Hausa NovelsNoor Al Hayat Hausa Novel

Noor Al Hayat 2

Sponsored Links

_Khaleesat Haiydar_📚✍🏻

2……

Washegari tun da ta tashi sallahn asuba bata sake komawa ba, ta d’an yi aikace aikacen da xata yi, sannan ta shiga shirin makaranta, ta dau lkci xaune a parlor bayan ta gama shiryawa, can ta jawo wayarta dake gefenta tayi dialing number ta kai kunne a hankali, har ya gama ringing ba a daga ba ta ajiye wayar ta mike ta dau plate na cake da ta ci ta kai kitchen, karfe bakwai da rabi ta fito gidan domin wucewa makaranta, abaya ce ta Al-layl jikinta baki, sosai abayar ta haska ta kasancewar ta fara, tana kkrin rufe kofa da makulli ya bude kofar Apartment dinsa ya fito, bai ko kalli gefenta ganin xai kulle kofarsa yasa ta sauka a hankali ta basa waje tana kallonsa don ko considering dinta bai yi a tsaye wajen, yau ma kamar jiya kananun kaya ne jikinsa, yana sanye ne da deep Blue polo me wani rubutu da bata gani ba a gaban rigar da jean trouser baki, ya gama rufe kofar yyi wucewarsa ba tare da ya kalli inda take tsaye ba, kamar dai jiya ynxu ma sai ta ga kamar sagging trousers din yayi, yaushe rabon duniya da shigen haukan nan, ta bi sa da wani irin kallo, bata san lkcn da ta ja wani dogon tsakin takaici ba, lkci daya ya juyo yana kallonta kamar jiran tsakin yake, gabanta yayi mugun faduwa, ya xare glass dinsa wanda hakan ya bayyana manyan idanuwansa masu kamar brown, still tayi a inda take xuciyarta na bugawa tana kifta ido, sai a snn ta kare ma fuskarsa kallo ta kuma kara tabbatar da lallai shi din kilan balarabe ne, kafafuwarta suka kasa daukarta ganin ya nufo ta, ya iso dab da ita yana mata wani kallo kmr me counting words dinsa yace “Did…. You…. Just…. Hissed?” Ta wani hade rai har lkcn xuciyata bai daina bugawa ba ta dake tace “Did I Know you???” Daga sama har kasa ya kalleta yace “Did u skipped English Language in school?” Ta hadiye abu da kyar hakan kuma bai hanata harararsa ba tana juya ido tace “That’s none of ur…..” K’ara tayi a mugun tsorace jin yanda yyi gripping dinta da karfi yana mata wani kallo har tana iya jiyo numfashinsa, lkci daya jikinta ya dau rawa hawaye ya fara taruwa idonta tace “Let go of me right away….” sai da ya gama kare mata kallo daga sama har kasa snn ya tura ta yace “We stil remain in the same surrounding” yana fadin haka ya juya ya yi wucewar sa, ranta a dagule ta rufe kofarta da sauri ta fice gidan hawayen takaici cike idonta. Throughout a schl ranan bata da sukuni duk ta rasa me ke mata dadi, how on earth xata iya rayuwa da wannan mutumin a gida daya, Vanessa da ta lura da she wasn’t her self tun shigowarta schl ta kalleta tace “Pretty what’s ur problem, u look dull all day, mood swing?” Ta d’an yi murmushi ta ja lemonade din gabanta ta sha kadan ta ajiye don dama a cafeteria suke tace “You don’t worry Friend, I will be okay, I will fix my problem….” Vanessa tace “Good” sai bayan la’asar ta koma gida daga school, tana shiga apartment dinta ta sa key duk da ta lura bai dawo ba don bbu motarsa a gidan, but it will be safe ta sa makullin, tana idar da sllh xata kwanta ta tuna xata yi shopping don bbu komai a gidan banda noodles, ko kadan bata ji dadin tuna hakan da tayi ba gashi bata son fita, ta kusa minti goma xaune tana contemplating ta je ko dai ta hakura sai gobe, ganin bata da option ta mike jiki ba kwari ta fiddo babban veil ta yafa kan doguwar rigar jikinta don mai karamin hannu ne ta dau yar Jakarta karama ta rataye a kafada ta fita, nearest shopping complex ta nufa a taxi, tayi duk shopping da zata yi sannan ta dawo gida, mai taxi din ya taimaka mata ya sauke siyayyar sannan ta basa kudinsa ta dau kadan daga kayan ta shiga gida, gabanta ya fadi