Gidan Aunty Book 1Hausa NovelsHausa Novels

Gidan Aunty Book 1 Page 47-48

Sponsored Links

 

بسم الله الرحمن الرحيم 💖

BOOK 1📕

PAGE 47_48💖

Har kusan 3 na yamma tahee tana bangaran mahma kafun ta nufi bangaran ammeeyn ta acan ta yini sosai ammey take kula da ita, har tsawan wannan lokacin kuma bata ga yan matan gidan ba har ynxu kuma ba’ayi magana akan warkewarta ba. Yan zuma kunun ayar da ammey ta hada ta bata sai faman tashin kamshi yake, tana kammala sha dakinta ta nufa wanda tuni an gyara mata,bin dakin tayi da kallo ,dan murmushi kawai ta saki kafun ta dakko wani material purple me simple style, Wanka kawai tayi tare da kwantawa jin kanta ya dan fara sara mata,ribbon din kanta daya takura mata tacire, take a wajan dogon gashin kanta ya sakko har wajan kwankwasanta, shima mayafin material din jefar dashi tayi a kasa ta kwanta, ba dadewa kuwa bacci ya dauketa.

7:01 pm ammey ta shigo dakin sanye da hijab a jikinta, kan gadon da tahee take ta nufa ganin tana baccinta cikin kwanciyar hankali, shafa gefan fuskarta tayi kafun ta kira sunan ta a hankali “Tahee”, bata amsa ba sai da ammey ta kara kiran ta har sau biyu kafun ta motsa, a hankali ta fara ware idanuwanta kafun ta bude su gabaki d’aya ta sauke kan ammey, murmushi ta sakar mata, itama ammey martanin murmushin ta Mayar mata” oya a tashi a yi sallah, yanxu zan sa asabe ta kawo miki abinci,and idan an idar da sallahr isha’i zamuje part din abeey yana nemanmu”,a sanyaye ta amsa mata da toh ammey. Ammey na fita itama ta mike ganin lokaci na tafiya ,alwala tayi tare da kabbara sallah, ta idar kenan ta soma kukan da ya rike mata makoshi, sosai take kukan ,oummanta da taheer take yiwa addua da kyar ta tsayar da kukan da take tana sauke a jiyar zuciya, idanuwanta har sunji jajawur da su, tana zaune kan sallayar asabe ta kwan kwasa kofa , bata izinin shigowa tahee tayi , bayan tayi mata ya jiki sannan itama ta fita,bataci abincin da aka kawo mata ba sai da ta idar da sallar isha’i , shima dan tsakura kawai tayi sabida yanda ranta yake ba dadi, gudun kar ammey tai ta jiranta, ribbon dinta kawai ta saka tare da rolling din mayafin kayanta,turaren ta, ta saka dan kadan bame hawa kai ba tare da fitowa falo, kamar kuwa ta sani itama Ammeeyn ta shirya cikin ado na musamman cikin wata golden din Abaya ,tana ganin tahee ta sakar mata murmushi tare da furta “tabarakalla,daughter wannan kyau haka ko sarauniyar kyau albarka”murmushi kawai tahee tayi ,kama hannunta ammey tayi kasan tuwar basu da nisa da part din abeey yasa cikin dan kankanin lokaci suka karaso.

Gabaki d’aya family din suna zaune a babban falon abeeey tun daga kan dada har zuwa kan zoya da tana ganin tahee taje ta rungumeta. Gabaki d’aya mutanan falon maida hankalinsu sukai kan tahee dake bayan ammey, hatta basma da fuskarta take a kumbure tana falon sai faman kakkare fuskarta take, dauke kanta tahee tayi daga kan basma kafun su karaso cikin falon, sai yanxu ta kula baya cikin dakin, wani ajiyar zuciya ta suke ganin bayanan, kamar yanda yan matan ke zaune kan shinfidadden carfet din falon,itama waje ta samu ta zauna a rabe.

