kanta kan littafin addu’oe dake hannun ta tana karan tawa Kamar daga sama taji diran motoci a gidan chikin sauri ta ajiye ta kardan hannun ta ta miƙe ta nufi wajen window ta zuge glass tana lekawa wani haɗaɗen saurayine ya fito hannun sa rike chikin hannun wata kyakkyawar mata fara kallo ɗaya zaka masa ka gane soja ne shima yaya Yusuf ne ya fito daga chikin nashi motar yana faɗin “Hisham ya kamata fa ka wuce part ɗin Aiman dan ya fi girma tun da yanzu ka zama family man” girgiza kai Hisham yayi chikin jimami yace “no ba zan iya zama a part ɗin Aiman ba dan kullun zan rinƙa ganin kamar yana ɗakin” Hisham zai chigaba da magana Ahmad ya katse shi da cewa “ku dubi girman Allah ku dai na maganar Aiman kar ku san zuciya ta ta buga” yana kai karshen ya wuche chikin gida chike da damuwa
hiyana bata san lokacin da hawaye ya fara bin kuncin ta ba tayi nadamar leka window da tayi jiki ba kwari ta juya ta koma ta zauna tana sharar kwalla yaya Ahmad yana mugun bata tausayi

Wuni ranan dai chikin damuwa da jimaman rasuwar yaya Aiman ta wuni rasuwar nashi ya dawo mata sabo
har karfe 10 na dare shiru shiru yaya Prince bai dawo ba kiran wayar sa ta fara yi amma bai ɗaga ba ita gashi ba wani iya karatu sosai tayi ba haka ta daure ta shaga massage ta fara rubuta massage kakar yadda Aunty farida ta faɗa mata daga karshe ta rubuta masa “dan Allah yaya Prince idan kana dawo wa ka dawo min da chocolate” ta tura masa shiru shiru bai mata reply ba tana zaune a palon har 11 na dare jin dawowar su yaya Fahad ne ya sanya ta miƙe da sauri ta shige bedroom nasu saman sofa taje ta zauna tana ta tunani har 12

Mikewa tayi ta koma gado ta kwanta tana addu’ar Allah ya tsare mata mijin ta a duk in da yake bata gama rufe baki ba taji sallamar sa kasa kasa, chikin sauri ta miƙe ta kariso wajen sa ha sanya hannu ta ansa jakar system ɗin hannun sa tana faɗin “yaya Prince sannu da dawowa” kasa kasa ya kare mata kallo tare da sa kai ya wuce toilet ba tare da ya mata magana ba ajiye masa system ɗin tayi a saman table sanna ta ta fito masa da kayan barci masu kyau da tsada saman sofa ta koma ta zauna tana jiran sa

Ga mamakin ta da ya fito wankan ya ɗauki kayan barchin da ta fito masa da shi ya wuche dressing room jim kaɗan ya fito sanye da kayan runtse idon ta tayi ta sake buɗe wa tabbas ba mafarki bane kayan da ta fitar masa ne ya sanya saman sofa yazo ya zauna kasa kasa yace “kawomin system na” miƙewa tayi ta ɗauko masa system ɗin ta dawo ta miƙa masa ansa yayi ya fitar daga chikin jakar ya kunna ya fara aiki chike da tsoron amsar da zai bata tace “yaya Prince Abinci fa?” “I’m ok” marairaice murya tayi ta fara magana “yaya Prince dan Allah kayi hakuri kaji? Sai lokacin ya dawo da kallon sa kanta “me kika min ne wai da kike ta chemin sorry tun safe? Jikin ta har rawa yake ta miƙe tsaye tare da sanya hannu ta chire system ɗin dake kan chinyar sa ta zauna saman chinyar nasa tare da zagayo da hannun ta ta samar wuyar sa ta sunkuyar da kanta kasa ta fara magana chikin shagwaɓa “yaya Prince ban ci abinci ba fa jiran ka nake ka dawo yau tare zamu ci shine zaka dawo kuma kace bazaka chi ba kanason sister ka ta kwana da yin wa ne? Mamaki ya hanashi magana bai yi tunanin zata iya aikata abun da Aunty farida tace mata ba sai kuma gashi tayi ɗin lallai dole yayi maganin ta dole ya taka musu birki yayi nisa chikin tunanin da yake bai an kara ba sai yaji tana jan dogon hanchin sa tana faɗin “yaya Prince ina chocolate ɗin nawa da nace ka sai min” “kina shan chocolate ne? da sauri ta ɗaga masa kai alamar eh shiru yayi yana kallon face nata sunkuyar da kanta kasa tayi kasa kasa da murya kamar mai raɗa yace “rufe idon ki” ɗago kai tayi tare da runtse idon ta hannu ya sanya chikin aljihun jakar system na shi ya fitar da coconut chocolate kana da ɗan yawa guda ɗaya ya ɗauka ya buɗe ya sanya a bakin sa ya fara sha matso da face nashi yayi dab da nata dare da haɗe bakin su waje guda chikin salo ya tura mata chocolate ɗin da ya sha ya rage a bakin ta wasa ya shigayi da harchen sa a chikin bakin ta yana jujjuyawa matse ta yayi sosai a jikin sa yana shafa kanta da hannu ɗaya chusa hannun ta tayi chikin gashin kansa ta fara wargaza masa dogon numfashi yaja lokacin da hannun ta ya sauka a gashin kansa daga kansa har ta fin kafar sa sai da yaji shock a zafafe ya zame hannun sa daga kanta ya mai da saman tula tulan breast nata chikin dabara ya zame hannun rigar nata wani wawan chap ka yayiwa breast nata sosai yake murzasu yana murza su yana sakin numfashi mai nauyi

