Hausa NovelsHausa NovelsWaminal Hoob Hausa Novel

Waminal Hoob 52

Sponsored Links

Asmy Mom Aydah??: WAMINAL HOOB 52…

Paid book
ASMY B ALIYU

Kurawa doctor ido yayi tamkar bai fahimci xancen nasa ba,lokaci daya ya rungume doctor kwallar farin ciki na taru a idonsa lokaci daya.matar ka tana bukatar bedrest,stress yayi mata yawa,baxamu sallameta ba yanxu sai zuwa gobe da safe
Cikin jikinta baiyi wata daya ba,idan ta cigaba da motsa jiki zai iya samun matsala sabida mahaifarta babu kwari, doctor yayiwa Khaleel waxeer duka bayanin cikin harshen turanci,Xahra na zaune gefen laylah wacce an ?ora mata drip ta samu barci,Yarda take hango wani irin farin ciki acikin fuskar Khaleel waxeer a lokacin bata ta?a ganinsa cikin farin ciki ba gabanta na faduwa take kallonsa,ya dagata yayi mata wata irin Runguma ,ya rike hannayenta duka biyu.
An kara samun karuwa Xahra ina farin ciki sosai…….”itama laylah xata haihuwa ya fada sounding so excited,lokaci daya jikin Xahra yayi mugun sanyi ko samun cikin da tayi baiyi irin wannan murnar ba,dan murmushi tayi.
Ya fada mata doctor yace baxaa sallameta a yau ba sai zuwa gobe,,tana bu?atar hutu.”Xahra ta girgixa kai cike da takaici take fa?in.”toh ya kenan?”waxai xauna daita?’da mamaki yake fa?in.”xan kwana tare daita ke kije gida sabida yanayin jikinta,
“Ka manta yau kwana nane,mubarta wajen nurse mana.bai taba tunanin Rashin hankalin Xahra ya kai haka ba sai yau,wani irin kallo yake yimata
Xatayi magana ya dakatar daita yana fa?in.”sabida bata da gata xa’a barta ita daya a asibiti anya kuwa kece Xahra,na tabbata da laylah ce a matsayinki da baxata taba fadamin haka ba………..wai meyasa ku mata watarana bakwa da tunani,muje na saukeki a gida na dawo karki fara traying dina,ya fada so pissed up.wani irin kuka ta fashe masa dashi mai taba zuciya
Take fa?in.”komai laylah komai itace kan gaba wajen komai naka,Ni ba matarka bace ko ita kadaice matarka Ni wlhi na gaji na gaji Khaleel,
Ta bude masa ido hawaye na xubar mata take fa?in.”Nigeria xan koma ,da na samu ciki bakayi irin murnar da kake yanxu ba,kuma kayi zaman ka baxan shiga motar kaba wlhi.”ta fada tana bar masa Room din a fusace bude baki yayi
Yana kallonta da wani irin mamakinta,yana juyawa suka hada ido da Laylah,wacce ke kokarin mikewa xaune da sauri ya isa gareta ya kwantar daita ,karki tashi . ta dafe kanta dake tsananin ciwo take fa?in.”me kayi mata baby kaje ka dawo daita kar wani abu ya sameta a hanya baka ganin ba ita daya take ba,laylah ta fada tana kallon leel
Yasha toka yana fadin.”kiyi shiru mubar maganar ita ba yarinyya bace tafi ruwa gudu,xatayi magana Khaleel yayi sauri saka hannunsa a bakinta kafin ya dauke ya maidasa kan cikinta da idanunsa yake kallonta,hannunta ta ?ora kan nasa hannun,wani irin murmushi yayi mata
Xamu kara samun wani baby congratulations Mrs.Khaleel waxeer ,
Wasu irin hawaye masu dumi ke sauka akan fuskarta,lokaci daya ta Rungumesa ta fashe masa da wani irin kukan farin ciki,