Bude taron abeey yayi da sallama ,kafun yayi gajeriyar addu’ar bude taro, bayan ya gamane ya cigaba da jawabinsa “ muna godewa Allah da ya kawo mu wannan rana ,kamar yadda kowannan ku ya sani d’aya daga cikin ku ta samu larura Wanda ya kawo ta rasa tunaninta har akai mata aure ,yanxu ma cikin kudurarsa Allah ya bata lapiya “, in a serous turn ya dora da “kowa yasan yar hatsaniyar da ta faru tsakanin ke basma(ya nunata) , da kuma abunda kikai wa tahee har yajawo mijinta ya miki hukuncin, daga yau inaso nasanar da kowa dake cikin falon nan, taheera Matar king ce , dole a matsayinku na kannansa ku girmamata a matsayin matar yayanku, sabanin hakan kuma zakuga bacin raina, hakan kuma ba yana nufin itama zata rainakuba, magana ta karshe da zan fada kuma shine tahee zata cigaba da zama a Wajan auntynta kamar da har zuwa bayan sati daya da za a mika ta dakin mijinta kamar yacce ake yiwa kowa ce budurwa, ninan uban tabe, komai da ake wa ‘ya nine nan zan mata shi ,wannan nauyinane “. Ba tahee da tayi suman zaune ba , gabaki d’aya yawancin mutanan falon sai da gaban su ya fadi, kowa da abunda yake cin ransa, amrah ma ihu ne kadai ba tai ba dan yanda ta toshe bakinta, ita kadai kawai take girgiza kai, sumayya kuwa mamy kawai ta kalla ta d’auke kanta,wasu zafafan hawayene suka fara sakko wa basma cikin idanuwanta, tayi mugun nadamar zuwa gidan tun farko da duk hakan bata faru va , da ta Sani a hostel tayi zamanta wajan friends dinta, wani tukwikwin bakin cikine ya tokare mata makoshi amma babu damar maganar, bata kammala zan can zucinta ba maganar abeey ta shiga dodan kunnanta da take jin tun da take a rayuwa bata tabajin bakin cikin da taji yau ba, “daga karshe inaso basma ki bawa tahee hakuri sabida raunin da kika ji mata,” sannan cikin girmamawa ya kalli dada “dada kina da abun cewa “Numfashi dada ta sauke bayan ta gama sauraran bayanan abeey “ Ni de babu abunda zance sai Jan kunne , duk wanda ta kara taba mana tahura wallahi ran kowa zai baci a cikin gidan nan, Kai ma zayedu shawaran dakayi shine daidai,Allah yayi maka albarka”, amsawa abeey yayi da Ameen kafun ya mai da hankalinsa kan ummey da abeey ko suma suna da abin fada,Babu Wanda yayi musu acikinsu sai albarkar da suka sa,murmushi yasaki tare da cewa kafun na sallami kowa inaso basma ta bawa wacce ta jiwa ciwo hakuri sannan karta kara gangancin yin abunda tayi dan kuskure ce. Wani kululun ba’kin cikine ya kama basma, kukan dake kokarin kwace matane tayi saurin hadiyeshi,kafun ta bude baki ta bawa tahee hakuri.ita tahee bata san ma meke faruwa ba Sabida dogon zangon tunanin data fada,nasan daita daga kanta kawai batare da ta kara fuskartar komai ba, bayan komai ya lafa abeey ya sallami kowa da kowa sannan ya umarci