Hausa NovelsWaye Mijina Return

Waye Mijina Return 28-29

Sponsored Links

Page 28 & 29

 

 

___atare suka fad’a perlon Wanda najeeb besan cewa AFSAR nabayanshiba bedroom d’in yanufa kaitsaye Amma seya tsaya arazane sakamakon tsawarda AFSAR daka masa…..watamuguwar fisga yayi masa sega najeeb ak’asa wanwar…..itako hajiya luba tsawarda AFSAR yayice dakatarda ita daga mummunan k’udurintaJikintane yad’auki rawa cikin sauri taja bedsheet tarufewa ASNALL jikinta tareda janyo nata kayan zata saka Amma takasa sabida tashin hankali dafargaba ganitakeyi kamar asirinta yarigada yatonu tana cikin kiciciniyar saka rigar AFSAR yafad’o d’akin kamar Zaki  Ido yazaro Yana Muna hajiya luba da yatsa Yana rasa mizeyi cikin tashin hankali dafargaban abunda idonshi sukagane mishi yashiga girgiza Kai Yana raba Ido Dan yaga ta,Ina zeka matarshi Aiko yahangeta kwance akan bed kamar matacciya cikin sauri yak’arasa wurinta tareda daga bedsheet d’inda hajiya luba tarufeta dashi……tashin hankali Wanda ba,asamasa Rana fad’ar da AFSAR yashiga awannan lokacin b’ata lokacine sakamakon ganin matarshi dayayi bakomai ajikinta gata Kuma kamar hoto ita ba bacci takeyiba kuma ba,a some takeba amma ba,abunda ke motsi ajikinta inba hawayenda kebin gefen idontaba..d’agota jikinshi duka yana Kiran sunanta hankali atashe ga tsululun cuki agaba Amma ko uhnm bataceba wannan abun yafi komai k’ara dagawa AFSAR hankali..

 

Acan perlon kuwa tinda AFSAR yasakai cikin d’akin najeeb yarintse idonshi da,azabar k’arfi wasu k’wallar bak’in ciki nabin fuskarshi domin yasan tarigada tafaru Yana cikin wannan yanayinne mahabeer yafad’o perlon Shima hankali amutuk’ar tashe ganin najeeb ak’asa yasa yatunkareshi Yana tambayarshi Mike faruwa….Amma ko gizau najeeb beyiba kukanga kawai yakecikin k’unarai…baki mahabeer yabud’e zeyi magana kenan seka AFSAR yafito d’auke da ASNALL dake kamar matacciya…..cikin sauri yak’arasa wurinshi tareda riko hannun ASNALL d’in Yana fad’ar innalillahi wa, innalillaihi raji,un miyafasametane bro? Miyafaru? Ina zakakaita? Duk atare mahabeer yakemai wannan tambayoyin cikin tsantsar tashin hankali.

 

Shiri AFSAR yayi Yana rintse idonshi cikin k’unar da zuciyarshi kemishi yakalli mahabeer kamar bazeyi maganaba sekuma yace “nima bansaniba bro Amma katambesu maybe zasuyima bayani ga uwarshi acan a bedroom bansan mita aikata agaretaba Amma wlh wlh suma tallahi duk wani abun yasami matata narantse da sarkin dake busa numfashi ba Wanda zanbari kab azuri,arku..Yana kaiwa Nan yafice cikin sauri yanufi motarshi tareda sakata

 

 

 

Bejira komaiba yafige motar aguje yabar gidan.

 

Kallan najeeb mahabeer yayi irin kallan Nan dake nunacewa amsarka nake jira….ganin hakan yasa najeeb bude baki dakyar yace wlh abokina bansan komaiba Amma katambayi ammi sabida abunda naganine yasa nabiyo bayanta domin nasan wacece ita bayan nakira AFSAR yatabbatarmun baya gidan asheko zargina yazama gaskiya…nisawa yayi tareda share hawayenda suka b’atamai fuska yace dama nayi tinanin hakan barakaji yadda mukayi da,ita Nan yakwashe duk yadda sukayida ammi yagayamai…..shiru mahabeer yayi nad’an wani lokacin kamun yamayarda dubansa akan hajiya luba datafito daga bedroom d’in tana sand’a kamar b’ayau niya kunyar duniya ta,isheta.