Babu abunda take acikin ranta sai tasbihi,baby ka bani wayana xan kira Ummi”ta fada sounding so happy cikin muryarta ya riketa yana fa?in.”ba yanxu ba ki kwanta ki huta mekikeso kici yanxu??”shigewa tayi cikin jikinsa gamida kwantar da kanta ta lumshe idonta batareda tayi magana ba,sumar kanta ya shiga shafawa A hankali yana jin yarda take sauke wani irin ajiyar xuciya…washe gari da aka sallameta
Da safe har kusan 1 bataga Xahra ta fito daga dakinta ba,abun ya bata mamaki sosai
Tunani take ko lafia,
Tana fitowa daga wanka plain riga ta nema ta saka ta nufi kofar dakin Xahra tayi knocking Kusan minti ?aya shiru,tura kofar tayi ta shiga ga mamakinta tana kwance kan doguwar soofa tana danna wayarta laylah ta shiga da sallama tana fadin.”ya kk Xahra ya gida ko jikin ne??”wani kallon banxa xahra tayi mata gamida mikewa tsaye ta nufota,tana fa?in.”idan na fita naje nayi maki me,munafuka muguwa duk kin bi kin sa ya tsaneni kuma kin san kwana nane,meya hanaki kice ya dawo gida ,sai gashi bakiyi ba manyya kawai ki fita daga idona wl…….!”wani irin fisgota yayi gamida bata shegen marin da taga wuta cikin fuskarta ,da wani irin shock ta dago tana kallonsa ,ke wace irin fitsararriya ce.” .baxan dauki haka acikin gida na ba,badan bana son laylah yasa na aure ki ba,ina son matata haka bana cikin maxan dake wulakanta matansu dan sabuwa ta shigo ina girmama matata ta farko ina respecting dinta sosai ke baki isa ki tarwatsa Farin cikin gida na ba,dukan ku ina sonku na auroku haka kowace matsayinta daban acikin xuciyata ban yarda da wulakanci ba,haka yarda kike girmamani haka xaki bata girmanta ,ke duk harkar fitina kin santa duk yarda akeso a zauna lafiya baxaki bari ba,karki saka na fara da nasanin Aurenki Xahra,duk wacce xata nemi ta tarwatsa min gida xan iya rabuwa daita rabuwa na har Abada,xai riko hannun laylah ta kallesa tana girgiza kai take fa?in.” Kayi hakuri dan Allah wani takaici ya kama Khaleel ya fisgi hannunta ,yana fa?in.”ki daina shisshige mata tunda bata so ko ana dole ya fada cikin tsawa ya fisgi hannunta suka bar dakin,hawaye na Rolling Akan fuskarta tabi su da kallo ,mamanta ta kira a waya tana fa?in.”ita wlhi ta gaji da Auren Khaleel waxeer Nigeria xata dawo ae sai da Aunty nabila ta fada mata sai tayi hakuri mijin wata xata aure ta rufe ido tana fa?in.”ae itace Amarya dole itace yar gaban goshinsa gaskiyyar Aunty nabila ne,tayi da ta sanin yin wannan Auren.”ta fada tana rushewa da maman su kuka ta cikin wayar,
Haka ta fada mata tayi laifi sosai duk yarda laylah ta dauketa bai kamata kishi ya rufe mata ido ta rika wulakanta taba,bata cancanci irin wannan sakayyar ba,kuma da mijinta ta sameta kuma take kokarin ta kwace mata shi,ta kwantar da hankalinta
Taso farin cikin maigidanta bata ganin yarda laylah ta fita wayau,ta taba nunawa mijinta kishi akanki?”ko yana cinta bata ta?a nunawa ,