tahee ta tsaya ita kadai. Kamar yanda kuwa ya umartan gabaki d’aya kowanan su part din dada suka koma masu tattaunawa sunayi, su aunty ma ba damar ta fiya dole sea an bar part din dada tukunna, itama dada mikewa tayi tare da nufar part dinta ta jikin falon abeey acewarta zakaje ta Hutu, falon yayi saura daga abeey sai tahee da tunda aka watse kanta yake a kasa ko kwakkwaran motsi ta kasa.shima abeey din baice mata komai ba kusan mintuna biyu kafun ya fuskanceta “Nasan akwai abubuwa da yawa abakin ki daughter , sannan nasan kinsan ke yanxu matar aurece, ba wai munyi miki aure bane dan bama sanki ba, kaddarar kuce Allah ya hada duk da kowa yasan dalilin Auran naku, yanxu kuma Alhamdulillah kinsamu sauki shine daman abunda muke fata ,Amma duk da hakan bazamu tauye miki hakkin ki ba, idan kinsan zaki iya zama dashi a matsayin mijin ki shine fatan mu,amma idan bakya ra’ayi ni da kaina na miki alkawarin zansa ya sake ki, karki la’a Kari da murdaddun halin mijinki,indai zaki fuskance sa zaki gane mutum ne ne saukin kai , ba’ina fada miki haka bane dan kin so shi , kome kika yankewa kanki ni me goyan bayanki ne daughter “ ya karasa zancan nasa yana kallanta duk da akasan zuciyarsa fata yake Allah yasa ta amince da Auran ko zata dawo masa da ainahin king dinsa kamar da . Tunda ya fara zan tukansa wani irin masifaffiyar kunya ya kamata , sosai ta sunkuyar da kanta kasa tana wasa da yatsun hannunta, kalamansa sosai suka dakar mata zuciya , wacece ita da zata kujewa bukatunsu, bayan sun share mata hawaye a lokacin da take bukata , sun bata kula war da ko mahaifiyarta sai haka , lokaci d’aya kukan da bata shirya masa ba ya kwace mata, sosai take kukan ta , abeey kawai kallanta yayi ba tare da yace komai ba , saida yaga kukan bame karewa bane ya tsayar da ita tare da mika mata tissue,”kiyi hakuri daughter nasan bamuyi miki adalci ba, karki damu ki fadi kome ke ranki , kada ki dauke ni a wani matsayi daban ki dauke ni amatsayin mahaifinki kamar kowa “, cewar abeey, hawayen da suke faman rige rige akan fuskarta tayi saurin goge wa ,cikin wasa da yan yatsu ta soma magana “nagode sosai abeey Allah yasaka da alkairi,kun gamai mun komai a rayuwa ta, wacece ni da zan sabawa umarninku, ni me biyayyace a gareku, duk zabin da kuka yanke shi zanbi”, ta karasa zancan nata murya a karye haryanxu hawayen da suke zubar mata be tsaya ba, wani murmushi ne ya fito a saban fuskar abeey, azuciyar sai faman godiya yake wa Allah ,”Allah yayi miki albarka daughter ,yanda kika faranta mana kema Allah ya baki masu faranta miki,nasan har yanxu ciwan kanki ba warkewa yayi ba ya kamata kije ki huta”, jinjina masa kai tahee taji dan kanta harya fara mata ciwo kafun tace masa sai da safe tabar part din.