 

“Ina zakije Kuma? Muryar mahabeer ce tada katar da,ita cikin sauri tad’ago tana kallanshi…Shima d’in kallanta yakeyi yayinda yak’arasa wurinda take tsaye tana kyarma yarik’o hannunta sabida bayasan muzantata koba komai mahaifiyace Kuma ta abokinsu na tin yarinta.

 

Janta yayi yazaunar da,ita akan kujera kamun yadedeta nutsuwarshi sabida inyabiyewa zuciya komai na,iya faruwa cikin tausasa murya yace ammi miyasa kikayi hakan Kuma akan yarki Yar k’awarki sirikar k’awarki again Kuma matar abokin d’anki ? Miyasa ammi? miyasa hakan? Yak’arasa maganar cikin k’unar Rai.

 

 

Kukanda hajiya luba keyine yak’aru domin indan kunyar duniya tajita Kuma tayi nadama marar misaltuwa cikin kukan tafara magana kamar hakan “hak’ik’a nayi kuskure mafi Muni arayuwata nakasance marar anfani aduniya tin lokacinda nad’ora idona akan wannan yarinyar na k’wallafa Raina akanta batareda tinanin mihakan ze haifarba hak’ik’a nayi nadama Kuma wlh Allah daga yau daga Rana me kamada ta yau natuba bazan k’ara yiwa Koda wadda bansaniba balle wadda nasani Dan girman Allah kuyafeni kurufamin asiri narok’ek…kasa k’arasawa tayi sabida kukanda yaci k’arfinta…

 

 

Wani irin numfashi mahabeer yasauke mezafin gaske baki yabud’e zeyi magana kenan suka ance bakomai munyafe Miki koba komai ke uwace Kuma kinyi nadama Allah kayafe Mana baki d’aya…..juyawa sukayi dukkansu suna kallan IBFAR da tinlokadaya shigo yaji komai dasuke fad’a ranshi yasoso bakad’anba Amma insuka yafa mata suma Allah ze iya yafe musu Kuma maybe yazamo sanadin shiriyarta.

 

Murmushi mahabeer yayi cikin Jin Dadi domin duk atunaninsu AFSAR ne dama Kuma Shi mahabeer keji karyak’i yafe mata…cikin sauri najeeb yak’arasa wurinshi tareda rungumeshi yafashe da matsanancin kuka Yana fad’ar ngd sosai da wannan karancin dakukayiwa mahaifiyata banida bakinda zanyi anfani dashi wurin yimaku godiya hak’ik’a Ina ma tsananin Jin kunyarku abokaina domin wannan mummun…be k’arasa abunda yakesan fad’a ba doli yahad’iye maganar sabida toshe mishi bakida IBFAR yayi Yana gigizamai Kai kamun yace wannan zancen yawuce banaso akara tasoshi har abada…. k’ara rungume juna sukayi har mahabeer kana yaja hajiya luba zuka bargidan…suko suna nufi asibiti…

 

 

Koda sukaje sunsamu AFSAR zaune kusan bed d’in da ASNALL ke kwance tana bacci se alokacin mahabeer yagano cewa bashine yayafewa hajiya luba ba tab d’ijam yafad’a aranshi kamun sutambeshi abunda Dr yace gameda jikin ASNALL

 

D’agowa yayi Yana kallansu kamun yasauke ajiyar zuciya yace bakomai bane wani sinadarine me had’arin gaske tashak’a mata domin yahanata motsa koda Dan yatsarta Dan tacimma burinta akanta Amma yanzu sunyumata allurar dazara kayardashi dazarar tafarka komai ze wuce…suma dukkansu ajiya zujiyar sukeyi kamun IBFAR yariko hannunshi cikin lallami da,iya sarrafa Dan uwan nashi yagamasa duk yadda sukayida hajiya luba cikin ikon Allah kuwa yafahimta dudda yasa yahukuntata Amma bayanin IBFAR ya sanyaya mishi zuciya….anansuka zauna har ASNALL tafarka da Dr yadubata yaga bawata matsalar yasallamesu suka koma gida.

 

 

Hajiya luba kuwa suna shiga gidan ko tsawa kallan najeeb batayiba tawuce part d’in mijinta cikin kuka tashiga perlon Yana zaune abun duniya duk yadameshi kamar daga sama yaganta agabanshi seda yazabura….

Back to top button