Itama ya kamata ta rika boye kishinta inhar tana son su zauna lafiya ,haka mama ta fada mata ta tashi taje ta baiwa mijinta hakuri da kishinyarta tace sharrin shaidan ne baxata kara ba,ta turo baki tana fa?in.”ban da yau mama sai na huce bakya ganin har mari na yayi saboda ita,dadina dake kafiya ae Allah ya baki sa’a
Nidai na fada maki maman tasu ta fada tana kashe wayarta,har washe gari bata kara saka su a idonba sai da dare da suka fito cin abincin dare ta fito daga dakinta Khaleel yayi balain hade rai har ta kawo cikin dinning area din ta xube gwiwowinta a kasa ta kwantar da kai hawaye na xubar mata ta shiga baiwa Khaleel hakuri haka ta juya kan laylah tana fada mata ta yafemata duk laifin da tayi mata a baya sharrin shaidan ne da kishi,laylah ta dagota tana murmushi tana fa?in babu komai ya wuce shi dai Khaleel baice komai ba har suka gama cin abinci,ya mike tsaye yana shirin barin dinning area laylah ta kalli Xahra suka saki murmushi lokaci daya Xahra ta tsaya bayan Khaleel yayinda laylah ta tsaya agabansa suka wani irin rungume sa cikin shagwaba Xahra ke fa?in.”Aunty laylah ki fada masa yayi hakuri dan Allah ,laylah taja hancinsa ta ware masa ido tana fadin.”kayi hakuri baby,murmushi yayi ya hadasu duka yayi masu wata irin runguma cikin jikinsa yana sauke wata irin ajiyar xuciya,dama farin ciki yakeso acikin gidan sa ba wai tashin hankali ba,yana addu’a Allah ya dawwamar dasu cikin farin ciki har karshen rayuwarsu…..
*****
7 month leap…
Suna ganawa da maigidan sa akan tafiar da xasuyi a kasar Afghanistan ,text din Noory ya shigo a wayarsa ya ?an saci kallon maigidansa ya bude sakon nata ,wani irin dirty text ta turo Masa,ya girgixa kai yana jin wani irin cikin jikinsa ,yana mamakin noory da gaba daya ta canja tun samun wannan cikin nata tabi ta rikice a rana sai yayi sexxx daita sau ukku a hakan ma bata gajia ,
Sai kusan 2 ya baro gidan maigidan nasa,a Restaurant ya shiga yayi masu takeaway ,Dan yasan Bata yi abincin ba,wannan cikin nata lazy cikine baya bukatar motsa jiki sai sexxxxx daga ita sai wani pant da wata yar shimi ajikinta dan karamin cikinta na watanni biyar ya fito,
Ta karbi ledojin hannunsa ta kaisu kan dinning ta aje kitchen ta nufa ta dauko plate ta juye masu,akan kafafunsa ta xauna tana feeding dinsa tana kallo idonsa tasan yunwa ke cinsa,
Tana basa tana ci har suka koshi,dagata yayi sama sai master bedroom dinsa,tare sukayi wanka gamida yin brush tun a wurin wanka ta fara ya mutsasa da salonta,
Towel din hannunsa yasa yana rage mata ruwan jikinta ,lokaci daya suka xube kan carpet ta fara yimasa wani irin hand job ,
Hannu yasa kasanta ya fara shafawa a hankali wani irin bankare masa ta farayi tana shafa nipples dinsa,Runtse ido tayi tana sauke numfashi tana enjoying wasar da yake yimata sosai,
Tana jin yarda kasanta ke xuba wanda yasa Aliyu waxeer gigicewa lokaci daya ,dauketa ya dora kan Bed daga kafafunta yayi