Koda ta fito daga part din abeey wani jirine taji yana neman kayar da ita , ko kallan gabanta batayi kawai tafiya take, tana kaiwa part din Ammeey bedroom dinka ta nufa kaitsaye, kan gadon kawai ta fada tare da lullube jikinta da babban bargo, lokaci d’aya taji wani irin sayyi na shigarta ga AC da yake a kunne amma ta kasa tashi kashe, (wannan shi ake kira ga samu ga rashi), lokaci d’aya ta fashe da kuka ,kukan da batasan kukan me take yi ba , na farinciki take ko aka sinsa, mutanan gidan sun zamar mata kamar ahalin ta,wacece ita da zatayi musu , wani Saban kuka ne ya kwace mata musamman tuno da su oumma da tayi ,lokaci d’aya wani zazzafan zazzabi ya shigeta,kukan da take yi har ya dauke sai faman sauke ajiyar zuciya da take faman yi.

🫧🫧🫧🫧

Tunda suka nufi part din dada kowa da yadda zuciyar sa ke bugawa, mafi aka sarinsu tsayawar da abeey yace tayi ne yafi tsaya musu arai, ga maganar tarewarta da ya bullo dashi, a tunaninsu tunda ta samu lapiya sakinta king zaiyi ta kama gabanta amma sai abun yazo musu baibai, basma kam tana shigowa masaukinta ta wuce kamar wata zararriya, amrah ma tun tana danne abunda Ke ta soma mata har ta kasa ta bar part din cike da bakin ciki da zantuka mabanbanta da ita kadai ta barwa kanta sani.

Su ummey ma part din mahma suka shiga sabida yanda ta kasa ta tsaye akan sai Anfara shirye shiryeki biki tunda sati d’aya ne dasu ba lokaci sosai,ita kadai sai zancen event din da yakamata ayi take yi tace a wannan karan ko king yana so ko bayaso sai anyi ko da dinner ce, sudai sai binta da ido suke , ganin sai faman lissafi take yi na abubuwan da ya kamata ace anyi wa amarya, ba ‘bata lokaci ta kirawo AMZY SALOON da kanta, kowa yasan amzy gwanace a fannin gyara amare musamman idan zaka kashe mata kuyi ydda ya kamata ,itama zata sa yaranta suyi maka gyara na musamman , da Yawan lokaci kuma batayi wa mutane da kanta sabida sai me kudi ne zai iya daukar ta, ta iya gyaran amarya na bugawa a jarida tun daga kan gyaran jiki har kan abubuwan da za’ a bawa amarya . Ganin babu lokaci ne yasa mahma kiranta , sannan ta mika mata makudan kudi acewarta ya hau jirgi tazo gobe , sosai kuwa amzy tayi mata godiya da alkawarin zata zo goben.
Sun dade suna tattaunawa kafun ammey ta nufi part din ta , amma bata shiga dakin tahee ba Sabida umarnin da abeey ya bata , wanka ta sake yi kafun ta shirya cikin wasu leshi Masu shegen kyau kafun ta nufi part din abeey bayan ta janyo part dinta, itama ummey part dinta ta wuce kai tsaye , koda suka fito kuwa kowa ya tafi part dinsa.

 

