Noor Al Hayat Hausa Novel

 • Noor Al Hayat 71

  Umma kasa kwakkwaran motsi tayi bayan ta gama jin bayanin Sudais ta kasa daina kallonsa, jikinta yayi sanyi sosai, tsoronta…

  Read More »
 • Noor Al Hayat 70

  Sai kusan karfe uku saura Baby ta tada Khadijah tayi sllhn azahar ganin lkcnsa na ta wucewa kuma da alamar…

  Read More »
 • Noor Al Hayat 69

  A hankali Khadijah ta bude idanuwanta ta sauke kan Khaleel dake xaune gefenta Aliyu na tsaye daga gefensa, Umma ta…

  Read More »
 • Noor Al Hayat 68

  Kallon direction din daki yayi kafin ya kalli Shureim yace “Je ka dauko min wayar Anty a daki” yaron na…

  Read More »
 • Noor Al Hayat 67

  Sudais yace “Uhm is it necessary?” Mikewa khadijah tayi ta dau mayafinta tace “Toh baxa ku gaisa da Umma ba?”…

  Read More »
 • Noor Al Hayat 66

  Umma na lura da khadijah dake jujjuya abincin gabanta, ko bata gaya mata ba taga alamar tana da damuwa sosai,…

  Read More »
 • Noor Al Hayat 65

  Komawa baya khadijah tayi tana kallonsa, ya shigo xai rufe kofar ta xaro ido tace “Meye haka Doctor” rufewa yyi…

  Read More »
 • Noor Al Hayat 64

  Khadijah bata yarda ta bude ido ba, ya dinga kallonta, a hankali yace “Baxa ki kalleni ba Khadijah” dauke kanta…

  Read More »
 • Noor Al Hayat 63

  Shiru Jiddah tayi ta tallabi chin dinta tana kallonsa lkci daya kuma tana murmushi, Sudais ya hade rai yace “Magana…

  Read More »
 • Noor Al Hayat 62

  Khadijah na kwance bedroom dinta waya kare kunnenta tana sauraren Umma dake mata magana, bayan wani lkci ta turo baki…

  Read More »
Back to top button