Ya kafa bakinsa a wurin ya fara xuko kasanta jikinsa babu inda baya shaking,
Sai da ya shanye ruwan tas ya saukar da legs nata ,ya Dan kwanta ta bayanta tana ta gabansa ya ?an bude kafafunta a hankali ya saka babana dinsa acikin pussy dinta ya shiga in and out,wani irin lumshe ido noory tayi ,tana karbar sakon nasa……babu abunda take saukewa sai ajiyar xuciya…9 month leap Xahra ta haifi kyakkyawar baby girl Mai kamada Khaleel waxeer,wacce taci sunan little Layla,wata biyu da haihuwar Xahra noory ta samu kyakkyawar baby girl
Wanda komai na Noory bata baro ba ,xo kuga murna wajen Ali waxeer wani irin so yake yiwa Yarinyyar tunda taxo duniya shike barci daita,haka yasa akayiwa Adama visa ,sai ga Adama acikin uk.ita ta shiga hidima da masu jego,
Yar ta ci sunan little Ammah,ko kukanta Aliyu baya kaunar yaji a kunnensa yanxu nan xai hau masifa da balai,yay tama Noory fada tamkar xai canyeta,ga Yarinyyar da shegen kuka musamman idan taga Aliyu na gida ta fiye kukan banxa,noory lokaci daya ta rame tamkar ba jego take yiba, Allah -Allah take
Suyi arba’in tabi Ummah Adama suje Nigeria ko xata huta da masifar Aliyu akan little Ammah,
Amma sai dai me ana gobe xasu tafi kwanan su kusan biyar da yin arbain ,duk wani shiri sun gamasa haka sun tafi da Adama super market tayi tsaraba, da dare taga Aliyu na shirya kayansa ta bude baki tana kallonsa ,ta kasa hakuri tana fa?in.”kaima tafia xakayi kenan??”da mamaki yake fa?in.dama toh zama xanyi kafata kafarku har wata daya ace banga little ba ae da na kwanta gadon Asibiti.”gaban Noory na faduwa take kallonsa da tsananin damuwa a fuskarta tasan koda Aliyu ya bisu babu wani hutu,
Bata kara bi takansa ba,tasan da tayi magana xaice ae yanxu gudunsa take tunda ta haihu,aranta ta dau alkawari a gidan Ammah xata tare baxata bisa gidan su ba,tun da tayi arba’in take famar lallabasa tayi allurar planning sabida little Amma ya kafe yaki
Haka yace idan tayi bai yafe ba.”ita kuma bata shirya haihuwa ba yanxu ,bata manta doguwar nakudar da tayi a wajen haihuwa ba.Ammah ta karbi takwara ta cillata sama,sai gata ta saki ihun kuka.ammah ta kallesu tana fa?in.”wannan takwara akwai tsoro little laylah Bata da tsoro,itama laylah haihuwa ko yau ko gobe tana uk itada Khaleel Xahra kawaice a Kaduna,itama jia ta tafi Sokoto ganin gida,kwana ?aya kwana biyu Aliyu ya xuba ido yaga noory bata da niyar dawowa gidansu,ya lura gudunsa take tunda tayi arba’in bata yarda su hada makwanci ,xaiyi maganin ta ya gaji wallahi shi ba dutse bane,yau tunda safe suka shirya xasuje gidan kawu,
Aliyu ya shigo ya gaisheda Ammah yana fa?in.”noory ta fito ya saukesu shima fita xaiyi gaban Noory ya Fadi.”ta kallesa tana fa?in ka tafi driver sai ya saukemu wani kallo ya rika yimata,ya dauki little Ammah wacce aka shirya cikin hadaddun kayan yara sai kamshi