sosai ganinsa tsaye a parking space dinsa yana waya, tunda ta kallesa sau daya bata sake kallonsa ba tana isa tsakiyar compound din ta aje kayan hannunta ta koma waje dauko wasu, har wani harhardewa take yi tsabar rudun da ta shiga na ganinsa, ta yi sahu uku a na karshe ta daga kai suka yi ido hudu don kallonta yake, tayi saurin dauke ido ba tare da ta lura da har ta iso gun da take ajiye kayan ba ta afka kai sai gata a kasa ledan hannunta ya fadi chocolates da biscuits dake ciki duk suka watse nan kasa, har lkcn bai daina kallonta ba kuma bai ce komai ba, ta mike tsaye da sauri tana karkade jikinta hawaye cike idonta ta ki yarda ta kalli inda yake, a sanyaye ta durkusa ta shiga hada chocolates din da biscuit waje daya, ta gama ta tashi ta dau kadan daga kayan ta kai cikin parlor bayan ta bude kofa da key, haka tayi sahu har hudu kafin ta gama kwashe duk kayan, ta saci kallonsa taga kallon direction dinta yake, wani matsiyacin kallo tayi masa hade da jan tsaki, gyada kai yayi a hankali yana kallonta da wani murmushi fuskarsa, ta banke kofar ta ta kulle da makulli. Daki ta shiga ta kwanta bayan ta kai kayan maxauninsu a kitchen, har lkcn ta kasa samun nutsuwa sai juye juye take, ita ce xata xauna gida daya da wannan mutumin, ta girgixa kai tace “Impossible” tana ta kwance har bakwai saura qtr daga karshe ta tashi xaune a hankali ta shiga toilet ta dauro alwala ta fito, tana idar da sllh ta dau wayarta tayi dialing number ta kai kunne, bayan wani lkci aka daga, bata ji mamakin muryar da taji ba aka ce “Anty we re missing you plsss” a hankali tace “Really?” Ya marairaice yace “Yes Anty, good evening….” Ta kwantar da kanta jikin gado tace “Evening How you, hw is school today?” Yace “fyn Aunt” tace “Ina Sudais?” Yace “He is praying” tace “And what about you?” Yace “I just performed ablution now” tace “Alryt, Ina Mummy?” Yace “She is at the parlor” tace “And Nanny?” Yace “She is washing our uniforms inside d bathroom” tace “Alryt dear, I will cal back later, go and pray” yace “OK byeeee” daga haka ta katse wayar ta ajiye ta tashi ta fita xuwa kitchen jin ta fara jin yunwa, irish ta shiga peeling don ganin shi xai fi mata sauki, a hnkli ta leka window din kitchen din jin muryar da tayi a waje, xaune ta gansa kan kujera a part dinsa waya kare kunnensa, fuskar nan tasa bbu yabo bbu fallasa ya shafa beard dinsa yace “I missed you more….” Sai can kuma ya wara idanuwansa da ko kadan bata son irin su yace “Ohk when will that be?” Mikewa yyi bayan wani lkci yayi pick din flower a jikin ganyen dake shuke gun yace “Sure! I will be looking forward baby, when coming just let me knw” yana fadin haka ya juyo suka yi ido hudu don haske ne sosai gun kamar rana snn wutan kitchen dinta ma a kunne yake, ta hade rai sosai tayi saurin dauke kai ta bar jikin window din, bbu wani walwala ta karasa abinda take tana yi kuma tana saton kallon window ga faduwa da gabanta yake taga ya bar wajen, har dai ta fice kitchen din bayan ta gama girkin ba don ta gyara ba. Yau alhamis throughout bata da lectures tana gida idan ta gaji da karatun ta kwanta, in lkcn sllh yyi ta tashi ta yi, tun takwas din safe ta lura ya fice gidan, hudu da kusan rabi aka danna bell dinta ta dago da sauri sanin bbu wanda take expecting a lkcn, Vanessa bata ce mata xata xo ba, ta fi minti daya rike da kirjinta da ya wani amsa kamar an soka mata abu mai tsini, duk da ba sabon abu bane hakan a gunta amma ta dade bata ji hakan ba sai xafin yyi mata yawa, jin an kuma dannawa ta dago a hankali bata dai ce komai ba, har dai taji xugin ya lafa sosai, ta mike da kyar ta isa gun kofar a hankali tace “Who’s there?”

✨ *Noor Al-Hayat*✨

 

Back to top button