2:43am ya shigo dakin da take hannunsa dauke da coffee yana sipping a hankali, wata yar karamar jaka da ya shigo dakin da ita ya ajiye kafun ya karaso gaban gadon da take, ganin yadda jikinta yake rawa ga busassun hawaye kwance akan fuskarta yasa shi tabe baki kadan , hannunsa daya ya dora akan goshinta da sauri ya cire hannun nasa yana dan zaro idanuwansa waje, yayi mamakin yanda kanta yayi Wanda zafin sosai,Acn dakin ya kashe gabaki d’aya kafun ya kamar da shi heater, gabaki d’aya dakin ya dau dimi, jakar da ya shigo da ita ya dauka , drugs ne a ciki sai allura guda biyu ,alluran ya hada kafun ya kai hannun kan duvet din ta ya dan yayeshi kadan, tun kafin ya janye hannunsa taka Jan duvet din ta lullube jikinta dashi sosai sabida yanda sanyi ya ratsa mata gabobin jikin nata, zama yayi a gefan gadon kafun yanxu ma ya kara yaye duvet din gabaki d’aya , da sauri ta farka daga baccin da ya dan fisketa,kwata kwata jikinta ba kwari, lokaci d’aya idanuwansu ya sarke cikin na juna a mugun tsorace ta zabura saura kadan ta fada daga kan gadon,hannunsa daya yasa tare da janyota jikinsa, kallan yanda fuskarta tayi so week yayi yana binta da wani kallo da shi kadai ya san ma’anarsa, ganin yanda yake kallanta yasa lokacin d’aya kukan da batasan namenene ya kwace mata, be ce mata komai ba sai kara binta da kallo da yayi na yan sakin ni,”Me akai miki” shiru tayi kukan da take tane meshi ta rasa ,yanda yayi maganar yasata jin wani irin a jikin ta da yasa ta dan zabura kadan,kara maimaita maganar tasa yayi ta sun kuyar da kanta kansa ta rasa abun cewa , goshinta ya kara tabawa har yanxu da zafi sosai ga rawa da jikinta keyi, coffeen da ya shigo dashi ya dauka tare da saitawa saitin bakin ta,kawar da Kai tayi dan kwata kwata bata jin yunwa ,”don’t waste my time” ya fada a kausashe yana binta da rikitattun idanuwansa , ba musu ta sanye ragowar coffee din ya zamar mata kamar magani, magungunanta ya bata ,suma da kyar ta shanyesu ganin yanda ya bata rai lokaci d’aya , allurar da ya dakko ne yasa ta girgiza masa kai, saura kadan ta kware da ragowar ruwan bakinta, hannunsa daya ya kai bayanta a bazata ya kwance madaurin rigarta, da sauri ta kama rigar wasu hawaye na zubar mata ganin ta ki sakin rigar ne ya sa ya dan daka mata tsawa kadan”saki rigar”,da sauri kuwa ta saki rigar gabaki d’aya ta sauko daidia kwankwasanta sabida yanda take a zaune, farar vest dintace ta bayyana da ya fito da shatin beast dinta da suka tsaya car dasu, kallo daya yayi musu tare da dauke kansa, allurar da ya dakko ne yasa zata fara yi masa kuka , a fisge kamar Wanda aka sa dole ya furta “karki sa ranki ya baci”, kuka ta fashe masa dashi “dan Allah kayi hakuri” ta furta muryar ta akarye ko fitowa batayi sosai , ganin kukan bana kare wa bane a bazata ya hade bakinsa da nata, waro manyan idanuwanta tayi akan sa fuskarsa,kamar yadda take bunsa da kallo shima kallan nata yake, lokaci d’aya ya janye bakinsa daga nata bayan ya kammala allurar da yake mata, wata kunyarsa ce ta kamata tayi saurin sun kuyar dakanta kasa, tana kokarin mayar da rigar jikinta ya rike jigar da jefa mata maya taccen kallonsa, sun kuyar da kanta kasa tayi zuciyarta na faman bugawa ,idanuwansa ne suka sauka akan breast dinta musamman yanda yake dagawa da sauka lokaci d’aya kuma ya janye idanuwansa akai, remote din light din dakin ya kashe ya bar dumb light din, a mugun tsorace ta kallesa , ta dauka fita zai yi daga dakin, janyota jikinsa da ya karayi ne yasa duk tsikar jikinta tashi,matsota da yayi jikinsa yaji hucin zafin jikinta har zai mike sai kuma ya fasa, rigar jikinta da ya fara cirewa ya karasa cirewa