Take xubawa ya fada mata idan ta shirya ta samesa a mota,tafi minti goma bata fita ba Ammah tace rana nayi wai baxaki fita bane.”tsoro takeji tamkar ta fadawa Ammah ta fasa fitar sabida sanin halin mutumin nata.tayiwa Ammah sallama ta nufi kofa,kureta yayi da ido har ta karaso ta bude motar fuska babu wani walwala ,
Wani shegen murmushi ya saki gamida yiwa motar key,mai makon su dauki hanyar gidan su,
Sai taga sun nufi hanyar nasu gidan gabanta na faduwa take kallonsa a tsorace,da rawar murya take fa?in.”ina kuma zamu?”ya hade rai yana fa?in.”gida muje ki bani break fast tunda na lura yanxu baki damu da naci ko nasha ba,babu ruwanki har ya fita da little tana xaune a motar,gabanta na faduwa ko mai zai faru baxata baiwa Aliyu kanta ba,me xan ?ora maka ya tabe Baki Yana fadin.black tea kawai kar na bata maki lokaci Jin haka yasa ta ?an ji sanyi aranta,ya nufi master bedroom dinsa da little wacce tayi barci a hannunsa a hankali ya kwantar daita cikin kyakkyawan gadonta,
Ya shiga rage kayan jikinsa ya kashe mata Ac.dakin duka daga shi sai boxer ya nufi Kitchen Yana Jin yarda banana dinsa ke wani irin shaking,lokaci daya gaban Noory yayi mummunan bugawa taja da baya a tsorace tana kallon Aliyu,lokaci daya ta fashe masa da kuka tana fa?in.”ka rufamin Asiri dan Allah kar naje na kara samun wani ciki,shi daria ma ta basa,ya dauketa ya nufi kofa cikin rada yake fa?in.”ae Ni nafi kaunar haka duk bayan arabain ki samu wani cikin,yarda yake kasheta da salonsa tun bata so har ta saki jiki ta shiga biye masa suka shiga faranta ran juna kusan awa biyu suna manne da junan su ,babu kunya kwana biyu Aliyu ko a gidan Ammah sai yace neman noory xaiyi da Ammah ta fahimci haka babu shiri ta turasu gidan su suje can su karata ,watan su daya da sati biyu ana gobe xasu koma sai xaxxabi ya rufe noory sune har Asibiti gwajin farko aka tabbatar tana da cikin sati ukku ajikinta ,tamkar Aliyu xai goyata dan murna lokaci daya ta haukace masa cikin tashin hankali take fa?in.”xubar da cikin xatayi ,sai da ya mareta a lokacin yayi mata gargadi da babbar murya akan idan wani abu yasamu cikinta sai ya bata mugun mamaki,nan kuma aka koma ta kan lafiar little Ammah da Tasha ciki,kusan sati Daya ana rigima tsakanin Aliyu da noory haka ya tattara ya koma uk .yabarta a Nigeria yana fada mata idan bata shirya haihuwa dashi ba sai ya kara aure,kalmar da tayi mugun daga hankalinta ,kwana tayi tana kuka tayi wani irin ramewa lokaci daya ta fita hayacinta, satin sa biyu bai kira noory ba haka itama bata kara neman sa ba,hakurinsa ya kare ya tattara ya dawo Nigeria yasan bazai iya rayuwa babu noory ba,kwana yayi yana lallaba matarsa yana fada mata kalamai masu tsayawa a xuciya, kwanan sa ukku suka tattara suka koma uk.suka ?ora little Ammah Akan madarar gwangwani,shi dai burinsa noory ta cigaba da haifa masa ya’yah su hau bayansa yana masu doki cikin parlor haka kurum ya ishesa farin ciki itama laylah ta samu kyakkyawan yaronta wanda yaci suna Ahmad waxeer…..