Ba karamin razana tayi ba da ta tuna massage ɗin yaya Khalid yaune Alluran yaya Prince zai kare waro ido waje tayi tafara kokarin kwache kanta ɗaukan ta yayi chak yayi kan gado da ita ya kwanta da ita a jikin sa murzata ya shigayi ta ko ina yana yi yana faɗin “wash ash” tsoro ya fara bata kankame sa tayi tana faɗin “yaya Prince dan Allah ka kwaleni wlh zafi breast na sukemin” yaya Prince baya duniyar mutane juyata kawai yake iya son ransa tun tana masa kuka har ta hakura ta zubawa sarautan Allah ido tana dana sanin zuwan ta wajen sa kwata kwata ta manta yau alluran sa zai sake sa da wlh ba zata zo wajen saba gaba ɗayan kayan jikin ta ya chire mata harshen sa ya sanya a ramin chibiyar ta yana wasa da shi hannun sa ɗaya na saman breast ɗin ta

ganin ya ɗan tashi daga kanta ya koma ta kasane ya sanya ta yunkura chikin sauri tana son ta gudu wani wawan danka ya mata ta chiki chiki dawo da ita jikin sa yayi ya sanya hannun sa ya laluɓo remote a saman bedside drawer ya kashe wutar ɗakin ya kara gudun Ac ya jawota jikin sa sosai kuka take da iya sauran karfin da ya rage mata matso da bakin sa yayi kusa da kunnen ta ya fara magana da sexy voice “ba abun da kike so ba kenan menene kuma abun kuka? da karfi tace “ni wlh bana so bana so ka sakeni idan kana so ka chi gana da fishin ka har illamasha Allah ni dai ka kyale ni!” kara matse ta yayi a jikin sa sosai “ina ai abun da kuke so kenan daga ke har Aunty farida to ai tun da kuka tsokano ni sai na yi” ihu ta fasa da karfi tare da gabza masa chizo a hannun da ya ƙanƙame ta chikin zafin nama ya juyar da ita ta koma saman gadon ya mata runfa da faffaɗar kirjin sa ihu take sosai dan ta gama tsorata da shi ji yayi ihun nata ya ishe shi sai ya haɗe bakin su waje guda mutsu mutsun ta fara yi ya danne ta ta ko ina ba halin tayi wani kyakkyawar motsi gashi ya haɗe bakin su waje guda ba halin ihu ganin tana kokarin chutar da kanta ne ya sanya ta hakura tayi shiru tana kalmar shahada a ran ta shiko ko ajikin sa murzan tula tulan ta kawai yake yana kissing nata chak taji duniya ya tsaya mata lokacin da taji saukar hannun sa a gaban ta yana shafawa wajen a hankali hankali tattara iya sauran karfin ta tayi tana kokarin turesa amma ina ko motsa shi ta kasa wasa yake sosai da gaban ta gashi ya ki sakin mata bakinta bare tayi ihu ko su yaya Fahad zasu kawo mata agaji yau ne rana ta farko da ta fara danasanin Auren yaya Prince ji tayi gaba ɗaya ta tsane sa bata son ko sake kallon face nashi

wasa yayi sosai da ita har sai da ya samu gamsuwa tukun nan ya sauka daga kanta ya kwanta a gefe yana mai da numfashi,yana sauka daga kanta ta mike zaune tana kokarin sauka daga gadon damko ta yayi da hannu ɗaya ya jawota jikin sa da kyar ya iya faɗin “ai ban gama ba tukun nan dan ban muku abun da kuke so ba bari na huta sai mu ɗora” ihu ta fasa masa tana bubbuga kirjin sa chikin tsawa yace “ko kimin shiru ko kuma yanzun nan namiki abun da bakin ki ba zai sake magana ba” shiru tayi ta kwanta a jikin sa ba dan ta so ba gaba ɗaya tsanar sa take ji ya mamaye zuchiyar ta haushin Aunty faridan dan ta kawo shawarar ma take

💋Duk Karfin Izzata 💋

 

💖The Talent Troupe Writer’s 💖

💖Story And Written💖
⬇️
*Star lady*

Back to top button