gabaki d’aya ,yayi saura daga vest din jikinta sai dan tights din ake jikinta,rungumota yayi jikinsa ba tare da yace mata komai ba, kokarin kwace jikin ta take sai faman mutsu mutsu take a kunne ya rada mata “stay still”, tsayawar tayi kamar yanda ya umarceta,kara rungumeta yayi a jikinsa lokaci d’aya suka saki ajiyar zuciya,zafin jikinta na ratsashi, a bangarantama dumin jikin sa da takeji yasa jikinta dena rawa da harshi kansa sai da yaji alamun hakan,kara matseta yayi a jikinsa ganin vest din jikinta na sukarsa yasa ya fisge vest din, tsayayyun breast dinta suka sauka akan kirjinsa, kara kannata yayi a jikin nasa jin saukar breast dinta,tun lokacin d’aya fincike mata vest din jikinta ta lumshe idanuwanta sabida kunyarsa da ya kamata duk da bata ganinsa,raba jikinsa yayi da nata kadan a tunaninta barin dakin zaiyi har ta fara sakin a jiyar zuciya, Rigar jikinsa ya cire ,kakkarfan jikinsa ya bayyana duk da ba’a iya ganin jikin nasa,janyota yayi jikinsa kai tsaye tsayayyun breast dinta suka sauka akan fatar jikinsa, wani irin shock ne ya dan ziyarcesu gabaki d’ayan su, kara rungumeta yayi kamar wacce ake shirin kwace masa ita,white duvet din da ya yaye ya janyo da hannu daya ya rufe su har fuska, jin yadda zuciyarta ke harbawa da sauri sauri ne yasashi dan sakin ajiyar zuciya “babu abunda zan miki” ya furta akasa kasalance,kafun ya kara da “zafin jikin ki zan saukar miki dashi”, yana kammala zancansa ya dago da Habarta da tayi saurin rintse ido, bakinsa ya saka cikin nata ,lokaci d’aya ya fara bata wani irin hot kiss me tsayawa a rai, tun yanayi a hankali har ya fara yi da zafinsa,ganin hakan be masa ba yasa shi mirginata tare yi mata runfa , bakinta kawai yake sumbata kamar Wanda ya samu sweet ,tsotsanshi yake kamar ya samu wani abu me dadi, cikin rawa rawa da hannunsa ya fara yasashi dora hannunta kan breast dinta, gabaki dayansu ajiyar zuciya suka Sauke lokaci d’aya , sarrafata mata kirji kawai yake kafun ya soma yawo da hannunsa a fatar jikinta har ya kawo kan ciniyarta, yanxu ma wani sabuwar ajiyar zuciya tahee ta sauke jin wani bakon al’amari na ziyartarta, shock dinta be kare ba sai lokacin da taji saukar hannunsa a kan marar ta yana shafawa, a mugun tsorace ta fara ture , tun tana tureshi a hankali har ta farayi da dankarfi murya a sarke ta fara kiran sunanshi da karfi ganin yana kokarin zura hannunsa cikin tight dinta, kuka ta fashe masa dashi tare da rike hannun nasa,dan dago da fuskarsa yayi ya kallesa kafun da dan karfi yaja breasts dinta yana matsatsu,kuka ta kara fashe masa dashi lokacin da taji dumin bakinsa akan breast dinta,kamar dan jariri mejin yunwa haka ya fara tsotsarsu, sosai yake shansu da zafi zafi kamar Wanda zai zuke abun ciki, ya dau kusan kin tuna goma abu daya , tun tana hawaye har ta dena Sabida radadin da taji breast dinta nayi duk lokacin da ya matsasu,kamar Wanda aka tsikara kuma yayi saurin takin kan nonon nata, da mugun sauri ya sauka kanta tare da juya mata baya, dafe goshinsa da ya sara masa yayi da cikinsa daya fara masa ciwo ,be kara kallan gefenta ba ya saka rigarsa tare da ja mata duvet din ya lullube mata jiki, har yazo zai fita kuma ya sake dawowa dan tapping bayanta yayi kadan kafun yayi mata peck a goshi,”good night “, ya furta murya a shake.

➰➰➰➰➰➰➰
➰➰➰➰➰➰➰➰➰

 

💖💖💖THE TALENT TROUPE WRITERS 💖💖💖

MSS LEE 💖✊
💖💖GIDAN AUNTY💖💖
( a heart touching love story )

Story & written
By
Mss Lee 💖

💖💖THE TALENT TROUPE WRITERS 💖💖

WANNAN PAGE DIN NA MAMAN SUDAIS NE 🙌❤️❤️.

PAID BOOK

MAI BUKATAR COMPLETE DIN GIDAN AUNTY YA TUNTUBENI TA WANNAN NUMBER 07041879581.

Leave a Reply

Back to top button