Alhmdullahi !for making my book successful,kuskuren dake cikin wannan littafin Allah ya yafe,
Allah yasa mu amfana da darasin dake cikinsa…

Special thank to special people Team#NOORYALI FOREVER#nagode da dukkan karamci da kwarin gwiwa,sonso fisabillillahi??

Team#Bati readers axo a sauke hakki Dan wallahi har abada baxan yafe ba, kara ki biya ki daukewa kankin nauyi yafi maki kwanciyar Hankali dan wallahi ban yafe ba duk wacce ta karanta bata biya ba…

Littafin Waminal Hoob na kudi ne#500
Account Details
0004157137
Jaiz Bank
Asma’u Buhari Aliyu
Katin wayar MTN.ta wannan lambar#09060259200
Shaidar biya ta wannan lambar#08086207764

Asmy b Aliyu
Team#Wm
15-9-2022

Littafan marubuciyar
Dangin juna
Wata Rana
Neesah Adeel
Hafsatul Ikraam
Abuuturab
Lailah khaleefa
Aydah
Maheer
nida Raheema
Waminal Hoob

*ALBI*??
Hannu ya daga ya sauke mata shegen marin zai kara xabga mata wani hajja ta hankadata gefe tana yi masa shegen kallo tana fa?in”ka lallabata
Abubakar wannan wane irin zalunci ne,
Ni dai na fada ko bayan raina ta Auri wannan yaron ban yafe mata ba wlhi,idan kuma taki xata tattara tabar min gida na duka.”kalaman mahaifinta taji suna xauna mata acikin kanta mai makon kalaman sa su girgixata ko kadan bataji hakan ba, bataji bata ganin acikin soyayyar da take yiwa Imram matawalle baxata bari wani ra’ayi na mahaifinta da gabar dake tsakaninsa da matawalle ta ruguza dukkan farin cikinta ,tunda tasan ciwon kanta xuciyarta ta bude da soyayyar Imran matawalle ,ta shiga hada kayanta acikin yar karamar jaka hawaye na xuba a idonta…

****
Tunda ta fito cikin get din makarantar su take xuba ido taga ta inda xata hango motarsa,da sassarfa taga yana nufo inda take hannayensa duka xube cikin Aljihun wandon sa kowane taku da yake ,
Xuciyarta ke bugawa da hakan.jerawa sukayi tare kowane murmushi dauke a fuskarsa suka nufi motarsa,tana shiga motar ta bata rai ya ware mata Golding eye’s dinsa,ta kwantar da kanta cikin seat din motar tana kallonsa da kyawawan idanunta take fa?in”Imran yau kasha beer ga warinta Nan cikin motarka meyasa????”ta fada cikin rawar murya.

****
Cikin barci taji wayarta na Ringing dagawa tayi batareda tasan wanda ya kira ba,jin Muryar Ameen yasa tayi saurin bude ido babban Aminin Imran,ta kalli agogo kusan karfe goma sha biyu da rabi na dare xuciyarta na mugun bugawa,Ameen meya faru??’imran ne kou??”ta fada cikin rawar murya,Rahama kina jina yan sanda sun kama imran yanxu a mashaya wata yarinyya tayi masa kaxafin yayi mata fyade.”wani irin taji xuciyarta na karyewa a hankali tasan duk rashin jin Imran baya hurda da mata meyasa zai fara yanxu??”tasan mata masu aji na kawo tallar kansu garesa tayi imani dacewa basa gabansa,tasan wannan sharri ne.cikin tashin Hankali Ameen ke fa?in.”kina jina kuwa Rahama??”hawaye na xubar mata take fa?in,kaxo yanxu ka daukeni a hostel Dan Allah….

Story And Written
HAJJA CE#
ASMY B ALIYU#
[9/15, 4:44 PM] Asmy B Aliyu??

 

KAD’AN DAGA CIKIN LITTAFIN *DUHU…(sark’ak’iya)*

 

tagumi tayi dik yau bezo garetaba tunanin inda ya shiga tayi wata iska da taji hade da sarewa taji ta Shiga waige waige tana juyowa taga bango ya tsage ya shigo,murmushi yayi mata ta ruga ta rungumesa tana sauke numfashi shafa kanta yayi zuwa wuyanta ta runtse idanuwanta tanajin wani shauki dangane dashi tallabo fuskarta yayi ya hade bakinsu waje daya ya fara tsotsan bakinta cike da shauki……

Soyayyar mutum da Aljani ya zata kasance?ya aureta tun taba shekara biyu bayan ya saceta ya kaita cikin aljanu ta rayu da aljanu a matsayin mutane har ta girma ya aureta hakan yasa batasan babancin mutum da aljan ba….kwatsam narjisu ta saceta sakamakon ita aljanace data mutu akansa ta maidata cikin mutane jinsinta nan ta tarar tunda aka haifeta aka aura mata dan uwanta gashi ta mutu da soyayyar Abraham aljani ga auren mutum ga auren aljani ya zata kasance?

DAGA MARUBUCIYAR *KADANGARUWA*??

GA MASU BUKATAR SHIGA TAFIYAR NAN 300 KACAL ZASU BIYA TA WANAN ACCOUNT DIN

3126584401
FIDDAUSI MUSA
FIRST BANK

SHAIDAR BIYA KO KATIN MTN TA WANAN NUMBER 08036953516

YANA NAN ANAYINSA YANZUN HAKA DAN KARIN BAYANI KO MASU SO AYI MUSU TALLAH GA NUMBER MARUBUCIYAR 07042277401

Back to top button